Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 18:1     Alignment score: 0.4
In that same time the disciples came to Jesus and said , " Who is greatest in the kingdom of heaven ? "
Daidai wannan lokacin , almajiran suka
zo wurin Yesu suka ce , " Wanene mafi girma a mulkin sama ? "


MAT 18:2     Alignment score: 0.37
Jesus called to himself a little child , set him among them ,
Sai Yesu ya kira karamin yaro gunsa , ya sa shi a tsakaninsu ,
MAT 18:3     Alignment score: 0.31
and said , " Truly I say to you , unless you turn and become like little children , you will in no way enter the kingdom of heaven .
ya ce , " Hakika ina gaya maku
, idan baku juya kun zama kamar kananan yara ba , babu yadda zaku shiga mulkin sama .
MAT 18:4     Alignment score: 0.364 → 0.365
Therefore , whoever humbles himself like this
little child is the greatest in the kingdom of heaven .
Saboda haka , duk wanda ya kaskantar da kansa kamar karamin yaron nan , shi ne mafi girma a mulkin sama .
MAT 18:5     Alignment score: 0.183 → 0.194
Whoever welcomes a little child like this
in my name receives me .
Duk wanda ya karbi karamin yaro a suna na , ya karbe ni .
MAT 18:6     Alignment score: 0.284 → 0.284
But whoever causes one of these little ones who believes in me to sin , it would be better for him that a great millstone should be hung
about his neck , and that he should be sunk into the depths of the sea .
Amma duk wanda ya sa daya daga cikin ' yan yaran nan da suka gaskanta da ni zunubi , gwamma a rataya dutsen nika a wuyansa a jefa shi cikin zurfin teku .
MAT 18:7     Alignment score: 0.282
Woe to the world because of stumbling blocks ! For it is necessary that those
stumbling blocks come , but woe to the person through whom those stumbling blocks come !
Kaiton duniya saboda lokacin tuntube ! Lallai ne wadannan lokuta su zo , amma kaiton mutumin da ta wurinsa ne wadannan lokutan za su zo !
MAT 18:8     Alignment score: 0.288
If your hand or your foot causes you to stumble , cut it off and throw
it away from you . It is better for you to enter into life maimed or lame than to be thrown into the eternal fire having two hands or two feet .
Idan hannunka ko kafarka ce za ta sa ka tuntube , ka yanke ta , ka yar daga gare ka . Zai fi maka kyau ka shiga rai da nakasa ko gurguntaka , da a jefa ka cikin madawwamiyar wuta tare da hannayenka ko kafafunka .
MAT 18:9     Alignment score: 0.295
If your eye causes you to stumble , pluck it out and throw
it away from you . It is better for you to enter into life with one eye than to be thrown into the eternal fire having both eyes .
Idan idonka zai sa ka tuntube , ka kwakule shi , ka yar . Zai fi maka kyau ka shiga rai da ido daya , da a jefa ka cikin madawwamiyar wuta da idanu biyu .
MAT 18:10     Alignment score: 0.247 → 0.286
See that you do not despise any of these little ones . For I say to you that in heaven their angels always look on the face of my Father who is in heaven .
Ku kula fa kada ku rena
kananan nan . Domin koyaushe a sama , mala'ikunsu na duban fuskar Ubana da ke sama .
MAT 18:12     Alignment score: 0.249 → 0.232
What do you think ? If anyone has a hundred sheep , and one of them goes astray , does he not leave the ninety - nine on the hillside and go off seeking the one that went astray ?
Menene tunaninku
? Idan mutum na da tumaki dari , sa'annan daya ta bata , ashe ba zai bar tassa'in da tara a gefen tudu ya tafi neman wadda ta bata ba ?
MAT 18:13     Alignment score: 0.237 → 0.207
If he finds it , truly I say to you , he rejoices over it more than over the ninety - nine that did not go astray .
In ya same
ta , hakika ina gaya maku , farin cikinsa na samun dayan nan da ta bace , zai fi na tassa'in da taran nan da basu bata ba .
MAT 18:14     Alignment score: 0.219
In the same way , it is not the will of your Father in heaven that one of these little ones should perish .
Hakanan
fa , ba nufin Ubanku dake sama ba ne da ya daga cikin wadannan kananan ya hallaka .
MAT 18:15     Alignment score: 0.244 → 0.286
If your brother sins against you , go and tell him his fault , between you and him alone . If he listens to you , you will have gained your brother .
Idan dan'uwanka yayi maka laifi , fada masa tsakaninku , kai da shi kadai . Idan ya saurare
ka , ka maido da dan'uwanka kenan .
MAT 18:16     Alignment score: 0.339 → 0.36
But if he does not listen to you , take one or two others along with you , so that by the mouth of two or three witnesses every word might be verified .
Amma in ya ki ya saurare
ka , ka je da ' yan'uwa biyu ko uku su zama shaidu , don ta wurin shaidu biyu ko uku ake tabbatar da kowacce kalma .
MAT 18:17     Alignment score: 0.293 → 0.294
And if he refuses to listen to them , tell the matter to the church . If he also refuses to listen to the church , let him be to you as a Gentile and a tax collector
.
In kuma ya ki ya saurare su , ka kai lamarin ga ikklisiya . Idan ya ki ya saurari ikklisiya , ka maishe shi ba'al'umme da mai karbar haraji .
