Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of SNG:1  2  3  4  5  6  7  8 


SNG 8:1     Alignment score: 0.255
I wish that you were like my brother , who nursed at my mother 's breasts . Then whenever I met you outside , I could kiss you , and no one would despise me .
Dãmã kai ɗan'uwana
ne , wanda a ka yi renon sa da nonnan mahaifiyata . Daga nan duk inda na ganka a waje , sai na sumbace ka , kuma ba wanda zai rena ni .


SNG 8:2     Alignment score: 0.245 → 0.254
I would lead you and bring you into my mother 's house she who taught me . I would give you spiced wine to drink and some of the juice of my pomegranates .
Zan yi maka jagora in kawo ka gidan mahaifiyata - ita wadda ta koyar
da ni . na baka ruwan inabi mai ƙanshi ka sha da wani abin sha daga itatuwan rumman . Matar tana magana da kanta .
SNG 8:3     Alignment score: 0.363
His left hand is under my head and his right hand embraces me .
Na tãda kai da hannun hagunsa hannun damansa kuma yana rungume da ni .
SNG 8:4     Alignment score: 0.222 → 0.223
I want you to swear
, daughters of Jerusalem , that you will not interrupt our lovemaking until it is over .
Matar tana magana da waɗansu mata . Ina so ku yi rantsuwa , ku ' yammatan Yerusalem , ba zaku shiga tsakani ku dame mu ba sai mun gama ƙaunarmu .
SNG 8:5     Alignment score: 0.208 → 0.228
Who is this who is coming up from the wilderness , leaning on her beloved ? I awakened you under the apricot tree ; there your mother conceived you ; there she gave
birth to you , she delivered you .
Matan Yerusalem suna magana . Wace ce wannan da ke fitowa daga cikin jeji , tana jingina da ƙaunataccenta ? Matar tana magana da mutumin . Na tashe ka a ƙarƙashin itacen tsada ; a can mahaifiyarka ta ɗauki cikin ka ; a can ta haife ka , ita ta haife ka .
SNG 8:6     Alignment score: 0.281 → 0.295
Set me as a seal over your heart , like a seal on your arm , for love is as strong as death . Passionate devotion is as unrelenting as Sheol ; its flames burst out ; it is a blazing flame , a flame hotter than any other fire .
Ki sani kamar hatimi a zuciyarki
, kamar hatimi a hannunki , gama ƙauna tana da ƙarfi kamar mutuwa . Ƙarfin kishi kamar Lahira ; harshensa yana ƙonewa ; harshen wuta ne mai ci , harshen wutar ya fi kowacce wuta zafi .
SNG 8:7     Alignment score: 0.247
Surging waters can not quench love , nor can floods sweep it away . If a man gave
all the possessions in his house for love , the offer would utterly be despised .
Ruwa mai yawa ba zai iya kashe ƙauna ba , ko rigyawa ma ba zata iya share ta ba . Koda mutum zai bayar da dukkan abin da ya mallaka a gidansa saboda ƙauna , za a rena abin da ya bayar .
SNG 8:8     Alignment score: 0.192 → 0.191
We have a little sister , and her breasts have not yet grown . What can we do for our sister on the day when she will be promised in marriage ?
' Yan'uwan
matar suna magana da junansu . Muna da ' yar'uwa ƙarama , nonnanta ko fitowa basu yi ba . Me zamu yi wa ' yar'uwarmu sa ' ad da za a ba da ita aure ?
SNG 8:9     Alignment score: 0.227 → 0.23
If she is a wall , we will build
on her a tower of silver . If she is a door , we will adorn her with boards of cedar .
Inda ita ganuwa ce , da sai mu gina hasumiyar azurfa a kanta . Inda ita ƙofa ce , da sai mu yi mata ado da katakon al'ul .
SNG 8:10     Alignment score: 0.3 → 0.303
I was a wall , but my breasts are now like fortress towers ; so I am in his eyes as one who brings peace .
Matar tana magana da kanta . Ni ganuwa
ce , amma nonnana yanzu suna kama da hasumiya ƙayatacciya ; Ina kama da mai kawo salama a idanunsa . Matar tana magana da kanta .
SNG 8:11     Alignment score: 0.38 → 0.379
Solomon had a vineyard at Baal Hamon . He gave
the vineyard to those who would maintain it . Each one was to bring a thousand shekels of silver for its fruit .
Suleman yana da gona a Ba'al Hamon . Ya sa waɗansu su kula da ita . Kowannen su zai kawo masa kuɗi azurfa dubu daga ' ya'yan itatuwanta .
SNG 8:12     Alignment score: 0.322 → 0.32
My vineyard , my very own , is before me ; the thousand shekels are for you , Solomon , and the two hundred shekels are for those who maintain its fruit .
Gonata , tawa ce sosai , tana gabana
; Suleman , kuɗi azurfa dubu naka ne , azurfa ɗari biyu kuma na masu kula da ' ya'yan itatuwan gonar ne .
SNG 8:13     Alignment score: 0.177
You who live in the gardens , my companions are listening for your voice ; let me hear it .
Mutumin yana magana da matar . Ke da kike zaune
a cikin lambuna , abokaina suna sauraren muryarki ; bari nima in ji muryarki .
SNG 8:14     Alignment score: 0.302
Hurry , my beloved , and be like a gazelle or a young stag on the mountains of spices .
Matar tana magana da mutumin . Ka yi hanzari ƙaunataccena , ka zama kamar barewa ko batsiya a kan duwatsu inda kayan ƙanshi suke
.
SNG 8     Average alignment score: 0.267 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of SNG:1  2  3  4  5  6  7  8