Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


DAN 10:1     Alignment score: 0.535 → 0.535
In the third year of Cyrus king of Persia , a message was revealed to Daniel , who was also called Belteshazzar . This message was true . It was about a great war . Daniel understood the message when he had insight from the vision .
A cikin shekara ta uku ta Sairus sarkin Fasiya , an bayyana wa Daniyel wani saƙo , wanda kuma ake kira Beltishazza . Wannan saƙon gaskiya ne . Game da babban yaƙi ne . Daniyel ya gane saƙon ya kuma sami
fahimta daga wahayin


DAN 10:2     Alignment score: 0.542
In those
days I , Daniel , was in mourning for three weeks .
A cikin waɗannan kwanaki ni , Daniyel ina cikin makoki har sati uku .
DAN 10:3     Alignment score: 0.274 → 0.285
I ate no delicacies , I ate no meat , I drank no wine , and I did not anoint myself with oil until the completion of three entire weeks .
Ban ci abincin da nake marmari ba , ban ci nama ba , ban sha ruwan inabi ba , ban kuma shafe kaina da mai ba har sai da mako uku ɗin suka
cika .
DAN 10:4     Alignment score: 0.5 → 0.509
On the twenty - fourth day of the first month , as I was beside the great river ( that is , the Tigris ) ,
A rana ta ashirin da huɗu ga watan fari
, lokacin da nake bakin babban kogi ( wato Tigris ) ,
DAN 10:5     Alignment score: 0.427
I looked up and saw a man dressed in linen , with a belt around his waist made of pure gold from Uphaz .
Sai Na duba sama sai ga mutum saye cikin linin , ƙugunsa na ɗaure
da ɗammara na tsattsarkar zinariya daga Ufaz .
DAN 10:6     Alignment score: 0.307 → 0.309
His body was like topaz , and his face was like lightning . His eyes were like flaming torches , and his arms and his feet were like polished bronze . The sound of his words was like the sound of a great crowd .
Jikinsa na kama
da tofaz , fuskarsa tana kamar walƙiya . Idanunsa kamar fitilu na wuta , ƙafafunsa da hannuwan sa kamar gogagiyar tagulla . Muryar kalmominsa tana kama da muryar babban taro .
DAN 10:7     Alignment score: 0.42
I , Daniel , alone saw the vision , for the men who were with me did not see the vision . However , a great terror came
on them , and they ran away to hide themselves .
Ni , Daniyel , kaɗai na ga wahayin , gama mutanen da ke tare da ni ba su ga wahayin ba . Duk da haka , babban tsoro ya sauko masu , suka ruga don su ɓoye kansu .
DAN 10:8     Alignment score: 0.214 → 0.22
So I was left alone and saw this great vision . No strength remained in me ; my bright appearance was turned into a ruined look , and no strength remained in me .
Ni kaɗai aka bari sai na ga wannan babban wahayin . Babu sauran ƙarfi da ya rage a cikina
; bayyanata mai haske ta juya ta za ma kallon lalatarwa , ba sauran ƙarfi da ya rage a cikina .
DAN 10:9     Alignment score: 0.357
Then I heard his words and as I heard them , I fell
on my face in deep sleep with my face to the ground .
Daga nan sai na ji kalmominsa - da na ji su , sai na faɗi kan fuskata cikin barci mai nauyi da fuskata a ƙasa .
DAN 10:10     Alignment score: 0.162 → 0.178
A hand touched me , and it made me tremble in my knees and the palms of my hands .
Sai hannu
ya taɓa ni , ya sa jikina ya yi ta rawa a cikin gwiwoyina da dantsen hannuwana .
DAN 10:11     Alignment score: 0.311 → 0.324
The angel said to me , " Daniel , man greatly treasured , understand the words that I am speaking to you . Stand upright , for I have been sent to you . " When he had spoken this message to me , I stood up trembling .
Mala'ika ya ce mani , " Daniyel , ƙaunataccen mutum na ƙwarai , Ka fahimci maganar da nake faɗa maka . Ka tashi
tsaye , gama an aiko ni wurin ka . " Sa ' ad da ya faɗa mani wannan saƙon , na miƙe tsaye , ina rawar jiki .
