Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


ACT 24:1     Alignment score: 0.441 → 0.457
After five days , Ananias the chief priest , certain elders , and an orator named Tertullus went there . These men brought charges against Paul before the governor .
Bayan kwanaki biyar , sai Ananiyas babban firist , Wasu dattawa da wani masanin shari'a
mai suna Tartilus , sun tafi can . Suka kai karar Bulus gaban gwamna .


ACT 24:2     Alignment score: 0.342
When Paul stood before the governor , Tertullus began to accuse him and said to the governor , " Because of you we have great peace , and your foresight brings good reform to our nation ;
Lokacin da Bulus ya tsaya gaban gwamna , Tartilus ya fara zarginsa yace wa gwamnan , " Saboda kai mun sami zaman lafiya ; sa'annan hangen gabanka
ya kawo gyara a kasarmu ;
ACT 24:3     Alignment score: 0.325
so with all thankfulness we welcome everything that you do , most excellent Felix .
don haka duk abin da ka yi mun karba
da godiya , ya mai girma Filikus .
ACT 24:4     Alignment score: 0.08
So that I detain you no more , I ask you to briefly listen to me with kindness .
Domin kada in wahalsheka , ina roko a yi mani nasiha
don in yi magana kadan .
ACT 24:5     Alignment score: 0.215 → 0.218
For we have found this man to be a pest and one who causes all the Jews throughout the world to rebel . He is a leader of the Nazarene sect.
An iske mutumin nan yana barna irir iri , yana kuma zuga jama'ar
Yahudawa a dukan duniya su yi tayarwa .
ACT 24:6     Alignment score: 0.281
He even tried to desecrate the temple , so we arrested him .
Har ma ya yi kokarin kazantar da haikali ; saboda haka muka kama shi .
ACT 24:8     Alignment score: 0.202
When you question Paul about all these matters , you will be able to learn about these charges we are bringing against him . "
Idan ka binciki Bulus game da wadannan al'amura , kai ma , zai tabbatar maka
abin da muke zarginsa a kai .
ACT 24:9     Alignment score: 0.215 → 0.24
The Jews also joined in the accusation
, affirming that these charges were true .
Dukan Yahudawa suna zargin Bulus cewa wadannan abubuwa gaskiya ne .
ACT 24:10     Alignment score: 0.191 → 0.193
But when the governor motioned for Paul to speak
, Paul answered , " I understand that for many years you have been a judge to this nation , and so I gladly explain myself to you .
lokacin da gwamnan ya alamta wa Bulus ya yi magana sai yace , " Yanzu na fahimci cewar da dadewa kana mulkin kasarnan , don haka da farin ciki zan yi maka bayani .
ACT 24:11     Alignment score: 0.257 → 0.26
You will be able to find
out that it has not been more than twelve days since I went up to worship in Jerusalem .
Zaka iya tabbatarwa cewa bai kai kwana sha biyu ba tun da nake zuwa Urushalima don yin sujada .
ACT 24:13     Alignment score: 0.036 → 0.046
They can not prove to you the accusations
they are now making against me .
Don haka ba su da tabbas akan abinda suke zargina a kansa yau .
ACT 24:14     Alignment score: 0.238 → 0.249
But I admit this to you , that according to the Way that they call a sect , in that same way I serve the God of our fathers . I am faithful to all that is in the law and the writings of the prophets .
Amma na sanar da kai , bisa ga abin da suke
kira darika , haka ni ma nake bautawa Allah na kakanninmu . Na yi aminci wajen kiyaye dukan abin da ke a rubuce a Attaurat da litattafan annabawa .
ACT 24:15     Alignment score: 0.296
I have the same confident hope in God as these men , that there will be a resurrection of both the righteous and the wicked .
Ina sa bege ga Allah , kamar yadda za a yi tashin matattu , masu adalci da miyagu ;
ACT 24:16     Alignment score: 0.073 → 0.073
So I always strive
to have a clear conscience before God and human beings .
a kan haka kuma , nake kokarin zama mara abin zargi a gaban Allah da mutane ina yin haka cikin dukan al'amura .
