Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


ECC 11:1     Alignment score: 0.44
Send
out your bread on the waters , for you will find it again after many days .
Ka aika da gurasar ka bisa ruwaye , domin za ka same ta kuma bayan kwanaki masu yawa .


ECC 11:2     Alignment score: 0.452
Share it with seven , even eight people , for you do not know what disasters are coming on the earth .
Ka raba
da bakwai , har ma da mutane takwas , domin baka san bala'o'in da ke zuwa bisa duniya ba .
ECC 11:3     Alignment score: 0.405 → 0.406
If the clouds are full
of rain , they empty themselves on the earth , and if a tree falls toward the south or toward the north , wherever the tree falls , there it will remain .
Idan giza - gizai suka cika da ruwa , suna juye kansu bisa duniya , idan kuma itace ya fãɗi zuwa kudu ko zuwa arewa , inda itacen ya fãɗi , nan zai tsaya .
ECC 11:4     Alignment score: 0.275 → 0.277
Anyone who watches the wind might not plant , and anyone who watches the clouds might not harvest .
Duk wanda ke kallon iska ba zai yi shuka ba , duk kuma wanda ke kallon giza
- gizai ba zai yi girbi ba .
ECC 11:5     Alignment score: 0.359
As you do not know the path of the wind , nor how a baby 's bones grow in the pregnant womb , so also you can not comprehend the work of God , who created everything .
Kamar yadda ba ka san tafarkin iska ba , ko yadda ƙasusuwan
jariri ke girma a cikin mahaifar mai ciki , haka nan kuma ba za ka gãne aikin Allah ba , wanda ya halicci komai .
ECC 11:6     Alignment score: 0.375 → 0.375
In the morning plant your seed ; until the evening , work with your hands as needed , for you know not which will prosper , whether morning or evening , or this or that , or whether they will both alike be good .
Da safe
ka shuka irinka ; har yamma , ka yi aiki da hannuwanka bisa ga buƙata , domin ba ka san wanda zai wadata ba , ko safe ko yamma , ko wannan ko wancan , ko dukkan su biyu zasu yi kyau .
ECC 11:7     Alignment score: 0.325 → 0.327
Truly the light is sweet , and it is a pleasant thing for the eyes to see the sun .
Gaskiya haske yana da daɗi , kuma abu mai gamsarwa ne ga idanu su kalli rana .
ECC 11:8     Alignment score: 0.45 → 0.456
If someone lives many years , let him be happy in all of them , but let him think about the coming days of darkness , for they will be many . Everything to come is vanishing vapor .
Idan wani ya rayu
shekaru masu yawa , bari ya yi murna cikin dukkan su , amma bari ya yi tunani game da kwanakin duhu masu zuwa , domin zasu zama da yawa . Kowanne abu da ke zuwa turirin hayaƙi ne mai wucewa .
ECC 11:9     Alignment score: 0.423 → 0.425
Take joy , young man , in your youth , and let your heart be joyful in the days of your youth . Pursue the good desires of your heart , and whatever is within the sight of your eyes . However , know that God will bring you into judgment for all these things .
Ka yi farinciki , saurayi , a cikin ƙuruciyarka , bari kuma zuciyarka ta yi farinciki cikin kwanakin ƙuruciyarka . Ka runtumi sha'awoyi masu kyau na zuciyarka , da duk abin da ke cikin ganin idanunka . Duk da haka , ka sani cewa Allah zai kawo ka cikin hukunci domin dukkan waɗannan abubuwa .
ECC 11:10     Alignment score: 0.374
Drive anger away from your heart , and ignore any pain in your body , because youth and its strength are vapor .
Ka kori
fushi daga zuciyarka , ka kuma yi watsi da duk wani zafi a cikin jikinka , saboda ƙuruciya da ƙarfinta turirin hayaƙi ne .
ECC 11     Average alignment score: 0.395 for 10 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12