Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10 


EZR 10:1     Alignment score: 0.292 → 0.294
As Ezra prayed and confessed , he wept and threw
himself down before God 's house . A very great assembly of Israelite men , women , and children gathered to him , for the people were weeping very greatly .
Sa ' ad da Ezra ya ke yin addu'a da roƙon gafara , ya yi kuka har yasa kansa ƙasa a gaban gidan Allah . Sai babban taron jama'a maza da mata da yara daga Isra'ila suka taru wurinsa , don mutane na kuka mai zafi sosai .


EZR 10:2     Alignment score: 0.44 → 0.44
Shekaniah
son of Jehiel of the descendants of Elam said to Ezra , " We have been unfaithful to our God and have married foreign women from the people of the other lands . But in spite of this , there is still hope for Israel .
Shekaniya ɗan Yehiyel na zuriyar Elam ya ce da Ezra , " Mun yiwa Allahnmu rashin aminci har mun auri mata bãƙi daga mutanen ƙasar waje . Amma duk da haka akwai sauran bege ga Isra'ila .
EZR 10:3     Alignment score: 0.283 → 0.282
So now let us make a covenant with our God to send
out all the women and their children according to the Lord 's instructions and the instructions of those who tremble at the commandments of our God , and let it be done according to the law .
Saboda haka yanzu bari muyi alƙawari da Allahnmu mu kori dukkan matan da ' ya'yansu bisa ga umarnin shugabanni da waɗanda suke rawar jiki don umarnin Allahnmu , bari a yi haka bisa ga doka .
EZR 10:4     Alignment score: 0.247
Arise
, for this thing is for you to carry out , and we are with you . Be strong and do this . "
Tashi , domin wannan hakinka ne ka aiwatar , mu kuma muna tare da kai . Ka yi ƙarfin hali , ka yi wannan . "
EZR 10:5     Alignment score: 0.39
So Ezra rose
and made the priestly officials , the Levites , and all of Israel promise to act in this way . So they all took a solemn oath .
Ezra kuwa ya tashi , yasa shugabannin firistoci , Lebiyawa , da dukkan Isra'ila su yi alƙawarin aiki ta wannan hanyar . Saboda haka dukkansu suka ɗauki alƙawarin rantsuwa .
EZR 10:6     Alignment score: 0.467
Then Ezra rose
from before God 's house and went to the rooms of Jehohanan son of Eliashib . He did not eat any bread or drink any water , since he was mourning concerning the faithlessness of those who had been in captivity .
Sai Ezra ya tashi daga gidan Allah , ya tafi ɗakunan Yehohanan ɗan Eliyashib . Bai ci ko da gurasa ba bai kuma sha ruwa ba , tun da ya ke yana baƙinciki a kan rashin amincin waɗanda suka yi a zaman talala .
EZR 10:7     Alignment score: 0.482
So they sent word in Judah and Jerusalem to all the people back from exile to assemble in Jerusalem .
Saboda haka suka aika da magana a Yahuda da Yerusalem ga dukkan mutane da suka komo
daga zaman talala su kasance a Yerusalem .
EZR 10:8     Alignment score: 0.289
Anyone who did not come in three days according to the instructions from the officials and elders forfeited all of his possessions
and would be excluded from the great assembly of the people who had come back from exile .
Duk wanda bai zo ba a cikin kwana uku bisa ga umarni daga shugabanni da dattawa zai rasa dukkan abin da ya mallaka za a kuma ware shi daga cikin babban taron mutanen da suka dawo daga zaman talala .
EZR 10:9     Alignment score: 0.528
So all the men of Judah and Benjamin assembled in Jerusalem in three days . It was the ninth month and the twentieth day of the month . All the people stood in the square before God 's house and trembled because of the word and the rain .
Sai dukkan mutanen Yahuda da na Benyamin suka
taru a Yerusalem a cikin kwana uku . A ranar ashirin ga watan tara . Dukkan mutanen suka tsaya a dandalin gidan Allah , suna kuma rawar jiki saboda maganar da kuma ruwan sama .
EZR 10:10     Alignment score: 0.323 → 0.326
Ezra the priest arose
and said , " You yourselves have committed treason . You lived with foreign women so as to increase Israel 's guilt .
Ezra firist kuma ya miƙe tsaye ya ce , " Ku kunyi rashin aminci . Kun zauna da mata bãƙi ta haka kuka ƙarawa Isra'ila laifi .
EZR 10:11     Alignment score: 0.494 → 0.495
But now give praise to Yahweh , your ancestors ' God , and do his will . Separate from the people of the land and from the foreign women . "
Amma yanzu sai ku bada yabo
ga Yahweh , Allah na kakanninku , ku kuma aikata nufinsa . Ku ware daga mutanen ƙasar da mata bãƙi .
