Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


ROM 15:1     Alignment score: 0.181 → 0.178
Now we who are strong ought to bear the weaknesses of the weak , and ought not to please ourselves .
Yanzu mu da muke da karfi ya kamata mu dau nauyi raunana , kuma bai dace mu nuna son kai ba .


ROM 15:2     Alignment score: 0.343 → 0.347
Let each one of us please his neighbor for that which is good , in order to build
him up .
Bari kowannenmu ya faranta wa makwabcinsa rai , domin wannan yana da kyau , don a gina shi .
ROM 15:3     Alignment score: 0.241 → 0.244
For even Christ did not please himself . Instead , it was just as it is written , " The insults of those who insulted you fell on me . "
Domin Almasihu bai faranta wa kansa rai ba . Kamar yadda aka rubuta , " zagin
da wadansu suka yi masa ya sauka a kaina . "
ROM 15:4     Alignment score: 0.185
For whatever was previously written was written for our instruction
, in order that through patience and through encouragement of the scriptures we would have certain hope .
Don abin da aka rubuta a baya an rubuta ne domin a gargade mu , domin ta hakuri da karfafawar litattafai mu sami karfi .
ROM 15:5     Alignment score: 0.366
Now may the God of patience and of encouragement grant you to be of the same mind with each other according to Christ Jesus .
Yanzu Allah mai hakuri da karfafawa ya baku
zuciya daya ta zaman tare da juna bisa ga halin Yesu Almasihu .
ROM 15:6     Alignment score: 0.159 → 0.16
May he do this in order that with one mind you may praise with one mouth the God and Father of our Lord Jesus Christ .
Domin ya yi haka ne da zuciya daya domin ku yi yabo
da bakinku daya .
ROM 15:7     Alignment score: 0.167 → 0.207
Therefore receive one another , even as Christ also received you , to the praise of God .
Domin ku karbi juna , kamar yadda Yesu ma ya karbe
ku domin a daukaka Allah .
ROM 15:8     Alignment score: 0.36
For I say that Christ has been made a servant of the circumcision on behalf of God 's truth , in order to confirm the promises given to the fathers ,
Saboda na ce an mai da Almasihu bawan kaciya a madadin gaskiyar
Allah . Ya yi wannan ne don a tabbatar da alkawarai da aka ba kakanin kakaninmu .
ROM 15:9     Alignment score: 0.36 → 0.36
and for the Gentiles to glorify God for his mercy . As it is written , " Therefore I will give
praise to you among the Gentiles and sing praise to your name . "
Domin Al'umai su daukaka Allah saboda jinkansa , kamar yadda ya ke a arubuce , " Domin ta haka zan yabe ka cikin Al'umai in yi wakar yabon sunanka . "
ROM 15:10     Alignment score: 0.253
Again it says , " Rejoice , you Gentiles , with his people . "
Kuma an ce . " Ku yi faranciki
, ku Al'ummai tare da mutanensa . "
ROM 15:11     Alignment score: 0.445
And again , " Praise the Lord , all you Gentiles ; let all the peoples praise him . "
Kuma . " Ku yabi
Ubangiji , ku dukan Al'ummai ; bari dukan mutane su yabe shi . "
ROM 15:12     Alignment score: 0.309
Again , Isaiah says , " The root of Jesse will come
, the one who rises to rule over the Gentiles ; in him the Gentiles will have hope . "
Kuma , Ishaya ya ce " Za a sami tsatson Yessi , wanda zai tashi ya yi mulki a kan Al'umai , Al'umai za su sami karfin hali a cikinsa . "
ROM 15:13     Alignment score: 0.361
Now may the God of hope fill
you with all joy and peace for believing , so that by the power of the Holy Spirit you will have hope .
Yanzu Allah mai karfafawa ya cika ku da dukkan farin ciki salama , saboda da bangaskiyarku , domin ku sami cikkakiyar karafafawa , ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki .
ROM 15:14     Alignment score: 0.276
I myself am also convinced about you , my brothers . I am convinced that also you yourselves are full of goodness , filled with all knowledge . I am convinced that you are also able to exhort one another .
Ni kaina na amince da ku , yan'uwa . Kuma na amince cewa ku da kanku kuna cike
da alheri , cike da dukkan sani . Na amince cewa za ku sami zarafi ku gargadi juna .
ROM 15:15     Alignment score: 0.279 → 0.288
But I am writing more boldly to you about some things in order to remind you again , because of the grace given me by God .
Amma ina rubuta maku
da gabagadi kan wadansu abubuwa , domin in tunasheku , saboda baiwar da aka bani daga wurin Allah .
ROM 15:16     Alignment score: 0.432
This
gift was that I should be a servant of Christ Jesus sent to the Gentiles , to offer as a priest the gospel of God . I should do this so that the offering of the Gentiles might become acceptable , consecrated by the Holy Spirit .
Cewa baiwar ta sa na zama bawan Almasihu Yesu da aka aika ga Al'ummai , limami na bisharar Allah . Zan yi wannan saboda baikon Al'ummai ya zama karbabbe , kuma kebbabe ga Allah ta wurin Ruhu Mai Tsarki .
