Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


1CO 14:1     Alignment score: 0.292
Pursue love and be zealous for spiritual gifts , especially that you may prophesy .
Ku dafkaci kauna kuma ku himmatu domin baye bayen ruhaniya , musamman domin kuyi anabci
.


1CO 14:2     Alignment score: 0.337
For the one who speaks in a tongue does not speak
to people but to God . For no one understands him because he speaks hidden things in the Spirit .
Domin wanda yake magana da harshe bada mutane yake magana ba amma da Allah . domin babu mai fahimtarsa saboda yana zancen boyayyun abubuwa ciki Ruhu .
1CO 14:3     Alignment score: 0.414 → 0.412
But the one who prophesies speaks to people to build
them up , to encourage them , and to comfort them .
Amma wanda yake anabci da mutane yake magana domin ya gina su , ya karfafa su , kuma ya ta'azantar dasu .
1CO 14:4     Alignment score: 0.368 → 0.366
The one who speaks in a tongue builds up himself , but the one who prophesies builds up the church .
Wanda yake magana da wani harshe , kansa yake ginawa , amma mai yin annabci
kuwa , ikilisiya yake ginawa .
1CO 14:5     Alignment score: 0.34
Now I wish that you all spoke
in tongues . But even more than that , I wish that you would prophesy . The one who prophesies is greater than the one who speaks in tongues ( unless someone interprets so that the church may be built up ) .
To , fatana ace dukan ku kuna magana da harsuna . Amma fiye da hakama , fatana ace kuyi anabci . Wanda yake anabci yafi wanda yake magana da harsuna ( sai dai idan wani ya fassara domin ikilisiya ta ginu ) .
1CO 14:6     Alignment score: 0.338 → 0.338
But now , brothers , if I come to you speaking in tongues , how will I benefit you ? I can not , unless I speak
to you with revelation , or knowledge , or prophecy , or teaching .
Amma yanzu , ' yan'uwa , in na zo wurin ku ina magana da harsuna , ta yaya zaku karu dani ? ba zaya yiwu ba , sai idan nayi maku magana da wahayi , ko sani , ko anabci , ko koyarwa .
1CO 14:7     Alignment score: 0.176
If lifeless instruments are producing sounds like the flute or the harp and they do not produce different tones , how will anyone know what tune the flute or harp is playing ?
Idan kayan kida marasa rai suna fitar da sauti - kamar su sarewa da algaita - kuma basu fitar da amo daban daban , ta yaya wani zaya san irin amon
da sarewar da algaitar suke kadawa ?
1CO 14:8     Alignment score: 0.265
For if the trumpet is played with an uncertain sound , how will anyone know when it is time to prepare for battle ?
Domin idan aka busa kaho da sauti marar ma'ana
, ta yaya wani zaya san lokacin da ya dace ya shirya zuwa yaki ?
1CO 14:9     Alignment score: 0.247
So it is with you . If you utter speech
that is unintelligible , how will anyone understand what you have said ? You will be speaking , and no one will understand you .
Haka yake game da ku . Idan kuka furta zance marar ma'ana , ta yaya wani zaya fahimci abinda kukace ? zaku yita magana , kuma babu wanda zaya fahimce ku .
1CO 14:10     Alignment score: 0.224 → 0.241
There are doubtless many different languages in the world , and none is without meaning .
Babu shakka akwai harsuna daban daban a duniya , kuma babu wanda baya da ma'ana
.
1CO 14:11     Alignment score: 0.392 → 0.381
But if I do not know the meaning of a language , I will be a foreigner to the speaker , and the speaker will be a foreigner to me .
Amma idan ban san ma'anar wani harshe ba , zan zama bare ga mai maganar , kuma mai maganar zaya zama bare a gareni .
1CO 14:12     Alignment score: 0.314
So it is with you . Since you are eager for the manifestations of the Spirit , try to excel in the gifts that build
up the church .
haka yake gare ku . Tun da kuna da dokin bayyanuwar Ruhu , ku himmatu da habaka cikin gina ikilisiya .
1CO 14:13     Alignment score: 0.226
So the one who speaks in a tongue should pray that he may interpret .
