Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


ACT 18:1     Alignment score: 0.333
After these things Paul left Athens and went to Corinth .
Bayan haka sai Bulus ya tafi Antakiya daga nan , ya wuce Korinti
.


ACT 18:2     Alignment score: 0.445 → 0.445
There he met a Jew named Aquila , a native of Pontus
, who had recently come from Italy with his wife Priscilla , because Claudius had commanded all the Jews to leave Rome . Paul went to them ,
A can ya sadu da wani Bayahude mai sunan Akila , dan kasar Buntus ne ; bai dade da zuwa garin ba , daga Italiya ya zo da matarsa mai suna Balkisu , saboda Kalaudiyas ya ba da umarni dukan Yahudawa su bar Roma ; sai Bulus ya je wurinsu .
ACT 18:3     Alignment score: 0.079 → 0.083
and because he worked at the same trade , he stayed with them and worked , for they were tentmakers by trade .
Bulus ya zauna a gidansu don sana'arsu daya ce , wato , masu aikin Tanti ne .
ACT 18:4     Alignment score: 0.422
So Paul reasoned in the synagogue every Sabbath . He persuaded both Jews and Greeks .
Saboda haka Bulus na zuwa majami'a , yana yin nazari tare
da su a kowace Asabaci . Yana kokari ya rinjayi Yahudawa da Helinawa .
ACT 18:5     Alignment score: 0.659
But when Silas and Timothy came down from Macedonia , Paul was compelled by the Spirit to testify to the Jews that Jesus was the Christ .
Amma a lokacin da Sila da Timoti suka
iso Makidoniya , Ruhu ya matsa Bulus ya shaida wa Yahudawa cewa Yesu Almasihu ne .
ACT 18:6     Alignment score: 0.286 → 0.291
When the Jews opposed and insulted him , Paul shook
out his garment at them and said to them , " May your blood be upon your own heads ; I am innocent . From now on I will go to the Gentiles . "
Lokacin da Yahudawa suka tayar masa suna zarginsa . Bulus ya kakkabe rigansa a gabansu yana cewa , " Alhakin jininku yana kanku ; daga yanzu zan koma wurin al'ummai . "
ACT 18:7     Alignment score: 0.461
Then he left from there and went to the house of Titius Justus , a man who worshiped God . His house was next to the synagogue .
Da ya bar wurinsu , ya tafi gidan Taitus Yustus
mai wa Allah sujada . Gidansa na kusa da majami'a .
ACT 18:8     Alignment score: 0.361 → 0.363
Crispus , the leader of the synagogue , believed in the Lord , together with all those
who lived in his house ; and many of the Corinthians who heard about it believed and were baptized .
Kiristus shine shugaban majami'a , sai shi da dukan iyalin gidansa sun ba da gaskiya ga Ubangiji . Korantiyawa da yawa suka ji jawabin Bulus suka ba da gaskiya , aka yi masu Baftisma .
ACT 18:9     Alignment score: 0.596
The Lord said to Paul in the night in a vision , " Do not be afraid , but speak
and do not be silent .
Da dare Ubangiji ya ce wa Bulus a cikin wahayi , " Kada ka ji tsoro , amma ka yi magana kada kuma ka yi shuru .
ACT 18:10     Alignment score: 0.218
For I am with you , and no one will try to harm you , for I have many people in this
city . "
Gama ina tare da kai , ba wanda zai cutar da kai , gama ina da mutane anan garin . "
ACT 18:11     Alignment score: 0.466
Paul lived there for a year and six months , teaching the word of God among them .
Bulus ya zauna a nan tsawon shekara daya da wata shida , yana koyar
masu da maganar Allah .
ACT 18:12     Alignment score: 0.448
But when Gallio became
governor of Achaia , the Jews rose up together against Paul and brought him before the judgment seat ;
Amma da Galiyo ya samu zaman gwamnan Akaya , sai Yahudawa suka tayar wa Bulus har suka kai shi gaban dakalin shari'a .
ACT 18:13     Alignment score: 0.176 → 0.178
they said , " This man persuades people to worship God contrary to the law . "
Suna cewa , " Wannan mutumin yana kokarin rinjayar mutane su yi sujadar
da ta saba wa dokarmu . "
ACT 18:14     Alignment score: 0.328
Yet when Paul was about to speak
, Gallio said to the Jews , " You Jews , if indeed it were a matter of wrong or a crime , it would be reasonable to deal with you .
Duk da haka kafin Bulus ya yi magana , Galiyo ya ce wa Yahudawa , " Ku Yahudawa in da karar ku ta wani babban laifi ce wanda ya aikata , da sai in hukunta .
ACT 18:15     Alignment score: 0.21
But since these are questions about words and names and your own law , settle it yourselves . I do not wish to be a judge of these matters . "
Amma tun da ya ke akan al'amurar , kalmomi ne , da ta sunaye da dokokin ku , ku je ku sasanta
al'amuran ku . "
ACT 18:16     Alignment score: 0.339
Gallio made them leave the judgment seat .
