Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


1CO 7:1     Alignment score: 0.301
Now concerning the issues you wrote about : " It is good for a man not to touch a woman . "
Game da abubuwan da kuka rubuto
: " Yayi kyau ga mutum kada ya taba mace . "


1CO 7:2     Alignment score: 0.332 → 0.333
But because of temptations for many immoral acts , each man should have his own wife , and each woman should have her own husband .
Amma Saboda jarabobi na ayyukan fasikanci masu yawa , ya kamata kowane
mutum ya kasance da matarsa , kowace mace kuma ta kasance da mijinta .
1CO 7:3     Alignment score: 0.124 → 0.15
The husband should give
to the wife her sexual rights , and likewise the wife to her husband .
Kowanne maigidanci ya ba matarsa hakin ta , kuma kowace mace ta ba maigidan ta hakinsa na saduwa da juna .
1CO 7:4     Alignment score: 0.225 → 0.228
It is not the wife who has authority over her own body , it is the husband . Likewise , the husband does not have authority over his own body , but the wife does .
Matan
ba ta da iko akan jikin ta amma maigidan ne . Haka ma , maigidan bashi da iko akan jikinsa amma matar ce .
1CO 7:5     Alignment score: 0.2 → 0.199
Do not deprive each other , except by mutual agreement and for a specific period of time . Do this so that you may devote yourselves to prayer . Then you should come
together again , so that Satan may not tempt you because of your lack of self - control .
Kada ku hana wa junanku saduwa , sai dai da yardar junanku domin wani dan lokaci . Kuyi haka domin ku bada kanku ga addu'a . Daganan sai ku sake saduwa , domin kada Shaidan ya jarabce ku saboda rashin kamun kanku .
1CO 7:6     Alignment score: 0.296
But I say these things to you as a concession and not as a command .
Amma ina fada
maku wadannan abubuwa ne a matsayin nuni , ba a matsayin umurni ba .
1CO 7:7     Alignment score: 0.276
I wish that everyone were as I am . But each one has his own gift from God . One has this kind of gift , and another that kind .
Na so da kowa da kowa kamar ni yake . Amma kowa na da baiwarsa daga wurin Allah . Wani na da irin wannan baiwar , wani kuma waccan .
1CO 7:8     Alignment score: 0.272
To the unmarried and to widows I say that it is good for them if they remain unmarried , as I am .
Ga marasa aure da gwamraye , Ina cewa , yana da kyau a garesu su zauna ba aure , kamar yadda nike .
1CO 7:9     Alignment score: 0.255
But if they can not exercise self - control , they should marry . For it is better for them to marry than to burn with passion .
Amma idan baza
su iya kame kansu ba , ya kamata su yi aure . Gama yafi masu kyau su yi aure da su kuna da sha'awa .
1CO 7:10     Alignment score: 0.301 → 0.304
Now to the married I give this command not I , but the Lord the wife should not separate from her husband
Ga masu aure kwa , ina bada wannan umarni - ba ni ba , amma Ubangiji : " Kada mace ta rabu
da mijinta . "
1CO 7:11     Alignment score: 0.292
( but if she does separate from her husband , she should remain unmarried or else
be reconciled to her husband ) , and the husband should not divorce his wife .
Amma idan har ta rabu da mijinta , sai ta zauna ba aure ko kuma ta shirya da shi . Haka kuma " Kada miji ya saki matarsa . "
1CO 7:12     Alignment score: 0.333 → 0.334
But to the rest I say I , not the Lord that if any brother has a wife who is an unbeliever , and if she is content to live with him , he should not divorce her .
Amma ga sauran ina cewa - Ni , ba Ubangiji ba - idan wani dan'uwa yana da mata wadda ba mai bi ba , kuma idan ta yarda ta zauna da shi , to kada ya sake
ta .
1CO 7:13     Alignment score: 0.257 → 0.262
If a woman has an unbelieving husband , and if he is content to live with her , she should not divorce him .
Idan kuwa mace tana da miji marar bi , idan ya yarda ya zauna tare da ita , to kada ta kashe aure da shi .
1CO 7:14     Alignment score: 0.271 → 0.27
For the unbelieving husband is set apart because of his wife , and the unbelieving wife is set apart because of the brother . Otherwise your children would be unclean , but actually they are set apart .
Gama miji marar bada gaskiya ya zama kebabbe saboda matarsa , sannan
mata marar bada gaskiya ta zama kebbiya saboda mijinta mai bi . In ba haka ba ' ya'yanku za su zama marasa tsarki , amma a zahiri su kebabbu ne .
