Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


2CO 12:1     Alignment score: 0.464
I must boast , but nothing is gained by it . But I will go on to visions and revelations from the Lord .
Dole ne in yi fahariya , ko dashike bata da ribar komai . Amma zan ci gaba da wahayoyi
da ruyoyi daga Ubangiji .


2CO 12:2     Alignment score: 0.389 → 0.389
I know a man in Christ who fourteen years ago who whether in the body or out of the body , I do not know , God knows was caught up into the third heaven .
Na san wani mutum cikin Almasihu , wanda shekaru goma sha hudu da suka
wuce - ko a cikin jiki ne ko ba a jiki ba , ban sani ba , Allah ya sani - an dauke shi zuwa sama ta uku .
2CO 12:3     Alignment score: 0.342
And I know that this man whether in the body , or out of the body , I do not know , God knows
Kuma na san wannan mutumin - ko cikin jiki ko kuma ba cikin jiki ba , ban sani ba , Allah ya sani -
2CO 12:4     Alignment score: 0.176
was caught up into paradise and heard things too sacred for anyone to say .
an dauke shi zuwa Firdausi ya kuma ji madaukakan al'amura wadanda ba mai iya fadi
.
2CO 12:5     Alignment score: 0.418
On behalf of such a person I will boast . But on behalf of myself I will not boast , except about my weaknesses .
A madadin irin wannan mutumin zan yi fahariya . Amma a madadin kaina ba zan yi fahariya ba , sai dai game da kumamancina .
2CO 12:6     Alignment score: 0.249
If I should choose
to boast , I will not be a fool , because I would be speaking the truth . But I will keep from boasting , so that no one will think more of me than what he sees in me or hears from me .
Idan ina so inyi takama , ba zai zama wauta ba , domin gaskiya zan rika fada . Amma zan guje wa fahariya , domin kada wani ya dauke ni fiye da abinda ya gani ko ya ji daga gare ni .
2CO 12:7     Alignment score: 0.214 → 0.214
To keep me from boasting because of the surpassing greatness of the revelations , a thorn in the flesh was given to me , a messenger from Satan to afflict me so I would not become
overly proud .
Zan kuma gujewa fahariya saboda irin wadannan gagaruman ruyoyi . Domin kada in cika da girman kai , an ba ni kaya cikin jikina , manzon shaidan ya wahalshe ni , domin kada in yi girman kai dayawa .
2CO 12:8     Alignment score: 0.402
Three times I begged the Lord about this , for him to take it away from me .
Na roki
Ubangiji har sau uku domin ya kawar mini da wannan .
2CO 12:9     Alignment score: 0.252 → 0.286
But he said to me , " My grace is enough for you , for power is made perfect in weakness . " So I would much rather boast about my weakness , so that the power of Christ might reside on me .
Amma ya ce mani , " Alherina isasshe yake a gare ka , domin ta wurin kumamanci karfi yake cika
. " Don haka zan gwammace takama a akan kasawata , domin ikon Almasihu ya zauna a ciki na .
2CO 12:10     Alignment score: 0.167 → 0.17
Therefore I am content for Christ 's sake in weaknesses , in insults , in troubles , in persecutions and distressing situations . For whenever I am weak , then I am strong .
Sabili da haka a gamshe
nake ta dalilin Almasihu , cikin kumamanci , ko raini , ko matsaloli , ko jarabobi , ko kuma nawaya . Don ko dayaushe na raunana , ina da karfi kuma .
2CO 12:11     Alignment score: 0.32 → 0.327
I have become a fool ! You forced me to this , for I should have been praised by you . For I was not at all inferior to the so-called super - apostles , even though I am nothing .
Na zama wawa ! Amma ku ne kuka tilasta mani haka , ya kamata ku yabe
ni , domin ban kasa ga wadan da ake kira manyan manzanni ba , ko da shike ni ba komai ba ne .
2CO 12:12     Alignment score: 0.204 → 0.217
The true signs of an apostle were performed among you with complete patience , signs and wonders and mighty deeds .
