Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


ECC 7:1     Alignment score: 0.383
A good name is better than costly perfume , and the day of death is better than the day of birth .
Suna mai kyau ya fi turare mai tsada , kuma ranar mutuwa ta fi ranar haihuwa .


ECC 7:2     Alignment score: 0.284 → 0.328
It is better to go to a house of mourning than to a house of feasting , for mourning comes to all people at the end of life
, so living people must take this to heart .
Gwamma a je gidan makoki da a je gidan biki , domin makoki yana zuwa ga dukkan mutane a ƙarshen rayuwa , to mutanen da ke raye tilas su ɗauki wannan a zuciya .
ECC 7:3     Alignment score: 0.286
Grief is better than laughter , for after sadness of face comes gladness of heart .
Ɓ‌acin rai ya fi dariya , domin bayan baƙinciki a fuska sai farinciki a zuciya ya zo .
ECC 7:4     Alignment score: 0.55
The heart of the wise is in the house of mourning , but the heart of fools is in the house of feasting .
Zuciyar
mai hikima na gidan makoki , amma zuciyar wawaye na gidan biki .
ECC 7:5     Alignment score: 0.476
It is better to listen to the rebuke of the wise than to listen to the song
of fools .
Gwamma a saurari tsautawar mai hikima da a saurari waƙar wawaye .
ECC 7:6     Alignment score: 0.388 → 0.395
For like the crackling of thorns burning under a pot , so also is the laughter of fools . This , too , is vapor .
Domin kamar ƙarar ƙayoyin da ke ƙonewa a ƙarƙashin tukunya , haka ma dariyar
wawaye . Wannan , ma , turirin hayaƙi ne .
ECC 7:7     Alignment score: 0.251 → 0.254
Extortion certainly makes a wise man foolish , and a bribe corrupts the heart .
Babu shakka ƙwace na sa mutum mai hikima ya zama wawa , kuma cin hanci na ɓãta zuciya .
ECC 7:8     Alignment score: 0.406
Better is the end of a matter than the beginning ; and the people patient in spirit are better than the proud
in spirit .
Gwamma ƙarshen al'amari da farkonsa ; kuma mutane masu haƙuri a ruhu sun fi mutane masu girman kai a ruhu .
ECC 7:9     Alignment score: 0.413
Do not be quick to anger in your spirit , for anger resides in the hearts of fools .
Kada ka yi saurin fushi a ruhunka , domin fushi na zama cikin zukatan wawaye .
ECC 7:10     Alignment score: 0.429
Do not say , " Why were the days of old better than these ? " For it is not because of wisdom that you ask this question .
Kada ka ce , " Me ya sa kwanakin suka
fi waɗannan ? " Domin ba saboda hikima ka yi wannan tambaya ba .
ECC 7:11     Alignment score: 0.4 → 0.399
Wisdom , like an inheritance , is good . It benefits those who see the sun .
Hikima , kamar gãdo , mai kyau ce , waɗanda ke ganin rana na moriyar
ta .
ECC 7:12     Alignment score: 0.317
For wisdom provides protection as money can provide protection , but the advantage of knowledge is that wisdom gives life to whoever has it .
Domin hikima na bada kariya kamar yadda kuɗi ke bada kariya , amma darajar ilimi shi ne hikima na ba da rai ga duk wanda ke da ita .
ECC 7:13     Alignment score: 0.187
Consider the deeds of God : Who can straighten out anything he has made crooked ?
Yi la'akari da ayyukan Allah : Wa zai miƙar da duk abin da ya tanƙwarar ?
ECC 7:14     Alignment score: 0.327
When times are good , live happily in that good , but when times are bad , consider this : God has allowed both to exist side by side . For this reason , no one will find
out anything that is coming after him .
Sa ' ad da lokutta ke da kyau , ka zauna da murna cikin kyaun nan , amma sa ' ad da lokutta suka ɓaci , yi la'akari da wannan : Allah ya bar dukkan su su wanzu gefe da gefe . Domin wannan dalili , babu wanda zai san wani abu da ke zuwa bayansa .
ECC 7:15     Alignment score: 0.274 → 0.278
I have seen many things in my meaningless days . There are righteous people who perish in spite of their righteousness , and there are wicked people who live
a long life in spite of their evil .