1CO 7:15     Alignment score: 0.393 → 0.393
But if the unbelieving partner departs , let him go . In such cases , the brother or sister is not bound to their vows . God has called us to live in peace .
Amma idan abokin aure
marar bi ya fita , a bar shi ya tafi . A irin wannan hali , dan'uwa ko ' yar'uwa ba a daure suke ga alkawarinsu ba . Allah ya kira mu da mu zauna cikin salama .
1CO 7:16     Alignment score: 0.419
For how do you know , woman , whether you will save your husband ? Or how do you know , man , whether you will save your wife ?
Yaya kika
sani , ke mace , ko za ki ceci mijinki ? ko yaya ka sani , kai miji , ko za ka ceci matarka ?
1CO 7:17     Alignment score: 0.273
Only let each one live
the life the Lord has assigned him , each as God has called him . This is my rule in all the churches .
Bari dai kowa ya yi rayuwar da Ubangiji ya aiyana masa , kamar yadda Allah ya kirawo shi . Wannan ce ka'idata a dukkan ikilisiyu .
1CO 7:18     Alignment score: 0.303 → 0.305
Was anyone circumcised when he was called to believe ? He should not try to appear uncircumcised . Was anyone uncircumcised when he was called to faith ? He should not be circumcised .
Mutum na da kaciya sa'adda aka kira shi ga bada gaskiya ? Kada yayi kokarin bayyana kamar marar kaciya . Mutum ba shi da kaciya sa'adda aka kira ga bangaskiya ? To kada ya bidi kaciya .
1CO 7:19     Alignment score: 0.318 → 0.319
For it is neither circumcision nor uncircumcision that matters . What matters is obeying the commandments of God .
Gama kaciya ko rashin kaciya ba shine mahimmin abu ba . Mahimmin abu shine biyayya da dokokin Allah .
1CO 7:20     Alignment score: 0.266
Each one should remain in the calling he was in when God called him to believe .
Kowa ya tsaya cikin kiran da yake lokacin da Allah ya kira shi ga bada gaskiya .
1CO 7:21     Alignment score: 0.305 → 0.303
Were you a slave when God called you ? Do not be concerned about it . But if you can become
free , take advantage of it .
Kai bawa ne lokacin da Allah ya kirawo ka ? Kada ka damu da haka . Amma idan kana da zarafin samun ' yanci , ka yi haka .
1CO 7:22     Alignment score: 0.432 → 0.436
For someone who is called by the Lord as a slave is the Lord 's freeman . Likewise , the one who was free when he was called to believe is Christ 's slave .
Domin wanda Ubangiji ya kira shi lokacin da yake bawa , shi ' yantacce ne na Ubangiji . Hakanan
kuma , wanda shike ' yantacce lokacin da aka kira shi ga bada gaskiya , Bawan Almasihu ne .
1CO 7:23     Alignment score: 0.176
You have been bought with a price , so do not become slaves of men .
An saye ku da tsada , donhaka kada ku zama bayin mutane .
1CO 7:24     Alignment score: 0.275 → 0.27
Brothers , in whatever life
each of us was in when we were called to believe , let us remain like that .
Yan'uwa , a kowace irin rayuwa kowannenmu ke ciki lokacin da aka kira mu ga bada gaskiya , bari mu tsaya a haka .
1CO 7:25     Alignment score: 0.283
Now concerning those who never married , I have no commandment from the Lord . But I give my opinion as one who , by the Lord 's mercy , is trustworthy .
Game da wadanda basu taba aure ba , ba ni da wani umarni daga wurin Ubangiji . Amma ina bada ra'ayina kamar mutum wanda , ta wurin jinkan Allah , yake yardajje .
1CO 7:26     Alignment score: 0.222 → 0.226
Therefore , I think that because of the disaster that is coming , it is good for a man to remain as he is .
Don haka , Ina ganin saboda yamutsin dake tafe ba da jimawa ba , ya yi kyau mutum ya zauna yadda yake .
1CO 7:27     Alignment score: 0.116 → 0.124
Are you married to a wife ? Do not seek a divorce . If you are unmarried , do not seek a wife .
Kana daure da mace ? Kada ka nemi ' yanci daga gare ta . Baka
daure da mace ? Kada ka nemi auren mace .
1CO 7:28     Alignment score: 0.327
But if you do marry , you have not sinned , and if an unmarried woman marries , she has not sinned . But those who marry will have many kinds of worldly trouble , and I want to spare you from this
.
