Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


DAN 5:1     Alignment score: 0.402
Belshazzar the king made a great feast for a thousand of his noblemen , and he drank wine in front of all one thousand of them .
Sarki Belshazza ya yi babban liyafa
domin manyan mutanensa , ya kuwa sha ruwan inabi a gaban dukkan su su dubu .


DAN 5:2     Alignment score: 0.382 → 0.383
While Belshazzar tasted the wine , he gave
orders to bring the containers made of gold or silver that Nebuchadnezzar his father had taken out of the temple in Jerusalem , from which he , his noblemen , and his wives and concubines could drink .
A lokacin da Belshazza ya kurɓi ruwan inabin , sai ya umarta a kawo tasoshi na zinariya da na azurfa waɗanda Nebukadnezza ubansa ya ɗauko daga cikin haikali a Yerusalem , daga waɗanda shi kansa , da manyan mutanensa da matansa da ƙwaraƙwaransa za su sha .
DAN 5:3     Alignment score: 0.337 → 0.353
The servants brought the gold containers that had been taken out of the temple , the house of God , in Jerusalem . The king , his noblemen , and his wives and concubines drank from them .
Barorinsa kuwa suka
ɗauko waɗannan kayyayaki da aka kwaso su daga cikin haikali , gidan Allah , a Yerusalem . Sarki da manyan mutanensa da matansa da ƙwaraƙwarnsa suka sha a cikin su .
DAN 5:4     Alignment score: 0.405
They drank the wine and praised their idols made of gold and silver , bronze , iron , wood , and stone .
Sun sha ruwan inabin sun yabi
allolinsu waɗanda aka yi da zinariya da azurfa da tagulla da baƙin ƙarfe da katako da kuma dutse .
DAN 5:5     Alignment score: 0.294
At that moment the fingers of a human hand appeared in front of the lampstand and wrote
on the plaster wall in the king 's palace . The king could see part of the hand as it wrote .
A dai - dai wannan lokaci sai ga yatsun hannun mutum suka bayyana a gaban fitila da rubutu a kan shafen bangon fadar sarki . Sarki ya ga rabin hannun na rubutu .
DAN 5:6     Alignment score: 0.19
Then the king 's face changed and his thoughts frightened him ; his limbs could not support him , and his knees were knocking together .
Sai fuskar
sarki ta turɓune , tunaninsa ya razanar da shi ; gaɓoɓinsa kuwa suka saki , gwiwoyinsa suka soma bugun juna .
DAN 5:7     Alignment score: 0.321 → 0.327
The king shouted a command to bring in those who claimed to speak
with the dead , wise men , and astrologers . The king said to those known for their wisdom in Babylon , " Whoever explains this writing and its meaning will be clothed with purple and will have a gold chain around his neck . He will have the authority of the third highest ruler in the kingdom . "
Sarki ya yi umarni da babbar murya a kawo masu cewa suna iya magana da matattu , da masu dabo da bokaye , da masu duba . Sarki ya ce da waɗannan da aka san su masu hikima ne a Babila , " Wanda duk ya bayyana wannan rubutu ya kuma faɗi ma'anarsa za a sa masa rigar shunayya , a kuma sa masa sarƙar zinariya a wuyansa . Zai zama da iko ya kuma zama na uku a cikin masu mulkin ƙasar . "
DAN 5:8     Alignment score: 0.398 → 0.4
Then all the king 's men who were known for their wisdom came in , but they could not read the writing or explain its meaning to the king .
Sai dukkan waɗanda aka san masu hikima na sarki ne suka
shigo , amma babu wanda ya iya karanta rubutun balle ya faɗa wa sarki ma'anarsa .
DAN 5:9     Alignment score: 0.274
Then King Belshazzar was greatly alarmed and the look on his face changed . His noblemen were perplexed .
Sarki Belshazza kuwa ya firgita
ƙwarai , fuskarsa ta turɓune . Fãdawansa kuma duk suka ruɗe .
DAN 5:10     Alignment score: 0.306 → 0.321
Now the queen came into the banquet house because of what the king and his nobles had said . The queen said , " King , live forever ! Do not let your thoughts trouble you . Do not let the look on your face change .
Yanzu da sarauniya ta zo wurin babban liyafa domin abin da sarki da manyan fãdawansa suka ce . Sarauniya ta ce " Ran sarki , ya daɗe ! Kada ka bar tunaninka
ya sami damuwa . Kada kuma ka bar fuskarka ta turɓune .
