Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 25:1     Alignment score: 0.46
Then the kingdom of heaven will be like ten virgins who took
their lamps and went to meet the bridegroom .
Sa'annan mulkin sama zai zama kamar budurwai goma da suka dauki fitilunsu domin su taryi ango .


MAT 25:2     Alignment score: 0.526 → 0.573
Five of them were foolish and five were wise .
Biyar daga cikin su masu hikima ne biyar kuma wawaye .
MAT 25:3     Alignment score: 0.308
For when the foolish virgins took
their lamps , they did not take any oil with them .
Sa'adda wawayen budurwai suka dauki fitilunsu , ba su dauki karin mai ba .
MAT 25:4     Alignment score: 0.361
But the wise virgins took
containers of oil along with their lamps .
Amma budurwai masu hikimar suka dauki gorar mai tare da fitilunsu .
MAT 25:5     Alignment score: 0.166
Now while the bridegroom was delayed , they all got sleepy and slept .
To da angon ya makara , dukkan su sai suka fara
gyangyadi sai barci ya dauke su .
MAT 25:6     Alignment score: 0.256 → 0.274
But at midnight there was a cry , ' Look , the bridegroom ! Go out and meet him . '
Amma da tsakkar
dare sai aka yi shela , ' Ga ango ya iso ! Ku fito taryensa .
MAT 25:7     Alignment score: 0.278
Then all those
virgins rose up and trimmed their lamps .
Sai dukka budurwan nan suka tashi suka gyaggyara fitilunsu .
MAT 25:8     Alignment score: 0.163 → 0.168
The foolish said to the wise , ' Give
us some of your oil because our lamps are going out . '
Wawayen su ka ce da masu hikimar , ' Ku sammana kadan daga manku gama fitilunmu su na mutuwa . '
MAT 25:9     Alignment score: 0.246
But the wise answered and said , ' Since there will not be enough for us and you , go instead to those
who sell and buy some for yourselves . '
" Amma masu hikimar suka ce ' Tun da man ba zai ishe mu tare da ku ba , sai ku je gun ma su sayarwa ku sayo wa kanku .
MAT 25:10     Alignment score: 0.21 → 0.212
While they went away to buy , the bridegroom came
, and those who were ready went with him to the marriage feast , and the door was shut .
Sa'adda suka tafi sayan man , sai angon ya shigo , kuma wadanda suke a shirye su ka shiga tare da shi bukin auren , sai aka rufe kofar .
MAT 25:11     Alignment score: 0.184 → 0.187
Afterward the other virgins also came and said , ' Master , master , open for us . '
Bayan dan lokaci kadan sauran budurwan suka
dawo suna cewa , ' Mai gida , mai gida , bude mana kofar . '
MAT 25:12     Alignment score: 0.439
But he answered and said , ' Truly I say to you , I do not know you . '
Amma ya amsa ya ce , ' A gaskiya ina gaya maku
, ni ban san ku ba . '
MAT 25:13     Alignment score: 0.322 → 0.339
Watch therefore , for you do not know the day or the hour .
Don haka sai ku lura , don baku
san rana ko sa'a ba .
MAT 25:14     Alignment score: 0.286
For it is like when a man was about to go into another country . He called his own servants and gave
over to them his wealth .
Domin yana kama da wani mutum da zai tafi wata kasa . Ya kira barorinsa ya ba su dukiyar sa .
MAT 25:15     Alignment score: 0.286 → 0.295
To one of them he gave
five talents , to another he gave two , and to yet another he gave one talent . Each one received an amount according to his own ability , and that man went on his journey .
Ga wani ya ba shi talanti biyar , ga wani ya ba shi biyu , ga wani kuma ya ba shi talanti daya . kowa an bashi gwargwadon iyawarsa , sai wannan mutum ya yi tafiyar sa
MAT 25:16     Alignment score: 0.341
The one who received the five talents went at once and invested them and made another five talents .
nan da nan sai wanda ya karbi talanti biyar ya sa nasa a jari , ya sami
ribar wasu talanti biyar .
MAT 25:17     Alignment score: 0.382 → 0.383
Likewise the one who had received two talents made another two .
Haka ma wanda ya karbi talanti biyu ya sami
ribar wasu biyu .
MAT 25:18     Alignment score: 0.258
But the servant who had received one talent went away , dug a hole in the ground , and hid his master 's money .
Amma bawan da ya karbi talanti dayan ya yi tafiyar sa , ya haka rami , ya binne kudin mai gidansa .
