Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


2CO 11:1     Alignment score: 0.115
I wish that you could put up with me in some foolishness . But you are indeed putting up with me !
Ina fatan
za ku jure da ni cikin wauta kadan . Ko da yake lallai kuna jurewa da ni !


2CO 11:2     Alignment score: 0.281 → 0.316
For I am jealous
about you . I have a godly jealousy for you , since I promised you in marriage to one husband . I promised to present you as a pure virgin to Christ .
Domin ina kishi sabili da ku . Kishi na kuwa irin na Allah ne domin ku . Tun da na alkawartar da ku a cikin aure ga miji daya . Na kuma yi alkawarin in gabatar da ku kamar budurwa mai tsarki ga Almasihu .
2CO 11:3     Alignment score: 0.23 → 0.231
But I am afraid that somehow , as the serpent deceived Eve by his craftiness , your thoughts might be led astray away from a sincere and pure devotion to Christ .
Gama ina fargaba a kan ku , ko watakila , kamar yadda macijin ya yaudari
Hauwa'u ta wurin kissarsa , Ya zamana tunaninku ya kauce daga sahihiyar sadaukarwa ga Almasihu .
2CO 11:4     Alignment score: 0.27 → 0.262
For suppose that someone comes and proclaims
another Jesus than the one we preached . Or suppose that you receive a different spirit than what you received . Or suppose that you receive a different gospel than the one you received . You put up with these things well enough !
Anar misali idan wani ya zo ya kawo shelar wani Yesu daban da wanda muka yi maku wa'azinsa . Ko kuma kun karbi wani ruhu daban da wanda muka karba . Ko kuma kun karbi wata bishara daban da wadda muka karba . Amincewar da kuka yi wa wadannan abubuwa ta isa !
2CO 11:5     Alignment score: 0.268 → 0.279
For I think that I am not in the least inferior to those so-called super - apostles .
Don kuwa ina tsammanin ba a baya nake ba ga sauran wadanda ake kira manyan manzanni .
2CO 11:6     Alignment score: 0.19
But even if I am untrained in giving speeches , I am not untrained in knowledge . In every way and in all things we have made this known to you .
To ko ma ba a ilimantar da ni ba akan yin jawabi , ban rasa horarwar ilimi ba . Ta kowace
hanya kuma cikin abubuwa duka mun sanar da ku wannan .
2CO 11:7     Alignment score: 0.252
Did I sin by humbling myself so you might be exalted ? For I freely preached the gospel of God to you .
Na yi zunubi ne da na kaskantar da kai na domin a daukaka ku ? Domin na yi maku
wa'azin bisharar Allah kyauta .
2CO 11:8     Alignment score: 0.188 → 0.189
I robbed other churches by accepting support from them so that I could serve you .
Na yi wa sauran Ikilisiyoyi kwace ta wurin karbar gudummuwa
daga wurin su domin inyi maku hidima .
2CO 11:9     Alignment score: 0.28 → 0.281
When I was with you and I was in need , I did not burden anyone . For my needs were met by the brothers who came from Macedonia . In everything I have kept myself from being a burden to you , and I will continue to do that .
Lokacin da ina tare da ku kuma na sami
kai na cikin bukata , ban dora wa kowa nauyi ba . Domin ' yan'uwa da suka zo daga Makidoniya sun biya bukatuna . A cikin komai na kebe kaina daga zama nawaya a gare ku , kuma zan cigaba da yin haka .
2CO 11:10     Alignment score: 0.378
As the truth of Christ is in me , this boasting of mine will not be silenced in the parts of Achaia .
Kamar yadda gaskiyar
Almasihu ke ciki na , ba zan yi shiru da wannan fahariya tawa ba a cikin dukan kasar Akaya .
2CO 11:11     Alignment score: 0.453
Why ? Because I do not love you ? God knows .
Don me ? Saboda ba na kaunar
ku ? Allah ya sani .
2CO 11:12     Alignment score: 0.084 → 0.087
And what I do I will keep doing , in order that I may take
away the claim for criticizing me and the claim for which they want to boast that they are found to be doing the same work that we are doing .
Amma abinda na ke yi , zan cigaba da yi . Zan yi haka ne domin in yanke zarafin wadanda ke son samun zarafi kamar mu akan abubuwan da suke fahariya da shi .
2CO 11:13     Alignment score: 0.321
For such people are false apostles and deceitful workers . They disguise themselves as apostles of Christ .
Don irin wadannan mutane manzannin
karya ne masu aikin yaudara . Suna badda kama kamar manzannin Almasihu .
2CO 11:14     Alignment score: 0.343
And this is no surprise , for even Satan disguises
himself as an angel of light .
Wannan ba abin mamaki ba ne , domin shaidan ma yakan badda kama ya fito kamar mala'ikan haske .
2CO 11:15     Alignment score: 0.26
It is no great surprise if his servants also disguise themselves as servants of righteousness . Their fate will be what their deeds deserve .
Ba wani babban abin mamaki ba ne idan bayin sa sun badda kamanninsu don a dauka
bayin adalci ne su . Karshen su zai zama sakamakon abin da suka aikata .
2CO 11:16     Alignment score: 0.246
I say again : Let no one think I am a fool . But if you do , receive me as a fool so I may boast a little .
Ina kara fadi
: Kada wani ya yi zaton ni wawa ne . Idan kun yi zaton hakan , to ku dauke ni kamar wawan don inyi fahariya kadan .
