Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:05
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of REV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22 


REV 18:1     Alignment score: 0.352
After these things I saw another angel coming down out of heaven . He had great authority , and the earth was illumined by his glory .
Bayan wadannan abubuwa sai na ga wani mala'ika yana saukowa daga sama . Yana da babban iko sosai , duniya kuwa ta haskaka da daukakarsa .


REV 18:2     Alignment score: 0.276 → 0.28
He cried out with a mighty voice , saying , " Fallen , fallen is Babylon the great ! She has become a dwelling place for demons , a refuge for every unclean spirit , and a refuge for every unclean and detestable bird .
Ya yi kira da kakkarfar murya cewa , " Ta fadi , Babila mai girma ta fadi
! Ta zama mazaunin aljannu , da matattarar kowanne kazamin ruhu da kuma mazaunin kowanne kazami da kyamataccen tsuntsu .
REV 18:3     Alignment score: 0.307 → 0.307
For all the nations have drunk the wine of her immoral passion . The kings of the earth have committed immorality with her . The merchants of the earth have become
rich from the power of her sensual way of living . "
Gama dukan al'ummai sun sha ruwan innabin fasikancinta . Sarakunan duniya sun aikata fasikanci da ita . Attajiran duniya sun arzuta da ikon rayuwar annashuwarta . "
REV 18:4     Alignment score: 0.26
Then I heard another voice from heaven say , " Come
out from her , my people , so that you will not share in her sins , and so that you will not receive any of her plagues .
Sai na ji wata murya daga sama ta ce , " Ku fito daga cikinta , mutanena , domin kada kuyi zunubi irin na ta , domin kuma kada bala'inta ya auko maku .
REV 18:5     Alignment score: 0.291 → 0.292
Her sins have piled up as high as heaven , and God has remembered her evil actions .
Zunubanta sun taru sun yi tsayi har sama . Allah kuma ya tuna da miyagun ayyukanta .
REV 18:6     Alignment score: 0.194
Pay her back as she has paid others back , and repay her double for what she has done ; in the cup she mixed , mix double the amount for her .
Ku saka mata gwargwadon yadda ta saka wa wadansu , ku biya ta ninki biyu na abin da ta yi ; a cikin kokon da ta dama , ku dama mata ninki biyu .
REV 18:7     Alignment score: 0.308 → 0.307
As she glorified herself and lived in luxury , give
her just as much torture and grief . For she says in her heart , ' I am seated as a queen ; I am not a widow , and I will never see mourning . '
Kamar yadda ta daukaka kanta ta yi ta annashuwa , ku wahalsheta da azaba da bakin ciki haka . Domin ta ce a zuciyarta , ' Ina zaune kamar sarauniya ; ni ba gwauruwa ba ce , kuma ba zan taba yin makoki ba , '
REV 18:8     Alignment score: 0.371 → 0.387
Therefore in one day her plagues will come
: death , mourning , and famine . She will be consumed by fire , for the Lord God is mighty , and he is her judge . "
Saboda haka a rana daya bala'inta zai auko mata ; mutuwa , makoki da kuma yunwa . Wuta za ta kona ta kurmus , domin Ubangiji Allah mai iko ne , kuma shine mai hukuntata . "
REV 18:9     Alignment score: 0.35 → 0.353
The kings of the earth who committed sexual immorality and went out of control with her will weep and wail over her when they see the smoke of her burning .
Sarakunan duniya da suka
yi fasikanci , har suka baude tare da ita , za su yi kuka da kururuwa domin ta sa'adda suka ga hayakin kunarta .
REV 18:10     Alignment score: 0.449
They will stand off at a distance , afraid of her torment , saying , " Woe , woe to the great city , Babylon , the powerful city ! For in a single hour your punishment has come . "
Za su tsaya can nesa suna tsoron azabarta , suna cewa , " Kaito , kaiton babban birni , Babila , birni mai iko ! Domin cikin sa'a guda hukuncinta ya zo . "
REV 18:11     Alignment score: 0.135
The merchants of the earth weep and mourn for her , since no one buys her merchandise anymore
Manyan ' yan kasuwan duniya za su yi kuka da bakin
ciki dominta , da shike ba wanda ke sayan kayanta kuma -
REV 18:12     Alignment score: 0.238 → 0.275
merchandise of gold , silver , precious stone , pearls , fine linen , purple , silk , scarlet , all kinds of scented wood , every vessel of ivory , every vessel made of most precious wood , bronze , iron , marble ,
kayan zinariya , azurfa , da duwatsun alfarma , da lu'u-lu'u
, da lilin mai laushi , da hajja mai ruwan jar garura , da siliki , da jar alharini da itacen kamshi iri iri , da kayan da aka sassaka da itace mai tsada , da na tagulla , da na bakin karfe , da na dutse mai sheki ,
REV 18:13     Alignment score: 0.366 → 0.377
cinnamon , spice , incense , myrrh , frankincense , wine , oil , fine flour , wheat , cattle and sheep , horses and chariots , and slaves and human souls .
da kirfa
, da kayan yaji , da turaren wuta , da mur da lubban , da ruwan innabi , da mai , da garin alkama , da alkama , da shanu , da tumaki , da dawakai , da kekunan doki , da bayi , da rayukan ' yan adam .
