Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


ACT 5:1     Alignment score: 0.249
Now a certain man named Ananias , with Sapphira his wife , sold a piece of property ,
Sai wani mai suna Hananiya da matarsa Safiratu , suka
sayar da filinsu ,


ACT 5:2     Alignment score: 0.243 → 0.253
and he kept back part of the sale money ( his wife also knew
it ) , and brought the other part of it and laid it at the apostles ' feet .
Hananiya kuwa ya boye wasu daga cikin kudin filin , ( kuma da sanin matarsa ) , sa'annan suka kawo ragowar kudin a gaban manzannin .
ACT 5:3     Alignment score: 0.41
But Peter said , " Ananias , why has Satan filled your heart to lie to the Holy Spirit and to keep back part of the price of the land ?
Amma Bitrus ya ce , " Hananiya don me shaidan ya cika zuciyarka , har ka yi wa Ruhu Mai Tsarki karya ? Har ka boye wasu daga kudin filin ?
ACT 5:4     Alignment score: 0.2 → 0.205
While it remained unsold , did it not remain your own , and after it was sold , was it not in your control ? How is it that you thought of this thing in your heart ? You have not lied to men , but to God . "
Sa'adda ba ka sayar da filin ba , ba mallakarka
bane ? Bayan da ka sayar ma , ba naka bane ? Don me kayi irin wannan tunanin a zuciyarka ? To ba mutane ka yi wa karya ba , Allah ka yi wa . "
ACT 5:5     Alignment score: 0.201 → 0.201
Hearing these words , Ananias fell
down and breathed his last , and great fear came upon all who heard it .
Nan take da jin haka , Hananiya ya fadi ya ja numfashinsa na karshe . Dukan mutanen da suka ji labarin kuwa tsoro mai girma ya afko masu
ACT 5:6     Alignment score: 0.196 → 0.198
The young men came forward and wrapped him up , and they carried him out and buried him .
Matasa suka zo suka
nannade gawarsa , suka fitar da shi waje suka binne shi .
ACT 5:7     Alignment score: 0.392 → 0.394
After about three hours , his wife came in , not knowing what had happened .
Bayan wajen sa'a uku , sai matarsa ta iso , ba tare
da sanin abin da ya faru ba .
ACT 5:8     Alignment score: 0.263 → 0.267
Peter said to her , " Tell me whether you sold the land for so much . " She said , " Yes , for so much . "
Sai Bitrus ya ce mata , " ki gaya mini ko nawa kuka sayar da filin ? " Sai ta amsa , " ta ce kaza ne . "
ACT 5:9     Alignment score: 0.308 → 0.317
Then Peter said to her , " How is it that you have agreed together to test the Spirit of the Lord ? Look , the feet of the men who buried your husband are at the door , and they will carry you out . "
Sa'annan Bitrus ya ce mata , " Don me kuka shirya
wannan makidar tare da mijinki don ku gwada Ruhun Ubangiji ? Kiji tafiyar wadanda suka bizne mijinki a bakin kofa , kuma za su dauke ki yanzu . "
ACT 5:10     Alignment score: 0.237 → 0.246
She immediately fell
down at his feet and breathed her last . When the young men came in , they found her dead , and carried her out and buried her beside her husband .
Nan take sai ta fadi a gabansa , ta ja numfashinta na karshe , matasan kuwa suka zo suka same ta ta mutu ; sai suka dauki gawarta suka kai waje suka kuma bizne ta kusa da mijinta .
ACT 5:11     Alignment score: 0.129 → 0.159
Great fear came
upon the whole church , and upon all who heard these things .
Tsoro mai girma kuwa ya afko wa iklisiyar gaba daya da dakan wadanda suka ji wadan nan al'amura .
ACT 5:12     Alignment score: 0.25 → 0.274
Many signs and wonders were taking place among the people through the hands of the apostles . They were all together in Solomon 's Porch .
Ayyukan alamu da ban mamaki masu yawa kuwa sun faru ga mutane , ta hannun
manzannin . Dukansu kuma suna nan tare a dakalin Sulaimanu ,
ACT 5:13     Alignment score: 0.058 → 0.071
But no one else
had the courage to join them ; however , they were held in high esteem by the people .
Sai dai babu mai karfin halin ya hada kai tare dasu ; amma suna da kwarjini sosai a gaban jama'a .
