Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


ACT 6:1     Alignment score: 0.204 → 0.218
Now in these days , when the number of the disciples was multiplying , a complaint by the Grecian Jews began against the Hebrews , because their widows were being overlooked in the daily distribution of food .
A wadannan kwanaki , yawan almajiran ya ci gaba da ribanbanya , sai Yahudawan da suke
zama a kasar Helanawa suka fara gunaguni game da Yahudawan Isra'ila , domin basu damu da gwamrayensu , wajen raba abinci da ake yi kullum .


ACT 6:2     Alignment score: 0.251 → 0.258
The twelve called the multitude of the disciples to them and said , " It is not right for us to give
up the word of God in order to serve tables .
Manzannin nan sha biyu suka kira taron almajiran suka ce masu , " Bai kamata mu bar maganar Allah mu shiga hidimar rabon abinci ba .
ACT 6:3     Alignment score: 0.267 → 0.265
You should therefore choose
, brothers , seven men from among yourselves , men of good reputation , full of the Spirit and of wisdom , whom we may appoint over this business .
Don haka ku zabi ' yan'uwa maza daga cikinku , mutane bakwai wadanda a ke ganin su da daraja , cike da Ruhu da kuma hikima , wadanda za mu zaba suyi wannan hidima .
ACT 6:4     Alignment score: 0.301
As for us , we will always continue in prayer and in the ministry of the word . "
Mu kuwa mu ci gaba da da addu'a da kuma hidimar kalmar . "
ACT 6:5     Alignment score: 0.316 → 0.544
Their speech
pleased the whole multitude . So they chose Stephen , a man full of faith and of the Holy Spirit , and Philip , Prochorus , Nicanor , Timon , Parmenas , and Nicolaus , a proselyte from Antioch .
Maganar su kuwa ta farantawa dukan jama'a rai sosai . Sai suka zabi Istifanus , shi kuwa mutum ne cike da bangaskiya kuma da Ruhu Mai Tsarki da Filibus , da Birokoros , da Nikanar , da Timan , da Barminas , da kuma Nikolas , mutmin Antakiya wanda ya yi tuban Yahudanci .
ACT 6:6     Alignment score: 0.274
The believers brought these men before the apostles , who prayed and then placed their hands upon them .
Masu bin kuwa suka
gabatar da wadannan mutanen a gaban manzannin , su kuwa suka yi masu addu'a suka kuma dora hannuwansu a kansu .
ACT 6:7     Alignment score: 0.245 → 0.246
So the word of God continued to spread , and the number of disciples in Jerusalem increased greatly , and a large number of the priests became
obedient to the faith .
Sai maganar Allah ta yawaita ; yawan almajiran kuwa ya rubanbanya matuka a Urushalima ; firistoci da yawa na Yahudawa suka bada gaskiya .
ACT 6:8     Alignment score: 0.341
Now Stephen , full of grace and power , was doing great wonders and signs among the people .
Sai Istifanus , cike
da alheri da iko , ya rika yin ayyukan ban mamaki da alamu a cikin jama'a .
ACT 6:9     Alignment score: 0.374 → 0.392
But there arose
some people who belonged to the synagogue called the synagogue of the Freedmen , of the Cyrenians and Alexandrians , and some from Cilicia and Asia . These people were debating with Stephen .
Amma sai ga wadansu mutane daga wata majami'a da ake kira majami'ar Yantattu , wato su Kuramiyawa da Iskandariyawa , da kuma wasu daga kasar Kilikiya da Asiya . Wadannan mutanen kuwa suna muhawara da Istifanus .
ACT 6:10     Alignment score: 0.374 → 0.374
But they were not able to stand against the wisdom and the Spirit with which Stephen spoke
.
Amma suka kasa yin tsayayya da Istifanus , saboda irin hikima da Ruhun da Istifanus ya ke magana da shi .
ACT 6:11     Alignment score: 0.398
Then they bribed some men to say , " We have heard Stephen speak
blasphemous words against Moses and against God . "
Sai a asirce suka zuga wasu mutane su je su ce , " Ai munji Istifanus yana maganganun sabo game da Musa da kuma Allah . "
ACT 6:12     Alignment score: 0.439 → 0.438
They stirred up the people , the elders , and the scribes , and they approached Stephen and seized him and brought him before the council .
Sai suka
zuga mutanen , har da dattawa da marubuta suka tunkari Istifanus , suka kama shi , suka kawo shi gaban majalisa .
ACT 6:13     Alignment score: 0.314
They brought false witnesses
, who said , " This man does not stop speaking words against this holy place and the law .
Suka kawo masu shaidar karya suka ce , " Wannan mutumin har yanzu bai dena maganganun gaba akan wannan wuri mai tsarki da kuma shari'a ba .
ACT 6:14     Alignment score: 0.417
For we have heard him say that this Jesus of Nazareth will destroy this place and change the customs that Moses handed down to us . "
Domin kuwa mun ji shi , yana cewa wannan Yesu Banazarat zai rushe wannan wuri zai kuma canza al'adun da muka gada daga wurin Musa . "
ACT 6:15     Alignment score: 0.261 → 0.262
Everyone who sat in the council fixed their eyes on him and saw his face was like the face of an angel .
Dukan
wadanda suke zaune a majalisar suka zuba masa ido , sai suka ga fuskarsa kamar ta mala'ika .
ACT 6     Average alignment score: 0.341 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28