Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EST:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10 


EST 9:1     Alignment score: 0.377 → 0.379
Now in the twelfth month , which is the month of Adar , on the thirteenth day , when the king 's law and decree were about to be carried out , on the day when the enemies of the Jews hoped to gain power over them , it was reversed . The Jews gained power over those who hated them .
Yanzu a cikin watan sha biyu , wanda shi ne watan Ada , a ranar sha uku , lokacin da za a aiwatar da shari'a da kuma dokar sarki , a ranar da makiyan Yahudawa ke sa ran zasu sha karfinsu , aka juyad da yanayin . Yahudawa suka
sha karfin waɗanda suka tsane su .


EST 9:2     Alignment score: 0.338 → 0.338
The Jews assembled in their cities throughout all the provinces of King Ahasuerus , to lay hands on those who tried to bring disaster on them . No one could stand against them , for the fear of them had fallen on all the peoples .
Yahudawa suka
tattaru a biranensu cikin dukkan lardunan sarki Ahasuros , su tayar wa waɗanda suka so su kawo masu bala'i . Babu wanda ya iya tsayayya dasu , gama tsoronsu ya abko wa dukkan mutanen .
EST 9:3     Alignment score: 0.388 → 0.397
All the officials of the provinces , the provincial governors , the governors , and the king 's administrators , helped the Jews because the fear of Mordecai had fallen on them .
Dukkan shugannin lardunar
, da gwamnonin lardunar , su gwamnoni , da ma'aikatan sarki , suka taimaka wa Yahudawa domin tsoron Modakai ya abko masu .
EST 9:4     Alignment score: 0.447
For Mordecai was great in the king 's house , and his fame spread throughout all the provinces , for the man Mordecai was becoming great .
Gama Modakai ya zama mutum mai girma a gidan sarki , kuma labarinsa ya bazu
a dukkan larduna , domin mutumin Modakai ya zama mai girma .
EST 9:5     Alignment score: 0.409
The Jews attacked their enemies with the sword , killing and destroying them , and did as they pleased to those who hated them .
Yahudawa suka
kai hari ga makiyansu da takobi , suna kisansu da hallakar da su , kuma suka yi masu yadda suka ga dama ga waɗanda suka ƙisu .
EST 9:6     Alignment score: 0.505
In the fortress of Susa itself the Jews killed and destroyed five hundred men .
A cikin fãdar Susa da kanta Yahudawa suka
kashe da kuma hallakar da mutum ɗari biyar .
EST 9:7     Alignment score: 0.44
They killed Parshandatha , Dalphon , Aspatha ,
Suka kashe Farshandata , Dalfon , Asfata ,
EST 9:8     Alignment score: 0.693
Poratha , Adalia , Aridatha ,
Forata , Adaliya , Aridata ,
EST 9:9     Alignment score: 0.755
Parmashta , Arisai , Aridai , Vaizatha ,
Farmashta , Arisai , Aridai , da Baizata ,
EST 9:10     Alignment score: 0.578
and the ten sons of Haman son of Hammedatha , the enemy of the Jews . But they did not take
any plunder .
da kuma ' ya'ya maza na Haman ɗan Hamedata su goma , maƙiyin Yahudawa . Amma basu kwashi ganima ba .
EST 9:11     Alignment score: 0.397
That day the number of those killed in the fortress of Susa , was reported to the king .
A wannan rana jimillar waɗanda aka kashe cikin fãdar Susa , aka faɗa wa sarki .
EST 9:12     Alignment score: 0.463 → 0.466
The king said to Queen Esther , " The Jews have killed five hundred men in the fortress of Susa , including the ten sons of Haman . What then have they done in the rest of the king 's provinces ? Now what is your petition ? It will be granted you . What is your request ? It will be granted to you . "
Sai sarki ya cewa Sarauniya Esta , " Yahudawa sun kashe mutum ɗari biyar cikin fãdar Susa , har da ' ya'ya maza na Haman su goma . Mene ne kuma suka aiwatar cikin sauran lardunar
sarki ? Yanzu mene ne roƙonki ? Za a baki . Mene ne bukatarki ? Za a biya maki . "
EST 9:13     Alignment score: 0.461 → 0.462
Esther said , " If it pleases the king , let the Jews who are in Susa be permitted to carry out this day 's decree tomorrow also , and let the bodies of Haman 's ten sons be hanged on gallows . "
Esta tace , " Idan ya dace a ganin sarki , bari a baiwa
Yahudawan da ke cikin Susa izinin aiwatar da dokar yau a gobe kuma , bari kuma a rataye gawawakin ' ya'ya maza na Haman su goma a bisa gumagumai . "
EST 9:14     Alignment score: 0.464
So the king commanded that this be done . A decree was issued in Susa , and they hanged the ten sons of Haman .
