Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of AMO:1  2  3  4  5  6  7  8  9 


AMO 5:1     Alignment score: 0.393 → 0.395
Hear this word that I take up as a lament over you , house of Israel .
Ku ji wannan maganar dana ɗauke
ta kamar ta makoki da zan yi a kanku , gidan Israi'la .


AMO 5:2     Alignment score: 0.276 → 0.276
The virgin Israel has fallen ; she will rise no more ; she is forsaken on her land ; there is no one to raise her up .
Budurwa Isra'ila kin faɗi , ba za ki ƙara tashi ba , an yasheta a ƙasarta ; ba wanda zai ta da ita .
AMO 5:3     Alignment score: 0.458 → 0.464
For this is what the Lord Yahweh says : " The city that went out with a thousand will have a hundred left , and the one that went out with a hundred will have ten left belonging to the house of Israel . "
Wannan shi ne abin da Yahweh yace , " Birnin da ya fita tare da dubu zai dawo da ɗari kaɗai , kuma wanda ya tafi da ɗari amma goma kaɗai za su rage na gidan Isra'ila . "
AMO 5:4     Alignment score: 0.523
For this is what Yahweh says to the house of Israel : " Seek me and live
!
Wannan shi ne abin da Yahweh ya ce da gidan Isra'ila : " Ku neme ni ku kuma tsira !
AMO 5:5     Alignment score: 0.368
Do not seek Bethel ; nor enter Gilgal ; do not journey to Beersheba . For Gilgal will surely go into captivity , and Bethel will become nothing .
Kada ku nemi Betel ; ko ku shiga Gilgal ; ka da ku tafi Biyasheba . Gama babu shakka ita ma za ta tafi bauta , kuma Biyasheba za ta zama wofi .
AMO 5:6     Alignment score: 0.519 → 0.52
Seek Yahweh and live , or he will break
out like fire in the house of Joseph . It will devour , and there will be no one to quench it in Bethel .
Ku nemi Yahweh ku rayu , ko ya taso ma gidan Yosef kamar wuta . Zai kuwa laƙume , ba kuma wanda zai kashe ta a Betel .
AMO 5:7     Alignment score: 0.372
Those
people turn justice into a bitter thing and throw righteousness down to the ground ! "
Mutanen nan na juya adalci zuwa abu mai ɗaci kuma suna jefar da ayyukan adalci a ƙasa ! "
AMO 5:8     Alignment score: 0.38
God made the Pleiades and Orion ; he turns darkness into the morning ; he makes the day dark with night and calls for the waters of the sea ; he pours them out on the surface of the earth . Yahweh is his name !
Allah ya yi manyan taurari tare da haskensu
; ya maida duhu haske ; ya maida rana dare shi ne kuma ya kira ruwan teku ; ya ƙwararo shi a fuskar duniya . Sunansa Yahweh ne !
AMO 5:9     Alignment score: 0.111
He brings sudden destruction on the strong so that destruction comes on the fortresses .
Ya kawo hallaka a kan ƙarfafa don lalacewar ta kai kan kagarori
.
AMO 5:10     Alignment score: 0.27 → 0.27
They hate anyone who corrects them in the city gate , and they abhor anyone who speaks the truth .
Ku na ƙin duk wanda ya ƙwabe ku a ƙofar birnin , kuma tare
da duk wanda zai faɗi gaskiya .
AMO 5:11     Alignment score: 0.265
Because you trample down the poor and take
portions of wheat from him although you have built houses of worked stone , you will not live in them . You have delightful vineyards , but you will not drink their wine .
Domin kun matsa wa talakawa kuna ƙwace alkama daga gare su - koda yake kun gina gidajenku da dutse , ba za ku zauna a cikinsu ba . Kuna sha'awar gonakin inabinsu , kuma ba za ku sha ruwan inabin ba .
AMO 5:12     Alignment score: 0.119
For I know how many are your offenses and how great are your sins you who afflict the just , take
bribes , and turn aside the needy in the city gate .
Domin na san yawan laifofinku , kuma da girman zunubanku - kuna wulakanta masu kirki , ku na karɓar rashawa ku na hanawa talakawa adalci a wurin shari'a .
AMO 5:13     Alignment score: 0.22
Therefore any prudent person is silent at such a time , for it is an evil time .
Saboda haka mai hikima shiru yake a waɗanan
lokatai , don mugun lokaci ne .
AMO 5:14     Alignment score: 0.478
Seek good and not evil , so that you may live . So Yahweh , the God of hosts , will really be with you , as you say he is .
