Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


ECC 9:1     Alignment score: 0.308 → 0.308
For I thought about all this in my mind to understand about the righteous and wise people and their deeds . They are all in God 's hands . No one knows whether love or hate will come to someone .
Gama na yi tunani game da dukkan wannan a raina in sami
fahimta game da mai adalci da mutane masu hikima da ayyukansu . Dukkan su suna cikin hannuwan Allah . Babu wanda ya sani wataƙila ƙauna ko ƙiyayya zata zo ga wani .


ECC 9:2     Alignment score: 0.269 → 0.269
Everyone has the same fate . The same fate awaits righteous people and wicked , the good , the clean and the unclean , and the one who sacrifices and the one who does not sacrifice . As good people will die , so also will the sinner . As the one who swears will die , so also will the man who fears to make an oath .
Kowa na fuskantar ƙaddara ɗaya . Ƙaddara ɗaya ce ke jiran mutane masu adalci da miyagu , masu kyau , masu tsarki da marasa tsarki , da mai miƙa hadayu da wanda ba ya hadaya . Kamar yadda masu kyau suke
mutuwa , haka kuma mai zunubi . Kamar yadda mai rantsuwa zai mutu , haka kuma mutumin da ke jin tsoro ya ɗauki wa'adi .
ECC 9:3     Alignment score: 0.327 → 0.327
There is an evil fate for everything that is done under the sun , the same event happens to them all . The hearts of human beings are full of evil , and madness is in their hearts while they live . So after that they go to the dead .
Akwai muguwar ƙaddara ga kowanne abu da ake yi a ƙarƙashin rana , al'amari ɗaya ne ke faruwa da su dukka . Zukatan ' yan'adam na cike
da mugunta , kuma hauka na cikin zukatansu yayin da suke raye . Sai bayan wannan su tafi wurin matattu .
ECC 9:4     Alignment score: 0.356
For anyone who is united to all the living , there is hope , just as a living dog is better than a dead lion .
Domin duk wanda ya ke tare
da dukkan masu rai , akwai bege , kamar yadda kare mai rai yafi mataccen zaki .
ECC 9:5     Alignment score: 0.408
For living people know they will die , but the dead do not know anything . They no longer have any reward because their memory is forgotten .
Domin mutane masu rai sun san cewa za su mutu , amma matattu basu san komai ba . Basu da wani sakamako kuma saboda an manta da tunawa da su .
ECC 9:6     Alignment score: 0.24 → 0.258
Their love , hatred , and envy have vanished long ago . They will never have a place again in anything done under the sun .
Ƙaunarsu
, ƙiyayyarsu , da kishinsu , sun ɓace da daɗewa . Ba za su sake samun wuri ba kuma cikin kowanne abu da ake yi ƙarƙashin rana .
ECC 9:7     Alignment score: 0.32 → 0.33
Go your way , eat your bread with joy , and drink your wine with a happy heart , for God approves of celebrating good works .
Ka yi tafiyar ka , ka ci gurasarka da farinciki , ka kuma sha ruwan inabinka da zuciya mai murna , domin Allah ya tabbatar da shagalin ayyuka masu kyau .
ECC 9:8     Alignment score: 0.329
Let your clothes be always white and your head anointed with oil .
Bari suturunka koyaushe su zama farare
kanka kuma shafaffe da mai .
ECC 9:9     Alignment score: 0.369 → 0.38
Live happily with the wife whom you love all the days of your life of uselessness , the days that God has given you under the sun during your days of uselessness . That is your reward in life
for your work under the sun .
Ka zauna da murna tare da matar daka ke ƙauna dukkan kwanakin rayuwarka marasa amfani , kwanakin da Allah ya baka a ƙarƙashin rana a zamanin kwanakinka marasa amfani . Wannan ne sakamakonka a rayuwa domin aikinka a ƙarƙashin rana .
ECC 9:10     Alignment score: 0.342
Whatever your hand finds to do , work at it with your strength , because there is no work or explanation or knowledge or wisdom in Sheol , where you are going .
Duk abin da hannunka ya samu
ya yi , ka aikata shi da dukkan ƙarfinka , saboda babu aiki ko bayani ko ilimi ko hikima a Lahira , in da kake tafiya .
ECC 9:11     Alignment score: 0.273 → 0.31
I have seen some interesting things under the sun : The race does not belong to swift people . The battle does not belong to strong people . Bread does not belong to wise people . Riches do not belong to people of understanding . Favor does not belong to people of knowledge . Instead , time and chance affect them all .
Na ga wasu abubuwa na burgewa a ƙarƙashin rana : Tseren ba na mutane masu sauri ba ne . Yaƙin ba na mutane masu ƙarfi ba ne . Gurasa ba ta mutane masu hikima ba ce . Arziki ba na mutane masu fahimta ba ne . Tagomashi ba na mutane masu ilimi ba ne . Maimako , lokaci da sarari ke shafar su dukka .
ECC 9:12     Alignment score: 0.285 → 0.282
Surely , no one knows when his time will come . As fish are caught in a deadly net , or birds are caught in a snare , the children of human beings are ensnared by evil times that suddenly fall
upon them .
Tabbas , babu wanda ya san sa ' ad da lokacinsa zai zo . Kamar yadda ake kama kifi cikin tãru mai haɗari , ko ake kama tsuntsaye cikin tarko , a na yi wa ' ya'yan ' yan'adam tarko da miyagun lokutta da ke faɗowa bisan su farat ɗaya .
ECC 9:13     Alignment score: 0.348
I have also seen wisdom under the sun in a way that seemed great to me .
Na kuma ga hikima a ƙarƙashin rana ta hanyar da na kalle ta babba
a gare ni .
ECC 9:14     Alignment score: 0.283
There was a small city with only a few men in it , and a great king came against it and besieged it and built great siege ramps against it .
Akwai wani ƙaramin birni mai mutane ƙalilan a ciki , wani babban sarki kuma ya zo gãba da shi ya yi masa sansani ya kuma gina manyan ramukan sansani gãba da shi .
ECC 9:15     Alignment score: 0.402
Now in the city was found a poor , wise man , who by his wisdom saved the city . Yet later , no one remembered that same poor man .
To a cikin birnin an sami matalauci , mutum mai wayau , wanda ta wurin hikimarsa ya ceci
birnin . Duk da haka daga baya , babu wanda ya tuna da wannan mutum matalauci .
ECC 9:16     Alignment score: 0.482
So I concluded , " Wisdom is better than strength , but the poor man 's wisdom is despised , and his words are not heard . "
Sai na kammala , " Gwamma hikima da ƙarfi , amma aka rena hikimar
mutumin nan matalauci , maganganunsa kuma ba a ji su ba . "
ECC 9:17     Alignment score: 0.298
The words of wise people spoken quietly are heard better than the shouts of any ruler among fools .
Maganganun mutane masu hikima da aka furta a hankali an fi jin su fiye da kururuwar duk wani sarki cikin wawaye .
ECC 9:18     Alignment score: 0.329
Wisdom is better than weapons of war , but one sinner can ruin much good .
Hikima tafi makaman yaƙi , amma mai zunubi ɗaya zai lalata abubuwan nagarta masu yawa .
ECC 9     Average alignment score: 0.33 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12