EZR 10:12     Alignment score: 0.407
All the assembly answered in a loud voice , " We will do as you have said .
Dukkan taron suka
amsa da babbar murya , ' " Za muyi kamar yadda ka ce .
EZR 10:13     Alignment score: 0.3 → 0.296
However , there are many people , and it is the rainy
season . We have no strength to stand outside , and this is not only one or two days of work , since we have greatly transgressed in this matter .
Amma , akwai mutane da yawa , kuma lokacin marka ne . Ba mu da ƙarfin tsayawa a waje , kuma wannan ba aikin da za ayi shi a kwana ɗaya ko biyu bane , tun da mun yi babban laifi a wannan al'amari .
EZR 10:14     Alignment score: 0.322 → 0.38
So let our officials represent all the assembly . Let all who have allowed foreign women to live in our cities come at the time that will be fixed with the city elders and the city judges until the raging wrath of our God goes away from us . "
Saboda haka bari shugabanninmu su wakilci dukkan taron . Bari dukkan waɗanda suka
bar baƙin mata su zauna a biranenmu su zo su sa lokaci tare da dattawan birni da kuma alƙalan birnin har sai fushin Allah ya huce daga kanmu .
EZR 10:15     Alignment score: 0.613
Jonathan son of Asahel and Jahzeiah son of Tikvah opposed this , and Meshullam and Shabbethai the Levite supported them .
Yonatan ɗan Asahel da Yazeyya ɗan Tikba ne basu yarda da wannan ba , da Meshullam da Shabbetai Balebi
suka goyi bayansu .
EZR 10:16     Alignment score: 0.35 → 0.368
So the people who returned from exile did this . Ezra the priest selected men , the leaders in their ancestors ' clans and houses all of them by name , and they looked into the matter on the first day of the tenth month .
Saboda haka mutane waɗanda suka
komo daga zaman talala suka yi wannan . Ezra firist ya zaɓi maza , da dattawa kakanin zuriyarmu da gidaje - dukkansu kuwa ta wurin sunaye , sai suka duba al'amarin a kan rana ta farko ga wata na goma .
EZR 10:17     Alignment score: 0.274 → 0.274
By the first day of the first month they had finished discovering which men had lived with foreign women .
Sun gama binciken a rana ta farko a wata na farko ga mazajen da suke
zama tare da baƙin mata .
EZR 10:18     Alignment score: 0.526 → 0.541
Among the descendants of the priests there were those who had lived with foreign women . Among the descendants of Jeshua son of Jozadak and his brothers there were Maaseiah , Eliezer
, Jarib , and Gedaliah .
A cikin zuriyar firistoci ma akwai waɗanda suke zama da bãƙin mata . A cikin zuriyar Yeshuwa ɗan Yehodak da ɗan'uwansa su ne Mãseyya , Eliyeza , Yarib da Gedaliya .
EZR 10:19     Alignment score: 0.251
So they determined to send
their wives away . Since they were guilty , they offered a ram from the flock for their guilt .
Suka yi niyyar sakin matansu . Tun da su masu laifi ne , suka bada baikon rago daga cikin garkensu don laifinsu .
EZR 10:20     Alignment score: 0.71 → 0.709
Among the descendants of Immer : Hanani and Zebadiah .
A cikin zuriyar Imma
akwai Hanani da Zebadiya .
EZR 10:21     Alignment score: 0.657 → 0.669
Among the descendants of Harim : Maaseiah , Elijah , Shemaiah , Jehiel , and Uzziah .
A cikin zuriyar Harim akwai Mãseyya da Iliya da Shemayya da Yehiyel da Uzziya
.
EZR 10:22     Alignment score: 0.594 → 0.6
Among the descendants of Pashhur : Elioenai , Maaseiah , Ishmael , Nethanel , Jozabad , and Elasah .
A cikin zuriyar Fashu
akwai Elihonai da Mãseyya , Isma'il da Netanel da Yozabad da Elasa .
EZR 10:23     Alignment score: 0.744 → 0.748
Among the Levites : Jozabad , Shimei , Kelaiah that is , Kelita , Pethahiah , Judah , and Eliezer
.
A cikin Lebiyawa akwai Yozabad da Shimei da Kelayya - wato Kelita , Fetahiya , Yahuda da Eliyeza .
EZR 10:25     Alignment score: 0.46 → 0.598
Among the rest of the Israelites among the descendants of Parosh : Ramiah , Izziah , Malchijah , Mijamin , Eleazar , Malchijah , and Benaiah .