Amma idan ka yi aure , ba ka yi zunubi ba . Kuma idan mace marar aure ta yi aure , bata yi zunubi ba . Saidai su wadanda suka yi aure za sha wahalhalu iri - iri a yayinda suke raye , kuma ina so in raba ku da su .
1CO 7:29     Alignment score: 0.284 → 0.284
But this I say , brothers : The time is short . From now on , let those who have wives live as though they had none .
Amma wannan nike fadi
ya'nuwa : lokaci ya kure . Daga yanzu , bari wadanda suke da mata suyi rayuwa kamar basu da su .
1CO 7:30     Alignment score: 0.139 → 0.14
Those who weep should act as though they were not weeping , and those who rejoice as though they were not rejoicing , and those who buy as though they did not possess anything ,
Masu kuka su zama kamar marasa kuka , masu farinciki kamar marasa farinciki , masu sayen abubuwa kamar marasa komai .
1CO 7:31     Alignment score: 0.13 → 0.13
and those who use the world should not act as though they are using it to the full
. For the world in its present form is coming to an end .
Wadanda suke harka da duniya kamar ba su harka da ita , domin ka'idar duniyan nan tana kawowa ga karshe .
1CO 7:32     Alignment score: 0.233 → 0.231
I would like you to be free from worries . The unmarried man is concerned about the things of the Lord , how to please him .
Ina so ku kubuta daga damuwa mai yawa . Mutum marar aure yana tunani akan al'amuran Ubangiji , yadda zai gamshe
shi .
1CO 7:33     Alignment score: 0.308
But the married man is concerned about the things of the world , how to please his wife
Amma mai aure yana tunani akan al'amuran duniya , yadda za ya gamshi matarsa ,
1CO 7:34     Alignment score: 0.348
he is divided . The unmarried woman or the virgin is concerned about the things of the Lord , how to be set apart in body and in spirit . But the married woman is concerned about the things of the world , how to please her husband .
hankalinsa ya rabu
. Mace marar aure ko budurwa tana tunanin al'amuran Ubangiji , yadda za ta kebe kanta a jiki da ruhu . Amma mace mai aure tana tunanin al'amuran duniya , yadda za ta gamshi mijinta .
1CO 7:35     Alignment score: 0.151 → 0.152
I say this for your own benefit , and not to put any constraint on you . I say this for what is right , so that you may be devoted to the Lord without any distraction .
Ina fadar wannan domin amfaninku ne , ba domin in takura ku ba . Na fadi
wannan domin abinda ke daidai , yadda zaku bi Ubangiji ba tare da hankalinku ya rabu ba .
1CO 7:36     Alignment score: 0.285
But if anyone thinks that he is not treating his fiancée with respect if she is beyond the age of marriage and it must be so he should do what he wants . He is not sinning . They should marry .
Amma idan wani yana tunani da cewa baya yin abinda ya dace ga budurwarsa - idan ta wuce shekarun aure , kuma hakan ya zama dole - sai yayi abinda yake so . Ba zunubi yake yi ba . Sai suyi aure .
1CO 7:37     Alignment score: 0.271 → 0.275
But if he is standing firm in his heart , if he is not under pressure but can control his own will , and if he has decided in his own heart to do this , to keep his own fiancée a virgin , he will do well .
Amma idan ya tsaya
da karfi a zuciyarsa , idan baya shan wani matsi kuma yana iya kame kansa , har ya kudurta a zuciyarsa yayi haka , wato ya kiyaye budurwarsa da yake tashi , to hakan ya yi daidai .
1CO 7:38     Alignment score: 0.212
So the one who marries his fiancée does well , and the one who chooses
not to marry will do even better .
Don haka , shi wanda ya auri budurwarsa yayi daidai , sannan shi wanda ya zabi yaki yin aure yafi yin daidai .
1CO 7:39     Alignment score: 0.342 → 0.342
A woman is bound to her husband for as long as he lives . But if her husband dies , she is free to marry whomever she wishes to marry , but only in the Lord .
Mace tana a daure ga mijinta a duk tsawon rayuwarsa . Amma idan mijin
ya mutu , tana da ' yanci ta auri duk wanda take so ta aura , amma a cikin Ubangiji .
1CO 7:40     Alignment score: 0.249 → 0.261
Yet in my judgment she would be happier if she lives as she is . And I think that I also have the Spirit of God .
Amma a ganina , za ta fi farinciki idan za ta zauna
yadda take . Kuma ina tunanin ni ma ina da Ruhun Allah .
1CO 7     Average alignment score: 0.279 for 40 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16