Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


ECC 8:1     Alignment score: 0.406
Who is a wise man ? Who knows what the events in life
mean ? Wisdom in a man causes his face to shine , and the hardness of his face is changed .
Wane ne mutum mai hikima ? Wanda ya san abin da al'amuran rayuwa ke nufi ? Hikima a cikin mutum nasa fuskarsa ta haskaka , kuma taurin fuskarsa ya canza .


ECC 8:2     Alignment score: 0.368
I advise
you to obey the king 's command because of God 's oath to protect him .
Ina ba ka shawara da ka yi biyayya da dokar sarki saboda rantsuwar Allah na kiyaye shi .
ECC 8:3     Alignment score: 0.167
Do not hurry out of his presence , and do not stand in support of something wrong , for the king does whatever he desires .
Kada ka yi garajen barin gabansa , kada kuma ka goyi bayan abin da ba dai - dai ba , domin sarki na yin abin da ya so .
ECC 8:4     Alignment score: 0.357 → 0.359
The king 's word rules , so who will say to him , " What are you doing ? "
Maganar sarki ke mulki , to wane ne zai ce masa , " Me ka ke yi ? "
ECC 8:5     Alignment score: 0.225 → 0.263
Whoever keeps the king 's commands avoids harm . A wise man 's heart recognizes the proper course and time of action .
Duk wanda ke kiyaye dokar
sarki yana kaucewa cutarwa . Zuciyar mutum mai hikima takan gane dai - dai lokacin daya dace a aiwatar da abu .
ECC 8:6     Alignment score: 0.235 → 0.246
For every matter there is a correct response and a time to respond , because the troubles of man are great .
Domin ga kowanne al'amari akwai yadda ya dace da lokacin da ya dace , saboda matsalolin mutum manya ne .
ECC 8:7     Alignment score: 0.222
No one knows what is coming next . Who can tell him what is coming ?
Babu wanda ya san abin da ke zuwa a gaba . Wane ne zai gaya mashi abin da ke zuwa ?
ECC 8:8     Alignment score: 0.232 → 0.243
No one is ruler over his breath so as to stop the breath , and no one has power over the day of his death . No one is discharged from the army during a battle , and wickedness will not rescue those who are its slaves .
Babu wanda ke mulki bisa lumfashinsa yadda zai tsaida lumfashin , babu kuma wanda ke da iko bisa ranar mutuwarsa . Babu wanda ake sallama daga bataliyar sojoji a lokacin yaƙi , kuma mugunta ba ta kuɓutar da waɗanda ke bayinta .
ECC 8:9     Alignment score: 0.271 → 0.275
I have realized all this ; I have applied my heart to every kind of work that is done under the sun . There is a time when a person oppresses
another person to that person 's hurt .
Na gãno dukkan wannan ; Na sanya zuciyata ga kowanne irin aiki da ake yi a ƙarƙashin rana . Akwai lokacin da wani taliki ke muzgunawa wani talikin domin cutarwar wannan taliki .
ECC 8:10     Alignment score: 0.298
So I saw the wicked buried publicly . They were taken from the holy area and buried and were praised by people in the city where they had done their wicked deeds . This also is uselessness .
Sai naga ana bizne miyagu a sarari . An ɗauke
su daga wuri mai tsarki aka kuma bizne su mutane kuma suka yabe su a cikin birni inda suka aiwatar da ayyukan muguntarsu . Wannan ma wofi ne .
ECC 8:11     Alignment score: 0.229 → 0.243
When a sentence against an evil crime is not executed quickly , it entices the hearts of human beings to do evil .
Sa ' ad da zartar da hukunci gãba da aikin mugunta ba a aiwatar dashi ba da sauri , yana jarabtar zukatan ' yan'adam da su aikata mugunta .
ECC 8:12     Alignment score: 0.313
Even though a sinner does evil a hundred times and still lives a long time , yet I know that it will be better for those who respect God , for those who stand before him and show him respect .
Koda ya ke mai zunubi yana aikata mugunta sau ɗari kuma duk da haka ya yi tsawon rai , duk da haka na sani cewa zai fi kyau ga waɗanda ke girmama Allah , ga waɗanda ke tsayawa a gabansa suna kuma nuna masa girma .
ECC 8:13     Alignment score: 0.361 → 0.388
But it will not go well for a wicked man ; his life will not be prolonged . His days are like a fleeting shadow because he does not honor God .
Amma ba zai zama da lafiya ba game da mugun
mutum ; rayuwarsa ba za tayi tsawo ba . Kwanakinsa kamar inuwa ce mai wucewa saboda ba ya darjanta Allah .
ECC 8:14     Alignment score: 0.326 → 0.327
There is another useless vapor something else that is done on the earth . Things happen to righteous people as they happen to wicked people , and things happen to wicked people as they happen to righteous people . I say that this also is useless vapor .
Akwai wani turirin hayaƙi marar amfani - wani abun kuma da ake yi a duniya . Abubuwa na faruwa da mutane masu adalci yadda suke
faruwa da mutane masu mugunta , kuma abubuwa na faruwa da mutane masu mugunta yadda suke faruwa da mutane masu adalci . Na ce shi ma wannan turirin hayaƙi ne marar amfani .
ECC 8:15     Alignment score: 0.344 → 0.359
So I recommend happiness , because a man has no better thing under the sun than to eat and drink and to be happy . It is happiness that will accompany him in his labor for all the days of his life that God has given him under the sun .
Sai na shawarta murna , saboda mutum ba ya da wani abu a ƙarƙashin rana fiye da ya ci ya sha ya kuma yi murna . Murna ce za ta yi masa rakiya cikin aikin ƙarfinsa domin dukkan kwanakin rayuwarsa waɗanda Allah ya bashi a ƙarƙashin rana .
ECC 8:16     Alignment score: 0.356 → 0.357
When I applied my heart to know wisdom and to understand the work that is done on the earth , work often done without sleep for the eyes at night or in the day ,
Sa ' ad da na bada zuciyata in san hikima in kuma fahimci aikin da ake yi a duniya , aikin da yawanci ake yi ba bu barci domin idanu koda rana ko da dare ,
ECC 8:17     Alignment score: 0.31 → 0.318
then I considered all of God 's deeds , and that man can not understand the work that is done under the sun . No matter how much a man labors to find
the answers , he will not find them . Even though a wise man might believe he knows , he really does not .
daga nan na yi la'akari da dukkan ayyukan Allah , kuma da cewar mutum ba zai iya fahimtar aikin da ake yi ba a ƙarƙashin rana . Ko ta yaya mutum ya yi aiki tuƙuru domin ya sami amsoshi , ba zai same su ba . Koda ya ke mutum mai hikima zai bada gaskiyar cewa ya sani , lallai bai sani ba .
ECC 8     Average alignment score: 0.309 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12