MAT 25:19     Alignment score: 0.233
Now after a long time the master of those
servants came back and settled accounts with them .
To bayan tsawon lokaci sai ubangidan barorin nan ya dawo , domin yayi lissafin kudinsu .
MAT 25:20     Alignment score: 0.409
The servant who had received the five talents came
and brought another five talents . He said , ' Master , you gave me five talents . See , I have made five talents more . '
Bawan da ya karbi talanti biyar , ya kawo nasa da ribar wasu biyar . Yace , ' Maigida , ka bani talanti biyar , gashi na samo ribar karin talanti biyar . '
MAT 25:21     Alignment score: 0.323
His master said to him , ' Well done , good and faithful servant ! You have been faithful over a few things . I will put you in charge over many things . Enter into the joy of your master . '
Maigidansa yace masa , ' Madalla , bawa na gari mai aminci ! Ka yi aminci akan abu kadan . Zan sa ka akan abubuwa masu yawa . Ka shiga cikin farincikin maigidanka . '
MAT 25:22     Alignment score: 0.326 → 0.328
The servant who had received two talents came and said , ' Master , you gave
me two talents . See , I have made two more talents . '
Bawan da ya karbi talanti biyun , ya zo yace , ' Maigida , ka ba ni talanti biyu . Gashi kuwa na sami karin ribar wasu biyun . '
MAT 25:23     Alignment score: 0.354
His master said to him , ' Well done , good and faithful servant ! You have been faithful over a few things . I will put you in charge over many things . Enter into the joy of your master . '
Ubangidansa yace masa , ' Madalla , kai bawa na gari mai aminci ! Ka yi aminci akan abubuwa kadan . Zan saka akan abubuwa masu yawa . Ka shiga cikin farincikin maigidanka . '
MAT 25:24     Alignment score: 0.314 → 0.317
Then the servant who had received one talent came and said , ' Master , I know that you are a strict man . You reap where you did not sow , and you harvest where you did not scatter .
Sai bawan da ya karbi talanti daya ya zo yace , ' Maigida , na san kai mai tsanani ne . Kana girbi inda baka
yi shuka ba , kuma kana tattarawa inda ba ka watsa ba .
MAT 25:25     Alignment score: 0.153
I was afraid , so I went away and hid your talent in the ground . See , you have here what belongs to you . '
Na ji tsoro , don haka sai na je na boye talantinka a rami . Duba , ga abinda yake naka . '
MAT 25:26     Alignment score: 0.344 → 0.347
But his master answered and said to him , ' You wicked and lazy servant , you knew that I reap where I have not sowed and harvest where I have not scattered .
Amma ubangidansa ya amsa yace , kai mugu malalacin bawa , ka san cewa ni mai girbi ne inda ban shuka ba kuma ina tattarawa inda ban zuba
ba .
MAT 25:27     Alignment score: 0.089 → 0.105
Therefore you should have given my money to the bankers , and at my coming I would have received back my own with interest .
To da ba sai ka kai kudina a banki ba , da bayan na dawo da sai in karbi abina da riba .
MAT 25:28     Alignment score: 0.314
Therefore take
away the talent from him and give it to the servant who has ten talents .
Saboda haka ku kwace talantin daga gare shi ku baiwa mai talanti goman nan .
MAT 25:29     Alignment score: 0.142 → 0.146
For to everyone who possesses , more will be given even more abundantly . But from anyone who does not possess anything , even what he does have will be taken away .
Gama ga wanda yake da shi za'a kara masa har ma a yalwace za'a kara bashi . Amma ga wanda bashi da komai abinda ke nasa ma za'a kwace .
MAT 25:30     Alignment score: 0.367 → 0.368
Throw the worthless servant into the outer darkness , where there will be weeping and grinding of teeth . '
Ku jefa wannan mugun
bawan marar amfani , cikin duhu mai zurfi , inda ake kuka da cizon hakora . '
MAT 25:31     Alignment score: 0.366 → 0.366
When the Son of Man comes in his glory and all the angels with him , then he will sit on his glorious throne .
Sa'adda Dan mutum zai zo cikin daukakarsa da dukan
Mala'iku tare da shi , sa'annan zai zauna kursiyinsa na daukaka .
MAT 25:32     Alignment score: 0.327
Before him will be gathered all the nations , and he will separate the people one from another , as a shepherd separates the sheep from the goats .
A gabansa
za'a tattara dukkan al'ummai , zai rarraba mutanen daya'daya , kamar yadda makiyayi yake rarraba tumaki daga awaki .
