Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


ACT 11:1     Alignment score: 0.494 → 0.494
Now the apostles and the brothers who were in Judea heard that the Gentiles also had received the word of God .
Yanzu Manzani
da ' yan'uwa wadanda suke cikin Yahudiya suka ji cewa al'ummai ma sun karbi maganar Allah


ACT 11:2     Alignment score: 0.362
When Peter had come
up to Jerusalem , they who belonged to the circumcision group criticized him ;
Lokacin da Bitrus ya je Urushalima , wadanda suke na kaciya suka zarge shi ;
ACT 11:3     Alignment score: 0.301
they said , " You associated with uncircumcised men and ate with them ! "
suka ce , " Ka hada
kai tare da mutane marasa kaciya kana ci tare da su ! "
ACT 11:4     Alignment score: 0.4 → 0.401
But Peter started to explain the matter to them in detail ; he said ,
Amma Bitrus ya fara bayyana
masu dalla - dalla ; ya ce ,
ACT 11:5     Alignment score: 0.296
I was praying in the city of Joppa , and I had a vision of a container coming down , like a large sheet let down from heaven by its four corners . It descended to me .
Ina addu'a a cikin birnin Yafa , sai na ga wahayi game da taska yana saukowa , kamar babban mayafi da aka saukar daga sama ta kusurwan nan hudu . Ya sauko gabana
.
ACT 11:6     Alignment score: 0.277 → 0.28
I gazed at it and I thought about it . I saw the four - legged animals of earth , wild beasts , creeping animals , and birds of the sky .
Na zura masa ido kuma na yi tunani a kansa , na ga dabbobi masu kafa hudu na duniya , miyagun dabbobi , da masu rarrafe , da tsuntsayen sama .
ACT 11:7     Alignment score: 0.39
Then I heard a voice say to me , " Get up , Peter ; kill and eat ! "
Sai na ji murya tana ce da ni , " Tashi , Bitrus , yanka ka ci . "
ACT 11:8     Alignment score: 0.34 → 0.349
I said , " Not so , Lord ; for nothing unholy or unclean has ever entered into my mouth . "
Na ce , " Ba haka ba , Ubangiji : gama babu abu mara tsarki ko mai kazanta da ya taba shiga bakina
. "
ACT 11:9     Alignment score: 0.398
But the voice answered again from heaven , " What God has declared clean , do not call unclean . "
Amma murya ta amsa kuma daga sama cewa , " Abin da Allah ya kira mai tsarki , kada ka kira shi mara tsarki . "
ACT 11:10     Alignment score: 0.341 → 0.343
This happened three times , and then everything was taken back up into heaven again .
Wannan ya faru sau uku , sai dukan
komai ya koma sama .
ACT 11:11     Alignment score: 0.424 → 0.423
Behold , right away there were three men standing in front of the house where we were ; they had been sent from Caesarea to me .
Nan da nan sai ga mutane uku tsaye a gaban gidan da muke ; an aike
su daga Kaisariya zuwa gare ni .
ACT 11:12     Alignment score: 0.349
The Spirit commanded me to go with them , and that I should make no distinction regarding them . These six brothers went with me , and we went into the man 's house .
Ruhun ya umurce
ni in tafi tare da su , ba tare da nuna banbanci game da su ba . Yan'uwan nan shida sun tafi tare da ni , sai muka shiga gidan mutumin .
ACT 11:13     Alignment score: 0.388 → 0.391
He told us how he had seen the angel standing in his house and saying , " Send
men to Joppa and bring back Simon who is called Peter .
Ya fada mana yadda ya ga mala'ika tsaye a cikin gidansa yana cewa " Aiki mutane zuwa Yafa , su kirawo Saminu wanda ake kira Bitrus .
ACT 11:14     Alignment score: 0.175
He will speak
to you a message by which you will be saved you and all your household . "
Zai gaya maku sakon da za ku sami ceto kai da dukan gidanka . "
ACT 11:15     Alignment score: 0.39
As I began to speak
to them , the Holy Spirit came on them , just as on us in the beginning .
Da na fara magana da su , Ruhu Mai Tsarki ya sauko akansu kamar yadda ya sauko mana tun da farko .
