Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 11:1     Alignment score: 0.29 → 0.289
It came
about that when Jesus had finished instructing his twelve disciples , he departed from there to teach and preach in their cities .
Bayan Yesu ya gama yi wa almajiransa gargadi , sai ya bar wannan wuri , ya tafi biranensu domin yayi koyorwa , da wa'azi .


MAT 11:2     Alignment score: 0.353
Now when John heard in the prison about the deeds of the Christ , he sent a message by his disciples
Da Yahaya mai baftisma ya ji daga kurkuku irin ayyukan da Yesu ke yi , sai ya aika sako ta wurin almajiransa .
MAT 11:3     Alignment score: 0.193
and said to him , " Are you the one who is coming , or should we look for another ? "
Ya ce masa . " Kai ne mai zuwa " ? ko mu sa ido ga wani .
MAT 11:4     Alignment score: 0.499
Jesus answered and said to them , " Go and report to John what you see and hear .
Yesu ya amsa ya ce masu , " Ku je ku gaya wa Yahaya abin da ku ka gani da abin da ku ka ji .
MAT 11:5     Alignment score: 0.246 → 0.25
Blind people are receiving sight , lame people are walking , lepers are being cleansed , deaf people are hearing again , people who have died
are being raised back to life , and needy people are being told the good news .
Makafi suna samun ganin gari , guragu na tafiya , ana tsarkake kutare , kurame na jin magana kuma , ana tada matattu , mabukata kuma ana ba su bishara .
MAT 11:6     Alignment score: 0.21
Blessed is anyone who is not offended by me . "
Kuma mai albarka ne wanda baya tuntube
sabili da ni .
MAT 11:7     Alignment score: 0.28 → 0.289
As these men went on their way , Jesus began to say to the crowds about John , " What did you go out in the desert to see a reed being shaken by the wind ?
Bayan wadannan sun tafi , sai Yesu ya fara wa jama'a jawabi game da Yahaya mai baftisma , yana cewa , " Me ake zuwa gani a jeji - ciyawa ce da iska ke busawa ?
MAT 11:8     Alignment score: 0.188 → 0.199
But what did you go out to see a man dressed in soft clothing ? Really , those who wear soft clothing live in kings ' houses .
Shin menene kuke zuwa gani a jeji - mutum mai sanye da tufafi masu laushi ? Hakika , masu sa tufafi masu laushi suna zaune
ne a fadar sarakuna .
MAT 11:9     Alignment score: 0.393 → 0.399
But what did you go out to see a prophet ? Yes , I say to you , and much more than a prophet .
Amma me ku ke zuwa gani , annabi ? Hakika ina fada
maku , fiye ma da annabi .
MAT 11:10     Alignment score: 0.262
This is he of whom it was written , ' See , I am sending my messenger before your face , who will prepare your way before you . '
Wannan shine wanda aka rubuta game da shi , ' Duba , ina aika
manzona , wanda za ya tafi gabanka domin ya shirya maka hanya inda za ka bi ' .
MAT 11:11     Alignment score: 0.285 → 0.285
I say to you truly , among those born of women no one is greater than John the Baptist . Yet the least important person in the kingdom of heaven is greater than he is .
Ina gaya maku
gaskiya , cikin wadanda mata suka haifa , babu mai girma kamar Yahaya mai baftisma . Amma mafi kankanta a mulkin sama ya fi shi girma .
MAT 11:12     Alignment score: 0.349 → 0.349
From the days of John the Baptist until now , the kingdom of heaven suffers violence , and men of violence take
it by force .
Tun daga kwanakin Yahaya mai baftisma zuwa yanzu , mulkin sama yana shan gwagwarmaya , masu husuma kuma su kan kwace shi da karfi .
MAT 11:13     Alignment score: 0.446
For all the prophets and the law have been prophesying until John ;
Gama dukan
annabawa da shari'a sun yi annabci har zuwa lokacin Yahaya .
MAT 11:14     Alignment score: 0.287
and if you are willing to accept it , he is Elijah who was to come .
kuma in zaku
karba , wannan shine Iliya wanda za ya zo .
MAT 11:15     Alignment score: 0.24
He who has ears to hear , let him listen .
Wanda ke da kunnuwan ji , ya ji .
MAT 11:16     Alignment score: 0.318
To what should I compare this generation ? It is like children playing in the marketplace , who sit and call to one another
Da me zan kwatanta wannan zamani ? Ya na kamar yara masu wasa a kasuwa , sun zauna suna kiran juna
MAT 11:17     Alignment score: 0.29
and say , ' We played a flute for you , and you did not dance . We mourned , and you did not weep . '
suna cewa mun busa maku
sarewa baku yi rawa ba , mun yi makoki , baku yi kuka ba .