Naga abubuwa masu yawa a cikin kwanakina marasa ma'ana . Akwai mutane masu adalci da ke hallaka duk da adalcinsu , akwai kuma mutane masu mugunta da ke yin tsawon rai duk da muguntarsu .
ECC 7:16     Alignment score: 0.388
Do not be self-righteous , wise in your own eyes . Why should you destroy yourself ?
Kada ka zama mai adalcin kai , mai hikima a idanunka . Meyasa za ka hallakar
da kanka ?
ECC 7:17     Alignment score: 0.258
Do not be too wicked or foolish . Why should you die before your time ?
Kada ka zama mai yawan mugunta ko wawanci . Meyasa za ka mutu kafin lokacinka ?
ECC 7:18     Alignment score: 0.274 → 0.274
It is good that you should take
hold of this wisdom , and that you should not let go of righteousness . For the person who fears God will meet all his obligations .
Yana da kyau ka riƙe wannan hikimar , kuma kada ka saki adalci . Domin talikin da ke da tsoron Allah zai kiyaye dukkan farillansa .
ECC 7:19     Alignment score: 0.385
Wisdom is powerful in the wise man , more than ten rulers in a city .
Hikima na da ƙarfi sosai a cikin mutum mai wayau , fiye da shugabanni
goma a cikin birni .
ECC 7:20     Alignment score: 0.326 → 0.326
There is not a righteous man on earth who does good and never sins .
Babu mutum mai adalci a duniya da ke aikata nagarta kuma bai taɓa yin zunubi
ba .
ECC 7:21     Alignment score: 0.291
Do not listen to every word that is spoken , because you might hear your servant curse you .
Kada ka saurari
dukkan maganar da aka furta , saboda kana iya jin bawanka na la'antar ka .
ECC 7:22     Alignment score: 0.295
Similarly , you know yourself that in your own heart you have often cursed others .
Haka nan kuma , ka sani da kanka cewa a cikin zuciyarka kana yawan la'antar
wasu .
ECC 7:23     Alignment score: 0.398
All this
have I proven by wisdom . I said , " I will be wise , " but it was more than I could be .
Dukkan waɗannan na tabbatar ta wurin hikima , na ce , " Zan yi wayau , " amma ya fi abin da zan iya zama .
ECC 7:24     Alignment score: 0.349
Wisdom is far off and very deep . Who can find
it ?
Hikima na nesa kuma da zurfi sosai . Wa zai same ta ?
ECC 7:25     Alignment score: 0.343 → 0.35
I turned my heart to learn and examine and seek wisdom and the explanations of reality , and to understand that evil is stupid and that folly is madness .
Na juya zuciyata in koya
kuma in jaraba kuma in biɗi hikima da bayanan zahiri , in kuma fahimci cewa mugunta sakarya ce kuma wawanci hauka ne .
ECC 7:26     Alignment score: 0.297
I found that more bitter than death is any woman
whose heart is full of snares and nets , and whose hands are chains . Whoever pleases God will escape from her , but the sinner will be taken by her .
Na gano cewa abin da yafi mutuwa ɗaci shi ne ko wacce mata wadda zuciyarta ke cike da tarkuna da tãrurruka , wadda kuma hannuwanta sarƙoƙi ne . Duk wanda ya gamshi Allah zai kucce daga gare ta , amma zata ɗauke mai zunubi .
ECC 7:27     Alignment score: 0.203 → 0.213
" Consider what I have discovered , " says the Teacher . " I have been adding one discovery to another in order to find
an explanation of reality .
" Yi la'akari da abin da na gãno , " cewar Malamin . " Ina ta tãra gãnowa bisa gãnowa domin in samo bayanin zahiri .
ECC 7:28     Alignment score: 0.398 → 0.398
This is what I am still looking for , but I have not found it . I did find
one righteous man among a thousand , but a woman among all those I did not find .
Wannan ne har yanzu nake nema , amma ban same shi ba . A cikin dubu na sami namiji ɗaya mai adalci , amma a cikin dukkan waɗannan ban sami mace ɗaya ba .
ECC 7:29     Alignment score: 0.327 → 0.326
I have discovered only this
: That God created humanity upright , but they have gone away looking for many difficulties . "
Wannan ne kawai na gãno : Cewa Allah ya halicci ' yan'adam dai - dai , amma suka tafi neman wahalhalu da yawa . "
ECC 7     Average alignment score: 0.339 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12