Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


2CO 3:1     Alignment score: 0.315 → 0.327
Are we beginning to praise ourselves again ? We do not need letters of recommendation to you or from you , like some people , do we ?
Muna fara sake yabon kanmu ne ? Ba mu bukatar
wasikun shaida daga gare ku ko zuwa gare ku , kamar wadansu mutane , ko ba haka ba ?


2CO 3:2     Alignment score: 0.306
You yourselves are our letter of recommendation , written on our hearts , known and read by all people .
Ku da kanku kune wasikar
shaidarmu , wadda aka rubuta a zukatanmu , wadda Kuma dukan mutane suka sani suke kuma karantawa .
2CO 3:3     Alignment score: 0.504
You show that you are a letter from Christ , delivered by us . It was written not with ink but by the Spirit of the living God . It was not written on tablets of stone , but on tablets of human hearts .
Kuma kun nuna ku wasika ne daga Almasihu , wadda muka isar . Ba da tawada aka rubuta ta ba amma da Ruhun Allah mai rai . Ba bisa allunan duwatsu aka rubuta ta ba , amma bisa allunan zukatan mutane .
2CO 3:4     Alignment score: 0.374
And this is the confidence that we have through Christ before God .
Gama wannan ne gabagadin da muke da shi cikin Allah ta wurin Almasihu .
2CO 3:5     Alignment score: 0.263 → 0.263
We are not competent in ourselves to claim anything as coming from us . Instead , our competence is from God .
Ba mu da wata gwanintar kanmu da za mu yi takamar wani abu ya zo daga gare mu . Maimakon haka , gwanintar mu daga Allah take .
2CO 3:6     Alignment score: 0.351 → 0.352
It is God who made us able to be servants of a new covenant . This is a covenant not of the letter but of the Spirit . For the letter kills , but the Spirit gives life .
Allah ne ya maishe mu kwararrun bayi na sabon alkawari . Wannan alkawari ne ba na rubutu
ba amma na Ruhu . Gama rubutu kisa yake yi , amma Ruhu rai yake bayarwa .
2CO 3:7     Alignment score: 0.29 → 0.292
Now the service that produced death engraved in letters on stones came in such glory that the people of Israel could not look directly at Moses ' face . This is because of the glory of his face , a glory that was fading .
To hidimar da ta haifar da mutuwa - wadda aka rubuta bisa duwatsu - ta zo cikin irin wannan daukaka da har Israila
ba su iya kallon fuskar Musa kai tsaye ba . Wannan kuwa saboda daukakar da ke fuskarsa ne , daukaka mai shudewa .
2CO 3:8     Alignment score: 0.203
How much more glorious will be the service that the Spirit does ?
Ina misalin
girman daukakar hidimar da Ruhu ke yi ?
2CO 3:9     Alignment score: 0.206
For if the service of condemnation had glory , how much more does the service of righteousness abound in glory !
Gama idan hidimar kayarwa tana da daukaka , ina misalin
yalwatar daukaka da hidimar adalchi za ta yi !
2CO 3:10     Alignment score: 0.158
For indeed , that which was once made glorious is no longer glorious in this respect , because of the glory that exceeds it .
Babu shakka , abin da aka maishe shi mai daukaka a da , ba ya da sauran daukaka a wannan fanni , saboda irin daukakar
da ta zarce shi .
2CO 3:11     Alignment score: 0.193
For if that which was passing away had glory , how much more will what is permanent have glory !
To idan har mai shudewar nan ya na da daukaka , ina misalin
daukakar da abu na dindindin zai samu !
2CO 3:12     Alignment score: 0.199
Since we have such a hope , we are very bold .
Dashike muna da wannan tabbaci , muna da gabagadi sosai .
2CO 3:13     Alignment score: 0.295 → 0.31
We are not like Moses , who put a veil over his face , so that the people of Israel were not able to look directly at the ending of a glory that was passing away .
Ba kamar Musa muke ba wanda ya sa mayafi ya rufe fuskarsa , ta yadda mutanen Isra'ila basu iya kallon
karshen daukaka mai shudewa ba kai tsaye .
2CO 3:14     Alignment score: 0.314
But their minds were closed . For to this day , when they read the old covenant , that same veil remains . It has not been removed , because only in Christ is it taken away .
Amma tunaninsu ya zama a rufe . Har yau kuwa mayafin na nan sa'adda ake karanta tsohon alkawari . Ba a bude shi ba , saboda a cikin Almasihu ne kadai ake kawar da shi .
2CO 3:15     Alignment score: 0.43 → 0.435
But even today , whenever Moses is read , a veil covers their hearts .
Amma har yau , duk lokacin da ake karanta littafin Musa , akwai mayafi shimfide a zukatansu .
2CO 3:16     Alignment score: 0.362
But when a person turns to the Lord , the veil is taken away .
Amma sa'adda mutum ya juyo
wurin Ubangiji , an kawar da mayafin .
2CO 3:17     Alignment score: 0.526 → 0.523
Now the Lord is the Spirit . Where the Spirit of the Lord is , there is freedom .
To Ubangiji shine Ruhun . Inda Ruhun Ubangiji yake , akwai ' yanci .
2CO 3:18     Alignment score: 0.3 → 0.3
Now all of us , with unveiled faces , see the glory of the Lord . We are being transformed into the same glorious likeness from one degree of glory into another , just as from the Lord , who is the Spirit .
Dukan
mu yanzu , da fuskoki marasa mayafi , muna ganin daukakar Ubangiji . Muna samun sakewa zuwa cikin irin wannan daukaka , daga wannan mataki na daukaka zuwa wani matakin , kamar dai daga wurin Ubangiji , wanda shine Ruhun .
2CO 3     Average alignment score: 0.32 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13