DAN 5:11     Alignment score: 0.372 → 0.372
There is a man in your kingdom who has the spirit of the holy gods . In the days of your father , light and understanding and wisdom like the wisdom of the gods was found in him . King Nebuchadnezzar , your father the king , made him chief of the magicians , as well as chief of those
who speak with the dead , of the wise men , and of the astrologers .
Ai , akwai wani mutum a cikin mulkinka wanda ke da ruhun alloli tsarkaka . A kwanakin ubanka , an iske haske da fahimi da hikima da ganewa kamar na alloli a cikinsa . Sarki Nebukadnezza , ubanka sarki , ya naɗa shi shugaba na masu sihiri , da kuma shugaban masu magana da matattu , da bokaye da masu dũba .
DAN 5:12     Alignment score: 0.363 → 0.371
An excellent spirit , knowledge , understanding , interpreting of dreams , explaining riddles and solving problems these qualities were found in this man Daniel , whom the king named Belteshazzar . Now call for Daniel and he will tell you the meaning of what has been written . "
Ya na da ruhu nagari , da ilimi da ganewa da fassarar
mafarkai da bayyana ma'anar ka - cici - ka - cici , da warware al'amura masu wuya - waɗannan ƙwarewa aka sami wannan mutum wato Daniyel da su , wanda sarki ya lakaɓa wa suna Beltishazza . Yanzu sai ka kirawo Daniyel , shi kuwa zai faɗa maka ma'anar abin da aka rubuta . "
DAN 5:13     Alignment score: 0.531
Then Daniel was brought before the king . The king said to him , " You are that Daniel , one of the people of the exiles of Judah , whom my father the king brought out of Judah .
Sai aka kawo Daniyel a gaban sarki . Sarki ya cewa Daniyel , " Kai ne Daniyel ɗin nan , ɗaya daga cikin waɗanda aka ɗauko
a Yahuda , wanda ubana sarki ya kawo daga Yahuda .
DAN 5:14     Alignment score: 0.35
I have heard about you , that the spirit of the gods is in you , and that light and understanding and excellent wisdom are found in you .
Na ji labarinka , ruhun alloli tsarkaka
na cikinka , haske da ganewa da mafificiyar hikima aka samu a cikinka tare .
DAN 5:15     Alignment score: 0.268
Now the men known for wisdom and those who claim to speak
with the dead have been brought in before me to read this writing and make known to me its interpretation , but they could not make known the interpretation of it .
Yanzun nan mutanen da aka san su da hikima da waɗanda ke magana da matattu an kawo su gabana don su karanta wannan rubutu su kuma yi mani fassara , amma sun kasa faɗar ma'anar rabutun .
DAN 5:16     Alignment score: 0.331 → 0.34
I have heard that you can give
interpretations and solve problems . Now if you can read the writing and tell me its meaning , you will be clothed with purple and have a gold chain placed around your neck , and you will have the authority of the third highest ruler in the kingdom . "
Amma na ji kai kana iya fassara , ka kuma iya warware al'amura masu wuya . Yanzu idan fa ka iya karanta rubutun nan , har kuma ka iya faɗa mani ma'anarsa , za a sa maka rigar shunayya , a kuma sa maka sarƙar zinariya a wuyanka , za ka zama na uku a cikin masu mulkin ƙasar . "
DAN 5:17     Alignment score: 0.422 → 0.437
Then Daniel answered before the king , " Let your gifts be for yourself , and give
your rewards to another person . Nevertheless , I will read the writing to you , king , and will tell you the meaning .
Sai Daniyel ya amsa a gaban sarki , " Bar kyautarka don kanka , ka ba wani ladan . Duk da haka zan karanta rubutun a gare ka , ya sarki , zan kuma faɗa maka ma'anarsa .
DAN 5:18     Alignment score: 0.377
As for you , king , the Most High God gave
Nebuchadnezzar your father the kingdom , greatness , honor , and majesty .
Ya sarki , Allah Maɗaukaki ya ba Nebukadnezza ubanka sarauta , da girma , da daraja , da martaba .
DAN 5:19     Alignment score: 0.284 → 0.288
Because of the greatness God gave
him , all peoples , nations , and languages trembled and feared him . He put to death those he wanted to die , and he kept alive those he wished to live . He raised up those he wanted , and he humbled those he wished .
