Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


ACT 15:1     Alignment score: 0.381 → 0.38
Some men came down from Judea to Antioch and taught the brothers , saying , " Unless you are circumcised according to the custom of Moses , you can not be saved . "
Wadansu mutane suka
zo daga Yahudiya suka koyar da ' yan'uwa , cewa , " Idan ba yi maku kaciya bisa ga al'addar Musa ba , ba za ku sami ceto ba . "


ACT 15:2     Alignment score: 0.349 → 0.349
This
brought Paul and Barnabas into a sharp dispute and debate with them . So Paul and Barnabas along with some others from among them were appointed to go up to Jerusalem to meet with the apostles and elders about this question .
Da Bulus da Barnaba suka tunkare su da mahawara , sai ' yan'uwa suka yanke shawara Bulus da Barnaba da wasu su je Urushalima wurin manzanni da dattawa a kan wannan magana .
ACT 15:3     Alignment score: 0.288 → 0.288
They therefore , being sent by the church , passed through both Phoenicia and Samaria and announced the conversion of the Gentiles . They brought great joy to all the brothers .
Da shike iklisiya
ce ta aike su , sai suka bi ta Finikiya da ta Samariya suka sanar da tuban al'ummai . Ya kawo murna mai yawa a wurin ' yan'uwa .
ACT 15:4     Alignment score: 0.356
When they came to Jerusalem , they were welcomed by the church and the apostles and the elders , and they reported all the things that God had done with them .
Bayan sun zo Urushalima , sai iklisiya
da manzanni da dattawa , suka marabce su , sai suka fada masu abin da Allah ya yi ta wurinsu .
ACT 15:5     Alignment score: 0.348 → 0.347
But certain men who believed , who belonged to the group of Pharisees , stood up and said , " It is necessary to circumcise them and to command them to keep the law of Moses . "
Amma wadansu mutane wadanda suka
ba da gaskiya daga cikin Farisawa , suka tashi suka ce , " Dole ne a yi masu kaciya a kuma umarce su su kiyaye dokar Musa . "
ACT 15:6     Alignment score: 0.377
So the apostles and the elders gathered together to consider this matter .
Sai manzanin
da dattawan suka taru don su duba wannan lamari .
ACT 15:7     Alignment score: 0.342 → 0.342
After much debate , Peter stood up and said to them , " Brothers , you know that a good while ago God made a choice
among you , that by my mouth the Gentiles should hear the word of the gospel , and believe .
Bayan mahawara mai tsanani , sai Bitrus ya tashi ya ce masu , " ' Yan'uwa , kun san lokacin baya da ya wuce , Allah ya yi zabi a cikinku , cewa ta bakina ne al'ummai za su ji bishara , su kuma ba da gaskiya .
ACT 15:8     Alignment score: 0.393
God , who knows the heart , witnesses
to them , giving them the Holy Spirit , just as he did to us ;
Allah , wanda ya san zuciya , ya yi masu shaida , ya kuma basu Ruhu Mai Tsarki kamar yadda ya yi mana ;
ACT 15:9     Alignment score: 0.276 → 0.278
and he made no distinction between us and them , making their hearts clean by faith .
kuma bai bambanta mu da su ba , ya tsabtace zuciyarsu ta wurin bangaskiya .
ACT 15:10     Alignment score: 0.228 → 0.233
Now therefore why do you test God , that you should put a yoke upon the neck of the disciples which neither our fathers nor we were able to bear ?
To , saboda haka don me kuke gwada Allah , kuna sa wa almajirai nauyi a wuya wanda ubanninmu duk da mu ba mu iya dauka
ba ?
ACT 15:11     Alignment score: 0.468
But we believe that we shall be saved through the grace of the Lord Jesus , just as they were . "
Amma mun gaskanta za mu samu
ceto ta wurin alherin Ubangiji Yesu , kamar yadda suke . "
ACT 15:12     Alignment score: 0.276 → 0.295
All the multitude kept silent while they listened to Barnabas and Paul report the signs and wonders God had worked among the Gentiles through them .
