Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:05
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of REV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22 


REV 19:1     Alignment score: 0.347 → 0.354
After these things I heard what sounded like a loud voice of a large number of people in heaven saying , " Hallelujah . Salvation , glory , and power belong to our God .
Bayan wadannan abubuwa na ji wata karar da ta yi kamar muryar
mutane masu yawa a sama suna cewa , " Halleluya . Ceto , daukaka da iko sun tabbata ga Allahnmu .


REV 19:2     Alignment score: 0.288
His judgments are true and just , for he has judged the great prostitute who corrupted the earth with her sexual immorality . He has taken revenge for the blood of his servants , which she herself shed . "
Hukunce - hukuncensa gaskiya ne da adalci , domin ya hukunta babbar karuwan
nan wadda ta kazamtar da duniya da fasikancinta . Ya dauki fansar jinin bayinsa , wadda ita da kanta ta zubar . "
REV 19:3     Alignment score: 0.502
They spoke a second time : " Hallelujah ! The smoke rises from her forever and ever . "
Suka yi magana a karo na biyu : " Halleluya ! Hayaki na tasowa daga wurinta har abada abadin . "
REV 19:4     Alignment score: 0.548 → 0.545
The twenty - four elders and the four living creatures fell
down and worshiped God who was seated on the throne . They were saying , " Amen . Hallelujah ! "
Dattawan nan ashirin da hudu da rayayyun halittun nan hudu , suka fadi suka yi wa Allah sujada shi da yake zaune a kan kursiyin . Suna cewa , " Amin . Halleluya ! "
REV 19:5     Alignment score: 0.317
Then a voice came
out from the throne , saying , " Praise our God , all you his servants , you who fear him , both the unimportant and the powerful . "
Sai wata murya ta fito daga kursiyin tana cewa , " Ku yabi Allahnmu , dukanku bayinsa , ku da kuke tsoronsa , da duk marasa iko da masu iko . "
REV 19:6     Alignment score: 0.387 → 0.39
Then I heard what sounded like the voice of a great number of people , like the roar of many waters , and like loud crashes of thunder , saying , " Hallelujah ! For the Lord reigns , the God who rules over all .
Sai na ji murya kamar na kasaitaccen taron mutane , kamar rurin kogi na ruwaye masu yawa , kuma kamar tsawar
aradu , cewa , " Halleluya ! Gama Ubangiji yana mulki , Allah mai iko duka .
REV 19:7     Alignment score: 0.248
Let us rejoice and be very happy and give
him the glory because the wedding celebration of the Lamb has come , and his bride has made herself ready .
Bari mu yi murna , mu yi farinciki matuka mu kuma ba shi daukaka domin bikin auren Dan Ragon ya zo , amaryarsa kuma ta shirya kanta .
REV 19:8     Alignment score: 0.364 → 0.365
She was permitted to be dressed in bright and clean fine linen " ( for fine linen is the righteous acts of the saints ) .
An yardar mata ta sa kaya masu haske da tsabta na lilin mai laushi " ( domin lilin mai laushi shine ayyukan adalci na tsarkaka ) .
REV 19:9     Alignment score: 0.421
The angel said to me , " Write this : Blessed are those who are invited to the wedding feast of the Lamb . " He also said to me , " These are true words of God . "
Mala'ika ya ce mani , " Rubuta wannan : Masu albarka ne wadanda aka gayyace
su zuwa bikin auren Dan Ragon . " Ya kuma ce mani , " Wadannan kalmomin Allah na gaskiya ne . "
REV 19:10     Alignment score: 0.382 → 0.387
I fell
down at his feet to worship him , but he said to me , " Do not do this ! I am a fellow servant with you and your brothers who hold the testimony about Jesus . Worship God , for the testimony about Jesus is the spirit of prophecy . "
Na fadi a gaban kafafunsa domin in yi masa sujada , amma ya ce mani , " Kada ka yi haka ! Ni ma abokin bauta ne tare da kai da ' yan'uwanka wadanda ke rike da shaida game da Yesu . Yi wa Allah sujada , domin shaida game da Yesu shine ruhun annabci . "
REV 19:11     Alignment score: 0.268
Then I saw heaven open , and I looked and there was a white horse . The one riding it is called faithful and true . It is with justice that he judges and wages war .
