Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


ROM 8:1     Alignment score: 0.554 → 0.557
There is therefore now no condemnation for those who are in Christ Jesus .
Saboda haka babu kayarwa yanzu ga wadanda ke cikin Almasihu Yesu .


ROM 8:2     Alignment score: 0.362 → 0.36
For the law of the Spirit of life in Christ Jesus has set you free from the law of sin and death .
Domin ka'idar ruhun rai a cikin Almasihu Yesu ta maishe mu ' yanttatu
daga ka'idar zunubi da mutuwa .
ROM 8:3     Alignment score: 0.271 → 0.272
For what the law was unable to do because it was weak through the flesh , God did . He sent his own Son in the likeness of sinful flesh to be an offering for sin , and he condemned sin in the flesh .
Saboda abin da shari'a bata iya aikatawa ba domin kasawa ta wurin jiki , Allah ya yi . Ya aiko
da dansa a kamanin jiki mai zunubi domin ya zama hadaya domin zunubi , sai ya yi Allah wadai da zunubi a cikin jiki .
ROM 8:4     Alignment score: 0.291 → 0.295
He did this in order that the requirements of the law might be fulfilled in us , we who walk not according to the flesh , but according to the Spirit .
Ya yi haka domin bukatar
shari'a ta sami cika a cikinmu , mu da muke tafe ba ta gwargwadon jiki ba , amma ta gwargwadon ruhaniya .
ROM 8:5     Alignment score: 0.296
Those who live according to the flesh pay attention to the things of the flesh , but those
who live according to the Spirit pay attention to the things of the Spirit .
Wadanda ke rayuwa gwargwadon jiki sukan lura da al'amuran jiki , amma su da ke rayuwa a gwargwadon Ruhu sukan mai da hankali ga al'amuran Ruhu .
ROM 8:6     Alignment score: 0.45
For the mind set on the flesh is death , but the mind set on the Spirit is life and peace .
To kwallafa rai ga jiki mutuwa ce , amma kwallafa rai ga Ruhu rai ne da salama .
ROM 8:7     Alignment score: 0.246
The mind set on the flesh is hostile toward God , for it is not subject to God 's law , nor is it able to do so .
Haka yake domin kwallafa rai ga jiki gaba yake da Allah , gama baya biyyaya ga shari'ar Allah , balle ma ya iya .
ROM 8:8     Alignment score: 0.28
Those who are in the flesh can not please God .
Wadanda ke a jiki ba su iya faranta wa Allah zuciya .
ROM 8:9     Alignment score: 0.479 → 0.48
However , you are not in the flesh but in the Spirit , if it is true that God 's Spirit lives in you . But if someone does not have the Spirit of Christ , he does not belong to him .
Duk da haka , ba ku cikin jiki amma a cikin Ruhu , idan gaskiya ne , Ruhun Allah na rayuwa cikinku . Amma idan wani ba shi da Ruhun Almasihu , shi ba na sa bane .
ROM 8:10     Alignment score: 0.423
If Christ is in you , the body is dead with respect to sin , but the spirit is alive
with respect to righteousness .
In Almasihu na cikinka , jikin ka fa matacce ne ga zunubi , amma ruhu na rayuwa bisa ga adalci .
ROM 8:11     Alignment score: 0.379
If the Spirit of him who raised Jesus from the dead lives in you , he who raised Christ from the dead will give life also to your mortal bodies through his Spirit , who lives in you .
Idan Ruhun wanda ya tada Yesu daga matattu na raye a cikinku , to shi wanda ya tada Almasihu da ga matattu za ya bada rai ga jikinku
masu matuwa ta wurin Ruhunsa , da ke rayuwa a cikin ku .
ROM 8:12     Alignment score: 0.307 → 0.304
So then , brothers , we are debtors , but not to the flesh to live according to the flesh .
To , ' yan ' uwa , muna da hakki amma ba bisa jiki ba , da za mu yi rayuwa bisa ga dabi'ar
jiki .
ROM 8:13     Alignment score: 0.419
For if you live according to the flesh , you are about to die , but if by the Spirit you put to death the body 's actions , you will live .
Gama idan kun yi rayuwa gwargwadon jiki , za ku mutu kenan , amma idan ta wurin Ruhu ku ka kashe ayyukan jiki , za ku rayu .
