Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


1CO 3:1     Alignment score: 0.432
And I , brothers , could not speak
to you as spiritual people , but instead as to fleshly people , as to little children in Christ .
Amma ni , yan'uwa , ba zan iya magana da ku kamar mutane masu ruhaniya ba , amma kamar mutane masu jiki , kamar jarirai cikin Almasihu .


1CO 3:2     Alignment score: 0.128 → 0.199
I fed you milk , not solid food , for you were not ready for it ; and even now you are not yet ready .
Na shayar da ku da Madara ba da nama ba , don baku
isa cin nama ba , kuma ko yanzu ma baku isa ba .
1CO 3:3     Alignment score: 0.228 → 0.228
For you are still fleshly . For where jealousy and strife exist among you , are you not living according to the flesh , and are you not walking by human standards ?
Gama har yanzu ku masu jiki ne . Muddin akwai kishi da jayayya a tsakaninku , ashe , ku ba masu jiki ba ne , kuma kuna tafiya bisa magwajin mutane ?
1CO 3:4     Alignment score: 0.265 → 0.282
For when one says , " I follow Paul , " and another says , " I follow Apollos , " are you not living as human beings ?
Domin in wani ya ce , " Ina bayan Bulus , " wani kuma ya ce , " Ina bayan Afollos
, " ashe , ba zaman mutuntaka kuke yi ba ?
1CO 3:5     Alignment score: 0.281
Who then is Apollos ? Who is Paul ? Servants through whom you believed , to each of whom the Lord gave
tasks .
To wanene Afollos ? Wanene kuma Bulus ? Bayi ne wadanda kuka bada gaskiya ta wurin su , kowannen su kuwa Allah ya bashi ayyuka .
1CO 3:6     Alignment score: 0.374
I planted , Apollos watered , but God gave
the growth .
Ni nayi shuka , Afolos yayi banruwa , amma Allah ne ya sa girma .
1CO 3:7     Alignment score: 0.295 → 0.307
So then , neither he who plants nor he who waters is anything . But it is God who gives the growth .
Don haka , da mai shukar da mai banruwan , ba komi
bane . Amma Allah ne mai sa girman .
1CO 3:8     Alignment score: 0.202 → 0.207
Now he who plants and he who waters are one , and each will receive his own wages according to his own labor .
Da mai shukar , da mai banruwan , duk daya suke , kuma kowannen
su zai sami nasa lada , gwargwadon aikinsa .
1CO 3:9     Alignment score: 0.349
For we are God 's fellow workers . You are God 's garden , God 's building .
Gama mu abokan aiki ne na Allah . Ku gonar Allah ne , ginin Allah kuma .
1CO 3:10     Alignment score: 0.223 → 0.216
According to the grace of God that was given to me as a skilled master builder , I laid a foundation and another is building on it . But let each man be careful how he builds on it .
Bisa ga alherin Allah da aka bani a matsayin gwanin magini , na kafa harsashi
, wani kuma yana dora gini a kai . Sai dai kowane mutum , ya lura da yadda yake dora ginin .
1CO 3:11     Alignment score: 0.3
For no one can lay a foundation other than the one that has been laid , that is , Jesus Christ .
Gama ba wanda ke iya kafa wani harsashin
daban da wanda aka rigaya aka kafa , wato , Yesu Almasihu .
1CO 3:12     Alignment score: 0.394 → 0.399
Now if anyone builds on the foundation
with gold , silver , precious stones , wood , hay , or straw ,
Yanzu fa in wani ya dora gini a kan harashin da zinariya , ko azurfa , ko duwatsu masu daraja , ko itace , ko ciyawa , ko tattaka ,
1CO 3:13     Alignment score: 0.282
his work will be revealed , for the daylight will reveal it . For it will be revealed in fire . The fire will test the quality of what each one had done .
aikinsa zai bayyanu
, domin ranar nan zata tona shi . Gama za a bayyana shi cikin wuta . Wutar kuwa zata gwada ingancin aikin da kowa ya yi .
1CO 3:14     Alignment score: 0.254
If anyone 's work remains , he will receive a reward ;
Duk wanda aikinsa ya tsaya
, zai karbi lada ;
1CO 3:15     Alignment score: 0.347 → 0.367
but if anyone 's work is burned up , he will suffer loss , but he himself will be saved , as though escaping through fire .
amma duk wanda aikinsa ya kone , zai sha Asara , amma shi kansa zai tsira , sai dai kamar ta tsakiyar wuta .
1CO 3:16     Alignment score: 0.423
Do you not know that you are God 's temple and that the Spirit of God lives in you ?
Ashe , baku
san ku haikalin Allah ne ba , Ruhun Allah kuma yana zaune a cikin ku ?
1CO 3:17     Alignment score: 0.451
If anyone destroys God 's temple , God will destroy that person . For God 's temple is holy , and so are you .
Idan wani ya lalata haikalin Allah , Allah zai lalata shi . Gama haikalin Allah mai tsarki ne , kuma haka ku ke .
1CO 3:18     Alignment score: 0.397
Let no one deceive himself . If anyone among you thinks he is wise in this age , let him become a " fool " that he may become wise .
Kada kowa ya rudi kansa . Idan wani a cikin ku na ganin shi mai hikima ne a wannan zamani , bari ya zama " wawa " domin ya zama mai hikima .
1CO 3:19     Alignment score: 0.346
For the wisdom of this world is foolishness with God . For it is written , " He catches the wise in their craftiness . "
Gama hikimar
duniyar nan wauta ce a gun Allah . Gama a rubuce yake , " Yakan kama masu hikima a cin makircin su . "
1CO 3:20     Alignment score: 0.356
And again , " The Lord knows that the reasoning of the wise is futile . "
Har wa yau , " Ubangiji ya san tunanin masu hikima banza ne . "
1CO 3:21     Alignment score: 0.117 → 0.139
For this reason , let no one boast in men . All things are yours ,
haka ba sauran fariya akan mutane ! Domin kuwa kome
naku ne ,
1CO 3:22     Alignment score: 0.433 → 0.507
whether Paul , or Apollos , or Cephas , or the world , or life , or death , or things present , or things to come . All things are yours ,
Ko Bulus , ko Afollos
, ko kefas , ko duniya , ko rai , ko mutuwa , ko abubuwa na yanzu , ko abubuwa masu zuwa . Duka naku ne ,
1CO 3:23     Alignment score: 0.745
and you are Christ 's , and Christ is God 's .
Ku kuwa na Almasihu ne , Almasihu kuma na Allah ne .
1CO 3     Average alignment score: 0.33 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16