Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


ACT 19:1     Alignment score: 0.366 → 0.366
It came
about that while Apollos was at Corinth , Paul passed through the upper country and came to the city of Ephesus , and found certain disciples there .
Sa'adda Afolos yake a Koranti , Bulus ya zagaya kasar tudu ya zo birnin Afisa , a nan kuma ya sami wadansu almajirai .


ACT 19:2     Alignment score: 0.394 → 0.397
Paul said to them , " Did you receive the Holy Spirit when you believed ? " They said to him , " No , we did not even hear about the Holy Spirit . "
Bulus ya ce masu , " Ko kun karbi Ruhu Mai Tsarki sa'anda kuka ba da gaskiya ? " Suka amsa , " A'a bamu taba jin labarin Ruhu Mai Tsarki ba .
ACT 19:3     Alignment score: 0.567 → 0.588
Paul said , " Into what then were you baptized ? " They said , " Into John 's baptism . "
Bulus ya ce , " Wacce irin baftisma aka yi maku
? " Suka ce , " Baftismar Yahaya "
ACT 19:4     Alignment score: 0.428
So Paul replied , " John baptized with the baptism of repentance . He told the people that they should believe in the one who would come after him , that is , in Jesus . "
Bulus ya amsa ya ce , " Yahaya ya yi wa mutane baftismar tuba , ya ce su ba da gaskiya wanda zai zo bayansa , wato , Yesu kenan . "
ACT 19:5     Alignment score: 0.621
When the people heard this , they were baptized in the name of the Lord Jesus .
Da mutanen suka ji haka , sai aka yi masu baftisma cikin sunan Ubangiji Yesu .
ACT 19:6     Alignment score: 0.369
Then when Paul had laid his hands on them , the Holy Spirit came
on them and they spoke in other languages and prophesied .
Sa'adda Bulus ya dibiya hannu a kansu , Ruhu Mai Tsarki kuma ya sauka a kansu suka yi magana da harsuna da kuma annabci .
ACT 19:7     Alignment score: 0.207 → 0.208
In all they were about twelve men .
Su wajen mutum goma sha biyu ne .
ACT 19:8     Alignment score: 0.281 → 0.299
Paul went into the synagogue and spoke boldly for three months , reasoning and persuading them about the kingdom of God .
Bulus ya shiga majami'a ya yi ta koyarwa gabagadi misalin
tsawon wata uku . Yana bi da su cikin nazarin maganar yana fahimtar da mutane su gaskanta game da abubuwa da suka shafi mulkin Allah .
ACT 19:9     Alignment score: 0.283 → 0.285
But when some Jews were hardened and disobedient , they began to speak
evil of the Way before the crowd . So Paul left them and took the disciples from him , reasoning with them every day in the lecture hall of Tyrannus .
Amma sa'adda wadansu Yahudawa suka taurare , suka ki yin biyayya , sai suka fara bata hanyar Almasihu a gaban taron . Saboda haka sai Bulus ya janye daga wurinsu tare da wadanda suka ba da gaskiya . Ya fara koyarwa a makarantar Tiranus .
ACT 19:10     Alignment score: 0.505
This continued for two years , so that all who lived in Asia heard the word of the Lord , both Jews and Greeks .
Haka ya cigaba shekaru biyu har duk mazaunan Asiya suka
ji maganar Ubangiji , Yahudawa da Helenawa .
ACT 19:11     Alignment score: 0.299
God was doing mighty deeds by the hands of Paul ,
Allah ya yi manyan al'ajibai
ta hannun Bulus ,
ACT 19:12     Alignment score: 0.109 → 0.121
so that even handkerchiefs and aprons that had touched him were taken to the sick and their illnesses left them and the evil spirits came
out of them .
har marasa lafiya suka warke , mugayen ruhohi suka fito daga cikin mutane , sa'adda suka karbi kyallaye da mayafai daga jikin Bulus .
ACT 19:13     Alignment score: 0.294
But there were Jewish exorcists traveling through the area . They called on the name of the Lord Jesus so they could have power over evil spirits when they said , " By the Jesus whom Paul proclaims
, I command you to come out . "
Amma akwai Yahudawa masu tsubu da suka biyo ta wajen , suka dauka wa kansu su yi amfani da sunan Yesu . Suka ce , " Mun dokace ku cikin sunan Yesu wanda Bulus yake wa'azinsa , ku fita . "
ACT 19:14     Alignment score: 0.285 → 0.302
The Jewish high priest , whose name was Sceva , had seven sons who were doing this
.