ACT 5:14     Alignment score: 0.085 → 0.096
Still more believers were being added to the Lord , multitudes of men and women ,
Har wa yau aka rika samun karin masu ba da gaskiya , dinbin jama'a
, maza da mata ,
ACT 5:15     Alignment score: 0.159 → 0.164
so that they even carried the sick into the streets and laid them on beds and couches , so that as Peter came by , his shadow might fall
on some of them .
har sukan dauki marasa lafiya su kai su bakin titi , suna kwantar da su a bisa gadaje da shinfidu , domin idan Bitrus ya zo wucewa ko da inuwarsa ma ta taba wasunsu .
ACT 5:16     Alignment score: 0.236 → 0.239
There also came together a great number of people from the towns around Jerusalem , bringing the sick and those afflicted with unclean spirits , and they were all healed .
Mutane dayawa kuwa sukan zo daga garuruwan da ke kewaye da Urushalima , suna kuma kawo masu rashin lafiya , da wadanda aljannu
ke damunsu , aka kuma warkar da su duka .
ACT 5:17     Alignment score: 0.499 → 0.51
But the high priest rose up , and all those who were with him ( which is the sect of the Sadducees ) ; and they were filled with jealousy
Amma babban firist ya taso tare
da duk wadanda ke tare da shi ( wato ' yan darikar Sadukiyawa ) ; suka cika da kishi matuka
ACT 5:18     Alignment score: 0.181
and laid hands on the apostles , and put them in the public jail .
suka
kama manzannin suka kuma jefasu a kurkuku .
ACT 5:19     Alignment score: 0.375
Yet during the night an angel of the Lord opened the doors of the jail and led them out , and said ,
A cikin dare sai mala'ikan Ubangiji ya bude kofofin kurkukun ya kuma fito da su waje , ya ce ,
ACT 5:20     Alignment score: 0.26 → 0.262
" Go , stand in the temple and speak
to the people all the words of this life . "
" Kuje ku tsaya a gaban haikali ku kuma gaya wa mutane maganar wannan rai . "
ACT 5:21     Alignment score: 0.328 → 0.329
When they heard this , they entered into the temple about daybreak and taught . But the high priest came , and those who were with him , and called the council together , all the elders of the people of Israel , and sent
to the jail to have the apostles brought .
Sa'adda suka ji haka , sai suka tafi haikalin da wayewar gari suka yi koyarwa . Amma babban firist da jama'arsa suka zo suka kuma kira taro da kuma dukan yan majalisa , da dattawan jama'ar Isra'ilawa suka fito suka kuma ba da umarni , a fito masu da manzannin .
ACT 5:22     Alignment score: 0.241 → 0.251
But the officers that went did not find
them in the prison , and they returned and reported ,
Amma ma'aikatan da suka je kurkukun basu sami kowa , a kurkukunba , sai suka dawo suka ba da rahoto ,
ACT 5:23     Alignment score: 0.217 → 0.218
" We found
the jail securely shut and the guards standing at the door , but when we had opened it , we found no one inside . "
Su ka ce kurkukun a rufe gam da masu gadi suna nan a tsaye a bakin kofar amma da muka shiga , bamu sami kowa a ciki ba .
ACT 5:24     Alignment score: 0.32 → 0.321
Now when the captain of the temple and the chief priests heard these words , they were much perplexed concerning them as to what would come
of it .
Yanzu sa'adda shugaban haikalin da manyan firistoci suka ji wadannan kalamai , sai suka rikice sosai game da su , suka ce yanzu me wannan zai haifar .
ACT 5:25     Alignment score: 0.202 → 0.221
Then someone came and told them , " The men whom you put in the jail are standing in the temple and teaching the people . "
Sai wani ya zo ya ce masu , " Wadannan mutanen da kuka jefa a kurkuku suna can a cikin haikali suna koyar
da jama'a . "
ACT 5:26     Alignment score: 0.109 → 0.118
So the captain went with the officers , and brought them back , but without violence , for they feared that the people might stone them .
Sai shugaban haikalin
ya je da ma'aikatansa suka kawosu , ba tare da tashin hankali ba , domin gudun kada jama'a su jejjefesu .
ACT 5:27     Alignment score: 0.345
When they had brought them , they set them before the council . The high priest interrogated them ,
Da suka kawo su , sai suka gabatar da su gaban majalisa , babban firist kuwa ya tuhume su ,
ACT 5:28     Alignment score: 0.233 → 0.234
saying , " We strictly charged you not to teach in this name , and yet , you have filled Jerusalem with your teaching , and desire to bring this man 's blood upon us . "
cewa " Ba mun yi maku
kashedi da karfi kada ku yi koyarwa cikin wannan sunan ba ? Amma ga shi duk kun cika Urushalima da koyarwarku , kuna kuma neman kusa jinin mutumin nan ya sauko kanmu . "
ACT 5:29     Alignment score: 0.58 → 0.583
But Peter and the apostles answered , " We must obey God rather than men .