Cikakkun
alamun mazanni sun faru a tsakanin ku , da cikakken hakuri , alamu da abubuwan ban mamaki da manyan ayyuka .
2CO 12:13     Alignment score: 0.224 → 0.226
For how were you less important than the rest of the churches , except that I was not a burden to you ? Forgive me for this wrong !
Ta yaya kuka zama da rashin muhimmanci akan sauran Ikkilisiyoyin
, sai dai don ban zama matsala a gare ku ba ? Ku gafarce ni a kan wannan laifin .
2CO 12:14     Alignment score: 0.244 → 0.241
Look ! I am ready to come to you a third time . I will not be a burden to you , for I do not want what is yours . I want you . For children should not save up for the parents . Instead , the parents should save up for the children .
Duba ! A shirye
nake domin in zo gare ku karo na uku . Ba zan so in zamar maku nawaya ba , domin ba kayanku nake so ba . Amma ku nake so . Domin ba ' ya'ya ne ya kamata su yi wa iyaye tanadi ba . Amma iyaye ne ya kamata su yi wa ' ya'ya tanadi .
2CO 12:15     Alignment score: 0.137
I will most gladly spend and be spent
for your souls . If I love you more , am I to be loved less ?
Zan yi murnar biyan bukatunku , ko ya kai ga in bada rai na . Idan ni na kaunace ku , sosai , sai ni za a kaunata kadan ?
2CO 12:16     Alignment score: 0.34 → 0.35
But as it is , I did not burden you . But , since I am so crafty , I am the one who caught you by deceit .
Amma kamar yadda yake , ban nawaita maku
ba . Amma , da shike ni mai dabara ne , Ni ne na kama ku da yaudara .
2CO 12:17     Alignment score: 0.111
Did I take
advantage of you by anyone I sent to you ?
Ko na cutar da ku ta wurin wadanda na turo maku ?
2CO 12:18     Alignment score: 0.244
I urged Titus to go to you , and I sent
the other brother with him . Did Titus take advantage of you ? Did we not walk in the same way ? Did we not walk in the same steps ?
Rokar Titus na yi domin ya zo gare ku , sa'an nan na turo shi da wani dan'uwa . Ko da na turo Titus , ya cutar da ku ne , ba cikin hanya daya muka yi tafiya ba ? Ba a sawu daya muka yi tafiya ba ?
2CO 12:19     Alignment score: 0.252
Do you think all of this time we have been defending ourselves to you ? In the sight of God , we have in Christ been saying everything for your strengthening .
Kuna tsammanin a dukan
wannan lokaci muna kare kan mu a gaban ku ne ? A gaban Allah , a cikin Almasihu muke fadin komai domin ku sami karfi .
2CO 12:20     Alignment score: 0.228 → 0.233
For I fear that when I come I may not find
you as I wish . I fear that you might not find me as you wish . I fear that there may be quarreling , jealousy , outbursts of anger , rivalries , slander , gossip , arrogance , and disorder .
Ina tsoro domin idan na zo ba zan same ku yadda nake zato ba . Ina tsoro kuma ba za ku same ni kamar yadda ku ke zato ba . Ina tsoron cewa za a sami gardandami , kishi , barkewar fushi , buri na son kai , gulma , girman kai da yamutsi .
2CO 12:21     Alignment score: 0.289 → 0.289
I fear that when I come
back , my God might humble me before you . I fear that I might be grieved by many of those who have sinned before now , and who did not repent of the impurity and sexual immorality and lustful indulgence that they practiced .
Ina tsoron cewa bayan na dawo , Allahna zai iya kaskantar da ni a gaban ku . Ina tsoron cewa zan yi bakinciki domin mutane dayawa da suka yi zunubi kafin yanzu , wadanda kuma ba su tuba daga rashin tsarki da zina da fasikanci da ayyukan sha'awa da suka aikata ba .
2CO 12     Average alignment score: 0.272 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2CO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13