Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 14:1     Alignment score: 0.42
About that time , Herod the tetrarch heard the news about Jesus .
A lokacin nan ne , Hiridus
mai mulki ya ji labarin Yesu .


MAT 14:2     Alignment score: 0.464
He said to his servants , " This is John the Baptist ; he has risen from the dead . Therefore these powers are at work in him . "
Ya ce wa barorinsa , " Wannan Yahaya mai baftisma ne ; ya tashi daga matattu . Saboda haka wadannan ikoki na aiki a cikinsa " .
MAT 14:3     Alignment score: 0.546
For Herod had arrested John , bound him , and put him in prison because of Herodias , his brother Philip 's wife .
Domin Hiridus
ya kama Yahaya , ya daure shi , kuma ya jefa shi a kurkuku saboda Hirudiya , matar dan'uwansa Filibus .
MAT 14:4     Alignment score: 0.214 → 0.221
For John had said to him , " It is not lawful for you to have her as your wife . "
Ya ce masa , " Bai kamata ka dauke
ta a matsayin matarka ba . "
MAT 14:5     Alignment score: 0.413
Herod would have put him to death , but he feared the people , because they regarded him as a prophet .
Da Hirudus ya kashe shi , amma yana tsoron jama'a , domin sun dauke shi a matsayin annabi .
MAT 14:6     Alignment score: 0.405
But when Herod 's birthday came
, the daughter of Herodias danced in the midst and pleased Herod .
Amma da ranar bikin haihuwar Hirudus ta kewayo , diyar Hirudiya tayi rawa a lokacin har ta burge Hirudus .
MAT 14:7     Alignment score: 0.114 → 0.118
In response , he promised with an oath to give
her whatever she should ask .
Sai ya yi mata alkawari har da rantsuwa cewa ta roki komenene ta ke so , zai ba ta .
MAT 14:8     Alignment score: 0.331 → 0.401
After being instructed by her mother , she said , " Give me here , on a platter , the head of John the Baptist . "
Bayan ta amshi umurni
daga wurin mahaifiyarta , ta ce , " Ka bani kan Yahaya mai baptisma a kan tire .
MAT 14:9     Alignment score: 0.238 → 0.247
The king was very upset by her request , but because of his oath and because of all those
at dinner with him , he ordered that it should be done .
Sarki ya husata da rokonta , amma domin rantsuwar da ya yi kuma domin mutanen da ke a wurin bukin tare da shi , sai ya umurta a yi haka .
MAT 14:10     Alignment score: 0.486
He sent and beheaded John in the prison .
Ya aika aka yanke kan Yahaya acikin kurkuku .
MAT 14:11     Alignment score: 0.366
Then his head was brought on a platter and given to the girl and she took
it to her mother .
Sai aka kawo kansa bisa tire , aka mika wa yarinyar , ta kuwa kai wa mahaifiyarta .
MAT 14:12     Alignment score: 0.328
Then his disciples came , took
up the corpse , and buried it . After this , they went and told Jesus .
Sai almajiransa suka zo , su ka dauki gawar su ka je su ka yi jana'iza . Bayan haka , su ka je su ka fada wa Yesu .
MAT 14:13     Alignment score: 0.334
Now when Jesus heard this , he withdrew
from there in a boat to an isolated place . When the crowds heard of it , they followed him on foot from the cities .
Sa'adda da Yesu ya ji haka , ya fita daga cikin kwale - kwale zuwa wani kebabben wuri . Da taron suka ji haka , suka bi shi da kafa daga biranen .
MAT 14:14     Alignment score: 0.321
Then Jesus came before them and saw the large crowd . He had compassion on them and healed their sick .
Sai Yesu ya zo gabansu
, ya kuma ga babban taron . Ya tausaya masu ya kuwa warkar da marasa lafiya dake cikinsu .
MAT 14:15     Alignment score: 0.323 → 0.327
When the evening had come
, the disciples came to him and said , " This is a deserted place , and the day is already over . Dismiss the crowds , so that they can go into the villages and buy food for themselves . "
Da maraice ya yi , almajiransa su ka zo su ka ce masa , " Wannan wuri jeji ne , dare kuwa ya riga ya yi . Ka sallami taron domin su je cikin kauyukan nan , su sayo wa kansu abinci . "
MAT 14:16     Alignment score: 0.382
But Jesus said to them , " They have no need
to go away . You give them something to eat . "
Amma Yesu ya ce masu , " Babu amfanin tafiyar su , ku basu abin da za su ci . "
MAT 14:17     Alignment score: 0.412 → 0.417
They said to him , " We have here only five loaves of bread and two fish . "
Suka ce masa , " Muna da gurasa guda biyar da kifi biyu ne kawai . "
MAT 14:18     Alignment score: 0.582
Jesus said , " Bring them to me . "
Yesu ya ce , " Ku kawo mani su . "
MAT 14:19     Alignment score: 0.393 → 0.401
Then Jesus ordered the crowd to sit down on the grass . He took
the five loaves and the two fish . Looking up to heaven , he blessed and broke the loaves and gave them to the disciples , and the disciples gave them to the crowd .