Dukan
taron jama'ar suka yi shiru sa'adda suke sauraron sakon shaidar da mamakin abin da Allah ya yi ta wurin Bulus da Barnaba a cikin al'ummai .
ACT 15:13     Alignment score: 0.415 → 0.415
After they stopped speaking , James answered , saying , " Brothers , listen to me .
Bayan sun gama magana , Yakubu ya amsa , ya ce , " ' Yan'uwa , ku ji ni .
ACT 15:14     Alignment score: 0.265 → 0.266
Simon has told how God first graciously helped the Gentiles in order to take
from them a people for his name .
Saminu ya fada yadda Allah ya fara nuna jinkai ga al'ummai domin ya dauke jama'a daga cikinsu domin sunansa .
ACT 15:15     Alignment score: 0.425
The words of the prophets agree with this , as it is written ,
Maganar annabawa ta yarda da wannan , kamar yadda yake a rubuce ,
ACT 15:16     Alignment score: 0.293
' After these things I will return , and I will build
again the tent of David , which has fallen down ; I will set up and restore its ruins again ,
' Bayan wadannan abubuwa zan dawo , zan gina gidan Dauda wanda ya fadi kasa ; in sake gina bangonsa , in tsayar da shi ,
ACT 15:17     Alignment score: 0.352
so that the remnant of men may seek the Lord , including all the Gentiles called by my name . '
saboda sauran jama'a
su nemi fuskar Ubangiji , har da al'ummai da ake kira da sunana .
ACT 15:18     Alignment score: 0.257
This is what the Lord says , who has done these things that have been known from ancient times .
Wannan shine abin da Ubangiji ya fadi
, shi wanda ya yi wadannan abubuwa da aka sani tun zamanin da .
ACT 15:19     Alignment score: 0.171 → 0.175
Therefore , my opinion is , that we should not trouble those
of the Gentiles who turn to God .
Saboda haka , a gani na kada mu matsa wa al'umman da suka juyo gun Allah ;
ACT 15:20     Alignment score: 0.259 → 0.26
But we will write to them that they must keep away from the pollution of idols , from sexual immorality , and from the meat of strangled animals , and from blood .
amma zamu rubuta masu da cewa , su guje
wa gumaka da zina da faskanci da maye da cin mushe .
ACT 15:21     Alignment score: 0.332
For Moses has been proclaimed in every city from the ancient times and he is read in the synagogues every Sabbath . "
Tun zamanin da akwai mutane a kowanne birni wadanda suke
wa'azi da karatun Musa a majami'u kowanne Asabaci . "
ACT 15:22     Alignment score: 0.42 → 0.42
Then it seemed good to the apostles and the elders , with the whole church , to choose
Judas called Barsabbas , and Silas , who were leaders of the church , and send them to Antioch with Paul and Barnabas .
Sai ya yi wa manzanin kyau su da dattawa da dukan iklisiyar su zabi Yahuza da Barnaba da Sila da dattawan iklisiya a tura su Antakiya tare da Bulus da Barnaba .
ACT 15:23     Alignment score: 0.469 → 0.47
They wrote this
: " From the apostles and elders , your brothers , to the Gentile brothers in Antioch , Syria , and Cilicia : Greetings !
Sai suka rubuta wasika , " Manzani da dattawa da ' yan'uwa zuwa ga al'ummai ' yan'uwa a Antakiya da Suriya da Kilikiya , gaisuwa mai yawa .
ACT 15:24     Alignment score: 0.212 → 0.206
We have heard that certain men have gone out from us , with no orders from us , and have disturbed you with teachings
that upset your souls .
Mun ji cewa wasu mutane daga cikinmu wadanda ba mu umarce su ba , sun fita daga cikinmu sun yi maku koyarwar da ta daga maku hankali .
ACT 15:25     Alignment score: 0.273 → 0.274
This
being so , all of us have agreed to choose men and to send them to you along with our beloved Barnabas and Paul ,
Ya yi kyau da dukanmu , muka amince mu zabi wadansu mutane mu tura su wurinku tare da Bulus da Barnaba ,
ACT 15:26     Alignment score: 0.554
men who have risked their lives for the name of our Lord Jesus Christ .
mutane wadanda suka
sadaukar da ransu domin sunan Ubangiji Yesu Almasihu .
