Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10 


EZR 3:1     Alignment score: 0.413 → 0.415
It was the seventh month after the people of Israel came back to their cities , when they gathered together as one man in Jerusalem .
A wata na bakwai ne bayan da mutanen Isra'ila suka
dawo biranensu , inda suka tattaru a matsayin al'umma ɗaya a Yerusalem .


EZR 3:2     Alignment score: 0.533 → 0.531
Jeshua son of Jozadak and his brothers the priests , and Zerubbabel son of Shealtiel , and his brothers rose
up and built the altar of the God of Israel to offer burnt offerings as it is written in the law of Moses the man of God .
Yeshuwa ɗan Yozadak da ' yan'uwansa firistoci , Zerubbabel ɗan Sheltiyyel da ' yan uwansa suka tashi don su gina bagadin haikalin Allah na Isra'ila don su miƙa hadaya ta ƙonawa kamar yadda aka umarta a shari'ar Musa mutumin Allah .
EZR 3:3     Alignment score: 0.371 → 0.385
Then they established the altar on its stand , for dread was on them because of the people of the land . They offered burnt offerings to Yahweh at dawn and evening .
Sai suka kafa bagadin a wurin tsayuwarsa , don sun firgita
saboda mutanen ƙasar . Suka miƙa hadaya ta ƙonawa ga Yahweh da yammaci .
EZR 3:4     Alignment score: 0.209 → 0.209
They also observed the Festival of Shelters as it is written and offered burnt offerings day by day according to the decree , each day 's duty on its day .
Hakanan
suka yi idin bukkoki kamar yadda ya ke a rubuce suka riƙa miƙa hadaya kowacce rana kamar yadda aka aiyana , ana yin kowanne aiki bisa ga ranarsa .
EZR 3:5     Alignment score: 0.414 → 0.436
Accordingly , there were daily burnt offerings and monthly ones and offerings for all the fixed feasts of Yahweh , along with all the freewill offerings .
Bisa ka'ida , akwai baye - baye na ƙonawa ta kowacce rana da kowanne
wata da kuma baye - baye na kowanne idi na Yahweh da aka aiyana tare da dukkan kyautai na yardar rai .
EZR 3:6     Alignment score: 0.558
They began to offer up burnt offerings to Yahweh on the first day of the seventh month , although
the temple had not been founded .
Suka fara miƙa baye - baye na ƙonawa ga Yahweh a rana ta farko a wata na bakwai , koda ya ke ba a kafa haikali ba tukuna .
EZR 3:7     Alignment score: 0.412 → 0.427
So they gave
silver to the stoneworkers and craftsmen , and they gave food , drink , and oil to the people of Sidon and Tyre , so they would bring cedar trees by sea from Lebanon to Joppa , as authorized for them by Cyrus , king of Persia .
Don haka suka bada zinariya ga masu aikin dutse da maƙera , suka bada abinci , da abin sha , da mai ga mutanen Sidon da Taya don su kawo itacen sida ta kan teku daga Lebanon zuwa Yoffa kamar yadda sarki Sairus ya bada umarni ga sarkin Fasiya .
EZR 3:8     Alignment score: 0.574 → 0.576
Then in the second month of the second year after they came to the house of God in Jerusalem , Zerubbabel son of Shealtiel , Jeshua son of Jozadak , the rest of the priests , the Levites , and those who came from captivity back to Jerusalem began the work . They assigned the Levites twenty years old and older to oversee the work of Yahweh 's house .
Sa'an nan a wata na biyu na shekara ta biyu bayan sun zo gidan Allah a Yerusalem , sai Zerubbabel
ɗan Sheltiyyel , Yeshuwa ɗan Yozadak , da sauran firistoci da Lebiyawa da waɗanda suka dawo daga bauta zuwa Yerusalem suka fara aiki . Suka sa Lebiyawa ' yan shekaru ashirin su kula da aikin gidan Yahweh .
EZR 3:9     Alignment score: 0.447 → 0.446
Jeshua and his sons and brothers , and Kadmiel and his sons , who were descendants of Hodaviah ) , and the sons of Henadad and their sons and brothers - all of them were Levites - joined together in supervising those working on the house of God .
Yeshuwa yasa ' ya'yansa da ' yan'uwansa , Kadmiyel yasa ' ya'yansa , ( da zuriyar Hodabiya ) , kuma ' ya'yan Henadad da ' ya'yansu da ' yan'uwansa - dukkansu Lebiyawa ne - da suka
haɗu tare wajen lura da masu yin aikin gidan Allah .
EZR 3:10     Alignment score: 0.384 → 0.386
The builders laid a foundation for Yahweh 's temple . This enabled the priests to stand in their garments with trumpets , and the Levites , sons of Asaph , to praise Yahweh with cymbals , just as the hand of David , king of Israel had commanded .
Masu ginin suka
kafa harsashen ginin haikalin Yahweh . Wannan yaba firistoci da masu sa tufafinsu da kayan hurawarsu , su kuma Lebiyawa ' ya'yan Asaf suka yabi Yahweh da garaya , kamar yadda Dauda ya yi umarni .
EZR 3:11     Alignment score: 0.392 → 0.393
They sang
with praise and thankfulness to Yahweh , " He is good ! His covenant faithfulness to Israel endures forever . " All the people cried out with a great shout of joy in praise of Yahweh because the temple 's foundations had been laid .
Suka rera waƙar yabo da godiya ga Yahweh , Cewa " Shi nagari ne ! Amintaccen alƙawarinsa mai aminci ga Isra'ila ya tabbata har abada . " Dukkan mutane suka tada babbar murya da ƙarfi suna yabon Yahweh saboda kafa harsashin ginin haikalin da aka yi .
EZR 3:12     Alignment score: 0.305 → 0.313
But many of the priests , Levites , and chief patriarchs , those
who were old and had seen the first house , when this house 's foundations were laid before their eyes , wept loudly . But many people had shouts of joy with gladness and an excited sound .
Amma da yawa daga cikin firistoci da Lebiyawa , da manyan ubannin shugabanni , da tsofaffin mutanen da suka ga lokacin da aka kafa harsashen ginin haikali na farko suka yi kuka da ƙarfi . Amma da yawa suka rera waƙar farinciki da murna da muryoyi masu daɗi .
EZR 3:13     Alignment score: 0.22 → 0.22
As a result , people were not able to distinguish the joyful and glad sounds from the sound of people weeping , for the people were crying out with great joy , and the sound was heard from far away .
A sakamakon haka mutane ba su iya tantance muryar farinciki da ta baƙinciki ba , Don mutane suna ta kuka da matuƙar farinciki , kuma an jiwo ƙararsu daga nesa .
EZR 3     Average alignment score: 0.42 for 13 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10