Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


DAN 11:1     Alignment score: 0.358 → 0.36
In the first year of Darius the Mede , I myself came to support and protect Michael .
Cikin shekara ta fari
ta Dariyos Bamedeya , ni da kaina na zo domin in goyi baya in kuma kãre Makyal .


DAN 11:2     Alignment score: 0.316 → 0.318
Now I will tell you the truth . Three kings will arise
in Persia , and a fourth will be far richer than all the others . When he has gained power through his riches , he will stir up everyone against the kingdom of Greece .
Yanzu kuma zan bayyana maka gaskiya . Sarakuna uku zasu tashi daga cikin Fasiya na huɗun zai fi sauran wadata nesa . Yayin da ya sami iko ta wurin wadatarsa , zai zuga mutane su tayarwa mulkin Girka .
DAN 11:3     Alignment score: 0.259
A mighty king will rise up who will rule a very great kingdom , and he will act according to his desires .
Sarki mai girma zai tashi wanda zai yi mulkin masarauta mai girma , zai kuma aikata bisa ga yadda ya so .
DAN 11:4     Alignment score: 0.322 → 0.328
When he has risen up , his kingdom will be broken and divided to the four winds of heaven , but not to his own descendants , and not with his power when he had been ruling . For his kingdom will be uprooted for others besides his descendants .
Sa ' ad da ya tashi sama , mulkinsa zai karye
za a raba su wajen iskoki huɗu na sama , amma ban da zuriyarsa , ba kuma zai zama da iko kamar lokacin da ya ke mulki ba . Gama za a tunɓuke mulkinsa a raba shi ga waɗansu ba ga zuriyarsa ba .
DAN 11:5     Alignment score: 0.362
The king of the South will become strong , but one of his commanders will become
even stronger than he and will rule his kingdom with great power .
Sarkin kudu zai zama da ƙarfi , amma ɗaya daga cikin jarumawansa zai fi shi ƙarfi zai yi mulkin masarautarsa da babban iko .
DAN 11:6     Alignment score: 0.304 → 0.307
After a few years , when the time is right , they will make an alliance . The daughter of the king of the South will come to the king of the North to confirm the agreement . But she will not keep her arm 's strength , nor will he stand , or his arm . She will be abandoned she and those who brought her , and her father , and the one who supported her in those
times .
Bayan ' yan shekaru idan lokaci ya yi , za su yi ƙawance . Ɗiyar sarkin kudu za ta zo wurin sarkin arewa domin tabbatar da yarjejiniyarsu . Amma ba za ta riƙe da ƙarfin hanunta ba shi kuwa ba zai tsaya ba ko ' ya'yansa . Za a yãshe ta - tare da waɗanda suka kawo ta , da mahaifinta , da shi wanda ya goyi bayanta a waɗancan kwanaki .
DAN 11:7     Alignment score: 0.432 → 0.432
But a branch from her roots will rise up in her place . He will attack the army and enter the fortress of the king of the North . He will fight them , and he will conquer them .
Amma reshe daga cikin sauyoyinta zai tashi a maimakonta . Zai kai wa rundunar hari ya shiga sansanin sarkin Arewa . Zai yaƙe
su , kuma zai yi nasara da su .
DAN 11:8     Alignment score: 0.417
He will carry off to Egypt their gods along with their cast metal figures and their precious vessels of silver and of gold . For some years he will stay away from the king of the North .
Za ya ɗauke
su ya kai su Masar bauta . allolinsu da siffofinsu na zubi tare da kyawawan kayansu na azurfa da na zinariya . Har waɗansu shekaru zai janye da ga sarkin Arewa .
DAN 11:9     Alignment score: 0.495 → 0.497
Then the king of the North will invade the realm of the king of the South , but he will withdraw to his own land .
Daga nan sarkin Arewa zai mamaye daular sarkin Kudu , amma zai janye ya koma ƙasarsa
.
DAN 11:10     Alignment score: 0.215
His sons will get ready and assemble a great army . It will keep coming and will flood everything ; it will pass through all the way to his fortress .
' Ya'yansa za su yi shiri
su kuma tara babbar rundunar yaƙi . Za su ci gaba da zuwa su yi ambaliyar kowanne abu ; za su ratsa ta duk hanyar zuwa kagararsa .
DAN 11:11     Alignment score: 0.423
Then the king of the South will become
very angry ; he will go and fight against him , the king of the North . The king of the North will raise up a great army , but the army will be given into his hand .
Daga nan sarkin Kudu zai ji haushi ƙwarai ; zai je ya yi yaƙi da shi , wato sarkin Arewa . Sarkin Arewa zai tara manyan mayaƙa , amma za a bayar da rundunar a cikin hanunsa .
