Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10 


EZR 4:1     Alignment score: 0.467
Now some enemies of Judah and Benjamin heard that the people who had been exiled were now building a temple for Yahweh , the God of Israel .
Yanzu kuwa waɗansu abokan gãba na Yahuda da Benyamin suka
ji cewa mutanen da ke ƙasar bauta sun fara gina haikali domin Yahweh , Allahn Isra'ila .


EZR 4:2     Alignment score: 0.397
So they approached Zerubbabel and the heads of their ancestors ' clans . They said to them , " Let us build with you , for , like you , we seek your God and have sacrificed to him since the days when Esarhaddon , king of Assyria , brought us to this place . "
Sai suka tuntuɓi Zarubbabel
da sarakunan zuriyoyin kakaninsu . Suka ce da su , " Bari mu yi gini tare da ku , gama kamar ku , muna neman Allahnku kuma mun yi hadaya gare shi tun kwanakin da Esarhadon , sarkin Asiriya , ya kawo mu nan wurin . "
EZR 4:3     Alignment score: 0.555 → 0.567
But Zerubbabel , Jeshua , and the heads of their ancestors ' clans said , " It is not you , but we who must build
the house of our God , for it is we who will build for Yahweh , the God of Israel , just as King Cyrus of Persia commanded . "
Amma Zarubbabel da Yeshuwa da shugabanin dangogin kakannin suka ce , " Ba ku ba ne , amma mune waɗanda tilas ne mu gina gidan Allahnmu , gama mune waɗanda zasu yi gini domin Yahweh , Allah na Isra'ila , kamar yadda sarki Sairus na Fasiya ya umarta . "
EZR 4:4     Alignment score: 0.298 → 0.299
So the people of the land made the Judeans ' hands weak ; they made the Judeans afraid to build
.
Sai mutanen ƙasar suka sa hannuwan mutanen Yahuda suka raunana ;
EZR 4:5     Alignment score: 0.284 → 0.296
They also bribed counselors to frustrate their plans . They did this during all of Cyrus ' days and into the reign of Darius king of Persia .
Suka sa mutanen
Yahuda suka tsorata da ci gaba da yin ginin . Suka kuma ba mashawartan cin hanci don su lalatar da shirin . A wannan lokacin sun yi haka a dukkan kwanakin sarki Sairus har zuwa mulkin Dariyos sarkin Fasiya .
EZR 4:6     Alignment score: 0.425 → 0.425
Then at the beginning of Ahasuerus ' reign they wrote an accusation
against the inhabitants of Judah and Jerusalem .
To sai a farkon mulkin Ahasuras suka rubuto takardar tuhuma game da mazaunan Yahuda da Yerusalem .
EZR 4:7     Alignment score: 0.376 → 0.627
It was during the days of Artaxerxes that Bishlam , Mithredath , Tabeel , and their companions wrote to Artaxerxes . The letter was written in Aramaic and translated .
A kwanakin Atazazas ne Bishilam , da Mitiredat , Tabiyel da aminansu suka
rubuto wa Atazazas . An rubuta wasiƙar a harshen Aramaik aka kuma fassara .
EZR 4:8     Alignment score: 0.57
Rehum the commander and Shimshai the scribe wrote
this way to Artaxerxes about Jerusalem .
Rehum babban rundunan sojoji da Shimshaya marubuci sun rubuta haka ga Atazazas game da Yerusalem .
EZR 4:9     Alignment score: 0.484 → 0.542
Then Rehum , Shimshai , and their companions , who were judges and other officers in the government , the Persians , men from Erech and Babylon , and the men from Susa ( that is , the Elamites ) they wrote
a letter
Sai Rehum da Shimshaya da aminansu waɗanda ke Alƙalai da waɗansu hafsoshi a gwamnati , da Fasiyawa , daga mazajen Irek da Babila da mazajen Susa ( wato Ilemawa ) - suka rubuta wasiƙa -
EZR 4:10     Alignment score: 0.347 → 0.352
and they were joined by the people whom the great and noble Ashurbanipal forced to settle in Samaria , along with the rest who were in the Province Beyond the River .
suka haɗa kai da mutane masu daraja da Ashurbanifal ya tilasta su zama a Samariya suka
bi su tare da sauran waɗanda ke a Lardin Gaba da Kogin .
EZR 4:11     Alignment score: 0.535
This is a copy of the letter that they sent to Artaxerxes : " Your servants , men of the Province Beyond the River , write this :
Wannan ne kwafin wasiƙar
da suka aika wa Atazazas : " Barorinka , mazajen Lardin Gaba da Kogin , sun rubuta wannan :
EZR 4:12     Alignment score: 0.425 → 0.431
Let the king know that the Jews who went from you have come
against us in Jerusalem to build a rebellious city . They have completed the walls and repaired the foundations .