REV 18:14     Alignment score: 0.136 → 0.156
The fruit that you longed for with all your might is gone from you . All your luxury and splendor have vanished , never to be found
again .
Amfanin da kika kwallafa rai da duk karfinki sun fice daga gareki . Duk annashuwarki da darajarki sun bace , ba za a kara samunsu ba kuma .
REV 18:15     Alignment score: 0.176 → 0.177
The merchants of these goods who became
rich by her will stand away from her at a distance because of the fear of her torment , weeping and mourning loudly .
Manyan ' yan kasuwa na wadannan kaya da suka azurta ta wurinta , za su tsaya can nesa da ita , sabili da tsoron azabarta , kuka da kururuwar bakin ciki .
REV 18:16     Alignment score: 0.348 → 0.344
They will say , " Woe , woe to the great city that was dressed in fine linen , in purple , and in scarlet , and was adorned with gold , precious jewels , and pearls !
Za su ce , " Kaito , kaito ga babban birni da take sanye da lilin mai laushi da tufafi masu jar garura da kuma jan alharini , da ta ci ado da kayan zinariya , da duwatsu masu daraja da lu'u-lu'u
!
REV 18:17     Alignment score: 0.152 → 0.161
In a single hour all that wealth has been wasted . " Every ship 's captain , every seafaring man , sailors , and all whose living is made from the sea , stood off at a distance .
A cikin sa'a guda duk dukiyan nan ta lallace
. Kowanne matukin jirgin ruwa , da fasinjoji , da masu tuki da duk wadanda suke samun biyan bukatun rayuwarsu daga ruwa , suka tsaya can nesa .
REV 18:18     Alignment score: 0.391
They cried out as they saw the smoke of her burning . They said , " What city is like the great city ? "
Suka yi kuka sa'anda suka ga hayakin kunarta . Suka ce , " Wanne birni ne ya yi kama
da babban birnin ? "
REV 18:19     Alignment score: 0.312 → 0.313
They threw dust on their heads , and cried out , weeping and mourning , " Woe , woe to the great city where all who had their ships at sea became
rich from her wealth . For in a single hour she has been destroyed . "
Suka watsa kura a kawunansu , suka yi kuka da karfi , da kururuwa da bakin ciki , " Kaito , kaiton babban birnin nan inda duk masu jiragen ruwa suka azurta daga dukiyarta . Domin a sa'a guda an hallakar da ita . "
REV 18:20     Alignment score: 0.348 → 0.346
" Rejoice over her , heaven , you believers , apostles , and prophets , for God has brought your judgment on her ! "
" Ku yi murna a kanta , sama , ku masu ba da gaskiya , manzanni , da annabawa , domin Allah ya kawo hukuncinku a kanta ! "
REV 18:21     Alignment score: 0.344
A mighty angel took
up a stone like a great millstone and threw it into the sea , saying , " In this way , Babylon , the great city , will be thrown down with violence and will not be seen anymore .
Wani kakkarfan mala'ika ya dauki wani dutse mai kama da dutsen nika , ya jefa shi cikin teku yana cewa , " Ta wannan hanya , Babila , babban birnin , za a jefar da ita kasa da karfi , ba za a kara ganinsa ba .
REV 18:22     Alignment score: 0.146 → 0.162
The sound made by harpists , musicians , flute players , and trumpeters will not be heard anymore in you . No craftsman
of any kind will be found in you . No sound of a mill will be heard anymore in you .
Muryar masu kidar molaye , mawaka , masu busa sarewa , da na masu busa algaita , ba za a kara ji a cikinta ba . Babu wani mai kowanne irin sana'a da za a samu a cikinta . Ba za a kara jin karar nika a cikinta ba .
REV 18:23     Alignment score: 0.295 → 0.3
The light of a lamp will not shine in you anymore . The voices of the bridegroom and the bride will not be heard in you anymore , for your merchants were the princes of the earth , and the nations were deceived by your sorcery .
Hasken fitila ba za ya kara haskakawa a cikin ki ba . Ba za a kara jin muryoyin ango da na amarya
a cikinki ba , domin attajiranki sune ' ya'yan masu mulki a duniya , kuma ta wurin sihirinki kika yaudari al'ummai .
REV 18:24     Alignment score: 0.462 → 0.463
In her the blood of prophets and saints was found , and the blood of all who have been killed on the earth . "
A cikinta aka sami jinin annabawa da na masu ba da gaskiya , da jinin duk wadanda aka kashe a duniya . "
REV 18     Average alignment score: 0.293 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of REV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22