MAT 25:33     Alignment score: 0.467
He will place the sheep on his right hand , but the goats on his left .
Zai sa tumakin a hannunsa na dama , amma awakin a hannunsa na hagu .
MAT 25:34     Alignment score: 0.317
Then the King will say to those
on his right hand , ' Come , you who have been blessed by my Father , inherit the kingdom prepared for you from the foundation of the world .
Sa'annan sarkin zai ce wa na hannun damarsa , ' Ku zo ku da Ubana ya albarkata , ku gaji mulkin da aka shirya maku kafin a kafa duniya .
MAT 25:35     Alignment score: 0.247
For I was hungry and you gave
me food ; I was thirsty and you gave me a drink ; I was a stranger and you took me in ;
Gama na ji yunwa kuka bani abinci ; Na ji kishi kuka bani ruwa ; Na yi bakunci kun bani masauki ;
MAT 25:36     Alignment score: 0.271
I was naked and you clothed me ; I was sick and you cared for me ; I was in prison and you came
to me . '
Na yi huntanci kuka tufasar dani ; Na yi ciwo kuka kula dani ; Ina kurkuku kuka ziyarceni . '
MAT 25:37     Alignment score: 0.251 → 0.266
Then the righteous will answer and say , ' Lord , when did we see you hungry and feed
you ? Or thirsty and give you a drink ?
Sa'annan masu adalcin za su amsa su ce , ' Ubangiji , yaushe muka ganka kana jin yunwa muka baka abinci ? Ko kana jin kishi muka baka ruwan sha ?
MAT 25:38     Alignment score: 0.212 → 0.213
When did we see you a stranger and take
you in ? Or naked and clothe you ?
Kuma yaushe muka ganka kana bakunci har muka baka masauki ? Ko kuma kana huntanci da muka tufatar da kai ?
MAT 25:39     Alignment score: 0.284
When did we see you sick or in prison and come
to you ? '
Yaushe kuma muka ganka kana ciwo ko a kurkuku har muka ziyarce ka ? '
MAT 25:40     Alignment score: 0.265 → 0.268
Then the King will answer and say to them , ' Truly I say to you , what you did for one of the least of these brothers of mine , you did it for me . '
Sa'annan Sarkin zai amsa masu yace , ' Hakika Ina gaya maku
, duk abinda kuka yi wa daya mafi kakanta daga cikin ' yan'uwana a nan ni kuka yi wa . '
MAT 25:41     Alignment score: 0.265
Then he will say to those on his left hand , ' Depart from me , you cursed , into the eternal fire that has been prepared for the devil and his angels ,
Sa'annan zai cewa wadanda suke hannunsa na hagu , ' Ku rabu da ni , ku la'anannu
, ku tafi cikin wutar jahannama da aka shirya wa Shaidan da aljannunsa ,
MAT 25:42     Alignment score: 0.2
because I was hungry , but you did not give me food ; I was thirsty , but you did not give me a drink ;
domin ina jin yunwa baku
bani abinci ba ; ina jin kishi ba ku bani ruwa ba ;
MAT 25:43     Alignment score: 0.29 → 0.292
I was a stranger , but you did not take
me in ; naked , but you did not clothe me ; sick and in prison , but you did not care for me . '
Ina bakunci amma baku bani masauki ba ; ina huntanci , baku tufasar da ni ba ; ina ciwo kuma ina kurkuku , baku kula da ni ba . '
MAT 25:44     Alignment score: 0.351 → 0.351
Then they will also answer and say , ' Lord , when did we see you hungry , or thirsty
, or a stranger , or naked , or sick , or in prison , and did not serve you ? '
Sa'annan suma zasu amsa su ce , ' Ubangiji , yaushe muka ganka kana jin yunwa , ko kishin ruwa , ko kana bakunci , ko kana huntanci , ko ciwo , kuma a kurkuku , da bamu yi maka hidima ba ? '
MAT 25:45     Alignment score: 0.26 → 0.265
Then he will answer them and say , ' Truly I say to you , what you did not do for one of the least of these , you did not do for me . '
Sa'annan zai amsa ya ce masu , ' Ina gaya maku
hakika abin da baku iya yiwa mafi karanta daga cikin wadannan ba , ba ku yi mani ba . '
MAT 25:46     Alignment score: 0.311 → 0.316
These will go away into eternal punishment , but the righteous into eternal life
. "
Wadannan kuwa zasu tafi cikin madawwamiyar azaba amma adalai zuwa rai madawwami . "
MAT 25     Average alignment score: 0.295 for 46 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28