Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


ECC 2:1     Alignment score: 0.37 → 0.371
I said in my heart , " Come now , I will test you with happiness . So enjoy pleasure . " But look , this also was just a temporary breeze .
Na cewa zuciyata , " Zo yanzu , zan gwada ki da murna . Sai ki more
jin daɗinki . " Amma duba , wannan ma ' yar taƙaitacciyar iska ce .


ECC 2:2     Alignment score: 0.244
I said about laughter , " It is crazy , " and about pleasure , " What use is it ? "
Game da dariya na ce , " Taɓin hankali ce , " game da jin daɗi kuma , " Ina amfanin shi ? "
ECC 2:3     Alignment score: 0.254 → 0.262
I explored in my heart how to gratify my desires with wine . I let my mind guide me with wisdom although
I was still holding on to folly . I wanted to find out what is good for people to do under heaven during the days of their lives .
Na nemo a zuciyata yadda zan biya buƙatar marmarina da ruwan inabi . Na bar raina ya bishe ni da hikima kodaya ke har wa yau ina riƙe da wawanci . Na so in samo abu mai kyau da mutane za suyi a ƙarƙashin sama a lokacin kwanakin rayuwarsu .
ECC 2:4     Alignment score: 0.399
I accomplished great things . I built houses for myself and planted vineyards .
Na aiwatar da manyan abubuwa . Na gina gidaje domin kaina na kuma dasa garkunan inabi .
ECC 2:5     Alignment score: 0.267 → 0.264
I built
for myself gardens and parks ; I planted all kinds of fruit trees in them .
Na ginawa kaina lambuna da tashoshin shaƙatawa ; na dasa dukkan ire - iren itatuwa masu ba da ' ya'ya a cikin su .
ECC 2:6     Alignment score: 0.238 → 0.238
I created pools of water to water a forest where trees were grown .
Na ƙirƙiro tafkunan ruwa domin su bada ruwa ga jejin da ake renon itatuwa .
ECC 2:7     Alignment score: 0.321
I purchased male slaves and female slaves ; I had slaves born in my palace . I also had large herds and flocks of livestock , much more than any king who ruled before me in Jerusalem .
Na sawo bayi maza da bayi mata ; An haifa ma ni bayi a fãdata . Kuma ina da manyan garkunan shanu da garkunan tumaki da awaki , fiye da duk wani sarki da ya yi mulki kafin ni a Yerusalem .
ECC 2:8     Alignment score: 0.38 → 0.376
I also accumulated for myself silver and gold , the treasures of kings and provinces . I got male and female singers for myself the delights of the children of humanity and many concubines .
Na kuma tarawa
kaina azurfa da zinariya , dukiyar sarakuna da larduna . Na samar wa kai na mawaƙa maza da mata - abin farincikin ' ya'yan ' yan'adam - da ƙwaraƙwarai masu yawa .
ECC 2:9     Alignment score: 0.345
So I became
greater and wealthier than all who were before me in Jerusalem , and my wisdom remained with me .
Sai na zama mafi girma da dukiya fiye da dukkan waɗanda suke kafin ni a Yerusalem , kuma hikimata ta kasance tare da ni .
ECC 2:10     Alignment score: 0.255 → 0.274
Whatever my eyes desired , I did not withhold
from them . I did not withhold my heart from any pleasure , because my heart rejoiced in all my labor and pleasure was my reward for all my work .
Duk abin da idanuna suka yi marmari , ban hana masu ba . Ban hana wa zuciyata duk wani jin daɗi ba , saboda zuciyata na farinciki cikin dukkan aikin ƙarfina kuma jin daɗi shi ne ladata domin dukkan aikina .
ECC 2:11     Alignment score: 0.385
Then I looked on all the deeds that my hands had accomplished , and on the work that I had done , but again , everything was vapor and an attempt to shepherd the wind . There was no profit under the sun in it .
Daga nan na duba dukkan ayyukan da hannuwa na suka aiwatar , da aikin da nayi , amma kuma , kowanne abu turiri
ne da yunƙurin kiwon iska . A ƙarƙashin rana babu wata riba a cikin su .
ECC 2:12     Alignment score: 0.374
Then I turned to consider wisdom , and also madness and folly . For what can the next king do who comes after the king , which has not already been done ?
Daga nan na juya in yi la'akari da hikima , da kuma hauka da wawanci . Gama me sarki na gaba zai yi wanda zai zo bayan sarki , wanda ba a riga
anyi ba ?
ECC 2:13     Alignment score: 0.341
Then I began to understand that wisdom has advantages over folly , just as light is better than darkness .
Daga nan na fãra fahimtar
cewa hikima na da daraja bisa wawanci , kamar yadda haske yafi duhu .
ECC 2:14     Alignment score: 0.436 → 0.444
The wise man uses his eyes in his head to see where he is going , but the fool walks in darkness , although
I know the same event happens to all of them .
