Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:05
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of REV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22 


REV 3:1     Alignment score: 0.525 → 0.525
" To the angel of the church in Sardis write : ' The words of the one who holds the seven spirits of God and the seven stars . " I know what you have done . You have a reputation that you are alive
, but you are dead .
" Zuwa ga mala'ikan ikilisiyar Sardisu rubuta : ' Wadannan ne kalmomin wanda yake rike da ruhohi bakwai na Allah da taurari bakwai . " Na san abin da ka aikata . Ka yi suna cewa kana raye amma kai mattacce ne .


REV 3:2     Alignment score: 0.223
Wake
up and strengthen what remains , but is about to die , because I have not found your deeds complete in the sight of my God .
Ka farka ka karfafa abin da ya rage amma ya kusan mutuwa , domin ban sami ayyukanka cikakku a gaban Allahna ba .
REV 3:3     Alignment score: 0.381
Remember , therefore , what you have received and heard . Obey it , and repent . But if you do not wake
up , I will come as a thief , and you will not know what hour I will come against you .
Domin haka sai ka tuna , da abubuwan da ka karba kuma kaji . Ka yi biyayya da su , ka kuma tuba . Amma idan baka farka ba , zan zo maka kamar barawo , kuma ba zaka farga da sa'ar da zan zo gaba da kai ba .
REV 3:4     Alignment score: 0.357 → 0.357
But you have a few names in Sardis who have not stained their clothes , and they will walk with me , dressed in white , for they are worthy .
Amma akwai sunayen mutane kadan a Sardisu wadanda basu kazantar da tufafinsu
ba . Za su yi tafiya tare da ni sanye da fararen tufafi domin sun cancanta .
REV 3:5     Alignment score: 0.347 → 0.348
The one who conquers will be clothed in white garments , and I will never wipe his name out of the Book of Life
, and I will speak his name before my Father , and before his angels .
Wanda ya yi nasara za a sanya mashi fararen tufafi , kuma ba zan taba share sunansa ba daga Littafin Rai , kuma zan fadi sunansa a gaban Ubana , da kuma gaban mala'ikunsa .
REV 3:6     Alignment score: 0.444
Let the one who has an ear listen to what the Spirit is saying to the churches . " ' "
Bari wanda yake da kunne ya saurari
abin da Ruhu ke fadawa ikilisiyoyi . " ' "
REV 3:7     Alignment score: 0.415
" To the angel of the church in Philadelphia write : ' The words of the one who is holy and true he holds the key of David , he opens and no one shuts , he shuts and no one can open .
Zuwa ga mala'ikan ikilisiyar
cikin Filadelfiya rubuta : kalmomin wanda yake maitsarki ne kuma mai gaskiya - yana rike da mabudin Dauda , yana budewa babu mai rufewa , kuma inda ya rufe ba mai budewa .
REV 3:8     Alignment score: 0.29 → 0.301
" I know what you have done . Look , I have put before you an open door that no one can shut . I know that you have little strength , yet you have obeyed my word and have not denied my name .
Na san abin da ka aikata . Duba , na sa budaddiyar kofa a gabanka wanda ba mai iya rufewa . Na san kana da karamin karfi , duk da haka ka yi biyayya da maganata kuma baka
yi musun sunana ba .
REV 3:9     Alignment score: 0.35 → 0.363
Look ! Those who belong to the synagogue of Satan who say they are Jews but are not , but they are liars I will make them come and bow down before your feet , and they will come
to know that I loved you .
Duba ! Wadanda ke na majami'ar Shaidan , wadanda suke cewa su Yahudawa ne ; amma maimakon haka karya suke yi . Zan sa su zo su rusuna a kafafunka , kuma za su san cewa ina kaunarka .
REV 3:10     Alignment score: 0.326 → 0.334
Since you have kept my command to endure patiently , I will also keep you from the hour of testing that is coming on the whole world , to test those
who live on the earth .
Tun da ka jure cikin hakuri ka kiyaye dokoki na , ni ma zan kiyaye ka daga sa'a ta gwaji da zata sauko kan dukan duniya , domin a gwada mazauna duniya .
REV 3:11     Alignment score: 0.143
I am coming soon . Hold to what you have so no one can take
away your crown .