To wanda yake magana da harshe yayi addu'a domin ya iya fassarawa .
1CO 14:14     Alignment score: 0.427
For if I pray in a tongue , my spirit prays , but my mind is unfruitful .
Domin idan nayi addu'a da harshe , ruhuna
yayi addu'a , amma fahimtata bata karu ba .
1CO 14:15     Alignment score: 0.41 → 0.413
What am I to do ? I will pray with my spirit , but I will also pray with my mind . I will sing with my spirit , and I will also sing with my mind .
To , me zan yi ? Zan yi addu'a da ruhuna
, in kuma yi addu'a da fahimtata . Zan yi raira waka da ruhuna , kuma in raira waka da fahimtata .
1CO 14:16     Alignment score: 0.39 → 0.399
Otherwise , if you praise God with the spirit , how will the outsider say " Amen " when you are giving thanks if he does not know what you are saying ?
In ba haka ba , idan ka yi yabon Allah da ruhu kawai , ta yaya wanda yake waje zai ce , " Amin " a kan godiyar
da kake yi in bai san abin da kake fada ba ?
1CO 14:17     Alignment score: 0.273 → 0.291
For you certainly give thanks well enough , but the other person is not built up .
Babu shakka kayi godiya sosai , amma wanin baya ginu
ba .
1CO 14:18     Alignment score: 0.312
I thank God that I speak
in tongues more than all of you .
Nagodewa Allah ina magana da harsuna fiye da ku duka .
1CO 14:19     Alignment score: 0.42 → 0.422
But in the church I would rather speak
five words with my understanding so that I might instruct others , than ten thousand words in a tongue .
Duk da haka dai a taron ikilisiya na gwammace in yi magana da kalmomi biyar cikin fahimta saboda inganta wadansu fiye da dubu goma da harshe .
1CO 14:20     Alignment score: 0.325 → 0.324
Brothers , do not be children in your thinking . Rather , in regard to evil , be like infants . But in your thinking be mature .
' Yan'uwa , kada ku zama yara cikin tunani , sai dai a wajen aikin mugunta , ku yi halin jarirai , amma a tunaninku ku girma .
1CO 14:21     Alignment score: 0.288 → 0.292
In the law it is written , " By men of strange tongues and by the lips of strangers I will speak
to this people . Even then they will not hear me , " says the Lord .
A rubuce yake a shari'a cewa , " zan yi magana da mutanen nan ta wurin mutane masu bakin harsuna , da kuma lebunan baki . Duk da haka kuwa ba za su saurare ni ba " , in ji Ubangiji .
1CO 14:22     Alignment score: 0.385 → 0.38
So then , tongues are a sign , not to believers , but to unbelievers . But prophesying is for a sign , not for unbelievers , but for believers .
Amma harsuna alamu ne , ba ga masu bada gaskiya ba , sai dai ga marasa ba da gaskiya . Annabci kuwa alama ce ga masu ba da gaskiya , amma ba don marasa bangaskiya ba .
1CO 14:23     Alignment score: 0.287 → 0.282
If , therefore , the whole church comes together and all speak
in tongues , and outsiders and unbelievers come in , would they not say that you are insane ?
Saboda haka , in dukan ikilisiya ta taru , kowa kuwa yana magana da wasu harsuna , wadansu na waje da kuma marasa ba da gaskiya suka shigo , ashe , ba sai su ce kun haukace ba ba ?
1CO 14:24     Alignment score: 0.093 → 0.124
But if you all were prophesying and an unbeliever or an outsider came
in , he would be convicted by all he hears . He would be judged by all that is said .
In kuwa kowa yana yin annabci , wani kuma marar ba da gaskiya ko wani daga waje ya shigo , maganar kuwa zata ratsa shi . Za a ma hukanta shi a kan maganar ,
1CO 14:25     Alignment score: 0.238 → 0.237
The secrets of his heart would be revealed . As a result , he would fall
on his face and worship God . He would declare that God is really among you .
asiran zuciyarsa kuma za su tonu . Sakamokon haka , sai ya fadi ya yi wa Allah sujada , zaya furta cewa lallai Allah yana tare da ku .
