Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 2:1     Alignment score: 0.443 → 0.45
After Jesus was born in Bethlehem of Judea in the days of Herod the king , learned men from the east arrived in Jerusalem saying ,
Bayanda aka haifi
Yesu a Baitalami ta kasar Yahudiya , a zamanin sarki Hirudus , sai ga wadansu masana daga gabas suka zo Urushalima , suna cewa ,


MAT 2:2     Alignment score: 0.429
" Where is he who was born King of the Jews ? We saw his star in the east and have come to worship him . "
" Ina wanda aka haifa sarkin Yahudawa ? Mun ga tauraronsa a gabas mun kuma zo mu yi masa sujada . "
MAT 2:3     Alignment score: 0.379
When Herod the king heard this , he was troubled , and all Jerusalem with him .
Da sarki Hirudus ya ji haka , sai ya damu kwarai , haka kuma dukan
mutanen Urushalima .
MAT 2:4     Alignment score: 0.399
Herod brought together all the chief priests and scribes of the people , and he asked them , " Where is the Christ to be born ? "
Hirudus ya tara
dukan manyan firistoci da marubuta na jama'a , ya tambaye su , " Ina za a haifi Almasihun ? "
MAT 2:5     Alignment score: 0.479
They said to him , " In Bethlehem of Judea , for this is what was written by the prophet ,
Suka ce masa , " A Baitalami ne ta kasar Yahudiya , domin haka annabin ya rubuta ,
MAT 2:6     Alignment score: 0.313 → 0.362
' But you , Bethlehem , in the land of Judah , are not the least among the leaders of Judah , for from you will come
a ruler who will shepherd my people Israel . ' "
' Ke kuma , Baitalami , ta kasar Yahudiya , ba ke ce mafi kankanta ba a cikin shugabanin Yahudiya , domin daga cikin ki mai mulki zai fito wanda zai zama makiyayin jama'a ta Isra'ila . ' "
MAT 2:7     Alignment score: 0.424 → 0.428
Then Herod secretly called the learned men to ask them exactly what time the star had appeared .
Sai Hirudus ya kira masanan a asirce ya tambaye
su aininhin lokacin da tauraron ya bayyana .
MAT 2:8     Alignment score: 0.253
He sent them to Bethlehem , saying , " Go and search carefully
for the young child . When you have found him , bring me word , so that I also may come and worship him . "
Ya aike su Baitalami , ya ce , " Ku je ku binciko mani dan yaron da kyau . Idan kun same shi , ku kawo mani labari , don ni ma in je in yi masa sujada . "
MAT 2:9     Alignment score: 0.34
After they had heard the king , they went on their way , and the star that they had seen in the east went before them until it came and stood still over where the young child was .
Bayan sun ji maganar sarkin , sai suka yi tafiyar su , ga shi kuwa , tauraron da suka gani a gabas yana tafe a gaban su , har ya zo ya tsaya bisa inda dan yaron nan yake .
MAT 2:10     Alignment score: 0.271
When they saw the star , they rejoiced with very great joy .
Da suka ga tauraron , sai suka yi matukar farin ciki .
MAT 2:11     Alignment score: 0.364 → 0.376
They went into the house and saw the young child with Mary his mother . They fell
down and worshiped him . They opened their treasures and offered him gifts of gold , frankincense , and myrrh .
Sai suka shiga gidan , suka ga dan yaron tare da mahaifiyarsa Maryamu . Suka rusuna gabansa suka yi masa sujada . Sa'an nan suka kwance kayansu , suka mika masa kyautar su ta zinariya da lubban , da mur .
MAT 2:12     Alignment score: 0.318 → 0.33
God warned them in a dream not to return to Herod , so they departed to their own country by another way .
Allah kuma ya gargade
su a mafarki kada su koma wurin Hirudus , sai suka koma kasarsu ta wata hanya dabam .
