Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of AMO:1  2  3  4  5  6  7  8  9 


AMO 7:1     Alignment score: 0.322 → 0.328
This is what the Lord Yahweh showed me . Look , he formed a locust swarm when the spring crop began to come
up , and , look , it was the late crop after the king 's harvest .
Wannan shi ne abin da Ubangiji Yahweh ya nu na mani . Duba , ya sa fari sun yi cincirindo lokacin da aka fara yankan hatsi , duba lokacin girbin baya ne bayan an cire na sarki .


AMO 7:2     Alignment score: 0.407
When they finished eating the vegetation of the land , then I said , " Lord Yahweh , please forgive ; how will Jacob survive ? For he is so small . "
Bayan sun gama cinyen kowanne
ɗanyen ganye a ƙasar , sai na ce , " Ubangiji Yahweh , idan ka yarda ka yi gafara , yaya Yakubu zai tsira ? Don shi ƙarami ne ainun . "
AMO 7:3     Alignment score: 0.462
Yahweh relented concerning this
. " It will not happen , " he said .
Yahweh kuwa ya dakatar da nufinsa . Ya ce , " Ba zai faru ba . "
AMO 7:4     Alignment score: 0.466
This is what the Lord Yahweh showed me : Look , the Lord Yahweh called on fire to judge . It dried the vast , deep water under the earth and would have devoured the land , also .
Wannan shi ne abin da Ubangiji Yahweh ya nuna mani : Duba , Ubangiji Yahweh ya yi kira akan wuta ta shari'a . An busar da fili
mai yawan gaske , ruwa mai zurfi a ƙarƙashin duniya an kuma lalata ƙasa .
AMO 7:5     Alignment score: 0.561
But I said , " Lord Yahweh , please stop ; how will Jacob survive ? For he is so small . "
Amma na ce , " Ubangiji Yahweh , idan ka yarda ka tsaya ; Yaya Yakubu zai tsira ? Don shi ƙarami ne . "
AMO 7:6     Alignment score: 0.564
Yahweh relented concerning this , " This also will not happen , " said the Lord Yahweh .
Yahweh kuwa ya dakatar da wannan . " Wannan ma ba zai faru ba , " inji Ubangiji Yahweh .
AMO 7:7     Alignment score: 0.43 → 0.43
This is what he showed me : Look , the Lord stood beside a wall , with a plumb line in his hand .
Wannan shi ne abin da aka nuna mani : Duba , Ubangiji ya tsaya gefen bango , yana rike da magwaji a hannunsa .
AMO 7:8     Alignment score: 0.498
Yahweh said to me , " Amos , what do you see ? " I said , " A plumb line . " Then the Lord said , " Look , I will put a plumb line among my people Israel . I will spare them no longer .
Yahweh yace da ni , " Amos , me ka gani ? Sai na ce , " Magwaji . " Sai Ubangiji yace , " Duba , zan sa magwaji a wurin mutanena Isra'ila . Ba zan sake barin su ba .
AMO 7:9     Alignment score: 0.421 → 0.421
The high places of Isaac will be destroyed , the sanctuaries of Israel will be ruined , and I will rise
against the house of Jeroboam with the sword . "
Wurare masu bisa na Ishaku za a lalace , wuraren sujada na Israila za su zama kufai , kuma zan yi gãba da gidan Yerobowam da takobi . "
AMO 7:10     Alignment score: 0.556 → 0.56
Then Amaziah , the priest of Bethel , sent a message to Jeroboam , king of Israel : " Amos has conspired against you in the middle of the house of Israel . The land can not bear all his words .
Sai Amaziya , firist na Betel , ya aika da saƙo zuwa Yerobowam sarkin Isra'ila : " Amos yana shirya
maka maƙarƙashiya a cikin gidan Isra'ila . Ƙasa ba za ta iya ɗaukan dukkan maganganunsa ba .
AMO 7:11     Alignment score: 0.583 → 0.583
For this is what Amos said , ' Jeroboam will die by the sword , and Israel will surely go into exile away from his land . ' "
Wannan shi ne abin da Amos yace , ' Yerobowam zai mutu ta takobi , kuma babu shakka Isra'ila zai tafi bauta daga ƙasarsa
. ' "
AMO 7:12     Alignment score: 0.517 → 0.525
Amaziah said to Amos , " Seer , go , run back to the land of Judah , and there eat bread and prophesy .
Amaziya yace da Amos , " Mai gani , tafi da gudu . koma ƙasar Yahuda , a can za ka nemi gurasa ka ci ka kuma yi annabci .
AMO 7:13     Alignment score: 0.458 → 0.458
But do not prophesy anymore here at Bethel , for it is the king 's sanctuary and a royal house . "
Amma kada ka ƙara yin annabci a nan Betel don nan wurin yin sujadar
sarki ne kuma gidan sarauta ne . "
AMO 7:14     Alignment score: 0.506
Then Amos said to Amaziah , " I am not a prophet nor a prophet 's son . I am a herdsman , and I take
care of sycamore fig trees .
Sai Amos yace wa Amaziya , " Ni ba annabi ba ne ko ɗan annabi . Ni makiyayi ne , kuma mai lura da itatuwan ɓaure .
AMO 7:15     Alignment score: 0.517 → 0.523
But Yahweh took
me from tending the flock and said to me , ' Go , prophesy to my people Israel . '
Amma Yahweh ya ɗauke ni daga kiwo sai ya ce da ni , ' Tafi , yi annabci ga mutanena Isra'ila . '
AMO 7:16     Alignment score: 0.636
Now hear the word of Yahweh . You say , ' Do not prophesy against Israel , and do not speak
against the house of Isaac . '
Yanzu ji maganar Yahweh . Ka ce ; " Ka da ka yi annabci gãba da Isra'ila , kuma kada ka yi magana gãba da gidan Ishaku . '
AMO 7:17     Alignment score: 0.395 → 0.403
Therefore this is what Yahweh says , ' Your wife will be a prostitute in the city ; your sons and your daughters will fall
by the sword ; your land will be measured and divided up ; you will die in an unclean land , and Israel will surely go into exile from his land . ' "
Saboda haka ga abin da Yahweh yace , ' Matarka za ta zama karuwa a birni , za a karkashe ' ya'yanka maza da mata da takobi ; ƙasarka za a gwada ta a kuma rarraba ; kai kanka za ka mutu a cikin ƙasa marar tsarki , kuma babu shakka Isra'ila zai tafi bauta daga ƙasarsa . ' "
AMO 7     Average alignment score: 0.48 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of AMO:1  2  3  4  5  6  7  8  9