A cikin masu tsaron ƙofa
akwai Shallum , Telem da Uri . A cikin sauran Isra'ilawa - a cikin zuriyar Farosh akwai Ramiya , Izziya , Malkiya , Miyamin , Eliyeza , Malkiya da Benayya .
EZR 10:26     Alignment score: 0.822 → 0.822
Among the descendants of Elam : Mattaniah , Zechariah , Jehiel , Abdi , Jeremoth , and Elijah .
A cikin zuriyar Elam akwai Mattaniya , Zakariya , Yehiyel , Abdi , Yeremot da Iliya .
EZR 10:27     Alignment score: 0.816 → 0.816
Among the descendants of Zattu : Elioenai , Eliashib , Mattaniah , Jeremoth , Zabad , and Aziza .
A cikin zuriyar Zattu
akwai Elihonai , Eliyashib , Mattaniya , Yeremot , Zabad da Aziza .
EZR 10:28     Alignment score: 0.826 → 0.825
Among the descendants of Bebai : Jehohanan , Hananiah , Zabbai , and Athlai .
A cikin zuriyar Bebai akwai Yehohanan , Hananiya , Zabbai da Atlai .
EZR 10:29     Alignment score: 0.799 → 0.798
Among the descendants of Bani : Meshullam , Malluk , Adaiah , Jashub , and Sheal Jeremoth .
A cikin zuriyar Bani akwai Meshullam , Malluk , Adayya
, Yashub da Shil Yeremot .
EZR 10:30     Alignment score: 0.749 → 0.73
Among the descendants of Pahath - Moab : Adna
, Kelal , Benaiah , Maaseiah , Mattaniah , Bezalel , Binnui , and Manasseh .
A cikin zuriyar Fahat Mowab akwai Adana , Kelal , Benayya , Mãseyya , Mattaniya , Bezalel , Binnuyi da Manasse .
EZR 10:31     Alignment score: 0.72 → 0.724
Among the descendants of Harim : Eliezer
, Ishijah , Malchijah , Shemaiah , Shimeon ,
A cikin zuriyar Harim akwai Eliyeza , Ishiya , Malkiya , Shemayya , Shimiyon ,
EZR 10:32     Alignment score: 0.959
Benjamin , Malluk , and Shemariah .
Benyamin , Malluk da Shemariya .
EZR 10:33     Alignment score: 0.864 → 0.863
Among the descendants of Hashum : Mattenai , Mattattah , Zabad , Eliphelet , Jeremai , Manasseh , and Shimei .
A cikin zuriyar Hashum akwai Mattenai , Matatta , Zabad , Elifelet , Yeremai , Manasse , Shimei .
EZR 10:34     Alignment score: 0.437 → 0.437
Among the descendants of Bani : Maadai , Amram , Uel ,
A cikin zuriyar Bani akwai Mãdai , Amram , Uwel ,
EZR 10:35     Alignment score: 0.862
Benaiah , Bedeiah , Keluhi ,
Benayya
, Bedeya , Keluhi ,
EZR 10:36     Alignment score: 0.972
Vaniah , Meremoth , Eliashib ,
Waniya , Meremot , Eliyashib ,
EZR 10:37     Alignment score: 0.658
Mattaniah , Mattenai , and Jaasu .
Mattaniya , Mattenai , da Yãsu .
EZR 10:38     Alignment score: 0.615 → 0.614
Among the descendants of Binnui : Shimei ,
A cikin zuriyar Binnuyi
akwai Shimei ,
EZR 10:39     Alignment score: 0.865
Shelemiah , Nathan , Adaiah ,
Shelemiya , Natan , Adayya
,
EZR 10:40     Alignment score: 0.993
Maknadebai , Shashai , Sharai ,
Maknadebai , Shashai , Sharai ,
EZR 10:41     Alignment score: 0.965
Azarel , Shelemiah , Shemariah ,
Azarel , Shelemiya , Shemariya ,
EZR 10:42     Alignment score: 0.911 → 0.923
Shallum , Amariah , and Joseph .
Shallum , Amariya da Yosef .
EZR 10:43     Alignment score: 0.743
Among the descendants of Nebo : Jeiel
, Mattithiah , Zabad , Zebina , Jaddai , Joel , and Benaiah .
A cikin zuriyar Nebo : Yehiyel , Matitiya , Zabad , Zebina , Yaddai da Yowel da Benayya .
EZR 10:44     Alignment score: 0.302 → 0.297
All of these had taken foreign wives and had children with some of them .
Dukkan waɗannan sun auro
mata bãƙi kuma suna da ' ya'ya tare da wasun su .
EZR 10     Average alignment score: 0.511 for 43 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10