DAN 11:12     Alignment score: 0.465 → 0.471
The army will be carried off , and the heart of the king of the South will be lifted up , and he will make tens of thousands to fall , but he will not be victorious .
Za a kwashe rundunar , zuciyar
sarkin kudu kuma za ta ɗaukaka , zai sa dubbun - dubbai su faɗi amma ba zai yi nasara ba .
DAN 11:13     Alignment score: 0.366 → 0.367
Then the king of the North will raise up another army , greater than the first . After some years , the king of the North will surely come with a great army supplied with much equipment .
Daga nan sarkin Arewa zai tãda wata rundunar , da suka
fi ta fari girma . Bayan waɗansu shekaru , lallai sarkin Arewa zai zo da babbar runduna waɗanda sun tănaji kayayyaki masu yawa .
DAN 11:14     Alignment score: 0.34
In those
times many will rise against the king of the South . Sons of the violent among your people will set themselves in order to fulfill a vision , but they will stumble .
Cikin waɗancan lokatai da yawa za su ṭashi gãba da sarkin kudu . ' Yan tada zaune tsaye daga cikin mutanenka za su shirya kansu domin su cika wahayin , amma za su faɗi .
DAN 11:15     Alignment score: 0.224 → 0.226
The king of the North will come , pour out earth for siege mounds , and capture a city with fortifications . The forces of the South will not be able to stand , not even their best soldiers . There will be no strength to stand .
Sarkin Arewa zai zo , zai zuba ƙasa kewaye domin yin matakalu , ya kuma ci birni tare da sansanonin . Ko zaɓaɓɓun sojojinsu
. Ba su da sauran karfin tsayawa .
DAN 11:16     Alignment score: 0.333
Instead , the one who comes will act according to his desires against him ; no one will stand in his way . He will stand in the land of beauty , and destruction will be in his hand .
Maimakon haka , shi wanda ya zo zai aikata bisa ga manufofinsa gãba da shi ; Ba wanda zai tsaya cikin hanyarsa . Zai tsaya cikin ƙasa
mai kyau , hallakarwa kuwa zata kasance cikin hanunsa .
DAN 11:17     Alignment score: 0.373
The king of the North will set his face to come with the strength of his entire kingdom , and with him will be an agreement that he will make with the king of the South . He will give
him a daughter of women in marriage to ruin the kingdom of the South . But the plan will not succeed or help him .
Sarkin Arewa zai ƙudurta ya zo da dukkan ƙarfin mulkinsa , tare da shi kuma zai zama akwai yarjejeniya da sarkin Kudu . Zai ba shi ' ya mace ya aura domin ya lalata mulkin Kudu . Amma dabarar ba za ta taimake shi ba ba kuwa zai yi nasara ba .
DAN 11:18     Alignment score: 0.355 → 0.356
After this , the king of the North will pay attention to the coastlands and will capture many of them . But a commander will end his arrogance and will cause his arrogance to turn back upon him .
Bayan wannan , sarkin Arewa zai maida hankali ga ƙasashen bakin
teku zai kama da yawa daga cikin su . Amma wani Jarumi zai kawo ƙarshen girmankansa zai sa girmankansa ya koma kansa .
DAN 11:19     Alignment score: 0.334
Then he will pay attention to the fortresses of his own land , but he will stumble and fall ; he will not be found
.
Sa'annan zai mai da hankalinsa ga sansanoni na ƙasarsa , amma zai yi tuntuɓe ya faɗi ; ba za a ƙara ganinsa ba .
DAN 11:20     Alignment score: 0.328
Then someone will rise up in his place who will make a tax collector
pass through for the sake of the splendor of the kingdom . But in the next days he will be broken , but not in anger or in battle .
Amma wani zai tashi a madadinsa zai sa mai karɓar haraji ya ratsa saboda darajar mulkinsa . Amma cikin kwanaki masu zuwa za a karya shi , ba cikin fushi ko cikin yaƙi ba .
DAN 11:21     Alignment score: 0.155
In his place will rise up a despised person to whom the people will not have given the honor of royal power ; he will come unexpectedly and will take over the kingdom by trickery .
A maimakonsa kuma wani zai tashi mutum abin raini
wanda mutane ba za su ba shi darajar sarauta ba ; zai zo ba tsammani zai karɓi mulki ta wurin yaudara .
DAN 11:22     Alignment score: 0.274
An army will be swept away like a flood from before him . Both that army and the leader of the covenant will be destroyed .
Za a share rundunar yaƙi kamar ambaliya
a gabansa . Dukan su da rundunar yaƙi da shugaban alƙawari za a hallakar da su .
