Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


ACT 14:1     Alignment score: 0.367
It came
about in Iconium that Paul and Barnabas entered together into the synagogue of the Jews and spoke in such a way that a great multitude both of Jews and of Greeks believed .
A lokacin da Bulus da Barnaba sun shiga garin Ikoniya suka shiga majami'an Yahudawa suka yi wa'azi yadda har mutane da yawa daga cikin Yahudawa da Hellinawa suka ba da gaskiya .


ACT 14:2     Alignment score: 0.338 → 0.336
But the Jews who were disobedient stirred up the minds of the Gentiles and made them bitter against the brothers .
Amma Yahudawa da basu yi biyayya ba , suka
zuga al'umman har suka yi fushi da ' yan'uwan .
ACT 14:3     Alignment score: 0.367 → 0.388
So they stayed there for a long time , speaking boldly with the Lord 's power , while he gave
evidence about the message of his grace . He did this by granting signs and wonders to be done by the hands of Paul and Barnabas .
Suka zauna a wurin na tsawon lokaci , suna yni maganarsu gabagadi da ikon Ubangiji , yana kuma shaidar sakon alherinsa . Ya yi wannan ta wurin alamu da al'ajibai ta hannun Bulus da Barnaba .
ACT 14:4     Alignment score: 0.281 → 0.289
But the majority of the city was divided : some people sided with the Jews , and some with the apostles .
Saboda haka mutanen garin sun rabu
: wadansun su suka bi ra'ayin Yahudawa , wasu kuwa sun bi manzannin .
ACT 14:5     Alignment score: 0.289 → 0.294
When both Gentiles and Jews attempted to persuade their leaders to mistreat and stone Paul and Barnabas ,
Al'umman garin da Yahudawa sun nemi jan hankali shugabanninsu , don su wulakanta Bulus da Barnaba , su jajjefe
su ,
ACT 14:6     Alignment score: 0.395
they became
aware of it and fled to the cities of Lycaonia , Lystra and Derbe , and the surrounding region ,
da suka gane haka suka gudu zuwa biranen Likoniya , Listira da Darbe , da garuruwa wadanda ke kewaye da su ,
ACT 14:7     Alignment score: 0.417
and there they were proclaiming the gospel .
a can suka yi wa'azin bishara .
ACT 14:8     Alignment score: 0.233 → 0.234
At Lystra a certain man sat , powerless in his feet , a cripple from his mother 's womb , who never had walked .
A Listira akwai wani wanda ke zaune
bai taba tashi da kafafunsa ba , don shi gurgu ne tun daga haihuwa .
ACT 14:11     Alignment score: 0.261 → 0.264
When the multitude saw what Paul had done , they raised their voice , saying in the dialect of Lycaonia , " The gods have come
down to us in the form of men . "
Da jama'an garin sun ga abin da Bulus ya yi , suka tada muryarsu suna cewa da Likoniyanci , " Ai alloli sun ziyarce mu daga sama , da kamanin mutane . "
ACT 14:12     Alignment score: 0.343 → 0.343
They called Barnabas " Zeus , " and Paul , " Hermes , " because he was the main speaker .
Suna kiran Barnaba da sunan
" Zafsa , " Bulus kuwa suka kira shi da sunan " Hamisa " domin shine yafi yin magana .
ACT 14:13     Alignment score: 0.224 → 0.223
The priest of Zeus , whose temple was just outside the city , brought oxen and wreaths to the gates ; he and the multitudes wanted to offer sacrifice .
Sai firist din zafsa wanda dakin yin masa sujada na kofar birni ; ya kawo bijimai biyu da furannin
da aka saka su kamar gammo ; shi da jama'arsa suna so su yi masa hadaya .
ACT 14:14     Alignment score: 0.375 → 0.377
But when the apostles , Barnabas and Paul , heard of it , they tore
their clothing and quickly went out into the crowd , crying out
Amma da manzannin , wato Barnaba da Bulus , su ka ji labarin , suka yage rigunansu , suka hanzarta zuwa gun taron mutanen .
ACT 14:15     Alignment score: 0.207 → 0.208
and saying , " Men , why are you doing these things ? We also are human beings with the same feelings as you . We bring you good news , that you should turn from these useless things to a living God , who made the heavens , the earth , and the sea and everything that is in them .