Galiyo ya kore
su daga dakalin shari'a .
ACT 18:17     Alignment score: 0.333
So they all seized Sosthenes , the ruler of the synagogue , and beat him in front of the judgment seat . But Gallio did not care what they did .
Saboda haka sai suka kama Sastanisu , suka
yi masa duka sosai a gaban dakalin shari'a . Amma Galiyo bai damu da yadda suka karasa ba .
ACT 18:18     Alignment score: 0.3 → 0.33
Paul , after staying
there for many more days , left the brothers and sailed for Syria with Priscilla and Aquila . Before he left the seaport , Cenchrea , he had his hair cut off because of a vow he had taken .
Bulus kuwa , bayan ya zauna tare da su na wasu kwanaki masu yawa , ya bar ' yan'uwan zuwa Suriya ta jirgin ruwa , tare da Balkisu da Akila . Kafin ya bar tashar jiragen ruwa da ke a Sankuriya , ya tafi saboda ya aske kansa , domin ya dauki alkawarin Banazare .
ACT 18:19     Alignment score: 0.467 → 0.469
When they came to Ephesus , Paul left Priscilla and Aquila there , but he himself went into the synagogue and reasoned with the Jews .
Da suka iso Afisa , Bulus ya bar Balkisu da Akila anan . Shi kuwa ya shiga majami'ar
Yahudawa yana nazari tare da su .
ACT 18:20     Alignment score: 0.251
When they asked Paul to stay a longer time , he declined .
Da suka roki
Bulus ya zauna da su na tsawon lokaci , bai yarda ba .
ACT 18:21     Alignment score: 0.236
But taking his leave of them , he said , " I will return again to you if it is God 's will . " He then set sail from Ephesus .
Ya kama
hanyarsa ya bar su ya ce , " In Allah ya yardar mani zan dawo wurinku wata rana . " Sai ya shiga jirgin ruwa daga Afisa .
ACT 18:22     Alignment score: 0.428
When Paul had landed at Caesarea , he went up and greeted the Jerusalem church and then went down to Antioch .
Daga saukar su a Kaisariya , sai ya haura zuwa Urushalima ya gai da iklisiya
daga nan ya tafi Antakiya .
ACT 18:23     Alignment score: 0.243
After having spent
some time there , Paul departed and went through the regions of Galatia and Phrygia and strengthened all the disciples .
Bayan ya zauna na dan lokaci a wurin , Bulus ya kama hanyarsa zuwa yakin Galatiya da Firjiya anan ya karfafa almajirai .
ACT 18:24     Alignment score: 0.253 → 0.256
Now a certain Jew named Apollos , an Alexandrian by birth , came to Ephesus . He was eloquent in speech
and mighty in the scriptures .
A nan dai akwai wani Bayahude mai suna Afolos , dan asalin Iskandariya ne da haihuwa , ya zo Afisa . Shi masani ne a maganar Allah .
ACT 18:25     Alignment score: 0.42
Apollos had been instructed in the teachings
of the Lord . Being fervent in spirit , he spoke and taught accurately the things concerning Jesus , but he knew only the baptism of John .
Afolos dai ya sami horo daga maganar Ubangiji . Shi mai kokari ne a ruhu , yana wa'azi da koyarwa daidai game da Yesu . Amma ya san da Baftismar Yahaya ne kadai .
ACT 18:26     Alignment score: 0.365 → 0.367
Apollos began to speak
boldly in the synagogue . But when Priscilla and Aquila heard him , they took him aside and explained to him the way of God more accurately .
Afolos ya fara wa'azinsa da gabagadi a cikin majami'a . Da Balkisu da Akila suka ji shi sai suka yi abokantaka da shi , suka kara bayyana masa game da labarin hanyar Allah mafi daidai .
ACT 18:27     Alignment score: 0.341 → 0.341
When he desired to pass over into Achaia , the brothers encouraged him and wrote
to the disciples in Achaia to welcome him . When he arrived , he greatly helped those who believed by grace .
Da ya so ya wuce zuwa cikin Akaya ' yan'uwa suka karfafa shi , sun rubuta wa almajiran da ke a Akaya , don su karbe shi da hannu biyu . Da ya iso wurinsu , ya kuwa karfafa ' yan'uwa da sun ba da gaskiya ta wurin alheri .
ACT 18:28     Alignment score: 0.324 → 0.356
Apollos powerfully refuted the Jews in public debate , showing by the scriptures that Jesus is the Christ .
Afolos
ya ba Yahudawa mamaki da irin ikon da yake da shi da gwanintarsa , yadda yake nunawa daga nassoshi cewa Yesu shine Almasihu .
ACT 18     Average alignment score: 0.358 for 28 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28