Sai sarki ya umarta da a yi haka . Aka zartar da dokar a cikin Susa , aka kuma rataye ' ya'ya maza goma na Haman .
EST 9:15     Alignment score: 0.519
The Jews who were in Susa came together on the fourteenth day of the month of Adar , and killed three hundred more men in Susa , but laid no hands on the plunder .
Yahudawa da ke a Susa suka
taru tare a rana ta sha huɗu a watan Ada , suka kashe mutum ɗari uku cikin Susa , amma ba su kwashi ganima ba .
EST 9:16     Alignment score: 0.417 → 0.43
The rest of the Jews who were in the king 's provinces came together to defend their lives , and they got relief from their enemies and killed seventy - five thousand of those who hated them , but they did not lay their hands on the valuables of those they killed .
Sauran Yahudawa da ke a lardunan sarki suka
taru tare don su kare rayukansu , sun kuma ƙuɓuta daga makiyansu suka kuma kashe mutum dubu saba'in da biyar daga waɗanda suka tsanesu , amma basu ɗibiya hannunsu bisa dukiyan waɗanda suka kashe ba .
EST 9:17     Alignment score: 0.426 → 0.428
This happened on the thirteenth day of the month of Adar . On the fourteenth day they rested and made that a day of feasting and gladness .
Wannan ya faru ne a ranar sha uku na watan Ada . A rana ta sha huɗu sai suka huta suka maishe ta ranar shagali da kuma murna .
EST 9:18     Alignment score: 0.444 → 0.445
But the Jews who were in Susa assembled together on the thirteenth and the fourteenth days . On the fifteenth day they rested and made it a day of feasting and gladness .
Amma Yahudawan da ke a Susa suka
taru tare a ranakun sha uku da sha huɗu . A rana ta sha biyar suka ka huta suka maishe ta ranar shagali da kuma murna .
EST 9:19     Alignment score: 0.358 → 0.359
That is why the Jews of the villages , who make their homes in the rural towns , observe the fourteenth day of the month of Adar as a day of gladness and feasting , and as a day on which they send
gifts of food to one another .
Shi yasa Yahudawan da ke ƙauyuka , waɗanda suka yi gidajensu a ƙauyukan karkara , suka maida rana ta sha huɗu na watan Ada ranar murna da kuma shagali , da kuma ranar da zasu aika wa juna kyaututtukan abinci .
EST 9:20     Alignment score: 0.566
Mordecai recorded these things and sent letters to all the Jews who were in all the provinces of King Ahasuerus , both near and far ,
Modakai ya rubuta waɗannan abubuwan ya kuma aika wasiƙu zuwa ga dukkan Yahudawan da ke cikin dukkan lardunan sarki Ahasuros , na kusa dana nesa ,
EST 9:21     Alignment score: 0.378
obligating them to keep the fourteenth and the fifteenth day of Adar every year .
yana umurtansu dasu kula su kuma kiyaye ranakun sha huɗu da kuma sha biyar na Ada a kowacce shekara .
EST 9:22     Alignment score: 0.333 → 0.338
These were the days when the Jews got relief from their enemies , and the month when their sorrow turned to joy , and mourning into a day of celebration . They were to make them days of feasting and gladness , and of sending gifts of food to one another , and gifts to the poor .
A wannan kwanaki ne Yahudawa suka
kuɓuta daga maƙiyansu , da kuma watan da baƙin cikinsu ya zama farin ciki , kuma ranar makoki ta zama ranar shagali . Zasu maishe su ranakun shagali da kuma murna , da kuma aikar da kyaututtukan abinci ga juna , da kuma kyaututtuka ga talakawa .
EST 9:23     Alignment score: 0.359
So the Jews continued the celebration they had begun
, doing what Mordecai had written to them .
Sai Yahudawa suka cigaba da shagali kamar yadda suka fara , suna aiwatar da abin da Modakai ya rubuta garesu .
