Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


ECC 5:1     Alignment score: 0.395
Do not be too quick to speak
with your mouth , and do not let your heart be too quick to bring any matter up before God . God is in heaven , but you are on earth , so let your words be few .
Kada ka yi saurin magana da bakinka , kada kuma ka yi saurin barin zuciyarka ta fito da wani al'amari a gaban Allah . Allah na sama , amma kai ka na duniya , sai ka bari maganganunka su zama kaɗan .


ECC 5:2     Alignment score: 0.213
If you have too many things to do and worry about , you will probably have bad dreams . The more words you speak
, the more foolish things you will probably say .
Idan kana da abubuwa da yawa da za ka yi kuma ka da mu a kai , zai yiwu ka sami miyagun mafarkai . Kana ƙara yawan maganganun da zaka furta , kana ƙara yawan abubuwan shirme da zaka iya faɗa .
ECC 5:3     Alignment score: 0.308
When you make a vow to God , do not delay to do it , for God has no pleasure in fools . Do what you vow you will do .
Sa ' ad da ka ɗauki
alƙawari ga Allah , kada ka yi jinkirin aikatawa , domin Allah ba ya jin daɗin wawaye . Ka yi abin da ka yi alƙawarin za ka yi .
ECC 5:4     Alignment score: 0.21
It is better not to make a vow than to make one that you do not carry out .
Gwamma kada ka ɗauki
alƙawari da ka ɗauki wanda ba ka aiwatar ba .
ECC 5:5     Alignment score: 0.355 → 0.356
Do not allow your mouth to cause your flesh to sin . Do not say to the priest 's messenger , " That vow was a mistake . " Why make God angry by vowing falsely , provoking God to destroy the work of your hands ?
Kada ka bar bakinka yasa jikinka
ya yi zunubi . Kada ka cewa manzon firist , " Wannan alƙawari kuskure ne . " Meyasa za ka ba Allah haushi ta wurin alƙawarin ƙarya , kana tunzura Allah ya rushe aikin hannuwanka ?
ECC 5:6     Alignment score: 0.448
For in many dreams , as in many words , there is meaningless vapor . So fear God .
Gama a cikin yawan mafarkai , kamar a cikin yawan maganganu , akwai turirin hayaƙi marar ma'ana . Sai ka ji tsoron Allah .
ECC 5:7     Alignment score: 0.188
When you see the poor being oppressed and robbed of just and right treatment in your province , do not be astonished as if no one knows , because there are people in power who watch those under them , and there are even higher ones over them .
Sa ' ad da kaga ana zaluntar
matalauci kuma ana karɓe masa hakkinsa da ke dai - dai a cikin lardinka , kada ka yi mamaki kamar cewa babu wanda ya sani , saboda akwai mutane da ke kan mulki waɗanda ke lura da waɗanda ke ƙarƙashinsu , akwai kuma waɗanda suka fisu iko sama da su .
ECC 5:8     Alignment score: 0.344
In addition , the produce of the land is for everyone , and the king himself takes produce from the fields .
Bugu da ƙari , amfanin ƙasar domin kowa ne , sarki kuma kansa yana ɗaukar amfani daga gonakin .
ECC 5:9     Alignment score: 0.425
Anyone who loves silver will not be satisfied with silver , and anyone who loves wealth always wants more . This , too , is vapor .
Duk wanda ke ƙaunar azurfa ba zai ƙoshi ba da azurfa , duk kuma wanda ke ƙaunar dukiya a koyaushe yana son ƙãri . Wannan , shi ma , turirin hayaƙi ne .
ECC 5:10     Alignment score: 0.177
As prosperity increases , so also do the people who consume it . What advantage in wealth is there to the owner except to watch it with his eyes ?
Yadda wadata ke ƙaruwa , haka ma mutanen da ke cin ta . Ina amfanin dukiya ga mai ita baya ga ya yi ta kallon
ta da idanunsa ?
ECC 5:11     Alignment score: 0.257
The sleep of a working man is sweet , whether he eats little or a lot , but the wealth of a rich person does not allow him to sleep well .
Barcin ma'aikaci mai daɗi ne , ko ya ci kaɗan ko da yawa , amma dukiyar
mai arziki bata barin shi ya yi barci sosai .
ECC 5:12     Alignment score: 0.19 → 0.205
There is an evil that I have seen under the sun : riches hoarded by the owner , resulting in his own misery .
Akwai muguntar
da na gani a ƙarƙashin rana : dukiyar da mai ita ya ɓoye , ita ce sakamakon azabarsa .
ECC 5:13     Alignment score: 0.245
When the rich man loses his wealth through bad luck , his own son , one whom he has fathered , is left with nothing in his hands .
Sa ' ad da mai arziki ya rasa dukiyarsa ta wurin rashin sa'a , ɗansa , wanda ya haifa
, za a bar shi ba komai a hannuwansa .
ECC 5:14     Alignment score: 0.329
As a man comes from his mother 's womb , so also he will leave naked . He can take
none of the fruits of his labor in his hand .
Yadda mutum ya zo daga mahaifar mahaifiyarsa , haka ma zai tafi tsirara . Ba zai tafi da ko ɗaya daga cikin aikin ƙarfinsa ba cikin hannunsa .
ECC 5:15     Alignment score: 0.267
Another evil is that as a person comes , so he goes away . So what profit is there for him who works for the wind ?
Wani mugun abin kuma shi ne yadda mutum ya zo , haka ya ke tafiya . To wacce riba ce ke akwai game da shi wanda ya ke aiki domin iska ?
ECC 5:16     Alignment score: 0.308
During his days he eats with darkness and is greatly distressed with sickness and anger .
A lokacin kwanakinsa ya ci tare da duhu kuma ya ƙuntata kwarai tare da ciwo da fushi .
ECC 5:17     Alignment score: 0.307 → 0.323
Look , what I have seen to be good and suitable is to eat and drink and to enjoy the gain from all our work , as we labor under the sun during the days of this
life that God has given us . For this is man 's assignment .
Duba , abin da na ga yafi kyau da dacewa kuma shi ne mu ci mu sha mu kuma ji daɗin riba daga dukkan aikinmu , yayin da muke aiki tuƙuru ƙarƙashin rana a lokacin kwanakin rayuwarmu wadda Allah ya ba mu . Gama wannan ne hidimar mutum .
ECC 5:18     Alignment score: 0.29
Anyone to whom God has given riches and wealth and the ability to receive his share and rejoice in his work this is a gift from God .
Duk wanda Allah ya ba arziki da dukiya da ikon karɓar rabonsa ya kuma yi farinciki cikin aikinsa - wannan kyauta ce daga Allah .
ECC 5:19     Alignment score: 0.184 → 0.194
For he does not call to mind very often the days of his life , because God makes him keep busy with the things that he enjoys doing .
Domin ba ya yawan tunawa da kwanakin rayuwarsa , saboda Allah ya sa yana ta hidima da abubuwan da ya ke jin daɗin aiwatarwa .
ECC 5     Average alignment score: 0.289 for 19 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12