Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


DAN 9:1     Alignment score: 0.487 → 0.498
Darius was the son of Ahasuerus , a descendant
of the Medes . It was Ahasuerus who had been made king over the realm of the Babylonians .
Dariyos ɗan Ahazurus ne , daga zuriyar Medeyawa . Ahazurus ne aka naɗa sarki a dukkan ƙasar Babiloniyawa .


DAN 9:2     Alignment score: 0.49 → 0.49
Now in the first year of Darius ' reign I , Daniel , was studying the books containing Yahweh 's word , the word that had come
to Jeremiah the prophet . I observed that there would be seventy years until Jerusalem 's abandonment would end .
To a shekara ta farko ta mulkin Dariyos ni , Daniyel , ina binciken litattafai da ke ɗauke da maganar Yahweh , maganar da tazo wa Irmiya annabi . Sai na lura za ayi shekaru saba'in har watsarwar Yerusalem ta kai ƙarshe .
DAN 9:3     Alignment score: 0.455 → 0.461
I turned my face to the Lord God , to seek him with prayer and requests , with fasting , wearing sackcloth , and sitting in ashes .
Sai na juya fuskata ga Ubangiji Allah , na biɗe
shi cikin addu'a da roƙe - roƙe , tare da azumi , ina sanye da tsumma , ina zaune kuma cikin toka .
DAN 9:4     Alignment score: 0.354 → 0.378
I prayed to Yahweh my God , and I made confession of our sins . I said , " Please , Lord you are the great and awesome God you are the one who keeps the covenant and is faithful to love those who love you and keep your commandments .
Nayi addu'a ga Yahweh Allahna , na kuma furta zunubanmu . Na ce , " Ina roƙon ka , Ubangiji - kai ne Allah Mai Girma Mai Ban mamaki - kai ne mai riƙe alƙawari kana kuma da aminci da ƙaunar masu ƙaunarka suna kuma kiyaye dokokinka .
DAN 9:5     Alignment score: 0.231
We have sinned and have done what is wrong . We have acted wickedly and we have rebelled , turning aside from your commands and decrees .
Mun yi zunubi kuma mun yi abin da ba dai - dai ba . Mun aikata mugunta kuma mun kangare , mun kauce daga umarnanka da dokokinka .
DAN 9:6     Alignment score: 0.453
We have not listened to your servants the prophets who spoke in your name to our kings , our leaders , our ancestors , and to all the people of the land .
Ba mu saurari bayinka annabawa ba waɗanda suka
yi magana cikin sunanka ga sarakunanmu , da shugabanninmu , da ubanninmu , da kuma dukkan mutanen ƙasar .
DAN 9:7     Alignment score: 0.416 → 0.419
To you , Lord , belongs righteousness . To us today , however , belongs shame on our faces for the people of Judah and those
who live in Jerusalem , and to all Israel . This includes those who are near and those who are far away in all the lands where you scattered them . This is because of the great treachery that we committed against you .
A gare ka , Ubangiji , adalci ya tabbata . Ko da ya ke , a gare mu yau , kunya ce ta tabbata a fuskokinmu - ga mutanen Yahuda , da mazauna Yerusalem , da kuma dukkan mutanen Isra'ila . Wannan ya haɗa da waɗanda ke kusa da waɗanda ke nesa a cikin dukkan ƙasashen da ka warwatsa su . Wannan ya zama haka saboda babban tawayen da muka yi maka .
DAN 9:8     Alignment score: 0.396
To us , Yahweh , belongs shame on our faces to our kings , to our leaders , and to our ancestors because we have sinned against you .
A gare mu , Yahweh , kunya a fuskokinmu ta tabbata
- ga sarakunanmu , ga shugabanninmu , ga kuma ubanninmu - saboda mun yi maka zunubi .
DAN 9:9     Alignment score: 0.252
To the Lord our God belong compassion and forgiveness , for we have rebelled against him .
Jinƙai da gafartawa sun tabbata ga Ubangiji Allahnmu , gama mun yi maka
tawaye .
DAN 9:10     Alignment score: 0.467
We have not obeyed the voice of Yahweh our God by walking in his laws he gave
us through his servants the prophets .
Ba mu yi biyayya ga muryar Yahweh Allahnmu ba ta wurin tafiya bisa ga shari'unsa waɗanda ya ba mu ta wurin bayinsa annabawa ba .