DAN 11:23     Alignment score: 0.255
From the time an alliance is made with him , he will act deceitfully
; with only a small number of people he will become strong .
Daga lokacin da a ka yi ƙawance da shi , zai yi aikin yaudara ; da kimanin mutane ' yan kaɗan zai yi ƙarfi .
DAN 11:24     Alignment score: 0.239 → 0.26
Without warning he will come into the richest part of the province , and he will do what neither his father nor his father 's father did . He will spread among his followers the booty , the plunder , and the wealth . He will plan the overthrow of fortresses , but only for a time .
Ba tare
da gargaɗi ba zai zo cikin waɗansu lardunan da suka fi wadata , zai yi abin da mahaifinsa ko kakansa bai yi ba . Zai baza wa mabiyansa ganima , ganimar yaƙi , da dukiya . Zai shirya juyar da sansanoni , amma na ɗan lokaci ne .
DAN 11:25     Alignment score: 0.345 → 0.346
He will wake
up his power and his heart against the king of the South with a great army . The king of the South will wage war with a large , very powerful army , but he will not stand because others will make plots against him .
Zai ta da ikonsa da zuciyarsa gãba da sarkin Kudu da babbar rundunar yaƙi . Sarkin Kudu kuma zai ja dagar yaƙi , da babbar rundunar yaƙi , ba zai iya tsayawa ba saboda waɗansu zasu shirya masa makirci .
DAN 11:26     Alignment score: 0.247 → 0.275
Even those who eat his fine food will try to destroy him . His army will be swept away like a flood , and many of them will fall killed .
Har su da suke cin abincisa mai kyau za su yi ƙoƙarin hallaka shi . Rundunarsa za'a share su kamar ambaliya
, da yawan su zasu faɗi kisassu .
DAN 11:27     Alignment score: 0.304 → 0.306
Both these kings , with their hearts set on evil against each other , will sit at the same table and lie to each other , but it will be of no use . For the end will come at the time that has been fixed .
Dukansu
sarakunan nan , da zukatansu da ke nufin mugunta gãba da juna , za su zauna a teburi ɗaya suna yiwa juna ƙarya , amma ba za ta zama da amfani ba . Gama matuƙa za ta zo a ƙayadadden lokaci .
DAN 11:28     Alignment score: 0.379 → 0.383
Then the king of the North will go back into his land with great riches , with his heart set against the holy covenant . He will act and then will return to his own land .
Sa'an nan sarkin Arewa zai koma ƙasarsa
da dukiya mai yawa , ya sa zuciyarsa ta yi gãba da alƙawari mai tsarki . Zai aikata abin da ya so daga nan ya koma ƙasar sa .
DAN 11:29     Alignment score: 0.398 → 0.402
At the appointed time he will return and come
against the South again . But this time it will not be as before .
A cikin sanyayyen lokaci zai sake dawowa gaba da Kudu . Amma a wannan lokacin ba zai zama kamar na farin ba .
DAN 11:30     Alignment score: 0.352
For ships of Kittim will come
against him , and he will become afraid and will turn back . He will be furious against the holy covenant , and he will show favor to those who forsake the holy covenant .
Gama jiragen Kittim za su kawo masa hari , zai tsorata kuma ya koma baya . Zai ji haushin alƙawari mai tsarki , zai nuna amincewa ga waɗanda suka watsar da alƙawari mai tsarki .
DAN 11:31     Alignment score: 0.201 → 0.209
His forces will rise up and profane the fortress sanctuary . They will take away the regular burnt offering , and they will set up the abomination that causes desolation .
Dakarunsa zasu tashi su tozartar da kagarun wuri mai tsarki . Zasu kawar da baikon ƙonawa na kullum , za kuma su kafa abin banƙyama da zai sa hallakarwa .
DAN 11:32     Alignment score: 0.308
As for those who acted wickedly against the covenant , he will deceive them and corrupt them . But the people who know their God will be strong and will take
action .
Gare su da suke aikata mugunta saɓanin alƙawari , zai yaudare su ya ɓata su . Amma mutanen da suka san Allahnsu zasu yi ƙarfi su kuma ɗauki mataki .
DAN 11:33     Alignment score: 0.347
The wise among the people will make many understand . But they will stumble by the sword and by flame ; they will stumble into captivity and into being robbed for days .
Su da ke da hikima cikin mutane zasu sa da yawa su fahimta . Amma zasu faɗi ta kaifin takobi da harshen wuta ; zasu faɗi cikin bauta da yi masu fashi kwanaki da yawa .
DAN 11:34     Alignment score: 0.232 → 0.292
In their stumbling , they will be helped with a little help . In hypocrisy many will join themselves with them .