Mutum mai hikima ya kan yi amfani da idanunsa cikin kansa ya ga inda ya ke tafiya , amma wawa yana tafiya cikin duhu , ko da ya ke na san al'amura iri ɗaya ne ke faruwa da dukkan su .
ECC 2:15     Alignment score: 0.379 → 0.383
Then I said in my heart , " What happens to the fool , will also happen to me . So what difference does it make if I am very wise ? " I concluded in my heart , " This too is only vapor . "
Daga nan na ce a cikin zuciyata , " Abin da ya fãru da wawa , ni ma zai fãru da ni . To ina ban - banci idan ina da wayau sosai ? " Sai na kammala a cikin zuciyata , " Wannan ma turirin hayaƙi ne kawai . "
ECC 2:16     Alignment score: 0.371
For the wise man , like the fool , is not remembered for very long . In the days to come everything will have been long forgotten . The wise man dies just like the fool dies .
Domin mutum mai hikima , kamar wawa , ba a tunawa da shi har dogon lokaci sosai . A cikin kwanaki masu zuwa an riga
an manta da komai . Mai wayau na mutuwa kamar yadda wawa ke mutuwa .
ECC 2:17     Alignment score: 0.37 → 0.37
So I detested life
because all the work done under the sun was evil to me . This was because everything is vapor and an attempt to shepherd the wind .
Sai rayuwa ta gundure ni saboda dukkan aikin da ake yi a ƙarƙashin rana mugunta ce a gare ni . Wannan kuwa saboda komai turiri ne kawai da yunƙurin kiwon iska .
ECC 2:18     Alignment score: 0.282 → 0.295
I hated all my accomplishments for which I had worked under the sun because I must leave them behind to the man who comes after me .
Na ƙi jinin dukkan abin da na aiwatar wanda na aikata a ƙarƙashin rana saboda tilas in bar su baya ga mutumin da zai zo bayana
.
ECC 2:19     Alignment score: 0.43 → 0.431
For who knows whether he will be a wise man or a fool ? Yet he will be master over everything under the sun that my work and wisdom have built . This also is vapor .
Gama wa ya sani ko zai zama mutum mai hikima ko wawa ? duk da haka zai zama shugaba bisa komai ƙarƙashin rana wanda aikina da hikimata suka
gina . Wannan ma turirin hayaƙi ne .
ECC 2:20     Alignment score: 0.335
Therefore my heart began to despair over all the work under the sun that I did .
Saboda haka zuciyata ta fãra razana
bisa dukkan aikin da nayi a ƙarƙashin rana .
ECC 2:21     Alignment score: 0.318
For there might be someone who works with wisdom , with knowledge , and skill , but he will leave everything he has to a man who has not made any of it . This also is vapor and a great tragedy .
Domin za a sami wanda ya ke aiki tare da hikima , tare da ilimi , da ƙwarewa , amma zai bar duk abin da ya ke da shi ga mutumin da bai yi wani abu kamar sa ba . Wannan ma turirin hayaƙi ne da tsautsayi mai girma .
ECC 2:22     Alignment score: 0.276 → 0.273
For what profit does the person gain who works so hard and tries in his heart to complete his labors under the sun ?
Domin wacce riba taliki ya samu
wanda ya yi aiki tuƙuru kuma ya yi ƙoƙari a zuciyarsa ya kammala aikin ƙarfinsa a ƙarƙashin rana ?
ECC 2:23     Alignment score: 0.309 → 0.314
Every day his work is painful and stressful , so at night his soul does not find
rest . This also is vapor .
Kowacce rana aikin shi cike da ciwo da gajiya , sa'an nan da dare ransa ba ya samun hutawa . Wannan ma turirin hayaƙi ne .
ECC 2:24     Alignment score: 0.304 → 0.306
There is nothing better for anyone than to simply eat and drink and be satisfied with what is good in his work . I saw that this truth comes from God 's hand .
Babu wani abin da ya fiye wa kowa baya ga ya ci ya sha ya ƙoshi da abin da ke mai kyau cikin aikinsa . Naga cewa wannan gaskiyar
ta zo daga hannun Allah ne .
ECC 2:25     Alignment score: 0.253
For who can eat or who can have any kind of pleasure apart from God ?
Gama wane ne zai iya ci ko ya sami wani irin jin daɗi idan ba daga Allah ba ?
ECC 2:26     Alignment score: 0.312 → 0.318
For to anyone who pleases him , God gives wisdom and knowledge and joy . However , to the sinner he gives the work of gathering and storing up so that he may give
it away to someone who pleases God . This also amounts to vapor and an attempt to shepherd the wind .
Domin ga dukkan wanda ya ke faranta masa rai , Allah na bayar da hikima da ilimi da farinciki . Duk da haka , ga mai zunubi yana bayar da aikin tattarawa da adanawa domin ya bayar da su ga wanda ya ke farantawa Allah rai . Wannan ma ɗungum turirin hayaƙi ne da yunƙurin kiwon iska .
ECC 2     Average alignment score: 0.335 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12