ACT 15:27     Alignment score: 0.238 → 0.285
Therefore we are sending Judas and Silas , who will tell you the same thing themselves in their own words .
Mun aika
Yahuza da Sila su gaya maku wadannan abubuwa .
ACT 15:28     Alignment score: 0.335 → 0.334
For it seemed good to the Holy Spirit and to us , to lay upon you no greater burden than these necessary things :
Saboda haka ya yi kyau Ruhu Mai Tsarki da mu , kada mu sa maku
nauyi fiye da wadannan abubuwan :
ACT 15:29     Alignment score: 0.188 → 0.188
that you abstain from things sacrificed to idols , blood , things strangled , and from sexual immorality . If you keep yourselves from these , it shall be well with you . Farewell . "
ku bar yi wa gumaka hadaya , ku bar cin mushe da shan kayan maye da zina da faskanci
, in kun kiyaye wadannan abubuwa za ku zauna lafiya . Ku huta lafiya . "
ACT 15:30     Alignment score: 0.283 → 0.289
So they , when they were dismissed , came down to Antioch ; after they gathered the multitude together , they delivered the letter .
Da aka sallame su , sai suka
je Antakiya . Bayan sun tara jama'a sai suka ba su wasikar .
ACT 15:31     Alignment score: 0.388
When they had read it , they rejoiced because of the encouragement .
Bayan da suka karanta ta , sai suka yi murna sosai saboda karfafawa .
ACT 15:32     Alignment score: 0.53 → 0.532
Judas and Silas , also prophets , encouraged the brothers with many words and strengthened them .
Yahuza da Sila , da shike su annabawa ne , suka
karfafa ' yan'uwa da kalmomi masu yawa .
ACT 15:33     Alignment score: 0.265 → 0.265
After they had spent
some time there , they were sent away in peace from the brothers to those who had sent them .
Bayan sun yi kwananki a wurin , sai aka sallame su zuwa wurin ' yan'uwa wadanda suka aiko su .
ACT 15:35     Alignment score: 0.469 → 0.473
But Paul and Barnabas stayed in Antioch along with many others , where they taught and proclaimed the word of the Lord .
Amma Bulus da Barnaba suka
tsaya a Antakiya da sauran ' yan'uwa , suna koyar da maganar Ubangiji .
ACT 15:36     Alignment score: 0.427 → 0.427
After some days Paul said to Barnabas , " Let us return now and visit the brothers in every city where we proclaimed the word of the Lord , and see how they are . "
Bayan kwanaki kadan Bulus ya ce ma Barnaba , " Mu koma yanzu mu ziyarci dukan
' yan'uwa da muka yi masu bisharar Ubangiji , mu ga yadda suke .
ACT 15:37     Alignment score: 0.551
Barnabas wanted to also take
with them John who was called Mark .
Barnaba yana so su dauki Yahaya wanda kuma ake kira Markus .
ACT 15:38     Alignment score: 0.382
But Paul thought it was not good to take
Mark , who had left them in Pamphylia and did not go further with them in the work .
Amma Bulus ya yi tunanin bai kamata a tafi da Markus ba , tun da ya bar su a Bamfiliya bai ci gaba da su ba .
ACT 15:39     Alignment score: 0.306
Then there arose
a sharp disagreement , so that they separated from each other , and Barnabas took Mark with him and sailed away to Cyprus .
Nan jayayya ta tashi tsakaninsu , har suka rabu da juna sai Barnaba ya tafi tare da Markus suka ketare zuwa Kuburus .
ACT 15:40     Alignment score: 0.429 → 0.429
But Paul chose
Silas and left , after he was entrusted by the brothers to the grace of the Lord .
Amma Bulus ya zabi Sila suka tafi , bayan ' yan'uwa sun yi masu addu'ar alherin Allah ya kiyaye su .
ACT 15:41     Alignment score: 0.487
Then he went through Syria and Cilicia , strengthening the churches .
Bulus ya tafi ya zazzaga Suriya da Kilikiya yana ta karfafa iklisiyoyin
.
ACT 15     Average alignment score: 0.344 for 40 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28