Cikin faɗuwarsu , za a taimake su da taimako ƙanƙane . Cikin munafunci
da yawa za su haɗa kai da su .
DAN 11:35     Alignment score: 0.17 → 0.185
Some of the wise will stumble so that refining will happen to them , and cleansing , and purifying , until the time of the end . For the appointed time is still to come
.
Daga cikin masu hikima waɗansu zasu faɗi domin a tace su , a wanke su , a tsarkake su , har kwanakin ƙarshe . Amma lokacin da aka ƙayyade bai yi ba tukuna .
DAN 11:36     Alignment score: 0.252 → 0.263
The king will act according to his desires . He will lift himself up and make himself great above every god . Against the God of gods he will say astonishing things , for he will succeed until the wrath is completed . For what has been decreed will be done .
Sarki zai aikata bisa ga son ransa
. zai ɗaukaka kansa ya maida kansa babba bisan kowanne allah . Zai faɗi abubuwan ban mamaki gãba da Allahn alloli , zai yi nasara har lokacin da fushi ya cika . Gama abin da aka wajabta zai faru .
DAN 11:37     Alignment score: 0.247 → 0.247
He will pay no attention to the gods of his ancestors or to the god desirable to women . Neither will he will pay attention to any other god . For all above every one he will make himself great .
Ba zai kula da allolin kakanninsa
ba ko allahn da mata ke marmari . Ba zai kula da kowanne allah ba . Gama zai maida kansa babba a bisa kowannen su .
DAN 11:38     Alignment score: 0.426 → 0.426
He will honor the god of fortresses instead of these . It is a god whom his fathers did not acknowledge that he will honor with gold and silver , with precious stones and valuable gifts .
Maimakon waɗannan , zai girmama allahn ganuwoyi . Shi ne allahn da ubanninsa
ba su sani ba zai girmama shi da zinariya da azurfa da duwatsu masu daraja da kyaututtuka masu amfani .
DAN 11:39     Alignment score: 0.254
He will attack the strongest fortresses with the help of a foreign god . To anyone who acknowledges him , he will give
much honor . He will make them rulers over many people , and he will divide up the land as a reward .
Zai kai hari ga ganuwoyi masu ƙarfi ta wurin taimakon baƙon allah . Ga duk wanda ya yarda da shi , zai ƙara mai ɗaukaka . Zai maishe su masu mulkin mutane da yawa . Zai raba masu ƙasa a matsayin lada .
DAN 11:40     Alignment score: 0.421 → 0.421
At the time of the end the king of the South will attack . The king of the North will storm against him with chariots and horsemen , and with many ships . He will go against lands , flood them , and pass through .
A kwanakin ƙarshe kuma sarkin Kudu zai kai hari . Sarkin Arewa kuma zai tasar masa da karusan yaƙi da mahaya dawakai , da jirage da yawa . Zai shiga cikin ƙasashe , ya kwarara
, ya ratsa .
DAN 11:41     Alignment score: 0.492
He will go into the land of beauty , and tens of thousands of Israelites will fall . But these will escape from his hand : Edom , Moab , and the remainder of the people of Ammon .
Zai shiga cikin ƙasa
mai kyau dubbun - dubban Isra'ilawa za su faɗi . Amma waɗannan zasu tsira daga hanunsa : Idom , Mowab da sauran mutanen Amon .
DAN 11:42     Alignment score: 0.378 → 0.381
He will extend his hand into lands ; the land of Egypt will not be rescued .
Zai ƙara
miƙa hanunsa cikin ƙasashen ; ƙasar Masar ba za ta tsira ba ,
DAN 11:43     Alignment score: 0.365 → 0.385
He will have control over the treasures of gold and of silver , and over all the riches of Egypt ; the Libyans and the Cushites will be in his footsteps .
Zai sami iko bisa kan taskar zinariya da azurfa da kan dukkan wadatar Masar ; Libiyawa da Kushawa
zasu bi tafin sawayensa .
DAN 11:44     Alignment score: 0.461
But news from the east and the north will frighten him , and he will go out with great rage to completely destroy and to set many apart for destruction .
Amma labari daga gabas da arewa zai tsoratar da shi , zai fita da babbar hasala domin ya hallakar
gaba ɗaya ya kuma keɓe da yawa domin hallaka .
DAN 11:45     Alignment score: 0.234
He will set up the tent of his royal residence between the seas and the mountain of the beauty of holiness . He will come
to his end , and there will be no helper for him .
Zai kafa rumfar fãdarsa tsakanin teku da kyakkyawan dutse mai tsarki . Zai kawo ƙarshen sa , ba kuwa mai taimakon sa .
DAN 11     Average alignment score: 0.332 for 45 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12