Suna ta cewa , " Kuji ! Ku mutane don me kuke wannan abin ? Mu fa mutane ne kamarku . Mun kawo maku
labari mai dadi ne , da cewa , ku rabu da abubuwa marar amfani , ku koma ga Allah mai rai , wanda ya hallici sama da kasa da teku da dukan abubuwa da ke cikinsu .
ACT 14:16     Alignment score: 0.068
In the past
ages , he allowed all the nations to walk in their own ways .
A da dai ya bar mutane su yi abinda suka ga dama .
ACT 14:17     Alignment score: 0.253
But still , he did not leave himself without witness , in that he did good and gave
you the rains from heaven and fruitful seasons , filling your hearts with food and gladness . "
Duk da haka , bai bar kansa ba tare da shaida ba , don yana bada abubuwa masu kyau , yana ba ku ruwan sama , lokatai masu albarka , ya cika ranku da abinci da farin ciki . "
ACT 14:18     Alignment score: 0.359
Even with these words , Paul and Barnabas barely kept the multitudes from sacrificing to them .
Duk da wadannan kalmomin da kyar , Bulus da Barnaba suka
iya tsayar da su daga yi masu hadaya .
ACT 14:19     Alignment score: 0.375
But some Jews from Antioch and Iconium came and persuaded the crowds . They stoned Paul and dragged him out of the city , thinking that he was dead
.
Amma wasu Yahudawa daga Antakiya da wasunsu daga Ikoniya suka rinjayi tarun jama'ar . Suka jajjefi Bulus suka ja shi zuwa wajen garin , suna ganin kamar ya mutu .
ACT 14:20     Alignment score: 0.38 → 0.421
Yet as the disciples were standing around him , he got up and entered the city . The next day , he went to Derbe with Barnabas .
Duk da haka da almajirai suka
kewaye shi a tsaitsaye , sai ya tashi ya koma cikin garin . Washegari , ya tafi Darba tare Barnaba .
ACT 14:21     Alignment score: 0.492
After they had proclaimed the gospel in that city and made many disciples , they returned to Lystra , to Iconium , and to Antioch .
Bayan sun yi wa'azin bishara a wannan birnin suka
kuma sami almajirai da yawa , suka dawo Listira , da Ikoniya da Antikiya .
ACT 14:22     Alignment score: 0.283 → 0.285
They kept strengthening the souls of the disciples and encouraging them to continue in the faith , saying , " We must enter into the kingdom of God through many sufferings . "
Suna karfafa zuciyar
almajiran su rike bangaskiyarsu , su ci gaba da ita , suna ce masu , " Ta wurin jimrewa mai yawa zamu shiga mulkin Allah , don haka dole ne mu sha wahala . "
ACT 14:23     Alignment score: 0.328
When they had appointed for them elders in every church , and had prayed with fasting , they entrusted them to the Lord , in whom they had believed .
Da suka zabar masu dattawa a kowace
iklisiya , sai suka yi addu'oi da azumi , suka mika su ga Ubangiji , ga wanda suka gaskanta a gareshi .
ACT 14:24     Alignment score: 0.51
Then they passed through Pisidia and came to Pamphylia .
Sa'annan sun bi ta Bisidiya suka
kai Bamfiliya .
ACT 14:25     Alignment score: 0.198
When they had spoken the word in Perga , they went down to Attalia .
Da suka yi maganarsu
a Biriya , sun wuce zuwa har Italiya .
ACT 14:26     Alignment score: 0.347
From there they sailed to Antioch , where they had been committed to the grace of God for the work which they had now completed .
Ta jirgin ruwa zuwa Antakiya , a nan ne aka mika
su ga alherin Allah don aikin da suka gama a yanzu .
ACT 14:27     Alignment score: 0.319 → 0.322
When they arrived in Antioch and gathered the church together , they reported all the things that God had done with them , and how he had opened a door of faith for the Gentiles .
Da isowarsu Antakiya sun tara ' yan iklisiya
a wuri daya , sun ba da labarin dukan abin da Allah ya yi ta wurinsu . Da yadda Ya bude kofa a wurin al'ummai ta bangaskiya .
ACT 14:28     Alignment score: 0.351
They stayed for a long time with the disciples .
Sun zauna tare da almajiran na tsawon lokaci .
ACT 14     Average alignment score: 0.317 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28