Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


DAN 12:1     Alignment score: 0.292
" At that time Michael , the great prince who guards your people , will rise up . There will be a time of trouble such as never was since the beginning of any nation until that time . At that time your people will be saved , everyone whose name is found written in the book .
" A wannan lokaci Makyal
, babban yarima mai kare mutanenka , zai tashi . Za a yi kwanakin wahala irin waɗanda ba a taɓa yi ba tun da aka yi kowacce al'umma har ya zuwa lokacin nan . A lokacin nan za a ceci mutanenka , duk wanda aka iske sunansa a cikin littafi .


DAN 12:2     Alignment score: 0.265 → 0.291
Many of those who sleep in the dust of the earth will rise up , some to everlasting life and some to shame and everlasting contempt .
Da yawa waɗanda suke barci cikin turɓayar
ƙasa za su tashi , waɗansu zuwa rai na har abada waɗansu kuma zu wa kunya da ƙasƙanci marar matuƙa .
DAN 12:3     Alignment score: 0.426 → 0.441
Those who are wise will shine like the brightness of the sky above , and those who turn many to righteousness , are like the stars forever and ever .
Waɗanda suke da hikima zasu haskaka kamar walƙiya ta sararin sama , waɗanda suka
juya mutane da yawa zuwa ga adalci za su haskaka kamar taurari har abada abadin .
DAN 12:4     Alignment score: 0.437
But you , Daniel , close up these words ; keep the book sealed until the time of the end . Many will run here and there , and knowledge will increase . "
Amma kai Daniyel , ka kulle maganganun nan ; ka hatimce littafin har sai kwanakin ƙarshe . Da yawa zasu yi ta gudu nan da can , ilimi kuma zai ƙaru
" .
DAN 12:5     Alignment score: 0.339 → 0.345
Then I , Daniel , looked , and there were two others standing . One stood on the bank on this
side of the river , and one stood on the bank on the other side of the river .
Sa'an nan , ni , Daniyel , na duba , akwai waɗansu biyu suna tsaye . Ɗaya yana tsaye a bakin kogi ɗaya kuma yana tsaye a bakin ƙetaren wancan kogin .
DAN 12:6     Alignment score: 0.321
One of them said to the man clothed in linen , the one who was upstream along the river , " How long will it be to the end of these amazing events ? "
Ɗ‌aya daga cikin su ya ce da mutumin da ke saye da linin , wanda ya ke kan magudanar kogin ya ce , " Har yaushe zai zama ƙarshen waɗannan al'amura na al'ajabi
? "
DAN 12:7     Alignment score: 0.36 → 0.36
I heard the man clothed in linen , who was upstream along the river he raised his right hand and his left hand to heaven and swore
by the one who lives forever that it would be for a time , times , and half a time . When the power of the holy people has been finally broken , all these things will be completed .
Na ji mutumin da ke sanye da linin , wanda ya ke bisa magudanar kogin - ya ɗaga hanunsa na dama da na hagu sama ya yi rantsuwa ga shi wanda ya ke rayuwa har abada za a yi lokaci da lokatai , da rabin lokaci . Sa ' ad da ikon mutane masu tsarki ya karye a ƙarshe , dukkan waɗannan al'amura zasu cika .
DAN 12:8     Alignment score: 0.387 → 0.392
I heard , but I did not understand . So I asked , " My master , what will be the outcome of all these things ? "
Na ji amma ban fahimta ba . Sai na tambaya
, " Ya shugabana , ina mafitar waɗannan al'amura ? "
DAN 12:9     Alignment score: 0.441
He said , " Go your way , Daniel , for the words are shut up and sealed until the time of the end .
Ya ce , " Tafi yi tafiyarka , Daniyel , gama an kulle maganganun nan an hatimce su har sai kwanakin ƙarshe .
DAN 12:10     Alignment score: 0.358 → 0.359
Many will be purified , cleansed , and refined , but the wicked will act wickedly . None of the wicked will understand , but those who are wise will understand .
Waɗansu da yawa zasu tsarkaka
, tsabtattu , su zama tatattu , amma miyagu za su aikata mugunta . Babu wani a cikin mugaye da zai fahimta , amma masu hikima zasu fahimta .
DAN 12:11     Alignment score: 0.356 → 0.356
From the time that the regular burnt offering is taken away and the abomination that causes complete desolation is set up , there will be 1,290 days .
Daga lokacin da aka kawar da baiko na ƙonawa aka kuma kafa abin ƙyama mai sa hallakarwa , za'a yi kwanaki 1,290 .
DAN 12:12     Alignment score: 0.535
Blessed is the one who waits until the end of the 1,335 days .
Mai albarka ne shi wanda ya jira har ƙarshen kwanaki 1,335 .
DAN 12:13     Alignment score: 0.371
You must go your way until the end , and you will rest . You will rise in the place assigned to you , at the end of days . "
Dole ka yi tafiyarka har ƙarshen , kuma za ka huta . Za ka tashi a cikin wurin da aka keɓe maka , a ƙarshen kwanaki . "
DAN 12     Average alignment score: 0.366 for 13 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12