Amma Bitrus da manzannin
suka amsa suka ce , " Dole mu yi wa Allah biyayya ba mutane ba .
ACT 5:30     Alignment score: 0.341
The God of our fathers raised up Jesus , whom you killed by hanging him on a tree .
Allah na ubanenmu
ya ta da Yesu , wanda kuka kashe , ta wurin rateye shi a bisa itace ,
ACT 5:31     Alignment score: 0.452
God exalted him to his right hand to be a prince and a savior , to give
repentance to Israel , and forgiveness of sins .
Allah kuwa ya daukaka shi a hannun damarsa , domin ya zama sarki da kuma mai ceto , ya ba Isra'ila tuba da gafarar zunubai .
ACT 5:32     Alignment score: 0.351 → 0.352
We are witnesses of these things , and so is the Holy Spirit , whom God has given to those who obey him . "
Mu kuwa shaidu ne ga wadannan al'amura , haka ma Ruhu Mai Tarki , wanda Allah ya bayar ga dukan
wadanda suka yi biyayya a gareshi . "
ACT 5:33     Alignment score: 0.224
When the council members heard this , they were furious and wanted to kill the apostles .
Da yan majalisa suka
ji haka sai suka fusata kwarai da gaske , har suka nemi su kashe manzannin .
ACT 5:34     Alignment score: 0.292
But a Pharisee named Gamaliel , a teacher of the law , who was honored by all the people , stood up and commanded the apostles to be taken outside for a little while .
Amma wani Bafarise mai suna Gamaliel
, malami ne kuma na attaura wanda dukan jama'a suna martabawa , sai ya mike ya ba da umarni cewa a fid da manzannin waje na dan lokaci .
ACT 5:35     Alignment score: 0.173
Then he said to them , " Men of Israel , pay close attention to what you propose to do with these people .
Sai ya ce masu " Ya ku mutanen
Isra'ila , ku lura sosai da a binda kuke niyyar yi wa mutanen nan ,
ACT 5:36     Alignment score: 0.137 → 0.186
For some time ago , Theudas rose
up claiming to be somebody , and a number of men , about four hundred , joined him . He was killed , and all who had been obeying him were scattered and came to nothing .
A kwanakin baya wani ya zo mai suna Tudas ya dauki kansa wani abu , kimanin mutane dari hudu ne suka bishi , amma da aka kashe shi jama'arsa baki daya sai suka watse , ba wanda ya kara jin labarinsu .
ACT 5:37     Alignment score: 0.292 → 0.293
After this
man , Judas of Galilee rose up in the days of the census and drew away some people after him . He also perished , and all who had been obeying him were scattered .
Bayansa kuma , aka yi wani mai suna Yahuza na Galili wanda a kwanakin kidaya , ya zo ya rinjayi mutane da yawa , shima ya lalace , duk wadanda suka bi shi kuwa suka watse .
ACT 5:38     Alignment score: 0.174 → 0.196
Now I say to you , keep away from these men and let them alone , for if this
plan or work is of men , it will be overthrown .
Don haka ina gaya maku ku rabu da mutanen nan , domin idan shirinsu ko kuma ayyukansu na mutane ne za su lalace .
ACT 5:39     Alignment score: 0.23 → 0.23
But if it is of God , you will not be able to overthrow
them ; you may even find that you are fighting against God . " So they were persuaded .
Amnma idan abin nan daga Allah yake baza ku iya lalata su ba ; kada ya zama kuna gaba da Allah . " Sai suka rinjayu .
ACT 5:40     Alignment score: 0.371
Then they called the apostles in and beat them and commanded them not to speak
in the name of Jesus , and let them go .
Da suka kira manzannin ciki suka yi masu duka , sai suka umarce su da cewa kada su sake koyarwa a cikin sunan Yesu , sai suka barsu suka tafi .
ACT 5:41     Alignment score: 0.14 → 0.14
They left the council rejoicing that they were counted worthy to suffer dishonor for the Name .
Suka fita daga cikin majalisar
, suna murna domin sun cancanta su sha wulakanci saboda sunan .
ACT 5:42     Alignment score: 0.275 → 0.287
Thereafter every day , in the temple and from house to house , they were continuously teaching and proclaiming Jesus as the Christ .
Bayan haka kullayomin suna zuwa haikali , suna bi gida gida , suna wa'azi , suna kuma koyarwa ba fasawa cewa Yesu shine Almasihu .
ACT 5     Average alignment score: 0.269 for 42 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28