MAT 11:18     Alignment score: 0.388
For John came not eating bread or drinking wine , and they say , ' He has a demon . '
Gama Yahaya ya zo , baya cin gurasa ko shan ruwan inabi , sai aka ce , " Yana da aljannu
" .
MAT 11:19     Alignment score: 0.331
The Son of Man came eating and drinking and they say , ' Look , he is a gluttonous man and a drunkard , a friend of tax collectors
and sinners ! ' But wisdom is justified by her deeds . "
Dan mutum ya zo yana ci yana sha , sai aka ce , ' Duba , ga mai hadama , mashayi kuma , abokin masu karbar haraji da masu zunubi ! ' Amma hikima , ta wurin aikin ta ake tabbatar da ita .
MAT 11:20     Alignment score: 0.341 → 0.343
Then Jesus began to rebuke the cities in which most of his mighty deeds were done , because they had not repented .
Sannan
Yesu ya fara tsautawa biranen nan inda ya yi yawancin ayukansa , domin ba su tuba ba .
MAT 11:21     Alignment score: 0.326 → 0.363
" Woe to you , Chorazin ! Woe to you , Bethsaida ! If the mighty deeds had been done in Tyre and Sidon which were done in you , they would have repented long ago in sackcloth and ashes .
" Kaiton ki Korasinu , kaiton ki Batsaida ! In da an yi irin ayuka masu ban mamaki a Taya da Sidon ! Yadda aka yi a cikinku , da tuni sun tuba suna sanye
da tsumma da yafa toka .
MAT 11:22     Alignment score: 0.504
But it will be more tolerable for Tyre and Sidon at the day of judgment than for you .
Amma zai zama da sauki a kan Taya da Sidon a ranar shari'a fiye da ku .
MAT 11:23     Alignment score: 0.243
You , Capernaum , do you think you will be exalted to heaven ? No , you will be brought down to Hades . For if in Sodom there had been done the mighty deeds that were done in you , it would still have remained until today .
Ke kafarnahum , kina tsammani za a daukaka ki har zuwa sama ? A'a za a saukar da ke kasa zuwa hades . Gama in da an yi irin al'ajiban da aka yi a cikin ki a Sodom , da tana nan har yanzu .
MAT 11:24     Alignment score: 0.341 → 0.344
But I say to you that it shall be easier for the land of Sodom in the day of judgment than for you . "
Amma ina ce maku
, za a saukaka wa Sodom a ranar shari'a fiye da ku . "
MAT 11:25     Alignment score: 0.381
At that time Jesus said , " I praise you , Father , Lord of heaven and earth , because you concealed these things from the wise and understanding , and revealed them to little children .
A wannan lokaci Yesu ya ce , " Ina yabon ka , ya Uba , Ubangijin sama da kasa , domin ka boye wa masu hikima da fahimta wadannan abubuwa , ka bayyana wa marasa sani , kamar kananan yara .
MAT 11:26     Alignment score: 0.215
Yes , Father , for so it was well - pleasing in your sight .
I , ya Uba gama wannan shine ya yi daidai a gare ka .
MAT 11:27     Alignment score: 0.205
All things have been entrusted to me from my Father ; and no one knows the Son except the Father and no one knows the Father except the Son , and anyone to whom the Son chooses
to reveal him .
An mallaka mani dukan abu daga wurin Ubana . Sannan babu wanda ya san Dan , sai Uban , babu kuma wanda ya san Uban , sai Dan , da duk wanda ya so ya bayyana masa .
MAT 11:28     Alignment score: 0.195 → 0.213
Come to me , all you who labor and are heavy burdened , and I will give
you rest .
Ku zo gare ni , dukanku masu wahala da fama da nauyin kaya , ni kuma zan ba ku hutawa .
MAT 11:29     Alignment score: 0.275 → 0.264
Take
my yoke on you and learn from me , for I am meek and lowly in heart , and you will find rest for your souls .
Ku dauki karkiya ta ku koya daga gare ni , gama ni mai tawali'u ne da saukin hali a zuciya , sannan zaku sami hutawa ga rayukanku .
MAT 11:30     Alignment score: 0.132
For my yoke is easy and my burden is light . "
Gama karkiyata mai sauki ce , kaya na kuma ba shi da nauyi . "
MAT 11     Average alignment score: 0.304 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28