Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of AMO:1  2  3  4  5  6  7  8  9 


AMO 3:1     Alignment score: 0.32 → 0.348
Hear this
word that Yahweh has spoken against you , people of Israel , against the whole family that I brought up out of the land of Egypt :
Ku saurari maganar da Yahweh ƙe faɗa akan ku , ku mutanen Isra'ila , akan dukkan iyalinku , na fito da ku daga ƙasar Masar . Ku kaɗai na zaɓa daga kowanne iyalai a duniya .


AMO 3:3     Alignment score: 0.354 → 0.355
Will two walk together unless they have agreed ?
Zan yiwu mutanen
biyu su yi tafiya tare , ba tare da yarda ba ?
AMO 3:4     Alignment score: 0.218
Will a lion roar in the forest when he has no victim ? Will a young lion growl from his den if he has caught nothing ?
Zai yiwu zaki yayi ruri a daji ba tare
da ya sami kome ba ? Zai yiwu ƙaramin zaki yayi gurnani a kogonsa idan bai kama kome ba ?
AMO 3:5     Alignment score: 0.286
Can a bird fall in a trap on the ground when no bait is set for him ? Will a trap spring up from the ground when it has not caught anything ?
Zai yiwu tsuntsu ya faɗi akan ƙasa idan ba a kafa masa tarko ba ? Zai yiwu tarko ya zargu daga ƙasa idan bai kama wani abu ba ?
AMO 3:6     Alignment score: 0.291 → 0.291
If a trumpet sounds in a city , will the people not tremble ? If disaster overtakes
a city , has Yahweh not sent it ?
Zai yiwu mutane su rasa firgita idan suka ji ƙarar ƙaho a birni ? Zai yiwu wata masifa ta auko wa birnin amma Yahweh bai aiko ta ba ?
AMO 3:7     Alignment score: 0.443 → 0.448
Surely the Lord Yahweh will do nothing unless he reveals his plan to his servants the prophets .
Hakika Ubangiji Yahweh ba zai aikata komai ba ba tare
da ya baiyana wa bayinsa annabawa ba .
AMO 3:8     Alignment score: 0.395
The lion has roared ; who will not fear ? The Lord Yahweh has spoken ; who will not prophesy ?
Zaki yayi ruri wane ne ba zai ji tsoro ba ? Ubangiji Yahweh yayi magana ; wane ne ba zai yi anabci
ba ?
AMO 3:9     Alignment score: 0.411 → 0.411
Proclaim this in the fortresses at Ashdod , and in the fortresses in the land of Egypt ; say , " Assemble yourselves on the mountains of Samaria and see what great confusion is in her , and what oppression is in her .
A yi shelar wannan a kagarar
Ashdod da kuma kagarar ƙasar Masar ; a ce , " Ku tara kanku akan duwatsun Samariya ku ga babban shashanci a cikinta , da kuma irin danniyar da ke cikinta .
AMO 3:10     Alignment score: 0.323 → 0.325
For they do not know how to do right this is Yahweh 's declaration They store up violence and destruction in their fortresses . "
Domin ba su san abin da ya ke dai dai ba - wannan furcin Yahweh ne . Sun cika
da tashin hankali da barnar kagarorinsu . "
AMO 3:11     Alignment score: 0.323 → 0.329
Therefore , this is what the Lord Yahweh says : " An enemy will surround the land , and pull down your strongholds and plunder your fortresses . "
Saboda haka , wannan shi ne abin da Ubangiji Yahweh yace , " Abokin
gãba zai kewaye ƙasar . Zai nuna ƙarfinsa ya rushe kagarorinka . "
AMO 3:12     Alignment score: 0.343 → 0.345
This is what Yahweh says : " As the shepherd rescues out of the mouth of the lion two legs only , or a piece of an ear ; so will the people of Israel who live in Samaria be rescued ; they will be left with only the corner of a couch or a piece of a bed . "
Wannan ne abin da Yahweh yace : " Kamar yadda makiyayi ya kan ceci
ƙafafu biyu kadai na tunkiya daga bakin zaki , ko gutsarin kunne , hakanan kuma ke ma daga cikin mutanen Isra'ila wanda yake zama cikin Samariya , a gefen taragon jirgi kaɗai ko a gefen gado . "
AMO 3:13     Alignment score: 0.64 → 0.645
Hear and testify against the house of Jacob this is the declaration of the Lord Yahweh , the God of hosts :
Ku ji ku kuma shaida game da gidan Yakubu - wannan furcin Ubangiji Yahweh ne , Allah mai runduna ,
AMO 3:14     Alignment score: 0.398 → 0.406
" For in the day that I punish the sins of Israel , I will also punish the altars of Bethel . The horns of the altar will be cut off and fall
to the ground .
" A ranar da zan hukunta Isra'ila saboda zunubai , zan kuma hukunta bagadodin Betel . ƙahonin bagadi za su kakkarye su kuma fadi a ƙasa .
AMO 3:15     Alignment score: 0.454 → 0.455
I will destroy the winter house with the summer house . The houses of ivory will perish , and the large houses will vanish , this is Yahweh 's declaration . "
Zan lalata gidan hunturu tare da na bazara . Gidajen da aka yi da hauren giwa zasu lalace , babban gidan shi ma zai lalace
, - wannan furcin Yahweh ne .
AMO 3     Average alignment score: 0.365 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of AMO:1  2  3  4  5  6  7  8  9