Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10 


EZR 7:1     Alignment score: 0.633 → 0.66
Now after this , during the reign of Artaxerxes king of Persia , Ezra came
up from Babylon . Ezra 's ancestors were Seraiah , Azariah , Hilkiah ,
Yanzu bayan wannan , a zamanin mulkin Atazazas sarkin Fasiya , Ezra ya dawo daga Babila . Kakannin Ezra su ne kamar haka , Seraiya , Azariya , Hilkiya ,


EZR 7:2     Alignment score: 0.966
Shallum , Zadok , Ahitub ,
Shallum , Zadok , Ahitub ,
EZR 7:3     Alignment score: 0.953
Amariah , Azariah , Meraioth ,
Amariya , Azariya , Merayot ,
EZR 7:4     Alignment score: 0.993
Zerahiah , Uzzi , Bukki ,
Zerahiya , Uzzi , Bukki ,
EZR 7:5     Alignment score: 0.76
Abishua , Phinehas , Eleazar , who was son of Aaron the high priest .
Abishuwa , Fenihas
, Eliyeza , wanda shi ne ɗan Haruna babban firist .
EZR 7:6     Alignment score: 0.51 → 0.517
Ezra came
up from Babylon and he was a skilled scribe in the law of Moses that Yahweh , the God of Israel , had given . The king gave him anything he asked since the hand of Yahweh was with him .
Ezra ya dawo daga ƙasar Babila kuma ƙwararren marubuci ne cikin shari'ar Musa wanda Yahweh , Allah na Isra'ila , ya bayar . Sarki ya ba shi dukkan abin da ya ke buƙata domin hannun Yahweh na tare da shi .
EZR 7:7     Alignment score: 0.482 → 0.485
Some of the descendants of Israel and the priests , Levites , temple singers , gatekeepers , and those assigned to serve in the temple also went up to Jerusalem in the seventh year of King Artaxerxes .
Wasu daga cikin zuriyar Isra'ila da kuma firistoci , da Lebiyawa , da mawaƙan haikali , da masu tsaron ƙofa da kuma waɗanda aka shirya
domin hidima a haikali suma suka tafi Yerusalem a cikin wata na bakwai na mulkin Atazazas .
EZR 7:8     Alignment score: 0.474
He arrived in Jerusalem in the fifth month of the same year .
Ya isa Yerusalem a wata na biyar na wannan shekara .
EZR 7:9     Alignment score: 0.47
He left Babylon on the first day of the first month . It was on the first day of the fifth month that he arrived in Jerusalem , since the good hand of God was with him .
Ya baro
Babila a rana ta ɗaya na watan farko . A rana ta ɗaya ne na watan biyar ya isa Yerusalem , tun da hannun Allah mai kyau na tare da shi .
EZR 7:10     Alignment score: 0.425
Ezra had established his heart to study , carry out , and teach the statutes and decrees of the law of Yahweh .
Ezra ya kafa zuciyarsa domin ya yi bincike , ya aikata , ya kuma koyar
da farillai da hukumtai da dokokin Yahweh .
EZR 7:11     Alignment score: 0.57 → 0.58
This was the decree that King Artaxerxes gave
Ezra the priest and scribe of Yahweh 's commandments and statutes for Israel :
Wannan shi ne umarnin da sarki Atazazas ya ba Ezra firist da kuma marubucin dokoki da farillun Yahweh domin Isra'ila .
EZR 7:12     Alignment score: 0.666
" The King of kings Artaxerxes , to the priest Ezra , a scribe of the law of the God of heaven :
" Sarkin sarakuna Atazazas , zuwa ga firist Ezra , marubuci na dokokin Allah na sama :
EZR 7:13     Alignment score: 0.364 → 0.385
I am ordering that anyone from Israel in my kingdom along with their priests and Levites who desires to go to Jerusalem , may go with you .
Ina bada umarni
cewa kowannene daga Isra'ila cikin harabar mulkina tare da firistocinsu da Lebiyawa da ya ke da niyar tafiya zuwa Yerusalem , zaya iya tafiya da kai .
EZR 7:14     Alignment score: 0.345 → 0.356
I , the king , and my seven counselors , send
you all out to inquire concerning Judah and Jerusalem according to God 's law , which is in your hand .
Ni , sarki , tare da mashawartana guda bakwai , muna aiken ku dukka ku bincika game da Yahuda da kuma Yerusalem bisa ga dokokin Allah , wanda ke cikin hannuwanku .
EZR 7:15     Alignment score: 0.384 → 0.387
You are to bring the silver and gold that they have freely offered to the God of Israel , whose dwelling is in Jerusalem .
Ku dawo da azurfa da zinariyar
da suka bayar da yardar rai zuwa ga Allah na Isra'ila , wanda mazauninsa ke a Yerusalem .
EZR 7:16     Alignment score: 0.433
Freely give
all the silver and gold that all of Babylon has given along with what is freely offered by the people and the priests for the house of God in Jerusalem .
Ku bayar hannu sake dukkan azurfa da zinariya da dukkan Babila ta bayar kuma da dukkan abin da mutane da firistoci suka bayar hannu sake domin gidan Allah a Yerusalem .
