Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of SNG:1  2  3  4  5  6  7  8 


SNG 6:1     Alignment score: 0.225 → 0.229
Where has your beloved gone , most beautiful among women ? In what direction has your beloved gone , so that we may seek him with you ?
Ina ƙaunataccenki ya tafi , ke mafi kyau a cikin mata ? Wacce hanya ƙaunataccenki ya bi , domin mu neme
shi tare da ke ? Matar tana magana da kanta .


SNG 6:2     Alignment score: 0.289
My beloved has gone down to his garden , to the beds of spices , to graze in the garden and to gather lilies .
Ƙaunataccena ya gangara zuwa lambunsa , wurin kwamin kayan ƙanshi , domin yayi kiwo a lambu kuma ya ɗebo furen
kallo .
SNG 6:3     Alignment score: 0.371 → 0.367
I am my beloved 's , and my beloved is mine ; he grazes among the lilies with pleasure .
Ni ta ƙaunataccena ce , ƙaunataccena kuma nawa ne ; yana kiwo a cikin furanni da farinciki . Mutumin yana magana da matar .
SNG 6:4     Alignment score: 0.307
You are as beautiful as Tirzah , my love , as lovely as Jerusalem , as awe - inspiring as an army with its banners .
Kina da kyau kamar Tirzah
, abin ƙaunata , ƙauna kamar Yerusalem , mai ban sha'awa da gamsarwa kamar tutocin nasara na sojoji .
SNG 6:5     Alignment score: 0.311
Turn your eyes away from me , for they overwhelm me . Your hair is like a flock of goats going down from the slopes of Gilead .
Ki juyar
da idanunki daga wajena , gama suna ɗaukar mani hankali . Gashinki yana kama da garken awakin da ke gangarowa daga magangarin Giliyad .
SNG 6:6     Alignment score: 0.163 → 0.164
Your teeth are like a flock of ewes coming up from the washing place . Each one has a twin , and none among them is bereaved .
Haƙoranki suna kama
da tumakin da a ka yi wa aski suna fitowa daga wurin da a ka yi masu wanka . Kowacce da ' ya'uwarta ba wadda take baƙinciki .
SNG 6:7     Alignment score: 0.24 → 0.28
Your cheeks are like pomegranate halves behind your veil .
Kumatunki sumul - sumul a cikin lulluɓinki . Mutumin yana magana da kansa .
SNG 6:8     Alignment score: 0.432 → 0.431
There are sixty queens , eighty concubines , and young women without number .
Akwai sarauniyoyi sittin , ƙwaraƙwarai tamanin , ' yammata kuwa sun fi a ƙirga .
SNG 6:9     Alignment score: 0.266 → 0.291
My dove , my undefiled , is the only one ; she is the only daughter of her mother ; she is the favorite one of the woman who bore her . The young women saw her and called her blessed ; the queens and the concubines saw her also , and they praised her :
Kurciyata , marar aibi
, ita kaɗai ce ; ita kaɗai ce ɗiya a wurin mahaifiyarta ; tana da tagomashi a wurin matar da ta haife ta . ' Yammata sun gan ta sun kira ta mai albarka ; sarauniyoyi da ƙwaraƙwarai ma sun ganta sun yabe ta : Ga abin da sarauniyoyin da ƙwaraƙwaran suka ce ,
SNG 6:10     Alignment score: 0.278
" Who is this who appears like the dawn , as beautiful as the moon , as bright as the sun , as awe - inspiring as an army with its banners ? "
" Wace
ce wannan da ta fito kamar tauraron asubahi , kyakkyawa kamar wata , mai haske kamar rana , mai ban sha'awa kamar sojoji da tutocinsu ? " Mutumin yana magana da kansa .
SNG 6:11     Alignment score: 0.287
I went down into the grove of nut trees to see the young growth in the valley , to see whether the vines had budded , and whether the pomegranates were in bloom .
Na gangara cikin rukunin itatuwa domin in ga waɗanda suke
yin girma a cikin kwari , in gani ko inabi sun yi lingaɓi , in gani ko itatuwan rumman suna yin fure .
SNG 6:12     Alignment score: 0.153
I was so happy that I felt I was riding in the chariot of a prince .
Na yi murna sosai na ji kamar ina cikin karusar
sarki . Ƙawayen matar suna magana da ita .
SNG 6     Average alignment score: 0.28 for 12 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of SNG:1  2  3  4  5  6  7  8