ROM 8:14     Alignment score: 0.265 → 0.271
For as many as are led by the Spirit of God , these are sons of God .
Gama duk wadanda Ruhun Allah ke bishe su , su ' ya ' yan Allah ne .
ROM 8:15     Alignment score: 0.247 → 0.291
You did not receive a spirit that makes you slaves , so that you live
in fear again ; but you received the Spirit of adoption , by which we cry , " Abba , Father ! "
Gama ba ku karbi ruhun bauta da ke sa tsoro ba . Maimakon haka , kun karbi ruhun diyanci , ta wurinsa muke tadda murya muna kira , " Abba , Uba ! "
ROM 8:16     Alignment score: 0.327 → 0.322
The Spirit himself bears witness with our spirit that we are children of God .
kansa na bada shaida tare da namu ruhun cewa mu ' ya'yan Allah ne .
ROM 8:17     Alignment score: 0.433 → 0.433
If we are children , then we are also heirs , heirs of God . And we are joint heirs with Christ , if indeed we suffer with him so that we may also be glorified with him .
Idan mu ' ya'ya ne , ai mu magada ne kenan , magadan Allah . Kuma mu magada ne tare da Almasihu , hakika idan mun sha wahala tare da shi za a kuma daukaka mu tare da shi .
ROM 8:18     Alignment score: 0.264
For I consider that the sufferings of this present time are not worthy to be compared with the glory that will be revealed to us .
Gama na yi la'akari cewa wahalonin zamanin nan ba su isa a kwatanta su da daukakar
da za'a bayyana mana ba .
ROM 8:19     Alignment score: 0.195 → 0.202
For the eager expectation of the creation waits for the revealing of the sons of God .
Saboda yadda halitta ke marmarin bayyanuwar ' ya'yan Allah .
ROM 8:20     Alignment score: 0.219 → 0.221
For the creation was subjected to futility , not of its own will , but because of him who subjected it , in the certain hope
Gama an kaskantar da halitta ga banza , ba da nufin ta ba , amma na shi wanda ya kaskantar da ita . Ta na cikin tabbacin alkawarin .
ROM 8:21     Alignment score: 0.271 → 0.265
that the creation itself will be delivered from slavery to decay , and that it will be brought into the freedom of the glory of the children of God .
Cewa halitta kanta za ta kubuta daga bautar rubewa , kuma za a kawo ta zuwa ga ' yantarwa na yabon daukakar
' ya'yan Allah .
ROM 8:22     Alignment score: 0.27
For we know that the whole creation groans and labors in pain together even now .
Gama mun sani dukan
halitta na nishi da zafin nakuda tare har ya zuwa yanzu .
ROM 8:23     Alignment score: 0.313 → 0.333
Not only that , but even we ourselves , who have the firstfruits of the Spirit even we ourselves groan within ourselves , waiting for our adoption , the redemption of our body .
Ba haka kadai ba , amma ko mu kanmu , da ke nunar farko na Ruhu -- mu kanmu muna nishi acikin mu , muna jiran diyancinmu , wato ceton
jikinmu kenan .
ROM 8:24     Alignment score: 0.107
For in this
certain hope we were saved . Now hope that is seen is not hope . For who hopes for what he can see ?
Gama ta wanan hakikancewa aka cece mu . Amma dai abin da muke da tabbacin zai faru ba mu gan shi ba tukuna , domin wanene wa ke begen tabbatacce abin da yake gani ?
ROM 8:25     Alignment score: 0.353 → 0.356
But if we have certain hope about what we do not see , we wait for it with patience .
Amma idan muna da tabbacin abin da ba mu gani ba tukuna , to sai mu jjira
shi da hakuri .
ROM 8:26     Alignment score: 0.331 → 0.348
In the same way , the Spirit also helps in our weakness . For we do not know how we should pray , but the Spirit himself intercedes for us with inexpressible groans .
Hakanan
, Ruhu kuma ke taimako a kasawarmu . Gama ba mu da san yadda zamu yi addu'a ba , amma Ruhu kansa na roko a madadinmu da nishe - nishen da ba'a iya ambatawa .