Sai Yesu ya umarci taron su zauna akan ciyawa . Ya dauki gurasa biyar da kifi biyun . Ya dubi sama , ya sa albarka ya gutsuttsura ya kuma ba almajiran . Almajiran suka ba taron .
MAT 14:20     Alignment score: 0.21 → 0.251
They all ate and were filled . Then they took
up what remained of the broken pieces of food twelve baskets full .
Dukansu suka ci suka koshi . Sai suka dauki gutsattsarin gurasa da kifin , kwanduna goma sha biyu cike .
MAT 14:21     Alignment score: 0.412 → 0.412
Those who ate were about five thousand men , besides women and children .
Wadanda su ka ci kuwa kimanin maza dubu biyar ne , ban da mata da yara .
MAT 14:22     Alignment score: 0.27 → 0.274
Immediately he made the disciples get into the boat and go before him to the other side , while he sent away the crowds .
Nan take sai ya sa almajiran suka
shiga kwale - kwalen su haye zuwa dayan gefen kafin shi , domin ya sallami taron .
MAT 14:23     Alignment score: 0.26
After he had sent away the crowds , he went up on the mountain by himself to pray . When evening came
, he was there alone .
Bayan ya sallami taron sun tafi , sai ya haura kan dutse domin yayi addu'a . Da dare yayi , yana can shi kadai .
MAT 14:24     Alignment score: 0.261
But the boat was now a long way from land , being tossed about by the waves , for the wind was blowing against them .
Amma yanzu fa kwale - kwalen na tsakiyar tekun , kuma da wuyar
sarrafawa saboda rakuman ruwa da iska na gaba da su .
MAT 14:25     Alignment score: 0.308
In the fourth watch of the night Jesus approached them , walking on the sea .
Da asuba ( wajen karfe uku na dare ) Yesu ya nufo su yana tafiya akan teku .
MAT 14:26     Alignment score: 0.408 → 0.409
When the disciples saw him walking on the sea , they were terrified and said , " It is a ghost , " and they cried out in fear .
Da almajiran suka
ganshi yana tafiya akan tekun , sai suka firgita suna cewa , " Fatalwa ce , " suka yi kururuwa cikin tsoro .
MAT 14:27     Alignment score: 0.411
But Jesus spoke to them right away and said , " Be brave ! It is I ! Do not be afraid . "
Amma Yesu yayi magana da su nan da nan yace , " Ku yi karfin hali ! Ni ne ! Kada ku ji tsoro . "
MAT 14:28     Alignment score: 0.55
Peter answered him and said , " Lord , if it is you , command me to come to you on the water . "
Bitrus ya amsa masa cewa , " Ubangiji , idan kai ne , ka umarce ni in zo wurin ka bisa ruwan . "
MAT 14:29     Alignment score: 0.508
Jesus said , " Come . " So Peter got out from the boat and walked on the water to go to Jesus .
Yesu yace , " Zo " Sai Bitrus ya fita daga jirgin yana tafiya akan ruwan zuwa wurin Yesu .
MAT 14:30     Alignment score: 0.505
But when Peter saw the wind , he became
afraid . As he began to sink , he cried out and said , " Lord , save me ! "
Amma da Bitrus ya ga iska , sai ya tsorata . Yayin da ya fara nutsewa , sai ya tada murya ya ce , " Ubangiji , ka cece ni ! "
MAT 14:31     Alignment score: 0.443
Jesus immediately stretched out his hand , took
hold of Peter , and said to him , " You of little faith , why did you doubt ? "
Nan take Yesu ya mika hannunsa , ya kama Bitrus ya ce masa , " Kai mai karancin bangaskiya , meyasa ka yi shakka ? "
MAT 14:32     Alignment score: 0.468
Then when Jesus and Peter went into the boat , the wind ceased blowing .
Bayan da Yesu da Bitrus suka shiga cikin kwale - kwalen , sai iska ta daina
kadawa .
MAT 14:33     Alignment score: 0.493 → 0.49
Then the disciples in the boat worshiped Jesus and said , " Truly you are the Son of God . "
Sai almajiran dake cikin kwale - kwalen su ka yi wa Yesu sujada suna cewa , " Hakika kai Dan Allah ne . "
MAT 14:34     Alignment score: 0.372
When they had crossed over , they came to land at Gennesaret .
Da suka haye , sun iso kasar Janisarata
.
MAT 14:35     Alignment score: 0.264 → 0.293
When the men in that place recognized Jesus , they sent messages everywhere into the surrounding area , and they brought to him everyone who was sick .
Da mutanen wurin suka
gane Yesu , sai suka aika da sako zuwa dukan yankin , kuma suka kawo masa dukan marasa lafiya .
MAT 14:36     Alignment score: 0.201 → 0.201
They begged him that they might just touch the edge of his garment , and as many as touched it were healed .
Suka roke shi don su taba gezar
rigarsa , kuma dukan wadanda suka taba shi sun warke .
MAT 14     Average alignment score: 0.371 for 36 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28