EZR 7:17     Alignment score: 0.445
So buy in full
the oxen , rams and lambs , and grain and drink offerings . Offer them on the altar that is in the house of your God in Jerusalem .
Saboda haka ku saya da farashi cikakke shanun , da ragunan , da ' yan tumakin , da hatsi da baye - baye na sha . Ku miƙa su a bisa bagadin da ke cikin gidan Allahnku a Yerusalem .
EZR 7:18     Alignment score: 0.255 → 0.254
Do with the rest of the silver and gold whatever seems good to you and your brothers , to please your God .
Ku yi haka da sauran azurfar
da zinariyar dukkan abin da kuka ga ya dace maku da ' yan'uwanku , domin ku gamshi Allahnku .
EZR 7:19     Alignment score: 0.298 → 0.323
Place the objects that were freely given to you before him for the service of the house of your God in Jerusalem .
Ku ɗibiya kayayyakin da aka yi maku
kyautarsu a gabansa domin hidima cikin gidan Allahnku a Yerusalem .
EZR 7:20     Alignment score: 0.186
Anything else that is needed for the house of your God that you require , take
its cost from my treasury .
Duk wani abin da ake buƙata domin gidan Allahnku da za kuyi bukatarsa , sai a biya daga cikin ma'ajina .
EZR 7:21     Alignment score: 0.373
I , King Artaxerxes , make a decree to all the treasurers in the Province Beyond the River , that anything that Ezra asks from you should be given in full ,
Ni , sarki Atazazas , na yi umarni ga dukkan masu ajiya
cikin Lardin Gaba da Kogi , da cewa dukkan abin da Ezra zai yi buƙata daga gareku bari a ba shi a cike ,
EZR 7:22     Alignment score: 0.492 → 0.523
up to one hundred silver talents , one hundred cors of grain , one hundred baths of wine , and one hundred baths of oil , also salt without limit .
har sama da talantai na azurfa ɗari , tuli buhu ɗari na hatsi , da ruwan inabi gallan ɗari , da gallan ɗari na mai , da kuma gishiri babu iyaka .
EZR 7:23     Alignment score: 0.211
Anything that comes from the decree of the God of Heaven , do it with devotion for his house . For why should his wrath come
upon the kingdom of me and my sons ?
Dukkan abin da suka fito daga umarnin Allah na Sama , ka aikata da kuzari , domin gidansa . Donme ne ne hasalarsa za ta yi ƙuna a bisa masarauta ta da ' ya'yana ?
EZR 7:24     Alignment score: 0.401 → 0.405
We are informing them about you not to impose any tribute or taxes on any of the priests , Levites , musicians , gatekeepers , or on the people assigned to the service of the temple and servants of the house of this God .
Muna sanar da su game da ku da kada su ɗora maku
wata tãra ko haraji ga kowanne firistoci , ko Lebiyawa , ko mawaƙa , ko masu tsaron ƙofa , ko ga mutanen da aka ba hidimar haikalin da kuma bayin gidan wannan Allah .
EZR 7:25     Alignment score: 0.327
Ezra , with the wisdom that God has given you , you must appoint judges and magistrates to judge all the people in the Province Beyond the River , and to serve all who know the laws of your God . You must also teach those who do not know the law .
Ezra , ta wurin hikimar
da Allah ya baka , dole ka naɗa alƙalai da masanan hikima su yiwa mutane hidima a cikin dukkan Lardin Gaba da Kogi , su kuma yi hidima ga kowannene da ya san shari'ar Allahnka . Dole kuma ka koyar da shari'ar ga dukkan waɗanda basu san dokar ba .
EZR 7:26     Alignment score: 0.299 → 0.299
Punish anyone who does not fully obey God 's law or the king 's law , whether by death , banishment , confiscation of their goods , or imprisonment .
Ku hori duk wanda ba ya yi cikakkiyar biyayya ga shari'ar Allah ba ko shari'ar sarki ba , ko ta mutuwa , ko kora
daga ƙasa , ko a ƙwace mallakarsu , ko jefawa cikin kurkuku .
EZR 7:27     Alignment score: 0.548
Praise Yahweh , our ancestors ' God , who placed all this into the king 's heart to glorify Yahweh 's house in Jerusalem ,
Yi yabo
ga Yahweh , Allahn kakanninmu , wanda ya sanya dukkan wannan cikin zuciyar sarki ya ɗaukaka gidan Yahweh cikin Yerusalem ,
EZR 7:28     Alignment score: 0.366 → 0.383
and who extended covenant faithfulness to me before the king , his counselors , and all his powerful officials . I have been strengthened by the hand of Yahweh my God , and I gathered leaders from Israel to go with me .
kuma wanda ya nuna amincin alƙawarinsa gareni a gaban sarki , da mashawartansa , da kuma dukkan majalisarsa masu iko . Na sami ƙarfafawa daga hannun Yahweh Allahna , sai na tara shugabanni
daga Isra'ila su tafi tare da ni .
EZR 7     Average alignment score: 0.444 for 28 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10