DAN 9:11     Alignment score: 0.403 → 0.423
All Israel has transgressed your law and turned aside
, refusing to obey your voice . The curse and oath that are written in the law of Moses , the servant of God , have been poured out on us , for we have sinned against him .
Dukkan Isra'ila sun karya shari'arka su ka juya gefe ɗaya , suka ƙi biyayya da muryarka . La'ana da rantsuwar da aka rubuta cikin shari'ar Musa , bawan Allah , an zubo ta a kanmu , gama mun yi masa zunubi .
DAN 9:12     Alignment score: 0.294 → 0.294
Yahweh has confirmed the words that he spoke
against us and against our rulers over us , by bringing on us a great disaster . For under the whole of heaven there has not been done anything that could compare with what has been done to Jerusalem .
Yahweh ya tabbatar da maganganun da ya furta game da mu da kuma masu mulki a kanmu , ta wurin kawo babban bala'i a kanmu . Gama a ƙarƙashin sama dukka babu wani abu da za a iya kwatantawa da abin da a kayi wa Yerusalem .
DAN 9:13     Alignment score: 0.338
As it is written in the law of Moses , all this disaster has come
on us , yet we have not begged for mercy from Yahweh our God by turning away from our iniquities and paying attention to your truth .
Kamar yadda aka rubuta a shari'ar Musa , duk wannan bala'i ya sauka akan mu duk da haka ba mu roƙi jinƙai ba daga wurin Yahweh Allahnmu ta wurin kaucewa daga laifuffukanmu da mai da hankali ga gaskiyarka .
DAN 9:14     Alignment score: 0.389
Therefore Yahweh has kept the disaster ready and has brought it on us , for Yahweh our God is righteous in all the deeds he does , yet we have not obeyed his voice .
Saboda haka Yahweh ya ajiye bala'i a shirye
ya kuma kawo shi a kanmu , gama Yahweh Allahnmu mai adalci ne cikin dukkan abin da ya yi , duk da haka ba mu yi biyayya da muryarsa ba .
DAN 9:15     Alignment score: 0.411
Now , Lord our God , you brought out your people from the land of Egypt with a mighty hand , and you have made a famous name for yourself , as in this present day . But still we sinned ; we have done wicked things .
Yanzu , Ubangiji Allahnmu , ka fito da mutanenka daga ƙasar Masar da hannu
mai iko , ka yi wa kanka sanannen suna , kamar yadda ya ke a yau . Amma duk da haka mun yi zunubi ; mun yi abubuwan mugunta .
DAN 9:16     Alignment score: 0.397 → 0.411
Lord , because of all your righteous deeds , let your anger and your wrath turn away from your city Jerusalem , your holy mountain . Because of our sins , and because of the iniquities of our ancestors , Jerusalem and your people have become an object of scorn to all those around us .
Ubangiji , domin dukkan ayyukanka na adalci , bari fushinka da hasalarka su kawu daga birninka Yerusalem , tsauninka mai tsarki . Saboda zunubanmu , saboda kuma laifuffukan ubanninmu , Yerusalem da mutanenka sun zama abin ba'a ga dukkan waɗanda ke kewaye da mu .
DAN 9:17     Alignment score: 0.414
Now , our God , listen to the prayer of your servant and to his pleas
for mercy ; for your sake , Lord , make your face shine on your sanctuary that is desolate .
Yanzu , Allahnmu , ka saurari addu'ar bawanka da roƙe - roƙensa domin jinƙai ; Ubangiji , ka sa fuskarka ta haskaka akan haikalinka da ya zama kufai .
DAN 9:18     Alignment score: 0.365 → 0.368
My God , open your ears and listen ; open your eyes and see . We have been devastated ; look at the city that is called by your name . We do not beg for your help because of our righteousness , but because of your great mercy .
Allahna , ka buɗe kunnuwanka ka saurara
; ka buɗe idanunka ka duba . Mun wulaƙantu ; kalli birnin da ake kira da sunanka . Ba muna roƙon taimakonka ba ne saboda adalcinmu , amma saboda jinƙanka mai girma .