Bari sarki ya sani cewa Yahudawan da suka tafi daga gareka sun taso mana a Yerusalem don su gina birnin tayarwa . Sun kammala garun da gyare - gyaren harsasun .
EZR 4:13     Alignment score: 0.434
Now let the king know that if this city is built and the wall is completed , they will not give
any tribute and taxes , but they will harm the kings .
Yanzu kuwa bari sarki ya sani cewa idan birnin nan ya ginu kuma an kammala garun , ba zasu bayar da kuɗin fito da haraji ba , amma zasu azabtar da sarakunan .
EZR 4:14     Alignment score: 0.324
Surely because we have eaten the palace salt , it is not fitting for us to see any dishonor happen to the king . It is because of this that we are informing the king
Tabbas saboda mun ɗanɗana
gishirin fãda , bai cancanci mu ga wani raini na faruwa da sarki ba . Saboda haka ne muke sanar da sarki
EZR 4:15     Alignment score: 0.244 → 0.253
to search your father 's record and to verify that this is a rebellious city that will harm kings and provinces . It has caused many problems to the kings and provinces . It has been a center for rebellion from long ago . It was for this reason that the city was destroyed .
ka duba daga cikin rubutun kididdiga na mahaifinka don ka tabbatar da cewa wannan birnin tayarwa ne da zai azabtar da sarakuna da lardunan . Ya sha tayar da matsaloli ga sarki da kuma larduna . Ya kuma zama cibiyar tawaye tun da daɗewa . Dalilin haka ne ma aka hallakar
da birnin .
EZR 4:16     Alignment score: 0.425
We are informing the king that if this city and wall are built , then there will be nothing remaining for you in the Province Beyond the River . "
Muna sanar da sarki cewa idan aka gina wannan birnin da garun , to babu wani abin da zai rage dominka a Lardin Gaba da Kogin . "
EZR 4:17     Alignment score: 0.545 → 0.548
So the king sent out a reply to Rehum and Shimshai and their companions in Samaria and the rest who were in the Province Beyond the River : " May peace be yours .
Sai sarkin ya aika da amsa ga Rehum da Shimshaya da aminansu a Samariya da sauran waɗanda ke a Lardin Gaba da Kogin : " Salama gareku .
EZR 4:18     Alignment score: 0.413
The letter that you sent me has been translated and read to me .
Wasiƙar
da kuka aika mani an karanta an kuma fassara mani .
EZR 4:19     Alignment score: 0.246
So I ordered an investigation and discovered that in previous days they had rebelled and revolted against kings .
Don haka nasa aka yi bincike kuma na gano
cewa a kwanakin baya sun yi tayarwa da rashin hankali ga sarakuna .
EZR 4:20     Alignment score: 0.311 → 0.315
Mighty kings have ruled over Jerusalem and had power over everything in the Province Beyond the River . Tribute and taxes were paid to them .
Sarakuna masu iko sun yi mulki a kan Yerusalem kuma sun kasance da iko a kan kowanne abu a Lardin Gaba da Kogin . Ana kuma biyansu haraji .
EZR 4:21     Alignment score: 0.377 → 0.378
Now , make a decree for these men to stop and not build
this city until I make a decree .
Yanzu kuwa a yi umarni ga waɗannan mutanen su tsaya kuma kada su gina wannan birnin sai na umarta .
EZR 4:22     Alignment score: 0.163 → 0.174
Be careful not to neglect this . Why allow this threat to grow and cause more loss
for the royal interests ?
Ku yi hankali kar ku yi banza da wannan . Me zai sa a bar wannan jayayyar ta yi girma ta sa mu hasara a wannan masarauta ?
EZR 4:23     Alignment score: 0.567
When King Artaxerxes ' decree was read before Rehum , Shimshai , and their companions , they went out quickly to Jerusalem and forced the Jews to stop building .
Sa ' ad da aka karanta umarnin sarki Atazazas a gaban Rehum , da Shimshaya da aminansu , sai suka fita da sauri zuwa Yerusalem suka
sa Yahudawan su tsayar da ginin .
EZR 4:24     Alignment score: 0.56 → 0.561
So the work on the house of God in Jerusalem stopped until the second year of the reign of Darius king of Persia .
Don haka aiki a gidan Allah a Yerusalem ya tsaya har zuwa shekara ta biyu ta mulkin Dariyos sarkin Fasiya .
EZR 4     Average alignment score: 0.427 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10