Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


2CO 5:1     Alignment score: 0.324
We know that if the earthly dwelling that we live in is destroyed , we have a building from God . It is a house not made by human hands , but an eternal house , in heaven .
Mun san cewa idan wannan gidan da muke zaune
a ciki ya rushe , muna da wani ginin daga wurin Allah . Gida ne wanda ba hannuwan mutane suka gina ba , amma madawwamin gida ne a cikin sama .


2CO 5:2     Alignment score: 0.134
For in this tent we groan , longing to be clothed with our heavenly dwelling .
Domin a cikin wannan jiki muna gurnani , muna jira a suturta mu da wurin zaman mu na samaniya .
2CO 5:3     Alignment score: 0.236
We long for this because by putting it on we will not be found to be naked .
Muna jiran wannan ne domin ta wurin suturtar
da mu ba za a same mu tsirara ba .
2CO 5:4     Alignment score: 0.231
For indeed while we are in this tent , we groan , being burdened . We do not want to be unclothed . Instead , we want to be clothed , so that what is mortal may be swallowed up by life .
Gama babu shakka yayinda muke cikin wannan alfarwa , muna gurnani , muna nawaita . Ba mu so muyi zaman hutanci . Maimakon haka , muna so a suturtar
da mu , domin rai ya hadiye abu mai mutuwa .
2CO 5:5     Alignment score: 0.313
The one who prepared us for this very thing is God , who gave
us the Spirit as a guarantee of what is to come .
Wanda kuwa yake shirya mu domin ainihin wannan abu Allah ne , wanda ya ba mu Ruhu a matsayin alkawarin abinda ke zuwa .
2CO 5:6     Alignment score: 0.216
Therefore always be confident . Be aware that while we are at home in the body , we are away from the Lord .
Domin wannan mu zama da gabagadi koyaushe . Mu lura da cewa yayinda muka shagala cikin jiki , muna nesa da Ubangiji .
2CO 5:7     Alignment score: 0.344
For we walk by faith , not by sight .
Gama bisa ga bangaskiya muke tafiya , ba bisa ga ganin ido ba .
2CO 5:8     Alignment score: 0.327
So we have confidence . We would rather be away from the body and at home with the Lord .
Don haka muna da gabagadi . Mun gwammace mu rabu
da jiki domin mu zauna tare da Ubangiji .
2CO 5:9     Alignment score: 0.152
So we make it our goal , whether we are at home or away , to please him .
Sai muka maishe shi burinmu , ko muna cikin jiki ko nesa , mu gamshe
shi .
2CO 5:10     Alignment score: 0.277 → 0.277
For we must all appear before the judgment seat of Christ , so that each one may receive what is due for the things done in the body , whether for good or for bad .
Domin tilas dukanmu mu hallara a gaban kursiyin shari'a na Almasihu , saboda kowa ya karbi sakamakon abubuwan da yayi cikin jiki , ko masu kyau ne ko marasa kyau .
2CO 5:11     Alignment score: 0.208 → 0.212
Therefore , knowing the fear of the Lord , we persuade people . What we are is clearly seen by God . I expect that it is also clear to your conscience .
Don haka , domin mun san tsoron Ubangiji , muna rinjayar mutane . Allah na ganin yadda muke a fili . Ina fatan hakan a fili take ga lamirinku .
2CO 5:12     Alignment score: 0.252 → 0.253
We are not trying to persuade you again to view us as sincere . Instead , we are giving you a reason to be proud
of us , so you may have an answer for those who boast about appearances but not about what is in the heart .
Ba muna kokarin mu rinjaye ku domin ku kalle mu a matsayin amintattun mutane ba . Maimakon haka , muna ba ku dalilin yin takama da mu , domin ku sami amsar da za ku bada ga wadanda ke fahariya da kasancewarsu amma ba game da abinda ke zuciya ba .
2CO 5:13     Alignment score: 0.286 → 0.287
For if we are out of our minds , it is for God ; and if we are in our right minds , it is for your sake .
Gama idan mun fita daga hankulanmu
, saboda Allah ne . Kuma idan muna cikin hankalinmu , domin ku ne .
2CO 5:14     Alignment score: 0.322
For the love of Christ compels us , because we are certain of this : That one person died
for all , and that therefore all have died .
Domin kaunar Almasihu ta tilas ta mu , domin mun tabbatar da wannan : cewa mutum daya ya mutu domin kowa , kuma domin wannan duka sun mutu .
2CO 5:15     Alignment score: 0.235 → 0.235
He died
for all , so that those who live should live no longer for themselves but for him who for their sake died and was raised .
Kuma Almasihu ya mutu domin kowa , domin wadanda ke raye kada su sake rayuwa domin kansu . A maimakon haka , su yi rayuwa domin shi wanda ya mutu kuma aka tashe shi .
2CO 5:16     Alignment score: 0.298 → 0.299
For this reason , from now on we do not judge anyone according to human standards , even though we once regarded Christ in this way . But now we do not judge anyone in this way any longer .
Domin wannan dalili , daga yanzu ba za mu kara shar'anta kowa bisa ga ma'aunin ' yan'adam ba , ko da yake a baya mun taba duban Almasihu a haka . Amma yanzu mun daina
shar'anta kowa ta haka .
2CO 5:17     Alignment score: 0.324
Therefore , if anyone is in Christ , he is a new creation . The old things have passed away . See , they have become new .
Saboda haka , duk wanda ke cikin Almasihu , sabon halitta ne . Tsofaffin al'amura sun shude . Duba , sun zama sababbi .
2CO 5:18     Alignment score: 0.44
All these things are from God . He reconciled us to himself through Christ , and has given us the ministry of reconciliation .
Dukan
wadannan abubuwa daga Allah ne . Ya sulhunta mu da kansa ta wurin Almasihu , ya kuma ba mu hidimar sulhu .
2CO 5:19     Alignment score: 0.283
That is , in Christ God is reconciling the world to himself , not counting
their trespasses against them . He is entrusting to us the message of reconciliation .
Wato , cikin Almasihu , Allah na sulhunta duniya zuwa gare shi , ba tare da lissafin zunubansu a kansu ba . Yana damka mana sakon sulhu .
2CO 5:20     Alignment score: 0.307 → 0.312
So we are appointed as representatives of Christ , as though God were making his appeal through us . We plead with you , for the sake of Christ : " Be reconciled to God ! "
Don haka an zabe
mu a matsayin wakilan Almasihu , kamar dai Allah na kira ga mutane ta wurin mu . Muna rokon ku , saboda Almasihu : " ku sulhuntu ga Allah ! "
2CO 5:21     Alignment score: 0.29
He made Christ become the sacrifice for our sin . He is the one who never sinned . He did this so that we might become the righteousness of God in him .
Shi ya maida Almasihu ya zama hadaya domin zunubinmu . Shine wanda bai taba zunubi ba . Ya yi haka ne don mu zama adalchin
Allah a cikin sa .
2CO 5     Average alignment score: 0.278 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13