ACT 11:16     Alignment score: 0.494
I remembered the words of the Lord , how he said , " John indeed baptized with water ; but you shall be baptized in the Holy Spirit . "
Sai na tuna da maganar Ubangiji , yadda ya ce , " Hakika Yahaya ya yi baptisma da ruwa , amma ku za a yi maku
baptisma da Ruhu Mai Tsarki . "
ACT 11:17     Alignment score: 0.389
Then if God gave
to them the same gift as he gave to us when we believed on the Lord Jesus Christ , who was I , that I could oppose God ? "
To , idan Allah ya yi masu baiwa kamar yadda ya yi mana yayin da muka bada gaskiya ga Ubangiji Yesu Almasihu , wane ni da zan yi jayayya da Allah ?
ACT 11:18     Alignment score: 0.376
When they heard these things , they said nothing in response , but they praised God and said , " Then God has given repentance for life to the Gentiles also . "
Da suka ji wadannan abubuwa , suka rasa ta cewa , amma suka daukaka Allah suka
ce " Ga al'ummai ma Allah ya basu tuba zuwa rai . "
ACT 11:19     Alignment score: 0.26 → 0.284
Now those who had been scattered by the persecution that arose
over Stephen spread as far as Phoenicia , Cyprus , and Antioch , speaking the word only to Jews .
Sai wadanda suka warwatsu saboda tsananin da ya bi bayan mutuwan Istifanas , suka yadu har zuwa Finikiya , Kuburus da Antakiya , amma suka yi wa'azin Yesu ga Yahudawa kadai .
ACT 11:20     Alignment score: 0.449 → 0.456
But some of them , men from Cyprus and Cyrene , came to Antioch and spoke also to Greeks , telling them the good news about the Lord Jesus .
Amma wadan sunsu , mutane daga Kuburus
da Kurane , suka zo Antakiya suka yi magana da hellenawa , suna yi masu wa'azin Ubangiji Yesu .
ACT 11:21     Alignment score: 0.331
The hand of the Lord was with them ; a great number believed and turned to the Lord .
Kuma ikon Ubangiji yana tare da su , har mutane da yawa suka
gaskata kuma suka juyo wurin Ubangiji .
ACT 11:22     Alignment score: 0.463
News about them came to the ears of the church in Jerusalem , and they sent out Barnabas as far as Antioch .
Labari game da su ya iso kunnen ikilisiya da ke Urushalima : sai suka aika da Barnaba zuwa can Antakiya .
ACT 11:23     Alignment score: 0.25 → 0.252
When he came and saw the grace of God , he was glad ; and he encouraged them all to remain with the Lord with all their heart .
Da ya iso kuma ya ga kyautar
Allah , sai ya yi farinciki ; ya karfafa su dukka su kafu cikin Ubangiji da dukan zuciyar su .
ACT 11:24     Alignment score: 0.506
For he was a good man and full of the Holy Spirit and of faith , and many people were added to the Lord .
Domin shi mutumin kirki ne , cike
kuma da Ruhu Mai Tsarki da bangaskiya , sai mutane da yawa suka karu ga Ubangiji .
ACT 11:25     Alignment score: 0.562
Barnabas then went out to Tarsus to look for Saul .
Sai Barnaba ya tafi Tarsus domin ya nemi Shawulu .
ACT 11:26     Alignment score: 0.383 → 0.383
When he found him , he brought him to Antioch . It came
about , that for an entire year they gathered together with the church and taught many people . The disciples were called Christians first in Antioch .
Da ya same shi , ya kawo shi Antakiya . Ya kasance , shekara guda suna taruwa tare da ikilisiya suka koyar da mutane da yawa . A Antakiya ne aka fara kiran almajiran Krista .
ACT 11:27     Alignment score: 0.521 → 0.521
Now in these days some prophets came down from Jerusalem to Antioch .
A cikin kwanakin nan wadansu annabawa daga Urushalima suka
zo Antakiya .
ACT 11:28     Alignment score: 0.216 → 0.217
One of them , Agabus by name , stood up and indicated by the Spirit that a great famine would occur over all the world . This happened in the days of Claudius .
Daya daga cikinsu , mai suna Agabas
ya mike tsaye yayi magana da ikon Ruhu cewa za a yi tsanani fari ko'ina a duniya . Wannan ya faru ne a zamanin Kalaudiya .
ACT 11:29     Alignment score: 0.339 → 0.338
So , the disciples , as each one was able , decided to send
help to the brothers in Judea .
Sai , almajiran , suka dau niyya kowa gwargwadon karfinsa , su aika wa ' yan'uwa da ke Yahudiya da taimako .
ACT 11:30     Alignment score: 0.52
They did this ; they sent money to the elders by the hand of Barnabas and Saul .
Suka yi haka ; sun aika wa dattawa da kudi ta hanun
Barnaba da Shawulu .
ACT 11     Average alignment score: 0.373 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28