ROM 8:27     Alignment score: 0.232 → 0.233
He who searches the hearts knows the mind of the Spirit , because he intercedes on behalf of the saints according to the will of God .
Shi da ke bidar zuciya yana sane
da tunanin Ruhu , domin yana roko a madadin masu badagaskiya ta wurin nufin Allah .
ROM 8:28     Alignment score: 0.243 → 0.244
We know that for those who love God , he works all things together for good , for those who are called according to his purpose .
Mun san cewa ga wadanda ke kaunar
Allah , yakan aikata dukan al'amura domin su zuwa ga alheri , ga duk wadanda aka kira bisa ga nufinsa . Dukan abubuwa sukan zama alheri .
ROM 8:29     Alignment score: 0.229 → 0.228
Because those whom he foreknew , he also predestined to be conformed to the image of his Son , that he might be the firstborn among many brothers .
Saboda wadanda ya sani tuntuni su ne ya kardara su zama da kamanin
dansa , domin ya zama dan fari a cikin ' yan'uwa masu yawa .
ROM 8:30     Alignment score: 0.252
Those
whom he predestined , these he also called . Those whom he called , these he also justified . Those whom he justified , these he also glorified .
Su da ya kaddara , ya kiraye su . Wadanda ya kira , su ya kubutar . Su da ya kubutar , sune kuma ya daukaka .
ROM 8:31     Alignment score: 0.322
What then shall we say about these things ? If God is for us , who is against us ?
Me zamu ce game da wadannan al'amura ? Idan Allah na tare
da mu , wake gaba da mu ?
ROM 8:32     Alignment score: 0.256 → 0.26
He who did not spare his own Son but delivered him up on behalf of us all , how will he not also with him freely give
us all things ?
Shi da baya hana dansa ba , amma ya bada shi a madadinmu dukka , me zai hana shi bamu dukkan abubuwa a yalwace tare da shi ?
ROM 8:33     Alignment score: 0.251 → 0.252
Who will bring any accusation
against God 's chosen ones ? God is the one who justifies .
Wa zaya kawo wata tuhuma ga zababbu na Allah ? Allah ne ke " yantarwa .
ROM 8:34     Alignment score: 0.213 → 0.214
Who is the one who condemns ? Christ Jesus is the one who died
more than that , who was raised who is at the right hand of God , and who also is interceding for us .
Wanene ke hukumtawa ? Almasihu ne da ya mutu sabili da mu har ma fiye da haka , shi wanda kuma aka tasar . Yana mulki tare da Allah a wuri mai daukaka , shi ne kuma ya ke roko sabili da mu .
ROM 8:35     Alignment score: 0.285 → 0.3
Who will separate us from the love of Christ ? Tribulation , or distress , or persecution , or hunger
, or nakedness , or danger , or sword ?
Wa za ya raba mu da kaunar Allah ? Kunci , ko bacin rai , ko tsanani , ko yunwa , ko tsiraci , ko hadari , ko takobi ?
ROM 8:36     Alignment score: 0.281 → 0.294
Just as it is written , " For your benefit we are killed all day long . We were considered as sheep for the slaughter . "
Kamar yadda aka rubuta , " Saboda kai ake kisanmu dukkan yini . An mai da mu kamar tumaki yanka . "
ROM 8:37     Alignment score: 0.159 → 0.186
In all these things we are more than conquerors through the one who loved us .
A dukan
al'amuran nan mun fi karfi a ce da mu masu nasara ta wurin shi da ke kaunar mu .
ROM 8:38     Alignment score: 0.266 → 0.269
For I have been convinced that neither death , nor life , nor angels , nor governments , nor things present , nor things to come , nor powers ,
Gama na tabata
cewa ko mutuwa , ko rai , ko mala'iku , ko mulkoki , ko al'amuran yanzu , ko al'amura masu zuwa , ko iko ,
ROM 8:39     Alignment score: 0.293
nor height , nor depth , nor any other created thing , will be able to separate us from the love of God , which is in Christ Jesus our Lord .
ko tsawo , ko zurfi , kai ko wace
irin halitta , ba su isa su raba mu da kaunar Allah , da ke a cikin Almasihu Yesu Ubangijin mu ba .
ROM 8     Average alignment score: 0.306 for 39 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16