Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


2CO 6:1     Alignment score: 0.212
Working together with him , we also urge you not to receive the grace of God in vain .
haka , tundashike muna aiki
tare , na roke ku kar ku yi watsi da alherin Allah .


2CO 6:2     Alignment score: 0.291
For he says , " In a favorable time I paid attention to you , and in the day of salvation I helped you . " Look , now is the favorable time . Look , now is the day of salvation .
Domin ya ce , " A lokacin alheri na saurare
ku , kuma a ranar ceto na agaje ku . " Yanzu ne fa , lokacin alheri . Duba , yanzu ne ranar ceto .
2CO 6:3     Alignment score: 0.158 → 0.202
We do not place a stumbling block in front of anyone , for we do not wish our ministry to be discredited .
Ba mu sa sanadin faduwa a gaban kowannen
ku , domin ba mu so hidimarmu ta zama marar amfani .
2CO 6:4     Alignment score: 0.318 → 0.339
Instead , we prove ourselves by all our actions , that we are God 's servants . We are his servants in much endurance , affliction , distress , hardship ,
Maimakon haka , mun tabbatar da kan mu ta wurin dukan
ayyukanmu , cewa mu bayin Allah ne . Mu bayinsa ne ta wurin yawan jimiri , azaba , kunci , wahala ,
2CO 6:5     Alignment score: 0.284
beatings , imprisonments , riots , in hard work , in sleepless nights , in hunger
,
duka , kurkuku , tarzoma , cikin aiki tukuru , cikin rashin barci yawancin dare , cikin yunwa ,
2CO 6:6     Alignment score: 0.528
in purity , knowledge , patience , kindness , in the Holy Spirit , in genuine love .
cikin tsarki , ilimi , hakuri , kirki , cikin Ruhu Mai tsarki , da sahihiyar kauna .
2CO 6:7     Alignment score: 0.394
We are his servants in the word of truth , in the power of God . We have the armor of righteousness for the right hand and for the left .
Mu bayinsa ne cikin kalmar gaskiya , cikin ikon Allah . Muna kuma da makamai na adalci , a hanun
dama da hagu .
2CO 6:8     Alignment score: 0.226 → 0.239
We work in honor and dishonor , in slander and praise . We are accused of being deceitful
and yet we are truthful .
Muna aiki cikin daraja da rashin daraja , kushe da yabo . Ana zargin mu a kan mu mayaudara ne , duk da haka mu masu gaskiya ne .
2CO 6:9     Alignment score: 0.197
We work as if we were unknown and we are still well known . We work as dying and see ! we are still living . We work as being punished for our actions but not as condemned to death .
Muna aiki kamar ba a san mu ba , gashi kuwa mu sanannu
ne . Muna aiki kamar masu mutuwa - duba ! - har yanzu muna raye . Muna aiki kamar wadanda aka hukunta , amma ba hukuncin kisa ba .
2CO 6:10     Alignment score: 0.282 → 0.299
We work as sorrowful , but we are always rejoicing . We work as poor , but we are making many rich . We work as having nothing and yet as possessing all things .
Muna aiki kamar muna bakinciki , amma a koyaushe muna farinciki . Muna aiki kamar matalauta , amma muna azurta mutane dayawa . Muna aiki kamar ba mu da komai , amma mun mallaki
komai .
2CO 6:11     Alignment score: 0.325 → 0.328
We have spoken the whole truth to you , Corinthians , and our heart is wide open .
Mun fada maku
dukan gaskiyar , Korantiyawa , kuma zuciyar mu a bude ta ke .
2CO 6:12     Alignment score: 0.292
You are not restrained by us , but you are restrained in your own hearts .
Ba mu kange zukatan ku ba , ku ne kuka kange zukatanku a gare mu .
2CO 6:13     Alignment score: 0.223
Now in fair exchange I speak
as to children open yourselves wide also .
Yanzu a sabanin haka - Ina magana da ku kamar yara - ku bude mana zukatanku .
2CO 6:14     Alignment score: 0.275
Do not be tied together with unbelievers . For what association does righteousness have with lawlessness ? For what fellowship does light have with darkness ?
Kada ku yi cudanya da marasa bangaskiya . Wace
tarayya ke tsakanin adalci da take shari'a ? Ko kuma wace zumunta ce ke tsakanin haske da duhu ?
2CO 6:15     Alignment score: 0.182
What agreement can Christ have with Beliar ? Or what share does a believer have together with an unbeliever ?
Wace
yarjejeniya ke tsakanin Almasihu da Ibilis ? ko kuma me ya hada masu bangaskiya da marasa bangaskiya ?
2CO 6:16     Alignment score: 0.409
And what agreement is there between the temple of God and idols ? For we are the temple of the living God , just as God said : " I will dwell among them and walk among them . I will be their God , and they will be my people . "
ko wace
yarjejeniya ce a tsakanin haikalin Allah da gumaka ? Domin kuwa mu haikali ne na Allah mai rai , kamar yadda Allah ya ce : " Zan zauna a cikin su , in kuma yi tafiya a tsakanin su . Zan zama Allahnsu , su kuma za su zama mutanena . "
2CO 6:17     Alignment score: 0.35 → 0.369
Therefore , " Come
out from among them , and be set apart , " says the Lord . " Touch no unclean thing , and I will welcome you .
Sabili da haka , " Ku fito daga cikin su , kuma ku zama kebabbu , " in ji Ubangiji . " Kada ku taba kazamin abu , zan kuma karbe ku .
2CO 6:18     Alignment score: 0.35
I will be a Father to you , and you will be my sons and daughters , " says the Lord Almighty .
Zan zama Uba a gare ku , ku kuma za ku zama ' ya'ya maza da mata a gare ni , " in ji Ubangiji Mai iko duka
.
2CO 6     Average alignment score: 0.299 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13