Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10 


EZR 9:1     Alignment score: 0.493 → 0.498
When these things were done , the officials approached me and said , " The people of Israel , the priests , and the Levites have not separated themselves from the people of the other lands and their abominations : Canaanites , Hittites , Perizzites , Jebusites , Ammonites , Moabites , Egyptians , and Amorites .
Bayan waɗannan abubuwa sun faru , shugabanni
suka same ni suka ce , " Mutanen Isra'ila , da firistoci da Lebiyawa basu keɓe kansu daga mutanen sauran ƙasashe ba da kuma abin ƙyamarsu : Kan'aniyawa da Hittiyawa da Ferizziyawa da Yebusiyawa da Ammoniyawa da Mowabiyawa da Masarawa da kuma Amoriyawa .


EZR 9:2     Alignment score: 0.28 → 0.279
For they have taken some of their daughters and sons , and have mixed the holy people with the people of other lands , and the officials and leaders have been first in this faithlessness . "
Domin sun ɗauki
wasu daga cikin ' yan matansu da samarinsu , kuma sun hada mutane masu tsarki da sauran mutanen ƙasashen , shugabanni da magabata su ne na farko ga wannan rashin bangaskiya . "
EZR 9:3     Alignment score: 0.209
When I heard this , I tore
apart my clothing and robe and pulled out hair from my head and beard , and I sat down , devastated .
Lokacin da na ji wannan , na yayyage rigata da alkyabbata na kuma tsittsige gashin kaina da gemuna , sai na zauna a ruɗe .
EZR 9:4     Alignment score: 0.355 → 0.365
All those who trembled at the words of the God of Israel about this faithlessness gathered to me while I was sitting ashamed until the evening offering .
Sai dukkan waɗanda suka
yi rawar jiki saboda maganar Allah na Isra'ila saboda wannan rashin aminci da suka same ni lokacin da nake zaune ina jin kunya har baikon yamma .
EZR 9:5     Alignment score: 0.341 → 0.341
But at the evening offering I arose
from my position of humiliation in my torn clothes and robe , and knelt down and spread my hands to Yahweh my God .
Amma a lokacin baikon yamma sai na tashi daga matsayin ƙasƙanci a cikin rigata da alkyabbata a yayyage , na russuna da gwiwoyina , na ɗaga hannuwana zuwa ga Yahweh Allahna .
EZR 9:6     Alignment score: 0.267
I said , " My God , I am ashamed and disgraced to raise my face to you , for our iniquities increase over our head , and our guilt grows to the heavens .
Na ce , " Ya Allahna , ina jin kunya da takaici in ɗaga fuskata gare ka , muguntarmu ta ƙaru
a kanmu , kuma zunubanmu sun yi girma har sun kai sammai .
EZR 9:7     Alignment score: 0.357 → 0.397
From the days of our ancestors until now we have been in great guilt . In our iniquities we , our kings , and our priests were given into the hand of kings of this world , to the sword , to captivity , and to plunder and ashamed faces , as we are today .
Tun daga lokacin kakanninmu har yanzu muna da babban laifi . Saboda zunubanmu , mu da sarakunanmu , da firistocinmu sun bada mu a hannun sarakunan wannan duniya , ga takobi , ga bauta , da ganima da kuma kunyatar da mu , kamar yadda muke a yau .
EZR 9:8     Alignment score: 0.264 → 0.271
Yet now for a short time , mercy from Yahweh our God has come to leave us a few survivors and to give
us a foothold in his holy place . This was for our God to enlighten our eyes and to give us a little relief in our slavery .
Amma yanzu a ƙaramin lokaci , alheri daga Yahweh Allahnmu ya zo ya bar mana ringi ya kuma bamu wuri a wurinsa mai tsarki . Wannan yasa Allahnmu ya buɗe mana idanu , ya kuma bamu ' yar wartsakewa daga bautarmu .
EZR 9:9     Alignment score: 0.352 → 0.357
For we are slaves , but our God has not forgotten us but has extended covenant faithfulness to us . He has done this in the sight of the king of Persia in order to give
us new strength , so we could rebuild our God 's house and raise its ruins . He did this so that he could give us a wall of safety in Judah and Jerusalem .
Domin mu bayi ne , amma duk da haka Allahnmu bai manta da mu ba amma ya cika alƙawarinsa da amincinsa a gare mu . Ya yi wannan ta wurin sarkin Fasiya domin ya bamu ƙarfi , don mu sake gina gidan Allahnmu mu kuma sake gyaransa . Ya yi wannan saboda ya bamu tsaron gina garu a Yahuda da Yerusalem .
EZR 9:10     Alignment score: 0.452
But now , our God , what can we say after this ? We have forgotten your commands ,
Amma yanzu , Allahnmu , me zamu ce bayan wannan ? Mun manta da umarnanka ,
EZR 9:11     Alignment score: 0.258 → 0.272
the commands that you gave
to your servants the prophets , when you said , " This land that you are entering to possess is an unclean land . It is contaminated by the people of the lands with their abominations . They have filled it from one end to the other with their uncleanness .
umarnan daka ba bayinka annabawa , daka ce , " Wannan ƙasar da kuke shiga don ku mallake ta ƙazamtaciyar ƙasa ce . Ta ƙazamtu ta wurin mutanen ƙasar da abubuwan ƙyamarsu . Sun cikata daga ƙarshe zuwa ƙarshe da abubuwansu na ban ƙyama .
EZR 9:12     Alignment score: 0.276 → 0.295
So now , do not give your daughters to their sons ; do not take
their daughters for your sons , and do not seek their ongoing peace and welfare , so that you will be strong and eat the good of the land , so you will cause your children to possess it for all time . "
Saboda haka , kada ku bada ' ya'yanku ' yan mata su auri ' ya'yansu maza ; kada ku ɗauki ' ya'yansu mata don ' ya'yanku maza , kuma kada ku nemi salamarsu da jin daɗi , don zaku yi ƙarfi ku ci abu mai kyau a ƙasar , domin zaku sa ' ya'yanku su gaje ta a dukkan lokaci . "
EZR 9:13     Alignment score: 0.179 → 0.182
Yet after everything that came on us for our evil practices and our great guilt since you , our God , have held
back what our iniquities deserve and left us survivors
Bayan da dukkan abubuwan nan suka same mu saboda mugayen ayyukanmu da zunubanmu masu yawa - tun da kai , Allanmu , ka ɗauke dukkan laifoffinmu ka kuma bar mana ringi -
EZR 9:14     Alignment score: 0.238 → 0.243
should we again break your commandments and make mixed marriages with these abominable people ? Will you not be angry
and annihilate us so there will be no one left , no one to escape ?
ko zamu sake karya umarninka mu kuma yi auratayya tare da waɗannan mutane da ke ƙazamtattu ? Ba zaka yi fushi da mu ka shafe mu don kada a sami wani da ya rage , har babu wani da zai tsira ba ?
EZR 9:15     Alignment score: 0.377 → 0.377
Yahweh , God of Israel , you are righteous , for we have remained as a few survivors at this day . Look ! We are here before you in our guilt , for there is no one who can stand before you because of this .
Yahweh , Allah na Isra'ila , kai mai adalci ne , gama mun zama ' yan ringi da suka
tsira a wannan rana . Duba ! Ga mu nan gabanka da zunubanmu , don ba wanda zai iya tsayawa a gabanka saboda wannan .
EZR 9     Average alignment score: 0.324 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of EZR:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10