1CO 14:26     Alignment score: 0.346
What is next then , brothers ? When you come
together , each one has a psalm , a teaching , a revelation , a tongue , or an interpretation . Do everything so that you build up the church .
Sai me kuma ' yan'uwa ? idan kuka tattaru , wani yana da zabura , koyarwa , wahayi , harshe , ko fassara . Kuyi komai domin gina ikilisiya .
1CO 14:27     Alignment score: 0.268 → 0.274
If anyone speaks in a tongue , let there be two or at most three , and each one in turn , then someone should interpret what is said .
Idan wani yayi magana da harshe , bari a sami mutum biyu ko uku a yawansu , kuma kowa yayi daya bayan daya . Sai wani ya fassara abinda aka fada .
1CO 14:28     Alignment score: 0.348
But if there is no one to interpret , let each of them keep silent in the church . Let each one speak
to himself alone and to God .
Amma idan babu wanda zaya fassara , bari dukansu suyi shiru a ikilisiya . Bari kowa yayi wa kansa maganar a gida shi kadai da kuma Allah .
1CO 14:29     Alignment score: 0.382
Let two or three prophets speak
, and let the others listen with discernment to what is said .
Bari annabawa biyu ko uku suyi magana , bari sauran su saurara tare da bambance abinda ake fada .
1CO 14:30     Alignment score: 0.241
But if an insight is given to one who is sitting in the service , let the one who had been speaking be silent .
Idan kuma anba wani fahimta wanda yana zaune a cikin sujadar
, bari wanda yake ta magana kafin yanzu yayi shiru .
1CO 14:31     Alignment score: 0.186
For each of you can prophesy one by one so that each one may learn and all may be encouraged .
Dukanku kuna iya yin annabci daya bayan daya , domin kowannen
ku yayi koyi , a kuma samu karfafawa .
1CO 14:32     Alignment score: 0.495
For the spirits of the prophets are under the control of the prophets .
Gama ruhohin annabawa suna karkashin annabawa ,
1CO 14:33     Alignment score: 0.223
For God is not a God of confusion , but of peace . This is the rule in all the churches of the saints .
domin Allah ba Allahn rudu
ba ne , na salama ne . Haka yake kuwa a duk ikllisiyoyin masu bangaskiya .
1CO 14:34     Alignment score: 0.226
The women should keep silent in the churches . For they are not permitted to speak
. Instead , they should be in submission , as also the law says .
Mataye suyi shiru a ikilisiyoyi . Domin ba a basu dama ba suyi magana . A maimako , su zama masu sadaukar da kansu , kamar yadda doka ta ce .
1CO 14:35     Alignment score: 0.3
If there is anything they desire to learn , let them ask their husbands at home . For it is disgraceful for a woman to speak
in the church .
Idan akwai abinda suke so su koya , bari su tambayi mazajen su a gida . Domin abin kunya ne mace tayi magana a ikilisiya .
1CO 14:36     Alignment score: 0.247 → 0.247
Did the word of God come from you ? Are you the only ones it has reached ?
Daga wurinku maganar Allah ta zo ne ? ko kuwa a gare ku kadai ta iso ?
1CO 14:37     Alignment score: 0.324 → 0.331
If anyone thinks himself to be a prophet or spiritual , he should acknowledge that the things I write to you are a command of the Lord .
In wani yana zaton shi ma annabi ne , ko kuwa mai ruhaniya , to , sai ya fahimta , abin nan da nake rubuta maku
umarni ne daga wurin Ubangiji .
1CO 14:38     Alignment score: 0.09
But if anyone does not recognize this , let him not be recognized .
In kuwa wani ya ki kula da wannan , shi ma kada a kula da shi .
1CO 14:39     Alignment score: 0.234 → 0.233
So then , brothers , earnestly desire to prophesy , and do not forbid anyone from speaking in tongues .
Saboda haka , ' yan'uwa , ku yi marmarin yin annabci sosai , sa'an nan kada ku hana kow yin magana da harsuna .
1CO 14:40     Alignment score: 0.133 → 0.133
But let all things be done properly and in order .
Sai dai a yi komai ta hanyar da ta dace bisa ga tsari .
1CO 14     Average alignment score: 0.302 for 40 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16