DAN 10:12     Alignment score: 0.35 → 0.351
Then he said to me , " Do not be afraid , Daniel . Since the first day you set your mind to understand and to humble yourself before your God , your words were heard , and I have come because of your words .
Daga nan sai ya ce mani , " Kada ka ji tsoro , Daniyel . Tun ran da ka fara
ƙwallafa ranka ka fahimta kuma ka ƙasƙantar da kanka gaban Allahnka , an ji maganganunka , nima na zo ne saboda maganganunka .
DAN 10:13     Alignment score: 0.412 → 0.441
The prince of the kingdom of Persia resisted me , and I was kept there with the kings of Persia for twenty - one days . But Michael , one of the chief princes , came to help me .
Sarkin mulkin Fasiya ya yi mani tsayayya , an ajiye ni a can tare da sarakunan Fasiya har kwanaki a shirin
da ɗaya . Amma Makyal , ɗaya daga cikin manyan sarakuna , ya zo domin ya taimake ni .
DAN 10:14     Alignment score: 0.427 → 0.428
Now I have come to help you understand what will happen to your people in the last days . For the vision is for days yet to come . "
Yanzu na zo in taimake
ka fahimtar abin da zai faru da mutanenka a kwanakin ƙarshe . Gama wahayin domin kwanakin da ba su zo ba ne tukuna . "
DAN 10:15     Alignment score: 0.314
While he was speaking to me using these words , I turned my face toward the ground and was unable to speak
.
Lokacin da ya ke magana da ni yana morar waɗannan kalmomin , sai na juya fuskata wajen ƙasa ban iya yin magana ba .
DAN 10:16     Alignment score: 0.294 → 0.304
One who was like the sons of man touched my lips , and I opened my mouth and spoke to him who stood before me : " My master , I am in agony because of the vision ; I have no strength left .
Wani mai kama
da ' ya'ya maza na mutum ya taɓa laɓunana ; sai na buɗe bakina na yi magana da shi wanda ke tsaye a gabana . " Ya shugabana , I na cikin tsanani saboda wahayin nan ; Ba ni da sauran ƙarfi .
DAN 10:17     Alignment score: 0.313
I am your servant . How can I talk with my master ? For I now have no strength , and there is no breath left in me . "
Ni bawanka ne . Ta ya ya zan yi magana da shugabana ? Gama ba ni da ƙarfi , kuma ba sauran numfashin da ya ragu
a cikina . "
DAN 10:18     Alignment score: 0.223
Again the one with an appearance of a man touched me and strengthened me .
Har yanzu sai shi mai bayyana
irin ta mutum ya taɓa ni ya ƙarfafa ni .
DAN 10:19     Alignment score: 0.347 → 0.372
He said , " Do not be afraid , man greatly treasured . May peace be to you ! Be strong now , be strong ! " While he was speaking to me , I was strengthened . I said , " Let my master speak
, for you have strengthened me . "
Ya ce , " Kada ka ji tsoro , ƙaunataccen mutum na ƙwarai , Salama a gareka ! Ka yi ƙarfin hali yanzu , ka yi ƙarfin hali ! " Lokacin da ya ke magana da ni , Na sami ƙarfi , Na ce , " Bari shugabana ya yi magana , gama ka ƙarfafa ni . "
DAN 10:20     Alignment score: 0.289
He said , " Do you know why I have come to you ? I will soon return to fight against the prince of Persia . When I go , the prince of Greece will come .
Ya ce , " Ko ka san dalilin da ya sa na zo gare ka ? Ba da jimawa zan dawo in yaƙi sarkin Fasiya . Idan na tafi , sarkin Girka zai zo .
DAN 10:21     Alignment score: 0.426
But I will tell you what is written in the Book of Truth . There is no one who shows himself to be strong with me against them , except Michael your prince . "
Amma zan faɗa maka abin da a ka rubuta cikin Littafin Gaskiya . Ba wanda ya nuna kansa cewa yana da ƙarfi tare da ni gãba da su , sai Makyal
sarkinku . "
DAN 10     Average alignment score: 0.364 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12