MAT 2:13     Alignment score: 0.363
After they had departed , an angel of the Lord appeared to Joseph in a dream and said , " Get up , take
the young child and his mother , and flee to Egypt . Remain there until I tell you , for Herod will seek the young child to destroy him . "
Bayan sun tashi , sai ga wani mala'ikan Ubangiji ya bayyana ga Yusufu a mafarki , ya ce , " Tashi , ka dauki dan yaron da mahaifiyarsa , ka gudu zuwa kasar Masar , ka zauna a can sai na fada maka , don Hirudus yana shirin binciko dan yaron ya hallaka shi . "
MAT 2:14     Alignment score: 0.391 → 0.393
That night Joseph rose
and took the young child and his mother and departed into Egypt .
A wannan dare fa Yusufu ya tashi ya dauki dan yaron da mahafiyarsa ya tafi Masar .
MAT 2:15     Alignment score: 0.429 → 0.43
He remained there until the death of Herod . This fulfilled what the Lord had spoken through the prophet , " Out of Egypt I have called my son . "
Ya zauna a can har mutuwar
Hirudus . Wannan kuwa domin a cika abin da Ubangiji ya fada ne ta bakin annabin , " Daga Masar na kirawo Da na . "
MAT 2:16     Alignment score: 0.252 → 0.252
Then Herod , when he saw that he had been mocked by the learned men , was very angry
. He sent and killed all the male children that were in Bethlehem and in all that region who were two years old and under , according to the time that he had determined exactly from the learned men .
Da Hirudus ya ga masanan nan sun shashantar da shi , sai ya hasala kwarai , ya aika a karkashe dukan ' yan yara maza da suke Baitalami da kewayenta , daga masu shekara biyu zuwa kasa , gwargwadon lokacin da ya tabbatar a gun masanan .
MAT 2:17     Alignment score: 0.419 → 0.495
Then was fulfilled what had been spoken through Jeremiah the prophet ,
A lokacin ne aka cika fadar Annabi Irmiya ,
MAT 2:18     Alignment score: 0.279 → 0.279
" A voice was heard in Ramah , weeping and great mourning , Rachel weeping for her children , and she refused to be comforted , because they were no more . "
" An ji wata murya a Rama , tana kuka da bakin
ciki mai zafi , Rahila ce take kuka saboda ' ya'yanta , kuma ta ki ta ta'azantu , domin ba su .
MAT 2:19     Alignment score: 0.622 → 0.623
When Herod died
, behold , an angel of the Lord appeared in a dream to Joseph in Egypt and said ,
Sa'adda Hirudus ya mutu , sai ga mala'ikan Ubangiji ya bayyana ga Yusufu a mafarki a Masar ya ce ,
MAT 2:20     Alignment score: 0.322
" Get up and take
the child and his mother and go to the land of Israel , for those who sought the child 's life are dead . "
" Tashi ka dauki dan yaron da mahaifiyarsa , ka tafi kasar Isra'ila , domin masu neman ran dan yaron sun mutu . "
MAT 2:21     Alignment score: 0.434 → 0.435
Joseph rose
, took the child and his mother , and came into the land of Israel .
Yusufu ya tashi , ya dauki dan yaron da mahaifiyarsa , ya zo kasar Isra'ila .
MAT 2:22     Alignment score: 0.417
But when he heard that Archelaus was reigning over Judea in the place of his father Herod , he was afraid to go there . After God warned him in a dream , he left for the region of Galilee
Amma da ya ji Arkilayus ya gaji mahaifinsa Hirudus , yana mulkin kasar Yahudiya , sai ya ji tsoron isa can . Bayan da Allah ya yi masa gargadi
a mafarki , sai ya ratse zuwa kasar Galili
MAT 2:23     Alignment score: 0.346
and went and lived in a city called Nazareth . This fulfilled what had been spoken through the prophets , that he would be called a Nazarene .
sai ya je ya zauna a wani gari da ake kira Nazarat . Wannan ya cika abin da aka fada ta bakin
annabawa , cewa , za a kira shi Banazare .
MAT 2     Average alignment score: 0.371 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28