DAN 9:19     Alignment score: 0.431
Lord , listen ! Lord , forgive ! Lord , pay attention and take action ! For your own sake , do not delay , my God , for your city and your people are called by your name . "
Ubangiji , ka saurara
! Ubangiji , ka gafarta ! Ubangiji , ka kula ka ɗauki mataki ! Saboda kai , kada ka yi jinkiri , Allahna , saboda birninka da kuma mutanenka ana kiran su da sunanka . "
DAN 9:20     Alignment score: 0.415 → 0.416
While I was speaking praying and confessing my sin and the sin of my people Israel , and presenting my requests before Yahweh my God on behalf of God 's holy mountain
Yayin da na ke magana - ina addu'a da furta zunubina da zunubin mutanena Isra'ila , ina kuma gabatar da roƙe - roƙena a gaban Yahweh Allahna a madadin dutsen Allah mai tsarki -
DAN 9:21     Alignment score: 0.344 → 0.346
while I was praying , the man Gabriel , whom I had seen in the vision at the first , flew down to me in rapid flight , at the time of the evening sacrifice .
yayin da nake addu'a , mutumin nan Jibra'il
, wanda na gani a wahayin da farko , ya taso zuwa wurina da gaggawa , a lokacin hadayar maraice .
DAN 9:22     Alignment score: 0.481
He gave
me understanding and said to me , " Daniel , I have now come out to give you insight and understanding .
Ya ba ni fahimi ya kuma ce mani , " Daniyel , yanzu na zo in ba ka masaniya da fahimta .
DAN 9:23     Alignment score: 0.276 → 0.276
When you began pleading for mercy , the order was given and I have come to tell you the answer , for you are greatly loved . Therefore consider this word and understand the revelation .
Da ka fara roƙo domin jinƙai , an bayar da umarni na kuma zo in faɗa maka amsar
, gama an ƙaunace ka sosai . Domin haka ka yi la'akari da wannan magana ka fahimci wahayin .
DAN 9:24     Alignment score: 0.36 → 0.365
Seventy sevens are decreed for your people and your holy city to end the guilt
and put an end to sin , to atone for wickedness , to bring everlasting righteousness , to carry out the vision and the prophecy , and to consecrate the most holy place .
Bakwai - bakwai sau saba'in na shekaru aka zartar domin mutanenka da birninka mai tsarki domin a kawo ƙarshen laifofi a kuma kawo ƙarshen zunubi , a yi kaffara domin mugunta , a kuma kawo madawwamin adalci , a kuma aiwatar da wahayin da anabcin , a kuma keɓe wuri mafi tsarki .
DAN 9:25     Alignment score: 0.391 → 0.41
Know and understand that from the issuing of the order to restore and rebuild
Jerusalem to the coming of the anointed one ( who will be a leader ) , there will be seven sevens and sixty - two sevens . Jerusalem will be rebuilt with streets and a moat , despite the times of distress .
Ka sani kuma ka fahimci cewa daga zartar da umarnin maidowa da sake ginin Yerusalem har ya zuwan shafaffen nan ( wanda za ya zama shugaba ) , za a sami bakwai - bakwai sau bakwai da kuma bakwai sittin da biyu . Za a sake gina Yerusalem da tituna da ramin ganuwa , duk da cewa lokutan tsanani ne .
DAN 9:26     Alignment score: 0.342 → 0.351
After the sixty - two sevens , the anointed one will be destroyed and will have nothing . The army of a coming ruler will destroy the city and the holy place . Its end will come with a flood , and there will be war even to the end . Desolations have been decreed .
Bayan bakwai - bakwai sittin da biyu na shekaru , za a rugurguza
shafaffen zai zama kuma zama ba komai . Mayaƙan shugaba mai zuwa za su rugurguza birnin da kuma wuri mai tsarki . Ƙarshen shi zai zo da ambaliya , za a kuma yi yaƙi har zuwa ƙarshe . An zartar da abubuwan ban ƙyama .
DAN 9:27     Alignment score: 0.341 → 0.351
He will confirm a covenant with many for one seven . In the middle of the seven he will put an end to the sacrifice and the offering . On the wing of abominations will come someone who makes desolate . A full
end and destruction are decreed to be poured out on the one who has made the desolation . "
Zai tabbatar da alƙawari da mutane da yawa na bakwai ɗaya . A tsakiyar bakwai ɗin zai kawo ƙarshen hadaya da baiko . A tsakiyar haramtattun al'amura wani mai hallakarwa zai zo . Cikakkken ƙarshe da rusarwa aka zartar da za a zubo akan wanda ya kawo hallakarwar . "
DAN 9     Average alignment score: 0.389 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12