Saboda girman da Allah ya ba shi , dukkan mutane , da al'ummai , da harsuna suka ji tsoronsa suna rawar jiki a gabansa . Ya kashe duk waɗanda ya ke so ya kashe , ya kuma bar waɗanda ya ke so ya bar su su rayu . Haka nan kuma ya kan ɗaukaka waɗanda ya ke so , ya kuma ƙasƙantar da waɗanda ya ga dama .
DAN 5:20     Alignment score: 0.296
But when his heart was arrogant and his spirit was hardened so that he acted presumptuously , he was brought down from his kingly throne , and they took
away his majesty .
Amma sa ' ad da zuciyarsa ta kumbura , ruhunsa kuma ya taurare don haka sai ya yi girmankai , sai aka kore shi daga gadon sarautarsa , aka raba shi kuma da darajarsa .
DAN 5:21     Alignment score: 0.328
He was driven away from humanity , he had the mind of an animal , and he lived with the wild donkeys . He ate grass like an ox . His body was wet with the dew from the heavens until he learned that the Most High God rules over the kingdoms of people and that he sets over them anyone he wishes .
Aka kore shi daga cikin mutane , aka ba shi hali irin na dabba , ya kuma zauna tare da jakunan jeji . Yana ta cin ciyawa kamar . Jikinsa ya jiƙe da raɓa daga sammai har zuwa lokacin da ya gane ashe Allah Maɗaukaki ne ke mulkin ' yan'adam , ya kan kuma ba da shi ga wanda ya ga dama .
DAN 5:22     Alignment score: 0.426 → 0.427
You his son , Belshazzar , have not humbled your heart , even though you knew all this .
Kai kuma ɗansa , Belshazza , ba ka ƙasƙantar da zuciyarka ba , duk da ka san wannan dukka ,
DAN 5:23     Alignment score: 0.338 → 0.355
You have lifted yourself up against the Lord of heaven . From his house they brought you the containers that you , your nobles , your wives and your concubines drank wine from , and you praised the idols made of silver and gold , bronze , iron , wood , and stone idols that do not see , hear , or know anything . You have not honored the God who holds your breath in his hand and who knows all your ways .
Sai ka ɗaukaka kanka kana nuna wa Ubangiji na sama girmankai . Tun daga gidansa suka kawo maka waɗannan abubuwa kai da fãdawanka , da matanka da ƙwaraƙwaranka ku ka sha ruwan inabi daga ciki , kuna yabon gumakan da aka yi da zinariya da na azurfa da na tagulla da baƙin ƙarfe da itace da dutse - gumakan da ba sa gani , ba su ji , ko su gane kome
. Ba ka girmama Allah wanda ya ke riƙe da numfashinka a hannunsa ba , wanda kuma ya san dukkan hanyoyinka .
DAN 5:24     Alignment score: 0.29
Then God sent out a hand from his presence and this writing was done .
Saboda haka ne Allah ya aiko
da hannun da ya yi wannan rubutun .
DAN 5:25     Alignment score: 0.601
This is the writing that was done : ' Mene , Mene , Tekel , and Pharsin . '
Wannan shi ne rubutun da aka yi : ' Mene , Mene , Tekel , da Pharsin . '
DAN 5:26     Alignment score: 0.29 → 0.292
This is its meaning : ' Mene , ' ' God has numbered your kingdom and brought it to an end . '
Wannan ita ce ma'anar : ' Mene , ' ' Allah ya sa kwanakin mulkinka sun ƙare . '
DAN 5:27     Alignment score: 0.348
' Tekel , ' ' you are weighed in the scales and are found lacking . '
' Tekel ' ' an auna ka a ma'auni , aka tarar ka kasa . '
DAN 5:28     Alignment score: 0.544
' Peres , ' ' your kingdom is divided and is given to the Medes and Persians . ' "
' Peres , ' ' an raba mulkinka , an kuma ba Mediyawa
da Fashiyawa . ' "
DAN 5:29     Alignment score: 0.393 → 0.394
Then Belshazzar gave
a command , and they clothed Daniel with purple . A chain of gold was put around his neck , and the king made a proclamation about him that he would have the authority of the third highest ruler in the kingdom .
Sai Belshazza ya ba da umarni , suka sawa Daniyel rigar shunayya . Aka sa masa sarkar zinariya a wuyansa , sarki kuma ya yi shela a kansa cewa yanzu shi ne mai iko na uku cikin masu mulkin ƙasar .
DAN 5:30     Alignment score: 0.542 → 0.543
That night Belshazzar , the Babylonian king , was killed ,
A wannan dare aka kashe Belshazza , sarkin Babila ,
DAN 5     Average alignment score: 0.357 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12