Ku nemi yin nagarta ba mugunta ba , saboda ku rayu . Don Yahweh , Allah mai runduna , ya kasance tare da ku , kamar yadda ku ka ce ya ke .
AMO 5:15     Alignment score: 0.45 → 0.451
Hate evil , love good , establish justice in the city gate . Perhaps Yahweh , the God of hosts , will be gracious to the remnant of Joseph .
Ku ƙi mugunta , ku ƙaunaci nagarta , ku yi adalci a cikin majalisa
. Watakila Yahweh , Allah mai runduna , zai yi wa sauran da su ka ragu na Yosef alheri .
AMO 5:16     Alignment score: 0.432 → 0.443
Therefore , this is what Yahweh says , the God of hosts , the Lord , " Wailing will be in all the squares , and they will say in all the streets , ' Woe ! Woe ! ' They will call the farmers to mourning and the mourners to wail .
Saboda haka wannan shi ne abin da Yahweh yace , Allah mai runduna , Ubangiji , " Za a yi kuka da kururuwa a kowanne
wurin taruwa za su kuma ce a dukkan tituna , ' Kaito ! Kaito ! ' Za su kira manoma su yi makoki kuma masu makokin su yi kuka mai zafi .
AMO 5:17     Alignment score: 0.388
In all vineyards there will be wailing , for I will pass through your midst , " says Yahweh .
A cikin dukkan gonakin inabinku za a yi kuka da kururuwa , don zan wuce a tsakiyar ku , " inji Yahweh .
AMO 5:18     Alignment score: 0.401
Woe to you who desire the day of Yahweh ! Why do you long for the day of Yahweh ? It will be darkness and not light ,
Kaito ga ku dake marmarin zuwan ranar Yahweh ! Me ya sa ku ke jiran ranar Yahweh ?
AMO 5:19     Alignment score: 0.233
as when a man flees from a lion and a bear meets him , or he goes in a house and puts his hand on the wall and a snake bites him .
Za ta zama baƙa bakikirin kuma babu haske , kamar wanda ya gujewa zaki ya fada
a bakin damisa , ko kuwa kamar wanda ya komo gida ya sa hannunsa a bango , maciji kuma ya sare shi .
AMO 5:20     Alignment score: 0.463
Will not the day of Yahweh be darkness and not light ? Gloom and no brightness ?
Ko ranar Yahweh za ta zama haske ne ba duhu ba ? Almuru ne ba haske ba ?
AMO 5:21     Alignment score: 0.113 → 0.114
" I hate , I despise your festivals , I take
no delight in your solemn assemblies .
Na ki bukukuwanku ba na murna da tarurukanku .
AMO 5:22     Alignment score: 0.195 → 0.209
Even though you offer me your burnt offerings and grain offerings , I will not accept them , neither will I look at the fellowship offerings of your fattened animals .
Ko da ya ke kun kawo mani baikon ƙonawa da baikonku na hatsi ba zan karɓe
su ba , ba kuma zan dubi tarurukan baye - bayenku na manyan dabbobinku ba .
AMO 5:23     Alignment score: 0.206 → 0.206
Remove from me the noise of your songs ; I will not listen to the sound of your harps .
Ku kawar mani da hargowar waƙoƙinku
; ba zan saurari kaɗe - kaɗenku da bushe - bushenku ba .
AMO 5:24     Alignment score: 0.311
Instead , let justice flow like water , and righteousness like a constantly flowing stream .
Maimakon haka ku sa adalci ya kwararo kamar ruwa , adalci kuma ya zama kamar kogin da ba ya ƙafewa .
AMO 5:25     Alignment score: 0.362 → 0.387
Did you bring me sacrifices and offerings in the wilderness for forty years , house of Israel ?
Gidan Isra'ila ko kun kawo mani hadaya
da baye - baye a cikin jeji har shekaru ariba'in ?
AMO 5:26     Alignment score: 0.351 → 0.351
You have lifted up the images of Sikkuth , your king , and Kaiwan , your star god , which you made for yourselves .
Duk da haka ku ka ɗauki
siffofin Sakkut sarkinsu da Kaiwan , allolinku na taurari - gumakan da kuka yi wa kanku .
AMO 5:27     Alignment score: 0.508
Therefore I will exile you beyond Damascus , " says Yahweh , whose name is the God of hosts .
Saboda haka zan sa ku yi ƙaura gaba da Damaskus , " inji Yahweh , wanda sunansa Allah mai runduna ne .
AMO 5     Average alignment score: 0.343 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of AMO:1  2  3  4  5  6  7  8  9