Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


ECC 12:1     Alignment score: 0.311 → 0.337
Also call to mind your Creator in the days of your youth , before the days of difficulty
come , and before the years arrive when you say , " I have no pleasure in them , "
Ka kuma tuna da mahaliccinka a kwanakin ƙuruciyarka , kafin kwanaki masu wuya su zo , kafin kuma shekarun su iso waɗanda za ka ce , " Ba ni da marmari a cikin su , "


ECC 12:2     Alignment score: 0.365 → 0.365
do this before the light of the sun and the moon and the stars grows dark , and dark clouds return after the rain .
ka yi wannan kafin hasken rana da na wata da na taurari su duhunta , baƙaƙen giza
- gizai kuma su dawo bayan ruwan sama .
ECC 12:3     Alignment score: 0.216 → 0.229
That will be the time when the palace guards will tremble , and strong men are bent
over , and the women who grind cease because they are few , and those who look out of windows no longer see clearly .
Wannan lokacin ne sa ' ad da masu tsaron făda zasu yi rawar jiki , kuma a tanƙwarar da mazaje masu ƙarfi , mataye masu niƙa kuma su tsaya saboda basu da yawa , waɗanda kuma su ke dubawa ta taga sun dena gani sosai .
ECC 12:4     Alignment score: 0.279 → 0.29
That will be the time when the doors are shut in the street , and the sound of grinding stops , when men are startled at the voice of a bird , and the singing of girls ' voices fades away .
Wannan lokacin ne sa ' ad da aka kulle ƙofofi cikin tituna , ƙarar niƙa kuma ta tsaya
, sa ' ad da mazaje ke firgicewa ta muryar tsuntsu , kuma muryoyin waƙoƙin ' yanmata suka dushe .
ECC 12:5     Alignment score: 0.211 → 0.239
That will be the time when men become afraid of heights and of dangers along on the road , and when the almond tree blossoms , and when grasshoppers drag themselves along , and when natural desires fail
. Then man goes to his eternal home and the mourners go down the streets .
Wannan lokacin ne sa ' ad da mazaje suka zama masu jin tsoron tuddai da haɗarorin da ke bisa hanya , sa ' ad da kuma itacen almon ke yaɗo , sa ' ad da kuma fãri suke jan kansu tare , sa ' ad da kuma marmari na ɗabi'a ya karye . Daga nan mutum ya tafi madawwamin gidansa masu makoki kuma su gangara bisa tituna .
ECC 12:6     Alignment score: 0.305 → 0.305
Call to mind your Creator before the silver cord is cut , or the golden bowl is crushed , or the pitcher is shattered at the spring , or the water wheel is broken at the well ,
Ka tuna da mahaliccinka kafin a datse igiyar
azurfa , ko a kwankwatse kwanon zinariya , ko tulu ya farfashe a rafi , ko gargaren murɗo ruwa ya fashe a rijiya ,
ECC 12:7     Alignment score: 0.264
before the dust returns to the earth where it came from , and the spirit returns to God who gave
it .
kafin turɓaya ta koma ƙasa in da ta fito , kuma ruhu ya koma ga Allah wanda ya bayar dashi .
ECC 12:8     Alignment score: 0.373
" A mist of vapor , " says the Teacher , " everything is vanishing vapor . "
" A tsakiyar turirin hayaƙi , " a faɗar Malamin , " komai turirin hayaƙi ne mai bajewa . "
ECC 12:9     Alignment score: 0.343
The Teacher was wise and he taught the people knowledge . He studied and contemplated and set in order many proverbs .
Malamin mai hikima ne kuma ya koyar
da mutane ilimi . Ya yi bincike kuma ya yi juyayi kuma yasa misalai masu yawa a jere .
ECC 12:10     Alignment score: 0.31
The Teacher sought to write using vivid , upright words of truth .
Malamin ya nemi ya rubuta kuma yana amfani da zahirin , cikakkun
maganganun gaskiya .
ECC 12:11     Alignment score: 0.266 → 0.27
The words of wise people are like goads . Like nails driven deeply are the words of the masters in collections of their proverbs , which are taught by one shepherd .
Maganganun mutane masu hikima kamar zugazugai suke . Kamar ƙusoshin da ake bugawa da zurfi haka nan maganganun gwanayen da suka
ƙware wajen tattara misalansu , wanda makiyayi ɗaya ya koyar .
ECC 12:12     Alignment score: 0.242
My son , be aware of something more : the making of many books , which has no end and much study brings weariness to the body .
Ɗana , ka zama a faɗake game da wani abin kuma : yin litattafai da yawa , wanda bai da ƙarshe da yawan bincike yana kawo gajiyarwa ga jiki .
ECC 12:13     Alignment score: 0.379 → 0.379
The end of the matter after everything has been heard , is that you must fear God and keep his commandments , for this is the whole duty of mankind .
Ƙarshen al'amari bayan an ji komai , shi ne tilas ka ji tsoron Allah ka kuma kiyaye dokokinsa , domin wannan gabaɗaya shi ne aikin ɗan'adam .
ECC 12:14     Alignment score: 0.335
For God will bring every deed into judgment , along with every hidden thing , whether it is good or evil .
Domin Allah zai kawo kowanne aiki zuwa hukunci , tare da duk wani ɓoyayyen
abu , ko mai kyau ne ko mugu .
ECC 12     Average alignment score: 0.296 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12