ROM 15:17     Alignment score: 0.328 → 0.368
In Christ Jesus I have reason to boast of my service for God .
Don haka ina jin dadi cikin Yesu Almasihu da abubuwa na Allah .
ROM 15:18     Alignment score: 0.134
For I will not dare to speak
of anything except what Christ has accomplished through me for the obedience of the Gentiles . These are things done by word and action ,
Domin ba ni da abin da zan ce , sai abin da Yesu ya aikata ta wurina , domin Al'ummai su yi biyayya ta magana da aiki .
ROM 15:19     Alignment score: 0.428 → 0.437
by the power of signs and wonders , and by the power of the Holy Spirit . This
was so that from Jerusalem , and round about as far as Illyricum , I might fully carry out the gospel of Christ .
Ta wurin alamu , da al'jibai , da ikon Ruhu Mai Tsarki . Daga Urushalima , da kewaye har zuwa Ilirikum , an kai bisharar Almasihu ko'ina dukka .
ROM 15:20     Alignment score: 0.292
In this way , my desire has been to proclaim the gospel , but not where Christ is known by name , in order that I might not build upon another man 's foundation .
A cikin hanyar nan , burina
in sanar da bishara , amma a inda ba a san Yesu ta wurin sunansa ba , don kada in sa gini akan harshashi wani .
ROM 15:21     Alignment score: 0.162
It is as it is written : " Those to whom no tidings of him came
will see him , and those who have not heard will understand . "
Kamar yadda yake a rubuce . " Wadanda ba a taba fada wa labarinsa ba , su gane . Wadanda ba su taba jin labarinsa ba su fahimta . "
ROM 15:22     Alignment score: 0.132 → 0.153
Therefore I was also hindered many times from coming to you .
Saboda an hana ni zuwa wurin ku a lokatai da dama .
ROM 15:23     Alignment score: 0.357
But now , I no longer have any place in these regions , and I have been longing for many years to come to you .
Amma yanzu bani da sauran wani wuri a lardin nan , kuma cikin shekaru masu yawa ina da marmarin in zo wurin ku .
ROM 15:24     Alignment score: 0.073 → 0.095
I am hopeful that I will see you in passing when I go to Spain , and to be helped by you along my journey there , once I have enjoyed your company for a while .
Duk lokacin da zan tafi Asbaniya ina begen
ganin ku yayin wucewa , don ku raka ni bayan na ji dadin zama da ku na dan lokaci .
ROM 15:25     Alignment score: 0.351 → 0.354
But now I am going to Jerusalem , bringing aid to the believers .
Amma yanzu ina tafiya Urushalima don in yi wa tsarkaka hidima .
ROM 15:26     Alignment score: 0.303
For it was the good pleasure of Macedonia and Achaia to make a certain contribution to the poor among the saints who are in Jerusalem .
Domin abin farinciki ne ga mutanen
Makidoniya da Akaya su yi bayarwa domin gajiyayyu masu bada gaskiya wadanda suke a Urushalima .
ROM 15:27     Alignment score: 0.241 → 0.248
Yes , it was their good pleasure , and , indeed , they are their debtors . For if the Gentiles have shared in their spiritual things , they owe it to them also to serve them in material things .
Suna jin dadi domin hakika kamar bashi ne a kansu . Domin Al'ummai sun yi tarayya da su cikin ayyukan ruhaniya , ya zama hakki a kansu su ma su taimake
su da abubuwa .
ROM 15:29     Alignment score: 0.365
I know that when I come to you I will come in the fullness of the blessing of Christ .
Na san cewa lokacin da na zo gareku , zan zo da cikakkun
albarku na Almasihu .
ROM 15:30     Alignment score: 0.442
Now I urge you , brothers , by our Lord Jesus Christ , and by the love of the Spirit , that you strive
together with me in your prayers to God for me .
Yanzu ina rokonku , yan'uwa , ta wurin Ubangiji Yesu Almasihu , da kaunar Ruhu Mai Tsarki , ku yi ta fama tare da ni a cikin yin addu'o , inku ga Allah saboda ni .
ROM 15:31     Alignment score: 0.285 → 0.33
Pray that I may be rescued from those who are disobedient in Judea , and that my service for Jerusalem may be acceptable to the believers .
Kuyi haka saboda in tsira daga wadanda suke masu biyayya ga Yahudiya , domin kuma hidimata saboda Urushalima ta zama karbabbiya .
ROM 15:32     Alignment score: 0.343
Pray that I may come to you in joy through the will of God , and that I may , together with you , find
rest .
Ku yi addu'a cewa in zo wurinku da farinciki ta wurin nufin Allah , cewa tare da ni da ku , mu sami hutu .
ROM 15:33     Alignment score: 0.504
May the God of peace be with you all . Amen .
Allah na salama ya kasance tare da ku duka . Amin .
ROM 15     Average alignment score: 0.305 for 32 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16