Sai na ga sama a bude , na kuma duba sai ga wani farin doki . Mahayinsa ana kiransa amintacce da gaskiya . Yana shari'a da adalci yana yaki .
REV 19:12     Alignment score: 0.34 → 0.342
His eyes are like a fiery
flame , and on his head are many crowns . He has a name written on him that no one knows but himself .
Idanunsa kamar harshen wuta suke , a kansa akwai kambuna da yawa . Yana da suna a rubuce a jikinsa wanda ba wani da ya sani sai dai shi da kansa .
REV 19:13     Alignment score: 0.348
He wears a robe that was dipped in blood , and his name is called the Word of God .
Yana sanye da riga da aka tsoma a cikin jini , kuma ana kiran sunansa Kalmar Allah .
REV 19:14     Alignment score: 0.357
The armies of heaven were following him on white horses , dressed in fine linen , white and clean .
Rundunonin sama suna biye da shi a kan fararen dawakai , suna sanye da lilin mai laushi , fari mai tsabta .
REV 19:15     Alignment score: 0.317 → 0.334
Out of his mouth goes a sharp sword with which he strikes down the nations , and he will rule them with an iron rod . He tramples in the winepress of the fury of the wrath of God Almighty .
Daga cikin bakinsa takobi mai kaifi na fitowa , da ita yake sarar al'ummai , zai kuma mulke
su da sandar karfe . Yana tattake wurin matsar ruwan inabi da matsananciyar fushin Allah Mai iko duka .
REV 19:16     Alignment score: 0.439
He has a name written on his robe and on his thigh : " King of kings and Lord of lords . "
Yana da suna a rubuce a rigarsa da cinyarsa : " Sarkin sarakuna da Ubangijin iyayengiji . "
REV 19:17     Alignment score: 0.332
I saw an angel standing in the sun . He called out in a loud voice to all the birds flying overhead , " Come
, gather together for the great feast of God .
Na ga mala'ika tsaye a rana . Yayi kira da murya mai karfi ga dukan tsuntsaye da ke firiya a sama .
REV 19:18     Alignment score: 0.222 → 0.231
Come eat the flesh of kings , the flesh of commanders , the flesh of mighty men , the flesh of horses and their riders , and the flesh of all men , both free and slave , the unimportant and the powerful . "
" Ku zo , ku tattaru
saboda babban bukin Allah . Ku zo ku ci naman sarakuna , da naman sarakunan yaki , da naman manyan mutane , da naman dawakai , da na mahayansu , da naman dukan mutane , yantattu da bayi , marasa iko da masu iko . "
REV 19:19     Alignment score: 0.363 → 0.377
I saw the beast and the kings of the earth with their armies . They were gathering in order to wage war with the one who rode the horse and with his army .
Na ga dabban da sarakunan duniya da rundunoninsu . Suna tattaruwa domin su yi yaki da wanda ke bisa doki da rundunarsa .
REV 19:20     Alignment score: 0.281 → 0.289
The beast was captured and with him the false prophet who performed the signs in his presence . With these signs he deceived those who had received the mark of the beast and who worshiped his image . The two of them were thrown alive into the fiery
lake of burning sulfur .
Aka kama dabban tare da makaryatan annabawa da suka yi ayyukan al'ajibai a gabansa . Da wadannan alamu ya yaudari wadanda suka karbi alamar dabbar da wadanda suka yi wa siffarta sujada . Aka jefa dukansu biyu da rai cikin tafkin farar wuta mai ci .
REV 19:21     Alignment score: 0.217 → 0.24
The rest of them were killed by the sword that came
out of the mouth of the one who rode on the horse . All the birds ate their dead flesh .
Sauran aka karkashe su da takobin da ke fitowa daga bakin mahayin dokin . Dukan tsuntsaye suka ci gawarwakinsu .
REV 19     Average alignment score: 0.344 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of REV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22