Ina zuwa da sauri . Ka rike abin da kake da shi kamkam domin kada wani ya dauke maka rawani .
REV 3:12     Alignment score: 0.444 → 0.444
The one who conquers , I will make like a pillar in the temple of my God . Never again will he go out of it , and I will write on him the name of my God , the name of the city of my God ( the new Jerusalem , that comes down out of heaven from my God ) , and my new name .
Zan sa wanda ya yi nasara ya zama ginshiki a haikalin Allahna , kuma ba zai taba fita daga cikin sa ba . Zan rubuta sunan Allahna a kansa , sunan birnin Allahna ( sabuwar Urushalima , mai saukowa daga sama daga wurin Allahna ) , da kuma sabon sunana .
REV 3:13     Alignment score: 0.381 → 0.383
Let the one who has an ear listen to what the Spirit is saying to the churches . " ' "
Bari wanda yake da kunne ya ji abin da Ruhu ke gayawa ikilisiyoyi . "
REV 3:14     Alignment score: 0.415 → 0.422
" To the angel of the church in Laodicea write : ' The words of the Amen , the reliable and true witness , the ruler over God 's creation .
" Zuwa ga mala'ikan ikilisiyar
da ke Lawudikiya rubuta : ' Wadannan sune kalmomin Amin , madogara da mai shaidar gaskiya , mai mulki bisa hallittar Allah .
REV 3:15     Alignment score: 0.329
" I know what you have done , and that you are neither cold nor hot . I wish that you were either cold or hot !
Na san abin da ka aikata , ba ka sanyi ko zafi . Naso ko da kana sanyi ko zafi !
REV 3:16     Alignment score: 0.254 → 0.255
So , because you are lukewarm neither hot nor cold I am about to vomit you out of my mouth .
Amma saboda kai tsaka
- tsaka ne - ba zafi ba sanyi - na kusa tofar da kai daga bakina .
REV 3:17     Alignment score: 0.395 → 0.396
For you say , ' I am rich , I have had many material possessions
, and I need nothing . ' But you do not know that you are most miserable , pitiable , poor , blind , and naked .
Domin ka ce , " Ni mai arziki ne , na mallaki kadarori da yawa , ba na bukatar komai . " Amma ba ka sani ba kana cike da takaici ne , abin tausayi , matalauci , makaho kuma tsirara kake .
REV 3:18     Alignment score: 0.357 → 0.359
Listen to my advice : Buy from me gold refined by fire so that you may become rich , and brilliant white garments so you may clothe yourself and not show the shame of your nakedness , and salve to anoint your eyes so you will see .
Saurari
shawara ta : Ka sayi zinariya a wuri na wadda aka goge da wuta domin ka zama mai arziki , domin ka suturta kanka da fararen tufafi masu kyalli domin kada ka nuna kunyar tsiraicin ka , da mai domin ka shafa wa idanunka ka sami gani .
REV 3:19     Alignment score: 0.27
I train everyone whom I love , and I teach them how they should live . Therefore , be earnest and repent .
Ina horar da duk wanda nake kauna , ina kuma koya masu yadda za su yi rayuwa . Saboda haka , ka himmatu ka tuba .
REV 3:20     Alignment score: 0.332 → 0.337
Look , I am standing at the door and am knocking . If anyone hears my voice and opens the door , I will come
into his home and will eat with him , and he with me .
Duba , ina tsaye a bakin kofa ina kwankwasawa . Idan wani ya ji muryata ya bude kofar , zan shigo cikin gidansa , in ci tare da shi , shi kuma tare da ni .
REV 3:21     Alignment score: 0.374
The one who conquers , I will give
him the right to sit down with me on my throne , just as I also conquered and sat down with my Father on his throne .
Wanda ya ci nasara , zan bashi dama ya zauna tare da ni bisa kursiyina , kamar yadda nima na ci nasara kuma na zauna da Ubana a kan kursiyinsa .
REV 3:22     Alignment score: 0.425
Let the one who has an ear listen to what the Spirit is saying to the churches . " ' "
Bari wanda yake da kunne ya saurari
abin da Ruhu yake fadawa wa ikilisiyoyi . "
REV 3     Average alignment score: 0.365 for 22 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of REV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22