Wadanda suka yi wannan su bakwai ne ' ya'yan wani babban firist Bayahude mai suna Siba .
ACT 19:15     Alignment score: 0.624
An evil spirit answered them , " Jesus I know , and Paul I know ; but who are you ? "
Mugun ruhun ya amsa ya ce , " Na san Yesu , na san Bulus , amma ku , su wanene ? "
ACT 19:16     Alignment score: 0.219
The evil spirit in the man leaped on the exorcists and overpowered them and beat them up . Then they fled out of that house naked and wounded .
Sai mugun ruhun da ke cikin mutumin ya fada
a kan matsubatan ya fi karfinsu ya kuma bubuge su . Suka runtuma da gudu suka fice daga dakin tsirara da raunuka .
ACT 19:17     Alignment score: 0.346 → 0.364
This became
known to all , both Jews and Greeks , who lived at Ephesus . They became very afraid , and the name of the Lord Jesus was honored .
Wannan ya zama sanannen abu ga dukan mutane , Yahudawa da Helenawa mazaunan Afisa . Suka ji tsoro kwarai , sunan Ubangiji Yesu ya sami daukaka .
ACT 19:18     Alignment score: 0.214
Also , many of the believers came and confessed and admitted the evil things they had done .
Masu bi da yawa kuma , suka
zo suka furta mugayen ayyukan da suka aikata .
ACT 19:19     Alignment score: 0.228 → 0.251
Many who practiced magical arts brought their books together and burned them in the sight of everyone . When they counted the value of them , it was fifty thousand pieces of silver .
Masu sihiri suka
kawo littattafansu suka kona a gaban mutane . Da aka yi jimilar tamaninsu , aka samu sun kai dubu hamsin na azurfa .
ACT 19:20     Alignment score: 0.364 → 0.364
So the word of the Lord spread very widely in powerful ways .
Sai maganar Ubangiji ta yadu da iko ta hanyoyi da yawa .
ACT 19:21     Alignment score: 0.383
Now after Paul completed his ministry in Ephesus , he decided in the Spirit to pass through Macedonia and Achaia on his way to Jerusalem ; he said , " After I have been there , I must also see Rome . "
Da Bulus ya kammala aikinsa
na bishara a Afisa , Ruhu ya bishe shi sai ya bi ta Makidoniya da Akiya a kan hanyarsa zuwa Urushalima . Ya ce , " Bayan na je can , dole in je Roma . "
ACT 19:22     Alignment score: 0.454 → 0.577
Paul sent to Macedonia two of his helpers , Timothy and Erastus , who had helped him . But he himself stayed in Asia for a while .
Bulus ya aiki
almajiransa biyu Timoti da Irastus zuwa Makidoniya , wadanda suka taimake shi . Amma shi da kansa ya jira a Asiya na dan lokaci .
ACT 19:23     Alignment score: 0.275
At about that time there was no small disturbance in Ephesus concerning the Way .
A wannan lokacin sai aka yi babban tashin hankali a Afisa game da wannan Hanyar .
ACT 19:24     Alignment score: 0.268
A certain silversmith named Demetrius , who made silver statues of Artemis , brought in much business for the craftsmen
.
Wani Makeri mai suna Damatrayus wanda ke kera sifoffin gunkin azurfa na Dayana , wanda sana'a ce mai kawo wa makera riba sosai .
ACT 19:25     Alignment score: 0.145
So he gathered together the workmen of that occupation and said , " Sirs , you know that in this
business we make much money .
Ya tattara makera ya ce da su , " Kun sa ni da wanan sana'a ne muke samun kudi mai yawa .
ACT 19:26     Alignment score: 0.38 → 0.38
You see and hear that , not only at Ephesus , but almost throughout all Asia , this Paul has persuaded and turned away many people . He is saying that there are no gods that are made with hands .
Kun gani kun kuma ji cewa , ba a Afisa kadai ba , amma har da fadin kasar Asiya wannan Bulus ya rinjayi mutane da yawa . Yana cewa babu alloli da ake kerawa da hannu
.
ACT 19:27     Alignment score: 0.307 → 0.311
Not only is there danger that our trade will no longer be needed , but also that the temple of the great goddess Artemis may be considered worthless . Then she would even lose her greatness , she whom all Asia and the world worships . "
Ba sana'ar mu kadai ke cikin hatsari ba , amma har da haikalin allahnmu Dayana babba
zai zama mara amfani . Ta haka za ta rasa girmanta , ita da dukan kasar Asiya da duniya ke wa sujada . "
ACT 19:28     Alignment score: 0.29
When they heard this , they were filled with anger
and cried out , saying , " Great is Artemis of the Ephesians . "
Da suka ji haka sai suka fusata kwarai , suka yi kira mai karfi suna cewa " Mai girma ce Dayana ta Afisa . "
ACT 19:29     Alignment score: 0.247 → 0.262
The whole city was filled with confusion , and the people rushed together into the theater . They had seized Paul 's travel companions , Gaius and Aristarchus , who came from Macedonia .