2CO 11:17     Alignment score: 0.221 → 0.243
What I am saying with this boastful confidence I am not talking the way the Lord would I am saying as a fool .
Abinda nake fadi
game da wannan gabagadi mai fahariya ba bisa ga amincewar Ubangiji ba ne , amma ina magana a matsayin wawa .
2CO 11:18     Alignment score: 0.395
Since many people boast according to the flesh , I will also boast .
Tun da mutane dayawa suna fahariya bisa ga jiki , ni ma zan yi fahariya .
2CO 11:19     Alignment score: 0.346
For you gladly put up with fools . You are wise yourselves !
Gama kuna murnar tarayya da wawaye . Ku masu hikima ne !
2CO 11:20     Alignment score: 0.23 → 0.238
For you put up with someone if he enslaves you , if he consumes you , if he takes advantage of you , if he considers himself better than you , or if he slaps you in the face .
Kuma kuna hakuri da wanda zai bautar da ku , idan ya tauye ku , yana amfani da ku don ribar
kansa , idan ya dauki kansa fiye da ku , ko ya mammare ku a fuska .
2CO 11:21     Alignment score: 0.285
I will say to our shame that we were too weak to do that . Yet if anyone boasts I am speaking like a fool I too will boast .
Ina mai cewa mun kunyata da muka rasa gabagadin yi maku
haka . Duk da haka idan wani zai yi fahariya - Ina magana kamar wawa - Ni ma zan yi fahariya .
2CO 11:22     Alignment score: 0.397
Are they Hebrews ? So am I. Are they Israelites ? So am I. Are they descendants of Abraham ? So am I .
Su yahudawa ne ? Ni ma haka . Su Isra'ilawa ne ? Nima haka . Su zuriyar Ibrahim ne ? Nima haka .
2CO 11:23     Alignment score: 0.32
Are they servants of Christ ? ( I speak
as though I were out of my mind . ) I am more . I have been in even more hard work , in far more prisons , in beatings beyond measure , in facing many dangers of death .
Su bayin Almasihu ne ? ( Ina magana kamar ba ni cikin hankalina ) na fi su ma . Na ma yi aiki tukuru fiye da su duka , shiga kurkuku fiye da kowa , a shan duka babu misali , a fuskantar haduran mutuwa da yawa .
2CO 11:24     Alignment score: 0.435
From Jews I received five times the " forty lashes minus one . "
Daga hannun
yahudawa sau biyar na sha bulala " Arba'in ba daya " .
2CO 11:25     Alignment score: 0.282 → 0.289
Three times I was beaten with rods . Once I was stoned . Three times I was shipwrecked . I have spent
a night and a day on the open sea .
Sau uku na sha dibga da sanduna . Sau daya aka jejjefe ni da duwatsu . Sau uku na yi hadari a jirgin ruwa . Na yi tsawon dare da yini guda a tsakiyar teku .
2CO 11:26     Alignment score: 0.364 → 0.363
I have been on frequent journeys , in danger from rivers , in danger from robbers , in danger from my own people , in danger from the Gentiles , in danger in the city , in danger in the wilderness , in danger at sea , in danger from false brothers .
Ina shan tafiye tafiye , cikin hadarin koguna , cikin hadarin ' yan fashi , cikin hadari daga mutane na , cikin hadari daga al'ummai , cikin hadarin birni , cikin hadarin jeji , cikin hadarin teku , cikin hadarin ' yan'uwan
karya .
2CO 11:27     Alignment score: 0.295
I have been at hard work and in hardship , in many sleepless nights , in hunger
and thirst , often in fasting , in cold and nakedness .
Na sami kaina ina aiki tukuru cikin mawuyacin hali , cikin yin dare dayawa ba barci , cikin yunwa da kishin ruwa , cikin yawan azumi , cikin sanyi da tsiraici .
2CO 11:28     Alignment score: 0.094 → 0.116
Apart from everything else
, there is the daily pressure on me of my anxiety for all the churches .
Baya ga wadannan duka , akwai nauyi a kaina kullayaumin saboda damuwata akan Ikkilisiyoyi duka .
2CO 11:29     Alignment score: 0.223
Who is weak , and I am not weak ? Who has been caused to stumble , and I do not burn ?
Waye kumama , wanda ban zama kumama akan shi ba ? Wanene aka sa yayi tuntube , kuma ban kuna ba ?
2CO 11:30     Alignment score: 0.373
If I must boast , I will boast about what shows my weaknesses .
Idan zan yi fahariya , zan yi fahariya akan abinda ke nuna kasawata .
2CO 11:31     Alignment score: 0.428
The God and Father of the Lord Jesus , the one who is praised forever , knows that I am not lying !
Allah kuma Uba na Ubangijinmu Yesu , wanda ya isa yabo har abada , ya san ba karya nake yi ba !
2CO 11:32     Alignment score: 0.498
At Damascus , the governor under King Aretas was guarding the city of Damascus to arrest me .
A Damasku , gwamnan da ke mulki karkashin sarki Aritas yasa aka yi tsaron birnin Damasku domin a kama ni .
2CO 11:33     Alignment score: 0.34 → 0.351
But I was lowered in a basket through a window in the wall , and I escaped from his hands .
Amma ta taga cikin kwando aka ziraro ni bayan ganuwar birni , na kuwa kucce daga hannunsa .
2CO 11     Average alignment score: 0.287 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13