ACT 24:17     Alignment score: 0.198
Now after many years I came to bring help to my nation and gifts of money .
Bayan wadansu shekaru na zo in kawo wasu sadakoki da baikon yardar rai .
ACT 24:18     Alignment score: 0.327
When I did this , certain Jews from Asia found me in a purification ceremony in the temple , not with a crowd or an uproar .
Cikin kudurin yin haka , sai wasu Yahudawa daga kasar Asiya suka
iske ni a cikin ka'idodin tsarkakewa a haikali , ba da taro ko ta da hargitsi ba .
ACT 24:19     Alignment score: 0.172 → 0.238
These men ought to be before you now and say what they have against me , if they have anything .
Yakamata wadannan mutanen su zo gabarka a yau , har idan suna da wani zargi
a kai na .
ACT 24:20     Alignment score: 0.139 → 0.144
Or else
, these same men should say what wrong they found in me when I stood before the Jewish council ,
In kuwa ba haka ba bari mutanennan su fada in sun taba iske ni da wani aibu a duk lokacin da na gurfana a gaban majalisar Yahudawa ;
ACT 24:21     Alignment score: 0.189 → 0.191
unless it is about this
one thing that I shouted out when I stood among them , ' It is concerning the resurrection of those who have died that I am on trial before you today . ' "
sai dai ko a kan abu daya da na fada da babbar murya sa'adda na tsaya a gabansu , ' Wato batun tashin matattu wanda ake tuhumata ake neman yi mani hukunci yau . ' "
ACT 24:22     Alignment score: 0.293 → 0.317
Then Felix , who was well informed about the Way , ajourned the hearing . He said , " When Lysias the commander comes down from Jerusalem , I will decide your case . "
Filikus yana da cikakken sanin
tafarkin Hanyar , shi yasa ya daga shari'ar . Yace da su , " Duk sa'anda Lisiyas mai ba da umarni ya zo daga Urushalima , zan yanke hukunci . "
ACT 24:23     Alignment score: 0.274
Then he commanded the centurion that Paul should be kept under guard , but to have some freedom so that none of his friends would be prevented from attending to his needs .
Sa'annan ya umarci
jarumin ya lura da Bulus , amma ya yi sassauci , kada ya hana abokansa su ziyarce shi ko su taimake shi .
ACT 24:24     Alignment score: 0.421 → 0.421
After some days , Felix returned with Drusilla his wife , a Jewess , and he sent for Paul and he heard from him about faith in Christ Jesus .
Bayan wadansu kwanaki , Filikus da mai dakinsa Druskila , ita Bayahudiya ce , ya kuma aika a kira Bulus ya saurare shi game da bangaskiya cikin Kristi Yesu .
ACT 24:25     Alignment score: 0.36 → 0.373
But when Paul reasoned with him about righteousness , self - control , and the coming judgment , Felix became
frightened and said , " Go away for now . But when I have the opportunity later on , I will send for you . "
Amma sa'adda Bulus yake bayyana zancen adalci , kamunkai , da hukunci mai zuwa , Filikus ya firgita ya ce , " Yanzu ka tafi . Amma idan na sami zarafi an jima , zan sake neman ka . "
ACT 24:26     Alignment score: 0.176 → 0.176
At the same time he wanted Paul to give
money to him , so he often sent for him and spoke with him .
A wannan lokacin , yasa zuciya Bulus zai bashi kudi , yayi ta nemansa akai - akai domin yayi magana da shi .
ACT 24:27     Alignment score: 0.395 → 0.399
But when two years passed , Porcius Festus became
the governor after Felix , but Felix wanted to gain favor with the Jews , so he left Paul to continue under guard .
Bayan shekaru biyu , Borkiyas Festas ya zama gwamna bayan Filikus , domin neman farin jini a wurin Yahudawa , ya ci gaba da tsaron Bulus a gidan yari .
ACT 24     Average alignment score: 0.274 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28