Gari gaba daya ya rude , jama'a kuma sun hanzarta zuwa wurin taron . Kafin wannan lokaci , sun riga sun kama abokan tafiyar Bulus , wato Gayus da Aristakas
wadanda suka zo daga Makidoniya .
ACT 19:30     Alignment score: 0.443
Paul wanted to enter in among the crowd of people , but the disciples prevented him .
Bulus ya yi niyya ya shiga cikin taron jama'ar
, amma almajiran suka hana shi .
ACT 19:31     Alignment score: 0.233 → 0.254
Also , some of the officials of the province of Asia who were his friends sent him a message strongly requesting him not to enter the theater .
Haka nan ma wadansu abokan
Bulus da ke shugabanin yankin al'umma Asiya sun aika masa da roko mai karfi kada ya shiga dandalin .
ACT 19:32     Alignment score: 0.186 → 0.203
Some people were shouting one thing , and some another , for the crowd was in confusion . Most of them did not even know why they had come
together .
Wadansu mutane na kirarin wani abu , wadansu kuma na kirarin wani abu dabam , domin jama'a sun rude . Da yawa daga cikinsu ma ba su san dalilin taruwarsu ba .
ACT 19:33     Alignment score: 0.241
Some of the crowd informed Alexander , whom the Jews were pushing to the front , and so Alexander motioned with his hand , wanting to give
an explanation to those who were assembled .
Yahudawa suka kawo Iskandari ya tsaya a gaban taruwan jama'a . Iskandari ya mika hannunsa sama domin ya yi bayani ga jama'a .
ACT 19:34     Alignment score: 0.397 → 0.402
But when they became
aware that he was a Jew , they all cried out for about two hours with one voice , saying , " Great is Artemis of the Ephesians . "
Amma da suka gane shi Bayahude ne , sai dukansu suka kwala ihu wajen sa'a biyu , " Mai girma ce Dayana ta Afisa . "
ACT 19:35     Alignment score: 0.302
When the town clerk had quieted the crowd , he said , " You men of Ephesus , what man is there who does not know that the city of the Ephesians is temple keeper of the great Artemis and of the image which fell
down from heaven ?
Da magatakardar garin ya sha kan jama'a , sai ya ce , " Ya ku mutanen Afisa , wanene bai san cewa birnin Afisa cibiya ce na allahn nan Dayana mai girma da na sifar da ta fado daga sama ba ?
ACT 19:36     Alignment score: 0.155 → 0.166
Seeing then that these things are undeniable , you ought to be quiet and do nothing rash .
Tun da ba a karyata wadannan abubuwa ba , ya kamata ku yi shuru
don kada ku yi wani abu a gaggauce .
ACT 19:37     Alignment score: 0.248
For you have brought these men to this court who are neither robbers of temples nor blasphemers of our goddess .
Gama kun kawo wadannan mutane a wannan dakin sharia
ba a kan su mafasa ne na haikali ba ko kuma masu sabo ga allahnmu ba .
ACT 19:38     Alignment score: 0.195 → 0.204
Therefore , if Demetrius and the craftsmen
who are with him have an accusation against anyone , the courts are open and there are proconsuls . Let them accuse one another .
Saboda haka idan Damatrayas da makeran da ke tare da su na da wata tuhuma a kan wani , kotuna suna nan a bude masu shari'a kuma suna nan . Ba ri su kai karar junansu .
ACT 19:39     Alignment score: 0.166 → 0.202
But if you seek anything about other matters , it shall be settled in the regular assembly .
Amma idan akwai maganganu na dubawa , za a daidaita su a taronmu na lokaci lokaci .
ACT 19:40     Alignment score: 0.245 → 0.259
For indeed we are in danger of being accused concerning this
day 's riot . There is no cause for this disorder , and we will not be able to explain it . " When he had said this , he dismissed the assembly .
Domin hakika muna cikin hatsarin zargi game da hargitsin yau . Babu dalilin wanan yamutsi domin ba mu da bayani a kansa . " Da ya fadi haka , sai ya sallami taron .
ACT 19     Average alignment score: 0.319 for 40 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28