EST 9:24     Alignment score: 0.511 → 0.557
At that time Haman son of Hammedatha the Agagite , the enemy of all the Jews , had plotted against the Jews to destroy them , and he threw
Pur ( that is , he threw lots ) , to crush and destroy them .
A wannan lokacin da Haman ɗan Hamedata Ba'agage , maƙiyin dukkan Yahudawa , ya shirya wa Yahudawa makirci don ya hallakar dasu , ya kuma jefa Fur ( wato , ya jefa ƙuri'u ) , don ya hargitsa su ya hallakar da su .
EST 9:25     Alignment score: 0.367 → 0.367
But when the matter came
before the king , he gave orders by letters that the wicked plan Haman developed against the Jews should come back on his own head , and that he and his sons should be hanged on the gallows .
Amma da zancen ya kai ga sarki , sai ya bada umarnai ta wasiƙu domin makircin da Haman ya ƙulla gãba da Yahudawa shi koma kansa , da kuma a rataye shi da ' ya'yansa maza a bisa gumagumai .
EST 9:26     Alignment score: 0.415
Therefore they called these days Purim , after the name of Pur . Because of everything that was written in this letter , and everything that they had seen and that had happened to them ,
Saboda haka aka kira waɗannan ranakun sunan
Furim , bisa ga sunan Fur . Saboda dukkan abubuwan da aka rubuta cikin wannan wasiƙa , da dukkan abin da suka gani da idanunsu ta kuma same su ,
EST 9:27     Alignment score: 0.264 → 0.269
the Jews accepted a new custom and duty . This custom would be for themselves , their descendants , and everyone who joined them . It would be that they would celebrate these two days every year . They would celebrate them in a certain way and at the same time each year .
Yahudawa suka
yi na'am da sababbin ranaku da al'ada . Wannan ranaku zasu zama dominsu , da kuma zuriyarsu , da kuma dukkan wanda zai haɗa kai da su . Ya kuma zama cewa za su tuna da waɗannan ranakun biyu sau biyu a kowacce shekara . Zasu kula da waɗannan ranakun a hanyoyi na musamman da kuma a lokaci ɗaya kowacce shekara .
EST 9:28     Alignment score: 0.375
These days were to be celebrated and observed in every generation , every family , every province , and every city . These Jews and their descendants would never cease to faithfully
observe these days of Purim , so that they should never forget them .
Waɗannan ranaku za a yi bukukuwa a kuma kula dasu a kowacce tsara , da kowanne iyali , da kowanne lardi , da kowanne birni . Waɗannan Yahudawan da kuma zuriyarsu ba zasu dena tunawa da waɗannan ranakun Furim cikin aminci ba , domin kada su manta da su .
EST 9:29     Alignment score: 0.6
Queen Esther daughter of Abihail and Mordecai the Jew wrote
with full authority and confirmed this second letter about Purim .
Sarauniya Esta ɗiyar Abihel da Modakai Bayahude suka yi rubutu da cikakken iko suka kuma tabbatar da wannan wasika ta biyu game da Furim .
EST 9:30     Alignment score: 0.53
Letters were sent to all the Jews in the 127 provinces of the kingdom of Ahasuerus , wishing the Jews safety and truth .
Aka aika wasiƙu zuwa ga dukkan Yahudawa cikin larduna 127 na masarautar Ahasuros , ana yi wa Yahudawa barka na salama da gaskiya .
EST 9:31     Alignment score: 0.51 → 0.51
These letters confirmed the days of Purim at their appointed times , as Mordecai the Jew and Queen Esther obligated the Jews . The Jews accepted this obligation for themselves and their descendants , just as also they accepted times of fasting and lamenting .
Waɗannan wasiƙu suka
tabbatar da ranakun Furim cikin lokacinsu , kamar yadda Modakai Bayahude da Sarauniya Esta suka dokaci Yahudawa . Yahudawa suka yi na'am da wannan doka domin kansu da kuma zuriyarsu , kuma kamar yadda suka yi na'am da lokacin azumi da makoki .
EST 9:32     Alignment score: 0.466
The command of Esther confirmed these regulations regarding Purim , and it was written in the book .
Dokar
Esta ta tabbatar da waɗannan sharuɗɗai game da Furim , an kuma rubuta su cikin littafi .
EST 9     Average alignment score: 0.435 for 32 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EST:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10