Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


2CO 4:1     Alignment score: 0.294
Therefore , because we have this ministry , and just as we have received mercy , we do not become
discouraged .
Don haka , domin muna da wannan hidima , da kuma yadda muka karbi jinkai , ba mu karaya ba .


2CO 4:2     Alignment score: 0.266 → 0.266
Instead , we have rejected secret and shameful ways . We do not live
by craftiness , and we do not mishandle the word of God . By presenting the truth , we recommend ourselves to everyone 's conscience in the sight of God .
Maimakon haka , sai muka rabu da dukan hanyoyin da ke na kunya , kuma na boye . Ba mu rayuwar makirci , kuma bamu yiwa maganar Allah rikon sakaci . Ta wurin gabatar da gaskiya , muna mika kanmu ga lamirin kowa a gaban Allah .
2CO 4:3     Alignment score: 0.448 → 0.452
But if our gospel is veiled , it is veiled only to those who are perishing .
Amma , idan bishararmu a rufe take , tana rufe ne ga wadanda ke hallaka .
2CO 4:4     Alignment score: 0.364 → 0.364
In their case , the god of this world has blinded their unbelieving minds . As a result , they are not able to see the light of the gospel of the glory of Christ , who is the image of God .
A al'amarinsu , allahn wannan duniya ya makantar da zukatansu marasa bada gaskiya . A sakamakon haka , ba su iya ganin hasken bisharar
daukakar Almasihu ba , wanda shine surar Allah .
2CO 4:5     Alignment score: 0.556
For we do not proclaim ourselves , but Christ Jesus as Lord , and ourselves as your servants for Jesus ' sake .
Gama ba mu yin shelar kanmu , amma Almasihu Yesu a matsayin Ubangiji , mu kuma bayinku
saboda Yesu .
2CO 4:6     Alignment score: 0.513
For God is the one who said , " Light will shine out of darkness . " He has shone
in our hearts , to give the light of the knowledge of the glory of God in the presence of Jesus Christ .
Gama Allah shine wanda ya ce , " Haske zai haskaka daga cikin duhu . " Ya haskaka cikin zukatanmu don ya bada hasken sanin daukakar Allah a gaban Yesu Almasihu .
2CO 4:7     Alignment score: 0.245
But we have this treasure in jars of clay , so that it is clear that the exceedingly great power belongs to God and not to us .
Amma muna da wannan dukiya a randunan yunbu , yadda zai zama a bayyane
cewa mafi girman iko na Allah ne ba namu ba .
2CO 4:8     Alignment score: 0.277 → 0.279
We are afflicted in every way , but not overwhelmed . We are perplexed but not filled with despair .
Muna shan tsanani ta kowace
hanya , ba a ci mu dungum ba . Mun rikice amma ba mu karaya ba , an tsananta mana amma ba a watsar da mu ba .
2CO 4:9     Alignment score: 0.378
We are persecuted but not forsaken . We are struck
down but not destroyed .
Ana tsananta mana amma ba a yashe mu ba . Aka doddoke mu amma ba mu lalace ba .
2CO 4:10     Alignment score: 0.301 → 0.321
We always carry in our body the death of Jesus , so that the life
of Jesus also may be shown in our bodies .
Mu dai a kullayaumin muna dauke da mutuwar Yesu a jikkunanmu , saboda a bayyana rayuwar Yesu a jikkunanmu kuma .
2CO 4:11     Alignment score: 0.282
We who are alive
are always carrying around in our body the death of Jesus , so that the life of Jesus may be shown in our body .
Mu da muke a raye kuwa a kulluyaumin ana mika mu ga mutuwa saboda Yesu , domin rayuwar Yesu ta zama a bayyane a jikunanmu na mutuntaka .
2CO 4:12     Alignment score: 0.409
So death is at work in us , but life is at work in you .
Saboda haka , mutuwa tana aiki a cikinmu , amma rai na aiki a cikinku .
2CO 4:13     Alignment score: 0.352
But we have the same spirit of faith according to that which was written : " I believed , and so I spoke
. " We also believe , and so we also speak ,
Amma dai muna da wannan Ruhu na bangaskiya kammar yadda aka rubuta : " Na gaskata , saboda haka na furta . " Mu ma mun gaskata , haka kuwa muke fada .
2CO 4:14     Alignment score: 0.342 → 0.353
because we know that the one who raised the Lord Jesus will also raise us with Jesus and bring us with you into his presence .
Mun sani cewa wanda ya tada Ubangiji Yesu daga matattu za ya sake tada mu tare da Yesu . Mun san cewa zai gabatar da mu tare da ku a gabansa .
2CO 4:15     Alignment score: 0.296
Everything is for your sake so that , as grace is spread to many people , thanksgiving may increase to the glory of God .
Dukan
abubuwa sabili da ku suke domin , yayin da aka baza alheri ga mutane dayawa , bada godiya ta karu ga daukakar Allah .
2CO 4:16     Alignment score: 0.271
So we do not become
discouraged . Even though outwardly we are wasting away , inwardly we are being renewed day by day .
Don haka ba mu karaya ba . Kodashike daga waje muna lalacewa , daga ciki ana sabunta mu kulluyaumin .
2CO 4:17     Alignment score: 0.126 → 0.152
For this momentary , light affliction is preparing us for an eternal weight of glory that exceeds all measurement .
Domin wannan ' yar wahala ta dan lokaci tana shirya
mu zuwa ga nauyin madauwamiyar daukaka wadda ta wuce gaban aunawa .
2CO 4:18     Alignment score: 0.291 → 0.312
For we are not watching for things that are seen , but for things that are unseen . The things that we can see are temporary , but the things that are unseen are eternal .
Domin ba muna kallon abubuwan da ake gani bane , amma abubuwan da ba a gani . Abubuwan da muke iya gani ba masu dawwama ba ne , amma abubuwan da ba a gani madawwama ne .
2CO 4     Average alignment score: 0.335 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13