MAT 18:18     Alignment score: 0.222
Truly I say to you , whatever things you bind
on earth will be bound in heaven ; and whatever you release on earth will be released in heaven .
Hakika ina gaya maku , duk abin da kuka daure a duniya , a daure yake a sama . Abin da kuka kwance kuma , a kwance yake a sama .
MAT 18:19     Alignment score: 0.25
Again I say to you , if two of you agree on earth about anything they ask , it will be done for them by my Father who is in heaven .
Kuma ina gaya maku
, idan mutum ku biyu zaku yarda akan duk abin da zaku roka , Ubana wanda ke a sama zai yi maku shi .
MAT 18:20     Alignment score: 0.353
For where two or three are gathered together in my name , there I am in their midst . "
Wurin da mutum biyu ko uku suka
taru a cikin sunana , zan kasance tare da su . "
MAT 18:21     Alignment score: 0.507
Then Peter came and said to Jesus , " Lord , how often will my brother sin against me and I forgive him ? Until seven times ? "
Bitrus ya zo ya ce wa Yesu , " Ubangiji , sau nawa ne dan'uwana
zai yi mani laifi in gafarta masa ? Har sai ya kai sau bakwai ? "
MAT 18:22     Alignment score: 0.558 → 0.557
Jesus said to him , " I do not tell you seven times , but until seventy times seven .
Yesu ya amsa ya ce masa , " Ban gaya maka sau bakwai ba , amma bakwai din ma har sau saba'in .
MAT 18:23     Alignment score: 0.239 → 0.25
Therefore the kingdom of heaven is similar to a certain king who wanted to settle accounts with his servants .
Saboda haka , za a kwatanta mulkin sama da wani sarki da yake so ya lisafta dukiyarsa
dake a hannun barorinsa .
MAT 18:24     Alignment score: 0.397 → 0.434
As he began the settling , one servant was brought to him who owed him ten thousand talents .
Da ya fara yin haka , sai aka kawo masa daya daga cikin barorinsa da yake binsa talanti dubu goma .
MAT 18:25     Alignment score: 0.339 → 0.336
But since he had not the means to repay , his master commanded him to be sold , together with his wife and children and everything that he had , and payment to be made .
Amma tunda ba shi da abin biya , ubangidansa ya bada umurni
a sayar da shi , tare da matarsa da ' ya'yansa da duk mallakarsa , domin a biya .
MAT 18:26     Alignment score: 0.281 → 0.297
So the servant fell
down , bowed down before him , and said , ' Master , have patience with me , and I will pay you everything . '
Sai baran ya fadi kasa , ya rusuna a gaban ubangidansa ya ce , " Maigida , kayi mani hakuri , zan biya duk abin da na karba . "
MAT 18:27     Alignment score: 0.174 → 0.179
So the master of that servant , since he was moved with compassion , released him and forgave
him the debt .
Don haka ubangidansa yayi juyayi , sai ya ce , ya yafe bashin , a saki baran .
MAT 18:28     Alignment score: 0.225 → 0.251
But that servant went out and found one of his fellow servants , who owed him one hundred denarii . He grasped him , took
him by the throat , and said , ' Pay me what you owe . '
Amma bayan an saki wannan baran , ya je ya sami wani baran kamar sa da yake bi bashin dinari dari . Ya cafke shi , ya shake shi a wuya , ya ce , ' Ka biya bashin da nake bin ka . '
MAT 18:29     Alignment score: 0.238 → 0.248
But his fellow servant fell
down and implored him , saying , ' Have patience with me , and I will repay you . '
Amma dan'uwansa bara ya roke shi ya ce , kayi mani hakuri , zan biya ka duk abinda na karba . '
MAT 18:30     Alignment score: 0.359 → 0.36
But the first servant refused . Instead , he went and threw
him into prison until he should pay him what he owed .
Amma baran nan na farko ya ki . A maimakon haka , ya sa aka jefa dan'uwansa bara a kurkuku sai ya biya bashin nan .
MAT 18:31     Alignment score: 0.218 → 0.224
When his fellow servants saw what had happened , they were very upset . They came and told their master everything that had happened .
Da sauran barori suka
ga abin da ya faru , suka damu kwarai . Sai suka je suka fada wa ubangidansu yadda abin ya faru duka .
MAT 18:32     Alignment score: 0.24
Then that servant 's master called him , and said to him , ' You wicked servant , I forgave
you all that debt because you implored me .
Sai ubangidansa ya kirawo shi , ya ce masa , " Kai mugun bawa , na gafarta maka bashin nan duka , domin ka roke ni .
MAT 18:33     Alignment score: 0.172 → 0.188
Should you not have had mercy on your fellow servant , even as I had mercy on you ? '
Ashe , bai kamata kaima ka nuna jinkai ga dan'uwanka bara kamar yadda na nuna maka jinkai ba ? '
MAT 18:34     Alignment score: 0.155
His master was angry
and handed him over to the torturers until he would pay all that was owed .
Ubangidansa yayi fushi , ya danka shi ga masu azabtarwa , har sai ya gama biyan dukan bashin da ake binsa .
MAT 18:35     Alignment score: 0.335
So also my heavenly Father will do to you , if you do not forgive your brother from your heart . "
Hakanan
Ubana dake a sama zai yi maku , idan kowannenku bai gafarta wa dan'uwansa daga zuciya ba . "
MAT 18     Average alignment score: 0.295 for 34 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28